Sashe 2
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin
an kwanakin ya gama shirye shiryensa na tafiya amma sai ya fara zuwa birnin tarayya Abuja wanda daga can ne zai bi flight,
Yana ma
ale da ita ajikinshi ya ha
asu ita da Ajmal
in gaba
aya ya rungume lokacin da ta iyo masa rakiya domin tafiya,
"Zaka biya ta gidan hajiya ne?"
"No, munyi sallama da ita tun daren jiya lokacin da naje, amma yanzu idan na fita zan kirata awaya"
"To Allah ya kiyaye hanya ya kaika lafiya ya kuma dawo da kai lafiya"
"Amin darling....
Am already missing you my Angel"
Sai da ta
ora kanta a
irjinsa sannan tace "same here sweetheart"
Kissing
insu yayi babu adadi sannan ya tafi, tana tsaye tana kallonsa har motarshi ta fita daga cikin gidan mai gadi ya mayar da gate
in ya rufe sannan ta koma ciki, bayan kamar mintuna 15 da tafiyarsa ya kirata yake sanar da ita ya kama hanya, wannan itace wayarsu ta
arshe da ita daga nan bata
ara jinsa ba, idan ta kira wayar sai taji a kashe da haka har dare yayi anan ne kuma hankalinta ya soma tashi daga
arshe ta kasa jurewa har sai da ta kira hajiya ta sanar da ita,
Yanda hajiya bata runtsa ba haka itama ta kasa runtsawa sai uban tashin hankali da tunani iri iri dake faman kai komo acikin zuciyarta.
Washe gari tunda sassafe hajiya tazo gidan nan suka zauna tare sunata tsammanin warabbuka, amma shiru idan an kira wayarsa ma zancen
aya ne wai a kashe, sai zuwa yamma suka samu labarin wai
an ta'adda sunyi garkuwa da mutane sama da 10 a hanyar Abuja wannan labarin shi ya sake gigitasu ya
imautasu, dukkansu su biyun suna cikin mawuyacin hali,
"Ruhaima sai ha
uri da addu'a...
Addu'a za mu yi masa a halin yanzu dan ita yafi bu
ata, Allah ya ku
utar dasu....." Hajiya ta fa
a tana share hawayenta, ita dai bata iya cewa komai daga
arshe ma tsintar kanta tayi a gadon asibiti dan bata san me yake faruwa ba.
Kwana da kwanaki ta kwashe a gadon asibiti kafin suka dawo gida amma ko bayan da suka dawo
inma babu wanda ya kira su yayi musu maganar Imran ko maganar ku
in fansa kamar yadda aka tsammata shiru shiru tun ana kwanaki har aka share watanni da haka har aka shekara shiru babu wani sabon labari tun ana saka rai har aka fara cirewa, wasa wasa
aramar magana sai ta zama babba domin kamar an shuka dusa ko kuma an aiki bawa garinsu shiru babu labarin ko wanda ya ga Imran bare shi kansa.......
*_Ummi Shatu_*
[12/08, 10:06 am] Baby Aysher:
*H.W.A*
Paid Book
*SO DA ALA
*_NA_*
*_UMMI A'ISHA_*
*Wattpad:@ummishatu*
2
~~~Tun bayan
atan Imran rayuwarta ta shiga cikin mawuyacin hali da
unci gaba
aya an kasa gane kanta, kusan kowa ita yafi tausayawa ko hajiya da take mahaifiyarsa kamar ta fita dauriya akan lamarin.
Yau ma kamar kullum tana kwance saman gado da Ajmal kwance a jikinta, wayarta ce a hannunta ta tsura mata ido ko kiftawa bata yi, hoton Imran take kallo wanda suka
auka tare ranar sunan Ajmal, hawayene ya soma bin kumatunta babu
autawa, har aka bu
ofa hajiya ta shigo bata sani ba kuka kawai take yi sautin sansanyar muryarta yana fita a hankali, zama hajiya tayi a gefen gadon ta dafa kafa
arta itama tana jin kanta kamar zata fashe da kukan,
"Ruhaima.....
Kiyi ha
uri kiyi ha
uri.....
Lokaci yayi da zaki daina zubar da hawayenki haka, addu'ar nan dai da muke yi ita zamu cigaba da yi ba zamu fasa ba, insha Allah duk inda Imran yake yana cikin tsarewar ubangiji.....
Kiyi ha
uri ki share hawayenki ga Umaima can tazo tare da ba
i tace dama kin san da zuwansu.....
"
yar ta iya tsayar da hawayen ta
auki tissue ta goge fuskarta ta tashi, kar
ar Ajmal hajiya tayi ita kuma ta gyara zaman dogon hijabinta wanda yake har
asa ta fita tana goge hawaye hajiya na biye da ita, Umaima ta hango zaune a cikin babban falonta, tun daga nesa ta fahimci cewa itama Umaima kukan take yi dan gashi nan idanuwanta sunyi ja baya da luhu luhu da suka yi, kusa da ita taje ta zauna kasancewar kujerar da take kai mai mazaunin mutum uku ce,
Rungume juna suka yi suna sake yin wani sabon kukan a haka hajiya tazo ta iskesu,
"Assha.....
Nan
inma wani kukan kuke yi Ruhaima?
Haba Umaima, wai shin wannan kukan da kuke yi zai ba mu mafita ne?
Kuka fa baya magani......
Addu'a zaku yi masa"
Daga haka hajiya ta wuce bedroom wanda yake mazaunin nata a halin yanzu tun bayan da aka samu labarin
atan Imran tana tafe tana share nata hawayen itama.
Sai da su Ruhaima suka ci kukan su suka more sannan suka ha
ura,
"ga ba
in can na zo dasu..." Umaima ta fa
a tana kallon Ruhaiman,
"kunyi magana dasu?" ta bu
ata tana kallonta da jajayen idanuwanta,
"Ehh sunce insha Allahu tsawon watanni biyu zasu kwashe suna gudanar da saukar alqur'ani da addu'o'i.....
Kuma anan gidan zasu zauna, idan sun kammala za a basu abin sadaka dubu
ari biyu"
aga kai tayi alamun gamsuwa da bayanin da umaiman ta gama yi mata,
"Wannan ba matsala bace sai akaisu can B/Q a saukesu, ni dai dama abinda bana so shirka da kauce hanya....
Amma tunda su karatun alqur'ani ne da addu'a hakan yayi min"
"Nima wannan dalilin ne yasa na kawo su, ubangiji Allah ya wuce mana gaba yasa mu dace"
"Amin Inlaw" ta fa
a tana murmushin ya
e saboda halin da zuciyarta ke ciki, Umaima
anwar Imran ce kuma Allah ya ha
a jininsu da Ruhaima, tashi suka yi gaba
aya suke je wurin ba
in Ruhaima ta gaisa dasu sannan suka
an tattauna tasa aka rakasu B/Q, jin hayaniyar almajirai a
ofar gida ya sanyata komawa cikin bedroom
inta ta bu
e drawer
in jikin mudubinta ta
auko ku
an dari bibbiyu rafa biyu ta fito, da kanta ta fita ta rarrabawa almajiran sadaka kamar yadda ta saba kullum ta Allah, sai da ta tabbatar almajiran sun
are babu wani sauran wanda ya rage bai zo ya kar
a ba sannan ta koma ciki tana tafe tana tasbihi da carbin dake makale a yatsanta,
Hajiya ta iske a falo tare da Umaima wadda ke
arin ha
awa Ajmal abincinshi,zama tayi gefen umaima tana kallon yanda suke kokawa da Ajmal yanata zillo yana mi
a hannu zai kamo
aramin vowel
in da take dama masa kunun madara,
"wait mana my dear...
Yunwa kake ji ne haka?" umaima ta fa
a tana dariya,
"Ba dole yaji yunwa ba.....
Uwa bata ci ta
oshi ba bare shima ya samu....
Ni yau sam sam ma banga ta ci wani abu ba a cikin nan nata ko ruwa banga ta sha ba...."
Juyawa umaima tayi ga Ruhaima ta kalle ta idanuwanta a lumshe tana istigfari sai dai tana sauraren duk abubuwan da suke fa
" inlaw bakya cin abinci why?
Dan Allah ki rin
a daurewa komai
antarshi ko dan Ajmal....
Yanzu me zaki ci?
Sai in dafa miki"
"Azumi nake yi" ta fa
a cikin taushin murya idanuwanta a lumshe,
"Hajiya kinji wai azumi take yi"
"Ni na kasa gane kan wannan azumi na wannan yarinya, kullum azumi babu hutawa?
Wannan wanne irin azumi ne?"
Jin abinda hajiya tace ya sata bu
e idonta tana murmushi,
"Hajiya jiya fa banyi ba,irin azumin Annabi Dawud nake yi, yau kayi azumi gobe ka huta, jibi kayi gata ka huta....
Jiya banyi ba dan har kika sa Mama Saude ta dafa min zogale naci ko kin manta?"
"Eh anyi haka....
Ban manta ba"
"Inlaw adai yi ta ha
uri dan Allah, a cigaba da ha
uri da rayuwa...
Haka Allah ya
addaro mana"
Bata sake cewa komai ba ta mi
e ta fita ta
ofar kitchen ta nufi babban kitchen wanda su mama Saude ke kwarafniyar girke girke,
Aiki ta samesu suna yi na abincin sadaka da ake kaiwa gidan marayu da gidan yari kullum ta Allah,
an dafe kanta tayi wanda ke yi mata ciwo koda yaushe sanadiyyar kukan da take yi a kai akai shiyasa kowanne lokaci bata rabo dashi,
"mama Saude idan kun kammala dan Allah akwai ba
i a B/Q mutum hu
u sai akai musu abinci da dukkan abinda ya kamata, zan
an shiga in kwanta daren jiya ban samu bacci ba watakila shiyasa kaina ke ciwo"
"To shikenan hajiya...
Babu komai, Allah ya sauwa
e, a fito lafiya"
Juyawa tayi ta nufi hanyar komawa ciki mama Saude ta bita da kallo tare da girgiza kai alamun tausayawa, ita dai tana tausayin wannan baiwar Allah domin tana cikin babbar jarrabawa,
Sai da ta
an zauna wurin su hajiya sannan ta tashi ta shiga ciki ta kwanta wai ko za ta
an samu baccin amma
yamas ya
i zuwa a madadin haka ma sai faman tunane tunane iri iri da ke bijirowa cikin zuciyarta, ita abinda yafi tsaya mata arai shine baka san halin da mutum ke ciki ba, ya mutu ko yana raye?
Idan yana raye to a wanne yanayi yake?
Wanne hali yake ciki?
Wannan shine abinda ke sakata zubar da hawaye koda yaushe wanda ta kasa dainawa.
Tana nan kwance tana ta faman juye juye ahaka umaima ta shigo
auke da Ajmal a kafadarta wanda ke bacci,duk a tunaninta bacci take yi shiyasa ta kwantar da Ajmal
in a gefenta ta fita, a hankali ta bu
e idanuwanta bayan taji fitar umaima ta zubawa Ajmal ido wanda sai yanzu ne take hango tsantsar kamanninsa da Imran wanda ada bata gani ba amma a
an watannin nan gaba
aya yaron ya juye kamar ubansa fitik, ajiyar zuciya ta ajiye a hankali tana jin
walla tana ciko mata ido,
"Allah ya bayyanaka Imran....
Allah ya tsareka a duk inda kake kuma ya kareka.....
Jikina yana bani cewa kana raye....