← Book details So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 12

Sashe 7

So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai da yayi salla sannan ya koma gida, sashensa ya wuce kai tsaye yayi wanka sannan ya fito ri
e da magensa pretty, lokacin da ya koma part
in hajiya samu yayi Ajmal yana tv game a falon hajiya nan ya biyeshi suka yita yi tare kamar wani sa'ansa har saida Ajmal
in yayi bacci.

Washe gari itace ta kama ranar da Ruhaima zata zo domin ganawa dasu kamar yadda ta ro
a, duk da tana cikin tsananin fargaba da da tsoro amma ta dake ta daure tana ta addu'a da haka ta shirya, navy blue color na leshi ta saka mai duwatsu
inkin riga da skirt, turare ka
an ta
an fesa sama sama sannan ta kawo blue
in mayafi ta yafa, sam bata
atawa kanta lokaci ba wurin yin kwalliya domin ko mai bata shafa ba saboda a ha
anin gaskiya bata cikin nutsuwa da farin ciki tun daga ranar da Alhaji sabo yayi mata wannan sharrin,
Misalin
arfe 12 na rana ta isa gidan hajiya duk da dai gabanta sai faman fa
uwa yake, a falo ta tarar da hajiya da umaima wadda ko kallo bata isheta ba, duk sai ta sake jin babu da
i ga kuma yaransu nan suna wasa tare wato su Abid tare da
anta Ajmal, daurewa tayi bayan ta gaisar da hajiya ta saki fuska tace,
"umaima ina wuni?"
Kamar ba zata amsa ba dan aciki ciki ta amsa gaisuwa, duk da hakan yayiwa Ruhaima ciwo amma sai ta basar ta danni zuciyarta, itama hajiya ganin haka yasata kiran Sameer awaya aganinta gara yazo su yi su yi abinda ya tarasu kowa ya koma gidansa bata son irin wannan zaman na doya da manja,
Ita dai Ruhaima a ranta tunani take to ya taga umaima ita ka
ai?

Ina mijin nata ko dai ba zai zo bane?

Tana son ta sani amma babu damar tambaya, jin horn acikin gidan ya tabbatar musu da zuwan wani ba
"yawwa ga abbansu Abid
in nan ma ya
araso hajiya" inji umaima, Wani sanyi Ruhaima taji acikin ranta,
Zuwan Alhaji sabo yayi daidai da fitowar Sameer daga part
insa, sanye yake cikin
ananan kaya farar t shirt ta polo sai blue
in wando jeans, gaisawa suka yi da Alhaji sabo sannan ya jagoranceshi zuwa ciki,
Bayan gaishe gaishe Sameer ya dubi hajiya wadda ke zaune
an gaba dashi ka
"Hajiya Nifa inada uzuri....

Dan Allah ayi abinda za ayi"
Kallonsa Ruhaima tayi ta
asan ido ita dai a rayuwa ta rasa me tayiwa bawan Allahn nan da bata burgeshi tsakaninta dashi ko yaushe sai harara sai
aure fuska sannan babu wata magana mai da
i da take shiga tsakaninsu dan ko gaishe shi tayi tun lokacin da yayansa yana nan a ciki ciki yake amsawa kai kamar ma a dole yake amsawar dama kuma bama zuwa gidan nata yake yiba sai da
waran dalili,
"to ai Ruhaima ce ta taramu dan haka ita muke saurara...." maganar hajiya ta ratsa kunnuwanta nan ta dawo cikin hankalinta daga tunanin da take yi, gaba
aya kowa ita yake kallo kuma yake saurare banda Sameer wanda ko kallo bata isheshi ba dan wayar shi ma yake dannawa, shi kuwa alhaji sabo ido ya
ura mata acikin ransa yana bakin ciki da takaicin rashin cikar burinsa yaso ya
ana kayannan yaji dan ya san zai samu cikakkiyar nutsuwar da yake so, amma yanzun ma bai ha
ura ba kuma bai sare ba zai sake jarraba wata hanyar har sai ya dace,
"Kamar yadda kowa ya sani, ni marainiya ce na taso cikin maraici, cikin babu......"
"To sai me?

Kowa ya san wannan, idan dan shi kika taramu muna da abin yi..." Sameer ya fa
a ta hanyar
aga mata hannu alamar dakatarwa, bata kula shi ba taci gaba da fa
in abinda take da niyyar fa
"Duk da na taso cikin babu, babu cin yau babu na gobe, babu suttura babu kayan
yale
yale ko more rayuwa hakan bai ta
a sani tunanin inyi sata ko in
auki abin wani ba, ban ta
a ji araina zan saci kayan wani ko in bada mutuncina dan in mallaki wani abu ba....

A koda yaushe kakata tana fa
a min cewa wadatar zuciya itace babban arzi
i koda mutum baida cin yau baida na gobe, nasha wahalar rayuwa iri iri a lokacin da nake tasowa saboda babu, amma haka na jure nayi hakuri har zuwa girmana, wallahi tallahi kayan wani ko dukiyar wani bata ta
a burgeni ba bare har inji araina zan iya
auka da sunan sata.....

Abban Ajmal ya ta
a sanar dani sunyi ha
in gwiwa da Alhaji sabo wurin gina wani kasuwanci, nikuma a halin yanzu inada bu
atar ku
i dan in gina rayuwar
ana, lokacin da naje gida nemansa umaima tace yayi tafiya, ganin maganar ko a waya zan iya yi masa shiyasa na bu
aci da ta bani no wayarsa, shi da kansa yace bazan iya ganinsa ba a gida saboda yana da meeting amma zan iya samun ganinsa a guest house
insa dan kusan gaba
aya harkokinsa yanzu acan yake gudanar dasu, wallahi zuciyata
aya na shirya naje ban ta
a tunanin wai da wata manufa ya gayyaceni can ba, lokacin da naje ya fito min da
udurinsa ban amince ba dan aganina wannan cin amana ne amma sai ya nemi da yayi min ta
arfi.....

" wani kuka ne yaci
arfinta dama kuma tun lokacin da ta fara maganar hawaye ke bin kuncinta, duk jikin kowa yayi sanyi da kalamanta duk da wai basu gaskata cewa alhaji sabo yayi yunkurin yi mata fya
e ba,
" Ta yaya zamu yarda da abinda kike fa
a?

Kina da wata shaida?" umaima ta fa
a a kufule saboda jin abin da ake fa
a akan mijinta, yayin da shi kuma alhaji sabo kallon Ruhaima kawai yake yana tunanin ta inda yakamata ya soma wanke kansa ya sake
aureta sannan ya
atata a idon kowa,
Handbag
inta ta bu
e ta ciro wayarta tana goge hawaye,
"wannan itace maganar da muka yi awaya...." ta fa
a tana kunna recording
in da tayi, bayan duk an gama saurara ta sake kunna wani tana cewa "wannan shine abinda ya faru a guest house
insa"
Kowa nutsuwa yayi yana sauraren maganganun alhaji sabo wanda suke fita tar kamar yanzu yake yi, duk abinda ya faru tun daga zuwanta har lokacin da suka yi magana da mai gadi ya kirashi awaya har shigarta da yadda ya rin
a hilatarta tana
i da kokawar da suka gwabza da komai kai har zuwan
ansanda duk sai da kowa yaji, kunya ce ta lullu
e alhaji sabo yaji kamar
asa ta bu
e ya shige dan tsabar kunya, bai ta
a jin kunya irin ta yau ba, da ya san wannan ranar zata zo tabbas da bai aikata abinda ya aikata ba, ita kuwa umaima kuka ta fashe dashi, babu wanda ya iya magana daga hajiya har Sameer, itama Ruhaima kukan take yi duk da bata so ta tona masa asiri ba amma bata da wani za
i illa hakan ko dan ta wanke kanta daga kallon da kowa ke yi mata, mi
ewa tayi ta ciro ku
in da ya bata dubu
ari, ta ajiye a gabansa tace,
annan sune ku
in da ka bani....

Bani da bu
atarsu a yanzu, gashi na dawo maka dashi...."
Shi dai alhaji sabo kansa na sunkuye a
asa gumi sai yanko masa yake tako ina saboda tashin hankali,ganin ta juya tana
arin barin falon tana kuka umaima tace,
" Ruhaima dan Allah ki yafe min....

Nabi da
in bakin namiji na biyewa kishi idanuwana sun rufe na kasa fahimtarki...

Wallahi koda wasa ban san mijina yana da irin wannan halin ba" tsayawa tayi cak tana sauraren maganganun umaima, kai kawai ta
aga mata alamun gamsuwa amma daga haka bata iya cewa komai ba ta fita daga falon tana share hawaye......
*_Ummi Shatu_*
[17/08, 9:41 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*SO DA ALA
A....!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
Free page
***Ita kanta bata san a halin da take ciki ba ahalin yanzu dan ko shakka babu da za a tambayeta ba zata iya kwatanta yanayin da take ciki ba, ba
in ciki da farin ciki duk a lokaci guda duk da cewa dai ba
in cikin yafi yawa amma duk da haka taji da
in yanda Allah ya kawo mata mafita har ta samu zarafin wanke kanta, dama ita gaskiya haka take duk daren da
ewa sai ta bayyana kanta sannan bata bu
atar taron dangi wurin bayyanarta sa
anin
arya, tana tafe tana share hawayenta har ta samu ta fita daga cikin gidan.

Yanda Ruhaima ta fita ta barsu haka duk suke zaune kowa ya gaza koda
waran motsi bama kamar ya alhaji sabo da gaba
aya yake jinsa kamar an dasa shi a wurin da yake zaune, shi yanzu koda magana zai yi baima san me zai ce ba, sannan ba zai yuyu ya tashi ya fita haka kawai ba tare da yace wani abu ba, bugu da kari baida koda kalma
aya da yake ganin zai iya amfani da ita wurin kare kansa, gaba
aya Ruhaima ta gama kunce masa zani acikin kasuwa, ta gama tona masa asirin da ya jima yana binnewa wannan fa shi ake kira da rana dubu ta
arawo rana
aya tak ta mai kaya, gaba
aya ilahirin falon yayi tsit baka jin komai sai shasshe
ar kukan umaima wanda ya fara kara
e falon,
"wallahi ka cuceni....

Amma ka sani kaima ka cuci kanka kuma na gama zama da kai dan bazan iya cigaba da zama da mazinaci ba....." daga haka ta yi ciki tana rusar kuka bata ko sake bi ta kansa ba,
Sameer kam kallonsa kawai yake a
ule zuciya ta zo masa wuya amma dai bai yi magana ba dan ya san kome zai fa
a to ba mai da
i bane a wannan lokacin shiyasa ya za
i yayi shiru, mi
ewa ma kawai yayi ya fita, fitarsa babu jimawa itama hajiya ta shiga ciki ba tace da Alhaji sabo ko kanzil ba, nan ya sha zamansa ya gaji daga
arshe ya tashi yabar gidan.
Chapter 7 · 0% Book details