← Book details Sauyin Lamari Part 1 Compplete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 17

Sashe 2

Sauyin Lamari Part 1 Compplete Hausa Novel · about 8 min read

Kan idon Suwaiba ta shigo. Murmushi tayi tana k'ara gyara zama burinta dai taga ta cire hijabin dake jikinta ta samu daman k'are mata kallo. Ajiye bokitin tayi ta d'an sunkuyo tana cewa Baba

"Na dawo Baba. Na d'an shiga kasuwa ne shi yasa na d'an jima"

Murmushi kawai ya yi yana kallonta cikin matsananciyar soyayya da tausayi. Gani yake a matsayin sa na Mahaifin ta ya kasa sauke wannan nauyin da Allah ya d'ora masa kan ya'yan sa, sai ita keta d'awainiya dashi. Da ido ya bita yana k'ara alfahari da Allah ya bashi y'a d'aya tak, tamkar dubu. Abunda take yi ko wasu mazan Albarka. Komai nata irin na mahaifiyar ta ne. Hak'uri, juriya, sanyi da d'aukan komai ba komai ba. Ita gaba d'aya rayuwar nan bata gabanta. Bata d'orawa kanta son abun duniya ba bare har ya kaiga shagalar da ita.

Tuwon masara ta d'ora musu miyar d'anyen k'ub'ewa. Ita kanta H Suwaiba dake can nesa dasu kamshin tuwon har inda take zaune sai had'iyar yawu take ranta ya yi matuƙar biyawa dashi. Musamman yanda taga tuwon nan tas-tas dashi ya tuku. Tana kallon yanda ta zuba musu cikin kwano mai kyau ta miƙawa Baba dake zaune fuska d'auke da murmushi sai shi mata Albarka yake. Suna gama cin tuwon ta had'a kwanukan ta wanke sannan ta gyara gurin ta d'orawa mahaifin ta ruwan wanka ta kai masa bayi. Ita ta taimaka masa ya miƙe ta kaishi har k'ofar banɗakin sannan ta juya ta shige d'aki bayan ta d'aura alwala.

Har cikin ran Suwaiba rayuwar su ta birge ta matuƙa. Gashi dai basu da komai, amma suna cikin nustuwa da kwanciyar hankali. Haka ta lalace tan aikin kallon Jadwah da Mahaifin ta da basu san tana yi ba. Babu azahar bare la'asar ga magriba, amma sam bata damu ba, kuma babu alamun zatayi.

𝔸𝘚Η𝔸𝑵𝚃Ⲩ 𐐛૦𝚅𝞔.♡︎

O8140754777.

Chat me up wannan number ga duk maison payment.

𝐏𝐆 2.

Da wuri ta kwanta saboda makaranta tahafiz da take zuwa duk ranan asabar da lahadi. Tana yin sallan isha ta taimakawa Baba ya shiga d'aki ya kwanta yana lazimi har baci ya kwashe shi . Allah ya taimake su suma suna da wuta kman sauran gidan don har fanka ce dasu ciki da falo. Maganin sauro kawai ta kunna ta k'ara jawa mahaifin nata zanin gadon ta rufe shi zuwa kugunsa kafin ta mik'e ta fito falon inda ta shimfiɗa y'ar tabarma tayi shimfiɗa a kai. Babu yanda Baba baiyi da ita ba kan ta koma d'akin ta dinga kwanciya kan katafir tak'i. Ita tafi son kwanciyar k'asa. Zama tayi ta cire hijabin dake jikinta ta cire riga atamfar dake jikinta ta musanya da y'ar doguwar riga mara nauyi, kafin ta mayar da hijabin ta samu guri ta kwanta tana Addu'a.

Bata jima ba kuwa barci ya yi awon gaba da ita mai nauyin gaske. Wajejen shabiyu na dare ta farka a d'an firgice saboda wani gigitaccen horn da ake a k'ofar gidan. A hanzarce ta miƙe daidai Baba na k'ok'arin fitowa yaje ya buɗe. Da sauri ta tare shi tana cewa

"Jeka kwanta Baba bari na buɗe "

Kafin yace wani abu ta juya ta fice da sauri. Daga ita har Baban sunsan masu dawowa cikin wannan lokacin na talainin dare. Ya'ya Hajiya Balaraba ne da suke da shegen yawon tsiya. Har mamaki take idan taga irin rayuwar da Asiya da Isma'il suke. Sau biyu kawai ta tab'a had'uwa da Isma'il saboda yawo sai ya yi wata ma baya gida. Asiya ce dai ita duk inda take zata dawo gida koman dare.

Koda yake d'aga dan lokacin data dawo gidan bayan rasuwar mahaifiyar ta. Ta lura gidan sam babu tarbiya . Shi yasa take duk iya bakin k'ok'arin ta wajen ganin ta guje wa abunda zai had'ata dasu. A hanzarce ta fito tana k'ok'arin buɗe gate. Had'addiyar BMW ce baka wuluk ta sawo kai cikin gidan. Wani irin fakin motar tayi harbar gidan kafin wata kyakkyawar budurwar ta fito daga cikin motar sanye cikin wando na jeans da farar riga da suka kamata matuƙa. Kannan nata yasha uban gashi doki had'uwawu. Farcen dake hannun ta kuwa sai kaji kaman kayi amai yasha uban polish sai shek'i yake.

A zafafe tayo kan Jadwah dake k'ok'arin shiga d'aki bayan ta gama rufe gate d'in. Wani irin fisgota tayi ta dawo baya tana juyowa ta d'auke ta da mari daidai Baba na fito. Hannu Jadwah ta kai kuncin ta ta dafe ranta a matuƙar b'ace tana kallon Asiya dake zuba uban huci.

"Ke don ubanki minti nawa nayi tsaye k'ofar gida ina horn. Saboda baki da mutunci har kaman ni zanyi ta horn sai kinga dama zaki zo ki buɗe min k'ofa"

Numfashi taja mi k'arfi ta buɗe baki zata mayar mata Baba ya yi saurin katse ta

"Kiyi haƙuri Hajiya. Akasi aka samu"

Wani irin kallon kyama ta watsawa Baba da Jadwah data ji kaman ta shak'e ta. Zata iya jurar komai amma banda cin zarafin mahaifin ta. Mugun tsaki taja ta tofar da yawu gefe d'aya kafin ta juya a zafafe tayi cikin gida. Da wani irin kunan rai Jadwah ke kallonta zuciyar ta na tarfasa. Muryar Baba taji yana cewa.

"Zo ki wuce ki kwanta. Babu komai, kiyi haƙuri "

Numfashi taja mai zafi ta fesar. Badan Baba na gurin ba da yau sai ta yagawa Asiya rigar mutunci. Shiru ba tsoro bane. Wucewa tayi d'aki ya biyo ta ya tsaya har ta kwanta kafin ya wuce ciki. Ta jima idonta biyu kafin ta samu barci ya kwasheta. In banda suya babu abunda ranta yake.

Shigar Asiya ciki ta tarar da Maman ta dake saukowa sanye da kayan barci fuska babu walwala. Tsayawa tayi kan benen daidai k'afar karshe tana kallon Asiya dake zuba uban huci tace

"Menene ki ke fushi"

"Wai Mummy kamanni nazo ina horn sama da minti d'aya k'ofar gida ,wannan y'ar iskan yarinya da Baban ta an rasa wanda zaizo ya buɗe min k'ofa saida suka gama shanyani a waje"

"Shine ki ke fushi?, amm kinsan dare ne yanzu ko?, daga ina ma ki ke?"

A d'an tunzure irin na sakalallun ya'yan tace

"Aina gaya miki k'awata Jojo ce tazo daga SOUTH AFRICA. Muna tare da ita "

Hamma tayi cike da k'osawa da maganan da suke da y'ar tata tace

"To sai kije ki kwanta dare ya yi. Suwaiba na nan kiyi hankali kar ki tashe ta"

Kai kawai ta d'aga tana kallon Mummy ta data haura saman d'akin ta. Saida ta tabbatar ta shiga d'aki ta juya da sauri d'akin da take tunanin Suwaibar na nan. A hankali ta d'an kwakwasa kaman minti biyu H Suwaiba ta buɗe sanye da kayan barci a jikinta. Suna had'a iso suka sakarwa juna murmushi da wani irin zalama Suwaiba ta kaiwa Asiya cafka suka rungume juna suna sumbatar kansu. D'akin suka shiga da sauri suka mayar da k'ofar suka rufe harda muk'ulli. Cikin d'an k'ank'anin lokaci suka raba kansu da suturar dake jikin su. Jikin Suwaiba na rawa take cin Asiya kace miji da matane. Banda ihun su da gurnanin su baka jin komai cikin d'akin dake sound proof.

Bayan komai ya lafa ne tana kwance kan k'irjin Suwaiba dake cike da uban nono kaman silifas. Sai shafa kanta take zuwa bayanta. Can kuma ta yunƙura daga jikin Suwaiba ta d'auko wandon ta ta fiddo taba ta kunna tana sha Suwaiba na kallon ta kaman ta had'iye.

"Na tambaye ki mana Asiya?"

Saida ta zuki tabar ta ta juyo tana kallon H Suwaiba

"Ina jinki Mom Subee"

"Wannan yarinya Maigadin , taya ki ke tunanin zan sameta don yarinya tana da kaya. Tunda na ganta kuma raina ya biya yanda baki tunani. Kinsan ina son yara k'anana kaman ku?"

Baki Asiya ta tabe tana zuk'ar tabar ta cikin tsananin gwanan cewa tace

"Akwai abunda ya rage ki mata ruwan kuɗi. Irin wannan da ki ke gani mayun kuɗi ne, babu abunda baza suyi ba idan da Naira. Ki kashe mata dukiya tuni zakiga ta bada kai""

Wani irin murmushi Suwaiba tayi na gamsuwa da maganan ta. Asiya ta juyo tana fuskantarta sosai tace

"Ya maganan aure na da Big brother ,mom Subee"

Y'ar dariya Suwaiba tayi tana gyara kwanciya tace

"Wani lokacin sai na rasa me ki ke so tsakanin mace dana miji. Kina son mata kuma kina son Moha?"

Wani irin lumshe manyan ido Asiya tayi tana kyestima irin kyau na Moha kafin tace.

"Duk ina son su Mom Subee, amma nafi son Big Brother. Big Brother k'arshene wlh. Zan iya barin wannan harkar in har ya aure ni,nasan shi kad'ai zai sauke min dukkanin wata ishin ruwa. Kinsan kuwa yanda mata ke haukawa ce kansa?"

Kai Suwaiba ta jinjina tana murmushi. Tabbas kuwa shegen yaron ya yi ta ko ina. Amma ita da yake tayi nisan da bata jin kira had'uwar sa bai d'ad'ata da k'asa.

"Kisha kurimin ki. Moha kaman kin sameshi kin gama"

Wani irin ihu Asiya tayi ta daka wani uban tsalle ta d'ane Suwaiba . Tuni suka kara dilmiyawa cikin duniyar alfasha. (Allah ya tsare zuk'anta mu dana ya'yan mu da dukkanin y'an uwa musulmi). Sun jima suna murje juna ko mata da miji albarka kafin su saurara ma kansu, Asiya ta tashi da sauri ta saka kayanta ta fice daga d'akin don kar asirinta da Suwaiba ya tono wajen mahaifiyar ta.

Washegari k'arfe takwas ta fito sanye cikin dogon Hajabi na makaranta daya kai mata har k'asa. Y'ar jakata ce a hannun ta ta thank you data saka Qur'ani da y'an littafan ta a ciki. K'ofar d'akin ta sami Baba zaune kan benci yana lazimi da charbi a hannun sa gefen sa kuma radio ce yana jin labarai. Durkusawa tayi cike da ladabi tana gaida mahaifin nata.

"Ina kwana Baba an tashi lfy ya k'arfin jiki?"

Murmushi ya yi mata soyayyar ta na ratsa shi.

"Lfy lau alhamdulillah Jadwah, ya naki kwanan?"

"Alhamdulillahi Baba. Zan wuce makaranta ga abincin can na had'a maka a d'aki. "

"To Allah ya yi Albarka. A dawo lfy"
Chapter 2 · 0% Book details