Sashe 8
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yanda ta fito daga gidan hajiya haka taci gaba da tafiyarta tana kuka duk da masu napep na tsaya mata wai ko zata shiga amma sam bata tanka su dan bata jin zata hau abin hawa, tana dab da fita daga cikin unguwar su hajiya taji alamar mota a bayanta ko juyawa bata yi ba duk da uban horn
in da ya addabi kunnuwanta da
ara, har ya
araso kusa da ita bata kalli motar ba sai da ta jiyo sautin muryarsa,
"Shigo in kaiki gida....."
Cak! ta tsaya kamar mai nazari, wai shi wannan wanne irin mur
en mutum ne?
Salon ta shiga yau ma ya ya
a mata duk maganar da tazo ransa?
Daurewa tayi ta zagaya ta bu
e gaban motar ta shiga,
Tun bayan shigowarta taji
amshin turarensa wanda ita dai zata iya cewa tun ranar da ta fara ganinsa taji wannan
amshin kuma har yau bata
ara jinsa a
wurin wani ba,
Shiru motar tayi kamar babu kowa aciki wanda har hakan saida ya takurata, shi
inma kamar kusan hakan
ila ma wannan dalilinne ya sanya shi kunna radion dake ma
ale cikin motar, daga ita ita har shi ba wani sauraren radion suke yiba,
an satar kallonsa tayi ta gefen ido, fuskar shi yau babu yabo babu fallasa sa
anin irin yadda ta saba gani ko yaushe, a fisge dai yana yi mata kama da Imran sosai sai dai akwai ta inda suka bambanta da yawa, shi Imran fari ne dan za a iya saka shi cikin layin farare amma Sameer ba
i ne bawai chocolate color ba a'a ba
ine sosai amma duk da hakan tana mamakin yadda mutane tun ba yanzu ba suke fa
in kyawun Sameer fiye da na Imran koda yake ita bata ta
a tsayawa tayi masa kallon
urulla ba sai dai ta kalleshi a sace shi
inma sau
aya take bata
arawa, amma dai ta san yanayin tsayinsu da jikinsu kusan duk iri
aya ne dan yanda Imran yake a tsaye shima haka Sameer
in yake sannan wani abu dake sake ru
ata shine muryarsu kusan iri
aya dan duk lokacin da taji yayi magana sai taji kamar Imran ne yayi,
Har suka isa gidanta babu wanda yace uffan, bayan yayi parking tana
arin fita yayi ta maza wurin dakatar da ita bayan ya gama tattaro juriyarsa wuri guda dan shima kunyar ta yake ji na maganganun da ya fada mata ba tare da taunawa ba,
"amm....
Dama nace....
Kiyi ha
uri da abinda ya faru ranar nan.....
Raina ne a
ace shiyasa......
Kiyi hakuri"
"babu komai....
Ya wuce" daga haka ta fita ta rufe masa
ofar motar, bai tafi ba saima fita da yayi domin yin sallar azahar yabar motar tashi nan cikin gidanta.
Ita dai ciki ta shiga bata sanma yabar motarshi a gidan ba, ko ba komai yau dai ta samu nutsuwa cikin ranta sannan ta samu sau
in halin da take ciki, alwala tayi tai salla bayan ta idar ta yiwa Allah godiya da ya kubutar da ita sannan kuma ya wanketa daga zargi, tana zaune kan abin sallar taga kiran mukhtar ya shigo cikin wayarta, mukhtar wani matashin magidanci ne dake rike da matsayin manager na wani babban store wanda yayi suna sannan yake kan shura har yanzu cikin wannan jaha mai albarka, tunda ya
yalla ido ya ganta lokacin da suka je shopping ita da Ajmal yabi ya li
e mata, a zahiri dai ta san ba shida makusa duk da bai kai tsohon mijinta ba amma shi dinma zata iya sakashi sahun mazan
warai sai dai da yake zahiri daban sannan ba
ini daban haka kuma mutane yanzu sanin ha
anin waye su sai ubangiji domin shi ka
ai ne masanin sirrin
oye da fili, ji tayi har cikin ranta ta gamsu da mukhtar yanzu sannan tana ganin lokaci yayi da zata bashi dama su sasanta su fahimci juna har su kai ga aure tunda dai yana mutu
aunarta, gara dai kawaima tayi auren nan ta huta ko ba komai igiyar auren zata tare mata abubuwa da yawa, ayanda dai ya fa
a mata matarshi
aya wacce ta kasance cousin
inshi ce domin auren zumunci suka yi sai yaran su guda biyu mace
aya namiji
aya suna zaune a unguwar court road,
Da sallama a bakinta ta
auki wayar, ita sam bata saba da irin wannan hirarrakin ba da samari tun farko balle yanzu da take zawarci duk dai take jinta wata iri kamar sabuwar Ruhaima bawai waccan Ruhaiman ta asali ba, wani lokacin ma kunya ce ke hanata sukuni bare har ta tsaya ta saurari bazawari sai ta jita duk a takure dan bata saba ba, kai zata ma iya cewa tun tasowarta har tayi aure bata ta
a tsayawa da saurayi ba har shi kansa Imran
in basu ta
a tsayawa dashi ba, jin amsar da ta bashi wacce ya jima yana jira daga gareta ai bai san lokacin da yace mata gashi nan zuwa yanzu ba, murmushi kawai tayi ta kashe ranta acikin ranta amma wani irin ra
i da ciwo take ji,tabbas babu abinda yafi mutuwa ciwo kuma a rashin uwa akanyi uwar
aki, ko a mafarki bata taba zaton irin wannan lokacin zai risketa ba domin ta gama shirya rayuwarta gaba
aya da mijinta amma da yake kana naka Allah na nashi sai gashi rayuwar ta juya mata, ha
ura tayi da wannan zancen zucin da take ta tashi ta shiga wanka ta soma shiri, bata yi doguwar kwalliya ba amma dai ta shafa powder da kwalli sai man le
e, ba
ar doguwar riga ta saka ta yafa
aramin mayafin rigar akanta bayan ta saka pink
in hula mai
ar tuta wacce aka yi ta kwalliya a jiki, turare ta
an feffesa sannan ta fita, kitchen ta wuce ta tsaya tana ha
a masa
an kayan motsa baki, fruits ta yanyanka sai drinks masu sanyi ta ha
a ta
auka ta fita, hakan yayi daidai da zuwan ba
on, a kunyace ta shigo dashi duk ta gagara sakewa shikuma sai faman kallon ta yake kamar yaga wata sabuwar halitta,
"yanzu dama ranki ya da
e za a bani wannan damar amma shine aketa faman ja min rai?
Yanzu to me kike shirya mana?
Ina nufin zuwa nan da yaushe kike ganin yadace a
aura aure?" ya tambaya cikin zumu
i yana kur
ar juice
in dake hannunsa,
"wannan kuma ai a hannunka yake Kaine zaka fa
a" ta fa
a cikin kunya kanta yana
asa tana wasa da
atsun hannunta,
"ni ai ko yanzu kika ce nima a shirye nake sai in bada sadaki kawai a
aura aure..."
Murmushi tayi ta
an sake
asa da kanta kafin tace "Ahh da wuri haka?"
"to ai ni ba wasa nazo yiba Ruhaima....
Idan har kin amince ko nan da sati biyu sai kawai a
aura aure"
"to bari dai mu ga abinda hali zai yi, zamu shawarta da manyan mu gani" ita kanta bata san dalilinta na fa
ar hakanba,
Gaba
aya bata sake dashi ba shiyasa hirar sama sama suka yi ya tashi zai tafi dan dama daga office yake kuma office
in zai koma, bin bayansa tayi domin yi masa rakiya, suna tafe suna
an sake tattaunawa duk da ita dai babu abinda take cewa sai dai murmushi, shigowar Sameer ce tasa duk hankalinsu ya koma kansa, shima daga nesa yake kallonsu dan lokacin da yaje salla can tsallake sai ya gamu da wani abokinsa wanda suka yi B.
U.
K tare shine suka jima tare suna hirar yaushe gamo sai yanzu suka rabu bayan sunyi exchanging contact
in juna,itama Ruhaima da mamaki akan fuskarta take kallonsa tana tambayar kanta wai dama wannan bai tafi ba?,
"shi kuma wancan waye?"
Tambayar da mukhtar yayi mata ta katse mata tunaninta,
anin abban Ajmal ne...." ta bashi amsa tana kawar da kallon ta daga kan Sameer wanda ya nufi motarshi rannan a cunkushe,
"ayya Allah sarki....
To yayi bari in wuce" ya fa
a yana
wallawa mai gadi kira, nan ya taso a sukwane ya bu
e masa bayan mota ya soma fito da kaya kamar da gangan to masu abu da abunsu duk abinda ke faruwa akan idon Sameer wanda ke zaune yana cikin motarsu yana kallonsu ta mirror, ita dai juyawa tayi ta koma ciki yayin da mai gadi ya rinka shigar mata da kayan wanda duk na ciye ciye ne sai ko na shafe shafe da sabulan wanka, gel, da man wanke gashi da sauran tarkace irin na amfanin mata, akan idon Sameer mukhtar
in ya fita saida yaga fitarsa sannan ya fita daga motarsa yashiga ciki wanda rabonshi da shiga har ya manta, yana shiga da kayayyakin yafara arba a falo gasu nan kamar za a kasa a siyar dan yawa duk ledodin da kayan suke ciki suna
auke da tambarin store
in na su mukhtar, idonsa ne ya kai kan wata leda wadda ta tintsire nan ya hango tissue da pad,
"harda wa
annan abubuwan ya kawo mata?
Wannan ai iskanci ne...." ya fa
a acikin zuciyarshi amma har lokacin idanuwanshi na kan ledar, sam bata san shigowarshi ba ta fito da zummar ganin kayan arzi
in da mukhtar ya kawo mata bayan ta tu
e doguwar rigar da ta saka ta sake saka
aramar riga marar nauyi iya gwiwa kanta ko
an kwali babu, tana fitowa tayi arangama dashi tsaye ya ri
ugunsa..............
_*Ummi Shatu*_
[18/08, 9:08 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*SO DA ALA
A......!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
TAURARI HU
Free page
***Duk da ta san yaganta dan harma ha
a idanuwa suka yi
arewa amma hakan bai hanata komawa ba da baya da baya, cikin bedroom
inta ta shiga gabanta yana fa
uwa to shi wannan bawan Allahn me kuma ya sake dawowa yi?
Wani dark blue
in dogon hijabinta ta
auka ta saka sannan ta sake fita, yana nan tsaye inda ta tafi ta barshi yanzun ma fuskarsa babu annuri ko ka
"waye wancan da ya fita?" taji ya tambayeta ba tare da ya kalleta ba,
ona ne...." ta bashi amsa acan ciki,
"ehh dama na san ba
onki ne....
Me yazo yi?