Sashe 3
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ban ta
a ji ajikina ka mutu ba....." hawayen ta goge kafin ta tashi ta shiga toilet, alwala tayi tazo ta fara jera salloli kamar yadda ta saba dan hakanne ka
ai ke
auke mata hankali daga halin da zuciyarta ke ciki,
Sosai taji ta samu nutsuwa sannan zuciyarta tayi sanyi, nan inda tayi sallar wani bacci ya
auketa wanda ta wuni tana yi sai la'asar ta farka, ba
aramin da
in baccin da ta samu taji ba saboda ta tashi zuciyarta wasai kuma nauyin da yake cikinta ma ya ragu, wanka tayi tai salla ta fita wurin hajiya, babu kowa atare da ita sai Ajmal dan da alama umaima ta tafi nan ta zauna wurin hajiya suna hira jefi jefi har zuwa lokacin da suka ji horn alamun mota zata shigo cikin gidan,
Tana ta nazari acikin ranta tana tambayar kanta to kuma ko waye yazo mai gadi ya shigo cikin rissinawa da girmamawa yace,
"Ranki ya da
e ba
one yazo, zai iya shigowa?"
"Ehh ya shigo baba" ta fa
a a ta
aice, juyawa yayi ya fita bayan fitarshi babu jimawa ba
on ya shigo kallo
aya tayi masa ta gane cewa daga cikin abokan Imran ne domin ba zai fishi ba ko a haife,da sallama a bakinsa ya shiga suka amsa atare ita da hajiya,
"Ya abunda ya faru kuma?
Ubangiji Allah ya bayyana shi, ai Imran mutumina ne sosai akwai kyakkyawar ala
a tsakanina dashi..."
"Allah sarki, mun gode madalla Allah ya bada lada" hajiya ta fa
a kuma kusan ma da hajiyan suke hira duk da gaba
aya hankalinsa yana kan Ruhaima wacce ke can duniyar tunani bata ma san yana yi ba, ita kanta hajiya ta fahimci hankalinsa yana ga Ruhaima amma dai bata nuna komai ba, kudi ya ajiye musu dami guda yayiwa hajiya sallama ya fita yana sake jaddada musu wai idan suna bu
atar wani abu a gaggauta sanar dashi...................... .
*HASKE!
HASKE!!
HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...
BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??
MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....
COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
*_Ummi Shatu_*
[13/08, 7:08 am] Baby Aysher:
*H.
W.A*
*SO DA ALA
*_NA_*
*_UMMI A'ISHA_*
*Wattpad:@ummishatu*
Free page
~~~Rayuwa na tafiya, lokaci na wucewa, komai yana sauyawa, kullum sababbin al'amura ke sako kai sai dai hakan bai sauya rayuwar Ruhaima daga kan doron da take kai ba, addu'a yinta ake ba dare ba rana haka sadaka da sauran ayyukan alkhairi dan Imran ya bayyana amma Allah bai
adarta ba, lissafa adadin ku
in da suka kashe wurin biyan malamai su yi addu'a ba zai lissafu ba domin malamai sun zo gidan babu adadi wasu ma tun daga uwa duniya, dan bata mantawa wa
annan malaman da suka tafi na
arshe tun daga
asar Mali suka zo, tayi kuka har ta gaji ta fawwalawa Allah lamarinsa.
BAYAN SHEKARA BAKWAI
Rayuwar Ruhaima ta sauya cikin wa
annan shekarun, ada tana cikin arzi
i dumu dumu amma yanzu rayuwar sai dai a lalla
a domin ita ba aikin gwamnati take yiba, haka kuma bata da wata
warar sana'a da zata taimaka mata ta ri
e kanta da Ajmal wanda yanzu yana bu
atar asakashi a makaranta,
Yau tun da garin Allah ya waye da tunanin neman mafita ta tashi, so take ta saka Ajmal a makaranta dan idan ta kalli yaron ma tausayi yake bata.
Suna falo suna karyawa ita da Ajmal
in baba maigadi ya shigo yana sanar da ita wai tayi ba
i,cewa tayi su shigo,
Manta inda ta san fuskar mutumin tayi amma dai kamar ta sanshi, murmushi yake yi mata mai ma'anoni daban daban, hijabin jikinta ta gyara ta bar karyawar da take yi ta maida hankali ga mutumin suna gaisawa,
"Sai kuma naji ki shiru...
Keda nace miki idan kuna da bu
atar wani abu asanar dani kuma sai inji shuru?
Haba Madam....
Baki da bu
atar komai ne?
Yau shekara nawa da
atan mijinki...."
Murmushin ya
e tayi dan sam ita bata fahimci abinda yake nufi ba,
"Babu komai mun gode Allah ya saka da alkhairi..."
"Haba madam....
Menene abin godiya?
Yaushe zaki cigaba da rayuwa cikin
unci da damuwa?
Ki ajiye komai a gefe kiyi rayuwarki kiji da
inki.....
Kina da kyau, kin mallaki komai wanda ake bu
ata a wurin
a mace, idan kika bada dama ba zaki
ara kukan rashin mijinki ba....
"
Sai lokacinne ta fahimci inda maganar tasa ta dosa, nan take ta
aure fuska ta kalleshi kamar yadda yake kallonta,
" Wannan ne ya kawoka?
To mun gode zaka iya tafiya, sannan bana bu
atar sake ganinka acikin gidana idan kuma ba haka ba wallahi zaka ga abinda zai biyo baya"
Jiki babu
wari ya mi
e ya fita yana
an kame kame wanda hakan ya sake
ata mata rai, wani dogon tsaki taja bayan fitarsa hawaye na bin kumatunsa, wai dama haka matan da suka rasa mazajensu ke fuskantar
alubale?
Dama haka wannan zamanin namu ya lalace da butulci mai cike da tsantsar cin amana?
Tashi tayi ta wuce cikin bedroom
inta ta kwanta kamar yadda ta saba kukan ba
in ciki a duk lokacin da wani yazo mata da magana makamanciyar wannan,
Kuka tayi wanda ita kanta bata san yawan lokacin da ta kwashe tana yinsa ba daga
arshe bacci ya kwasheta bayan ta tashi tayi wanka ta shirya shima Ajmal ta shiryashi ta kama hannunsa suka fita, gidan umaima ta nufa dake unguwar Sulaiman crescent, tana tu
i tana tunanin rayuwa, a haka har Allah ya kaita gidan lafiya,
Rungume juna suka yi cike da murnar ganin juna,
"inlaw shine baki sanar dani zaki zo ba?" umaima ta fa
a tana
arin
aukar Ajmal wanda ke sanye cikin jeans da farar t shirt,
"zo nan sweetheart, mommy bata kawoka kunyi wasa dasu Abid ba ko?"
"Na cema mommy zan dawo wurin su Abid"
Murmushi Ruhaima tayi tana sauraronsu, surutun Ajmal yafi gaban haka wannan dalilin ne yasa ta
agu ta sakashi a makaranta.
Cikin mintuna ka
an umaima ta cikasu da kayan motsa baki, dambun nama, cake, meat pie da sauran dangin kayan sanyi,da kallo Ruhaima ke bin ko ina na cikin falon saboda yanda gidan ya sake ha
uwa kuma ya
awatu da yake mijin umaiman mai ku
i ne sosai kuma rayuwar tana gara masa daidai gwargwado,sai bayan da umaima ta dawo ta zauna sannan suka gaisa Ruhaima ta kalleta da murmushi tace,
"inlaw wurin mijinki na zo....
Ina son ganinsa kan wata muhimmiyar magana"
Ajiyar zuciya umaima ta sauke kafin ta kalleta tace "Gashi kuma kin daki gurbi....
Ina fata dai lafiya babu wata damuwa?"
"lafiya lau amma zuwa yaushe zai dawo?"
"A gaskiya inlaw zai yi 2 weeks kafin ya dawo dan aiki ya tafi kuma dazun nan yayi tafiyar"
an dafe goshinta tayi cikin rashin jin dadi da damuwa
arara wadda ta bayyana kan fuskarta,
"To shikenan babu matsala, sai ki bani phone no
insa sai in kirashi kawai"
an damm umaima tayi amma sai tayi murmushi tace "ok to ai babu problem bari na saka miki no
in nasa"
Wayar hannunta ta bata ita kuma ta saka mata sannan ta mika mata ta kar
a tayi saving, sun jima a gidan suna hira Ajmal yana wasa da su Abid wa
anda suka dawo daga makaranta, sai magriba sannan tayi musu sallama suka tafi,
Sai bayan da ta idar da sallar ishah sannan ta samu zarafin kiran Alhaji Sabo wato mijin Umaima kuma abokin hul
ar mijinta Imran, har ta gama ringing ta tsinke bai
auka ba, nan ta sake kira amma har tayi ta gama ba a
auka ba, yanke shawarar tura masa sa
on karta kwana tayi, nan tayi masa sallama tace itace Ruhaima matar Imran tana son yin magana dashi dazu taje gidanshi bata sameshi ba,
Bai dawo mata da reply ba sai can misalin
arfe 10 na dare lokacin har ta gama shirin bacci sai ga kiran sa, kamar ba zata
auka ba amma sai wani
angare na zuciyarta ya shawarceta da ta
auka domin wata
ila da yuyuwar lokacin da ta kirashi har ta tura masa text massage yana can yana ganawa da mutane tunda matarsa tace mata aiki ya tafi,
"Assalamu alaikum....." ta fa
a cikin muryarta mai sanyi,
"Wa alaikumussalam.....
Hajiya Ruhaima, yagida, ai sai yanzu naga kiranki da sa
onki....
Lokacin da kika kirani na shiga meeting ne wallahi"
"Ayya nima nayi wannan tunanin, dama dazu ma naje gidan sai umaima ke fada min kayi tafiya, kuma gashi ina son Magana da kai"
"To karki damu insha Allah da zarar na dawo zan sanar da ke, babu matsala"
"Ai babu wani abu koma awaya ne zamu iya maganar"
"a'a...
Haba haba, ai idan nayi haka to ban mutuntaki ba kuma ban baki darajar da ta kamaceki ba Ruhaima....