← Book details So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 12

Sashe 1

So Da Alaqa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[10/08, 6:38 pm] Baby Aysher:
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
_(Home of expert & perfect writers)_
*SO DA ALA
A....!*
_*NA*_
_*UMMI A'ISHA*_
*Wattpad:@ummishatu*
Free page
*DA SUNAN ALLAH MAI RAHMA MAI JIN
~~~Gudu take yi a hankali ka
an ka
an tana motsa jikinta cikin salon jan hankali da burgewa, shi
inma da yake biye da ita a hankalin yake yin nasa gudun inda yake
arewa halittar da ubangiji Allah yayi mata kallo, duk da cewa gudun tsere suke yi amma ya kasa zuwa ya wuceta saboda nisha
in da yake samun zuciyarsa a ciki duk sa'ilin da yake kallonta,
Sake
urawa bayanta ido yayi sanye take cikin
ananan kaya riga da wando blue black, rigar iyakacinta cibiyarta shi kuma wando a cinyarta ya tsaya sai dai kayan sun kamata matu
a, shi kuma sanye yake da riga armless da wando boxer dukkaninsu kalar ruwan madara,
Sake rage gudun tayi tana
an numfarfashi cikin kissa da jan hankali, dariya yayi ya
arawa gudunsa mai yazo ya wuceta hakan da ta gani ya sata rakwarkwa
e fuska tabi bayansa, kwance ta sameshi saman korayen ciyayin dake shimfide awurin kamar carpet ya wani baje yana sha
ar iska, kansa ta fa
a tana turo baki alamun yin fushi, hannu biyu yasa ya rungumeta yana fa
"what's wrong with my baby?"
"Me yasa yau ka wuce ni?" ta fa
a cikin muryarta mai sanyi da rashin hayaniya,
"I told you kinyi
iba da yawa tun bayan da kika haifi Ajmal kika bu
e gaki nan da
yar kike
aya
afa...."
Duka ta kai masa a
irji tana shusshura
afa kamar zata yi kuka, hannun ya ri
e bai barta ta dakeshi ba, a madadin hakanma sai ya soma sunbatar hannayen nata da lips
inshi masu tsananin taushi,
" Kin san ina son ki....

Babu ruwana da
ibarki zan cigaba da sonki koda zaki ninka haka
iba sau goma..."
Murmushi tayi ta kwantar da kanta saman
irjinsa ta sake rungumeshi
"thank you darling.....

Thank you for making my heart smile and my eyes shine...."
"I love you..." ya fa
a yana sunbatar goshinta, mayar masa da martani tayi ta hanyar sunbatar wuyansa,
"Lokacin salla ya kusa, kuma na bar baby na shi ka
ai a bedroom yana bacci may be yanzu ma ya tashi...."
"Za kiyi min wayo dai kawai....

Oya let's go" ya fa
a yana
arin mi
ewa ri
e da ita,
ale kafa
a tayi alamar ba zata tafi ba, ya san abinda take nufi shiyasa cikin salon so ya du
a ta haye bayansa ya nufi ciki da ita bayan ya rufe garden
in.

Kwantar da kanta tayi tana mai lumshe idanuwanta dan idan da akwai abinda ke sanyata nishadi a duniya bai wuce tajita kwance cikin jikinsa ko gadon bayansa ba.

A hankali yake tafiya da ita har cikin bedroom
insu, kan gado ya sauketa idanuwansa na kan
aramin gadon
ansu Ajmal
an kimanin wata biyu wanda ke kwance yana bacci, wurin da yake kwance ya
arasa ya sunkuya ya manna masa kiss a kumatunsa sannan ya
ago fuskarsa
auke da murmushi yana kallonta,
"Ada kince dake Ajmal yake kama...

Yanzu fa?"
"yanzun ma da ni
in dai yake kamar" ta fa
a tana tashi zaune,
"To zo ki gani....

Wallahi yanzu da yake baccin nan dani yake kama, these days ma gaba
aya kamanninshi sun koma nawa....

Ko jiya abinda hajiya ta fa
a kenan"
Tashi tayi taje ta bayanshi ta rungumeshi ta karkatar da kanta ta le
a dan ya fita tsayi nesa ba kusa ba,
"Yanzu a hakane zaka ce kuna kama?

Dan dai kawai kace hajiya ma ta fa
a ne shiyasa ba zan musa ba"
"Kalli idon shi ki kalli nawa...." ya fa
a yana juyo da ita gabanshi,
"Na san idon shi irin naka ne..."
"Hancin shi fa?"
"shima irin naka ne"
"Bakinshi fa?"
"irin nawa ne..."
Dariya yayi ya
agata sama yana fa
"kin dai fa
i son ranki kawai malama....

Muyi wanka ko tunda gashi can naji ana kiran salla"
Dariyar itama take tana harharba
afafu sakamakon cakulkulin da yake yi mata ta hanyar cusa kansa a cikinta.

Cike da so da
auna suka yi wankan suka fito daidai lokacin Ajmal ya tashi,
aukarsa tayi tana daure da towel ta zauna gefen gado dan shayar dashi tana kallon gogan nata wanda yake tsaye gaban mirror yana goge jikinsa da
aramin farin towel body spray ka
ai ya feshe jikinsa dashi kusan kala biyar kasancewarshi ma'abocin
amshi daga bisani yawuce closet ya bu
e, juyowa yayi yana kallonta bayan ya ri
ugunsa,ta gane nufinsa so yake ta shirya shi domin da haka ta sabar masa, langa
ar da kai tayi tana kallonsa,
"Ayya daddy kayi ha
uri ka shirya da kanka mana.....

Ajmal yunwa yake ji"
Juyawa yayi yana kallon jerin tarin kayansa dake shirye cikin closet
in, yafi mintuna biyu amma ya kasa ciro wanda zai saka,
"Ciro wannan blue
in trouser
in da maroon
in t shirt pls" ta fa
a daga nan inda take zaune, hakan yayi kamar yadda tace sannan yazo gabanta ya shirya,
"zan je salla...

Ki shirya kafin na dawo zamu fita dinner....."
"a dawo lafiya"
Kissing
in goshinta yayi ya juya ya fita yana balle botiran gaban rigar shi.

Da murmushi ta rakashi har sai da ya
acewa ganinta sannan ta mayar da hankalinta kan Ajmal, bayan ya
oshi ta kwantar dashi ta mi
e, salla tayi bayan ta idar ta wuce gaban mirror ta soma shiryawa simple make up tayi dan iya powder kadai ta shafa sai gazal sannan ta shafa lips glow akan le
enta, turarenta mai sanyin
amshi da da
i na arabian oad ta shafa, doguwar riga ta saka ba
a ta sake komawa kan abun salla domin gabatar da sallar ishah dama shi kam ta san ba zai dawo yanzu ba har sai yayi sallar ishah kamar yadda
a'idarsa take,
Tana zaune kan prayer mat taji motsin shigowarsa, addu'ar da take yi ta shafa tare da mi
ewa tsaye hakan yayi daidai da shigowarsa,
"Sannu da zuwa...."
Ta bayanta yayi hugging
inta sannan ya sumbaci kumatunta kafin ya amsa da "Yawwa Darling"
Ajmal ya
auka ya fita tana biye dashi har gaban motarshi, sai da ya bu
e mata ta shiga ta zauna ya mi
a mata Ajmal sannan ya zagaya mazaunin driver ya zauna, a hankali yake tu
in yana ri
e da hannunta guda
aya har suka isa wurin cin abincin, yanzunma shine ya bu
e mata
ofar motar ta fito ya kar
i Ajmal sannan suka shiga cikin restaurant
in, da kanshi yayi musu order
in abinda zasu ci bayan sun kammala ya biya suka nufi gida.

Tare suka yi shirin bacci yana ma
ale da ita a gefenshi laptop akan cinyarshi yana duba wasu ayyuka da zai yi, juyawa yayi ya kalleta idanuwanta a lumshe kanta bisa kafa
arshi,
"Darling.....

Kinyi bacci ne?"
Kai ta girgiza masa bayan ta bu
e manyan fararen idanuwanta,
"kwanakin baya na ta
a fa
a miki akwai wani aikin hanya da zan yi a Niger ko?"
Kai ta sake
aga masa tana kallonsa,
"yawwa to yanzu maganar aikin ta taso....

Insha Allah zuwa Friday zan je inga ta yadda aikin zai kasance"
Sake
ameshi tayi ta shige cikin jikinsa,
"Zamu bika"
Dariya taga yayi kafin ya shafi fuskarta,
"Zan so hakan nima"
"Allah yasa kayi aikin ka gama cikin nasara"
"Amin Darling.....

Me kike so in siya miki idan na gama wannan aikin"
"Mota" ta fa
a tana kissing hannunshi,
"Angama....

Nayi miki al
awarin sabuwar mota insha Allah idan na dawo..."
"Yehhhh" ta fa
a tare da fa
awa kanshi gaba
aya, janye laptop
in yayi ya tureta can gefe yayi mata masauki a jikinsa sosai yana dariya.

Washe gari kamar yadda ya saba bayan ya gama shiryawa zai tafi office sai da ya fara biyawa ta gidan mahaifiyarshi domin ya gaisheta,
ar kyakkyawar dattijuwar tana zaune saman sallaya da alama sallar walaha ta idar hannunta ri
e da carbi tana ja, har gabanta ya
arasa ya zauna yana murmushi,
"Hajiya barka da hutawa"
Murmushin itama take yi tana binsa da kallo,
"Imran.....

An fito?"
"Allah ya nufa Hajiya....

Ina kwana?"
"Lafiya lau, ya iyalin, ina Angon nawa da alama rowarsa ake yimin ko?"
Dariya yayi har sai da ha
oransa suka bayyana kumatunsa suka lotsa ciki,
"Haba hajiya ai da kai da kaya duk mallakar wuya ne, idanma cewa kika yi ya dawo nan da zama gaba
aya to hakan za ayi"
"A'a, har yanzu ku
inma baku gama
okinsa ba ai"
Murmushi ya sake yi ya sunkuyar da kanshi
asa kafin ya
ago cike da farin ciki yace "Hajiya albishirinki...."
"Goro fari tas Imrana....."
"Hajiya wannan babbar kwangilar da zanyi ta samu....

Insha Allah zuwa nan da juma'a zan je Niger.....

Bayan na kammala aikin zaki sake komawa umarah"
a fara'arta tayi cikin murna da tsantsar farin ciki tace "Alhamdulillah.....

Kai kai kai, Lallai kam dole a koma umarah ayiwa Allah godiya....

Allah yasa ayi lafiya agama da tarin nasarori Imran....

Allah ya sake
agaka, ya
arawa rayuwarka albarka"
"Amin hajiya...

Allah ya
ara lafiya da nisan kwana"
Sallama yayi mata ya fita, tun yana hanya yake kiran gimbiyar tasa kamar yadda ya saba, wayar na dab da tsinkewa yaji ta
aga a kasalance,
"Baccin ne?" Ya tambaya a hankali,
"uhmmmm"
"Ayya sorry na tasheki..."
"Dama ina son jin muryarka ai"
"An fara missing
inane?"
"Over ma"
"To ko in dawo...?"
"uhmmmm uhmmmm kawai ina missing dinka ne fa"
Murmushi yayi kafin ya bata amsa da "I miss you more....

Ina Ajmal?"
"Yana bayan Dija ta goyashi....

Yana ta bacci"
"Ok, sai na dawo, I love you"
"I love you much more"
Ta fa
a tare da katse wayar, da farin ciki dan
are a zuciyarsa ya
arasa office, shi dai haka rayuwarshi take baya ta
a ha
a komai da iyalinsa, wani irin so yake yi musu mai tsanani wanda sam baki ba zai iya fa
arshi ba.
Chapter 1 · 0% Book details