Sashe 12
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Kamar yadda Ajmal ya sanar da ita wai yau zai fara zuwa makaranta tunda tayi sallar asuba bata koma ba, abincin da zai ci da wanda zai tafi makaranta duk ta ha
a tayi masa, 7 saura ta tashe shi tayi masa wanka ta shirya shi cikin kaya personal saboda uniform
in sai yau, suna falo yana yin breakfast duk sai murna yake
oki ya cika shi suka ji alamun shigowar Sameer, kayan bacci ne ajikinsa blue color daga waje ya tsaya bai shiga ba, tare suka fito da Ajmal
in tana ri
e da flask
in abincinsa, abun ya bata mamaki duk da ba sabon abu bane ganin tana gaida shi amma bai ko kalleta ba koda yake dama haka ya saba wannan halinshi ne sai dai ta bawa wani labari shan
amshi da ciki ciki ajininsa yake,
Sai da taga fitarsu daga gidan sannan ta koma ciki, bacci ta koma, haka ta wuni tana bacci daga
arshe ta rasa ma me zata yi gashi sunyi wayar har ta gaji da mukhtar, kallon ma ta kunna duk bai wani yi mata ba, kiran umaima ne ma ya
ebe mata kewa dan ta kirata tana sanar da ita ta koma gidanta, sai da suka
an ta
a hira sannan take sanar da umaima Ajmal ya fara zuwa school yau, duk gidan babu da
i yayi mata shuru ta rasa me zata yi dariya umaima tayi tace,
"haka abinfa yake, idan suna nan su dameka bakinka bazai huta ba idan basa nan kuma ka
aici ya takura maka....
Kawai ki fa
a social media, zaki fi
ebe kewa yanzun nan lokacin zai
an rin
a tafiya, kije can kiyi ta kallon films da karance karancen novels"
Wannan shawarar tabi ta umaima kuma hakan ya taimaka mata dan tabbas tana cikin nisha
i, ita social media bata ta
a burgeta ba dan akwai abubuwan da bata ma ta
a amfani dasu ba kuma suna kan wayarta dan ada gani take kamar
ata lokacine ko kuma rashin aikin yi ne.
Sai 6 na yamma Sameer ya dawo da Ajmal yanzun ma bai shigo ba, iya Ajmal
inne ka
ai ya shigo da kayansa a hannu kashi kashi dan an bashi komai yau sai murna yake tsabar
oki tun a daren ranar ya gwada kayan (uniform) bai bari gari ya waye ba, washe gari kam sai da tayi masa pics kafin Sameer yazo bayan ta shirya shi ya sha uniform
in shi wanda ya amshe shi yayi masa masifar kyau, milk color
in riga da necktie blue black sai blue black color
in wando, kamar jiya yau ma bai shigo ba itama bata fita ba sai iya Ajmal
in ta tura masa suka tafi.
Rabon da ya shigo ciki harta manta dan ba zata iya tunawa ba amma kullum zai zo ya
aukeshi babu fashi sannan zai dawo da shi sai ko a weekend shine zai huta, yau dai kam ta kwana da ciwon nata na gado kuma ta tashi da shi dan ko bacci bata samu ba sai juye juye ta kwana tana yi shiyasa ma ba zata iya shirya Ajmal ba, tana jin lokacin da Sameer ya shigo gidan domin
aukarsa, cikin
arfin hali ta tashi Ajmal tace yaje ya fa
a masa yau ba zai je school ba bata da lafiya, yana zaune cikin mota sai ga Ajmal
in ya fito babu shirin makaranta, tun kafin ya tambayeshi ya sanar dashi abinda mommy ta aiko shi,
"bata da lafiya meke damunta?
Ina wannan baban dake yi muku aiki?"
Ba dan Ajmal yarone mai wayo ba da bazai iya amsa masa wa
annan tambayoyin ba domin sunyi masa yawa, kama hannunsa yayi suka shiga ciki ya tsaya a falo yace yaje ya kirata,
yar da dafa bango ta samu ta fito a dur
ushe ma take tafiya kuma da
yar, koda tazo falon a
asa ta zauna ta kifa kanta a kujera, sam bata damu da a yadda take ba dan ita ka
ai ta san abinda take ji,
"sannu....
Meke damunki?"
Kai kawai ta
aga masa amma yadda yaga ta dafe cikinta hakan ka
ai ya bashi tabbacin ciwon ciki ne,ya san ciwon ciki ya san yadda yake dan shima lalurarsa ce shiyasa yaji ya tausaya mata sosai,
"kinsha magani?" ya bu
ata cikin kulawa, kai ta girgiza masa,
"sannu....
Bari na kai Ajmal school sai na dawo na kai ki clinic"
Bata amsa ba sai ko ciccije lips
inta da take yi, Ajmal ya tura ya kwaso uniform
in shi da school bag da komai ya
aukeshi suka fita, yau kam ya makara dan gidan hajiya suka je aka shirya shi sannan ya rakashi shiyasa lokacin da suka je makarantar har an gama assembly yara zasu shiga class, dropping
in shi yayi ya kama hanyar gidan Ruhaima wacce keta faman mur
ususu, yadda ya tafi yabarta haka ya dawo ya sameta, da
yar ta bu
e ido ta kalleshi ga babu damar magana domin bakinta cike yake fal da yawu sannan amai take ji tun
azu, ganin ta kasa bu
e baki sai motsa shi take yi yasa shi fahimtar yawune ya taru a bakinta, tissue ya
auko wacce ke ajiye kan tv stand ya mi
o mata, tana zubar da yawun kuma yaga ta fara yun
urin amai............
Alhamdulillah laifin dadi karewa, anan na kawo karshen free pages, ga duk wadda ke da bukatar jin cigaban labarin sai ya tuntubemu
*HASKE!
HASKE!!
HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...
BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??
MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....
COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
+447894142004
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
_*Ummi Shatu*_
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X689C
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
cddd9eb16fa0411a929f7b8caad7e1ed