Sashe 10
So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
COMING TO YOUR WAY SOON, DON'T MISS IT
Guda 4:- 1500
Guda 3:-1200
Guda 2:- 800
Guda 1:- 400
7033027658
Palmpay Bank
Aisha Muhammad Salis
Katin wayar MTN ta...
07044644433 da shaidar biya
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*
_*Ummi Shatu*_
[19/08, 7:47 am] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*SO DA ALA
A......!*
*NA*
*UMMI A'ISHA*
TAURARI HU
free page
Wattpad:@Ummishatu
***Da taimakon umaima da na hajiya ya samu ya kai ga kan gadon hajiya domin bedroom
inta shine mafi kusa daga inda ya samu attack
Ita dai Ruhaima gaba
aya ji tayi tausayinsa ya kamata lokaci guda, ita dai ta san sau da dama Imran ya kan ce mata Sameer ne baida lafiya ko kuma yasamu attack amma idanuwanta basu ta
a gani ba sai yau, wani irin kai komo taga numfashinsa nayi, lallai in dai hakane masu irin wannan lalurar suna bu
atar tsananin kulawa ta musamman,
Yanda su hajiya suka ru
e ita
inma a ru
en take dan jikinta gaba
aya in banda karkarwa babu abinda yake yi.
Hankula basu kwanta ba har sai da aka yi masa allura bayan an kira likita, bacci ya
an samu na tsawon wani lokaci,
Tagumi Ruhaima tayi tana kallon umaima wacce ke cin abincin da suka bari, ita kam gaba
aya tama kasa ci,
"wai in law dama haka yake fama da wannan ciwon?"
"wallahi in law...
Kuma kinga shi ka
ai keda shi duk familynmu,
addara dai kawai"
"Allah sarki, Allah ya bashi lafiya ya yaye masa, amma maganin ba ayi masa na hausa?"
"amin, ana yi mana ai yanzu ne ma hajiya ta
an lafa amma ada duk inda taji mai maganin hausa ko aka ce wannan maganin asthma ne sai ta kar
owa Sameer, tazo su yi ta daru shi baya son maganin hausa amma haka zata tsare shi sai ya sha"
"to Allah ya bashi lafiya yasa a dace"
"amin"
Tashi tayi ta sake le
awa bedroom
in hajiya dan ganin halin da yake ciki dan ita wallahi haka kurum taji ya bata tausayi, wannan shine le
awarta na wurin biyar tun bayan da ya samu bacci, har yanzun bacci ta ganshi yana yi ya wani
ame jikinsa wuri guda kamar mai jin sanyi, fita tayi ta koma wurin umaima wadda har lokacin bata gama cin abincin ba,
"wai in law dagaske ba zaki
ara abincin nan ba?"
"wallahi duk ya fita a kaina inlaw"
Dariya kawai umaima tayi ta san dan ru
ewa ta ru
e amma kuma kamar Ruhaima ta fita ru
ewa tunda gashi ko abinci ta gagara ci, sannan mintuna ka
an sai taje ta gano halin da yake ciki da haka har la'asar tayi, sake shiga
akin tayi bayan ta idar da sallar la'asar yana zaune kan gadon hajiya ya tashi daga baccin ya ziro
afafuwansa
asa yana shirin saukowa ta shiga, bata yarda sun ha
a ido ba duk da dai taga bai kalleta ba dama, tsaye tayi ta kasa yi masa magana kamar yadda shima baiyi ba, ganin ya tashi ya shiga toilet yasa itama ta fita daga cikin
akin, ganin umaima bata idar da sallar da ta tafi ta barta tana yi ba yasa ta komawa falo, wayarta ta
auka wadda ta isheta da
araji tun
azu kuma ta san maganar gizo dai bata wuce
i bazai wuce mukhtar ba domin shine ke addabarta da masifar kira yanzu tun daga lokacin da ta bashi dama, saka wayar tayi a silent bayan kiran ya katse ta mayar da ita cikin handbag.
Ita kanta bata san takamaimai me take tunani ba sannan ta rasa wanne irin tausayi take ji game da Sameer, a iya saninta dai babu wata sha
uwa ko kulawa tsakaninsu in ka cire
ar shan
amshin dake wanzuwa tsakaninsu tun daga ranar da ta fara
orashi a idon ta har kawo yanzu, fitowar shi ce ta katse mata tunanin da take yi game dashi nan tayi
asa da idanuwanta kamar yadda ta saba gudun kada asamu rashin dace su ha
a idanuwa, sai da ta tabbatar da ya wuce sannan ta
ago tabi bayanshi da kallo lallai babu abinda ya kai lafiya, duk abinda mutum zai yi ko zai samu sai da ita, tunani tayi a ranta tunda har taga marar lafiyar ya tashi ai gara itama ta tattara sawunta a likkafa ta koma inda ta fito dan dama anan
in a takure take a duk lokacin da akace yana nan, shiyasa da mukhtar ya kirata tace yazo su tafi kamar yadda ya bu
ata amma yace sai yayi sallar magrib, bata sake saka Sameer a idonta ba har lokacin da suka fito zasu tafi,
Shi kuwa Sameer duk abinda yake faruwa akan idonshi sune basu ganshi ba amma shi yana hangosu daga inda yake zaune cikin motarsa wacce ke ajiye cikin farfajiyar gidan, a ransa kawai sake jaddada taurin kan Ruhaima yake, yayi mata hannunka mai sanda akan mutumin nan, yayi mata wanka mai kama da jurwaye akan mutumin nan amma duk a banza dan tsabar jaraba ta toshe kunnenta, ko idan sunyi auren me wannan mutumin zai bata oho, tsaki yaja ya cigaba da daddanna wayarsa, shi bashi ma ko lambar wayarta kuma ya dace ace yana da ita fa, "me zanyi da no dinta ma" ya fada cikin zuciyarsa kamar da wani ne yace sai ya mallaka, akan idonsa suka bar gidan wanda bai wuce dasu gida direct ba sai da yafara biyawa da ita wurin wani gashin kaza yayi musu take away sannan ya mayar da ita gida, ita dai ta gama amincewa zuciyarta cewa kawai zata yarda ta auri mukhtar ba wai dan tana sonsa ko tana
aunarsa ba, ba kuma wai dan yayi mata ba a'a kawai dai halayensa sunyi mata dan mutum ne mai ha
uri da rashin fushi sannan ga barkwanci da fara'a,
Lokacin da tayi shirin bacci sai taji ta gagara domin babu abinda take tunawa a wannan lokacin sai halin da Sameer ya kasance
azu, ko yanzu yana cikin wanne hali oho?
Ko ya samu yayi bacci ko kuma har yanzu yana cikin damuwar ciwon Allahu a'alamu, Ajmal ta rungume wanda ke gefenta yana bacci, a can
asan zuciyarta kuma tana yi masa addu'ar rabuwa da wannan ciwon rabuwa ta har abada.
Shima Sameer a nasa
angaren lokacin da ya hau kan gadonsa domin yin bacci ji yayi Ruhaima ta fa
o masa gaskiya ya zama dole ya sanar da hajiya yakamata a tattaro Ruhaima ta dawo gidan nan ko dan kare mutuncinta da darajar ta, yanzu tana can tana rayuwa ita ka
ai sannan ta baiwa wani fuskar da zai je mata hira gida tofa komai zai iya faruwa yanda mutane yanzu basu da tabbas, shi tausayi
aya take bashi idan ya tuno irin yanda tayi sabo da mijinta yanzu kuma tazo ta rasa shi, lumshe idanuwanshi yayi amma ya san bacci kam ba yanzu ba, wani
angaren na zuciyarshi kuma alla alla yake gobe tayi domin yaje ya sauke nauyin da yake kan shi.
Kasancewar bata yi bacci da wuri ba shiyasa ta kasa tashi dan sai bayan da tayi sallar asuba sannan ta samu bacci, shima Ajmal
in da ya saba tashi da wuri har ya dameta yau bai tashin ba bare ya hanata rawar gaban hantsi,baccinsu suke kamar za a sake yi musu wani daren.
Agogon hannunshi ya kalla misalin
arfe 10 har da rabi na safe agogon ya nuna masa, sake gyara tsayuwarsa yayi yana tunani a ransa to ko dai sun fita ne?
To amma tayaya zasu fita ba tare da maigadi ya sani ba?
Maigadi ya tabbatar masa da suna ciki,
ofar falon ya sake zuwa a karo na hu
u ya
an bubbuga, cikin bacci taji muryar Ajmal yana cemata,
"mommy inje in bu
ofa ake bugawa"
"uhmmm jeka" ta fa
a tare da sake jan bargo dan jin maganganun Ajmal
in take yi kamar a mafarki, da gudu ya sauka daga kan gadon ya fita, saida ya jima yana mur
e mur
e sannan ya bu
e, ganin Sameer tsaye hannayensa cikin aljihun wandonsa yayi saurin rungumeshi,
aukarsa Sameer yayi yana kallonsa dan ya fahimci daga bacci ya tashi, falon yake bi da kallo ganin komai a karkashe alamar itama Ruhaiman bata fito ba, wuri ya samu ya zauna yana gyara zaman face mask
in dake fuskarshi dan tun jiya numfashinsa babu
arfi,
Kimanin mintuna 15 ya shafe zaune a falon amma babu ko motsinta kai babu ma ko alamar cewa zata fito hakan yasa shi duban Ajmal dake lilo akan
afafunsa,
"mommy bata da lafiya ne?"
"uhmm....
Uhmmm...."
Kasa gane amsar da Ajmal ya bashi yayi, ehh yake nufi ko a'a?
Cikin azama ya mi
e shi kansa bai san lokacin da ya tashin ba yana tambayar Ajmal tana ina?
Tiryan tiryan yake biye dashi har cikin bedroom
inta inda take kwance tana bacci......
*HASKE!
HASKE!!
HASKE!!!*
IT'S *HASKE WRITERS*
AGAIN THE HOME OF EXPERTS AND PERFECT WRITERS
A JIMIRIN ZAMAN JIRA YA
ARE MASOYA DOMIN
UNGIYARKU MAI FARIN JINI TA AMANA WATO *HASKE WRITERS ASSOCIATION*
ITACE TA MOTSO KUMA TA DAWO DAN NISHA
ANTAR DAKU KAMAR YADDA TA SABA, *TAURARI HU
U* SHINE TAKEN TAFIYAR TAMU A INDA ZAMU GABATAR MUKU DA FASIHAI, HAZI
AN MARUBUTA GUDA HU
U DA AL
ALIMANSU CIKIN TAFIYAR DA BABU NADAMA ACIKINTA,
*1.AYUSHER:-*
Writing by FERTYMERH XARAH
AZAFI NE:-*
Writing by RAHAMA NALELE
*3.DA UBA AKE ADO (Bada riga ba):-*
Writing by ZAINAB BAWA
*4 SO DA ALA
A:-*
Writing by UMMI A'ISHA
WAI WAI WAI...
BAHAUSHE YAYI GASKIYA LALLAI TAFIYA DA GWANI MAI DA
I, NIMA DAI GA NAWA GWANAYEN 4 STARS DUKKA WA
ANNAN LITTATTAFAN GUDA HU
U ZAKU SAMESU CIKIN FARASHI DAIDAI DA ALJIHUNKU....MY SISTER WHAT ARE YOU WAITING FOR??
MAZA HANZARTA KI GARZAYA KI NEMI NAKI DAN ZASU FARA NAN BADA JIMAWA BA, KAR KI BARI A BAKI LABARI.....