Sashe 10
Sauyin Lamari Part 1 Compplete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ta girgiza ta k'ara rungumeni. " ki kwantar da hankalin ki. MUSTAPHA yana nan da rai inshaAllahu. Wannan yaron da mahaifin sa mutanen arziƙi sun fita dashi waje don a bashi kulawa daya dace dashi"
Wani irin numfashi na sauke ina jin wani iri relief. Hawayen fuskata na goge ina kallon d'an k'aramin d'akin da muke cike mai d'auke da gado da kwaba. Sai kafet da aka shimfiɗe cikin sa. D'akin tsabtsab dashi sai kamshin turaren wuta ke tashi. Gwagwo badai tsabta ba. A hankali na mayar da ido na kanta
" su waye suka fita dashi?. Meke damun Baba ne Gwagwo "
"Wannan ubangidan naku. MUHAMMAD da mahaifin sa. Yaro d'an Albarka. Tunda suka fita dashi suke d'awainiya damu. Yaushe rabon dana ga nasa nama a baka?. Yanzu ki duba kitchen d'ina. Nama babu irin wanda babu"
Ta k'arasa maganan tana yar dariya. Shiru nayi ina kallon ta cikin rashin fahimta. Saboda me za suyi d'awainiya damu kuma?. Yaushe mahaifin nasa yazo?. Tambayoyi kala-kala cikin raina Gwagwo tace
"Likita yace ciwon cancer ke damunsa ya dade masa kuma a jiki har ya kai matakin da suke tunanin lokaci kad'an ya rage masa. Amma inshaAllahu da yardar Allah zai bashi lafiya tunda har wannan yaron ya tsaya masa . Alkwarine ya d'aukar miki wajen ganin ya yi duk abunda zaiyi dan samawa Baban ki lfy, sai dai kuma hukunci na ubangiji idan ya yi kwanan nasa ya k'are "
Numfashi naja a hankali na fesar ina hamdala cikin raina. Amma na kasa gane dalilin da yasa Moha yake taimaka mana yanzu.
𝗦𝗔𝗨𝗬𝗜𝗡
𝑳𝑨𝑴𝑨𝑹𝑰.
𝒜ɱαȥιɳɠ ★'★ ɯɾιƚҽɾʂ ϝσɾυɱ
( 𝒜, ★ ʂƚαɾ'ʂ ,ɯ ★ ϝ)
𝔸𝘚Η𝔸𝑵𝚃Ⲩ 𐐛૦𝚅𝞔.♡︎
𝑵𝑶𝑻 𝑭𝑼𝑳𝑳𝒀 𝑬𝑫𝑰𝑻𝑬𝑫.
𝐏𝐆 9.
𝙽𝙾𝚃𝙴/𝑷𝒍𝒆𝒂𝒔𝒆 𝒎𝒂𝒔𝒖 𝒌𝒊𝒓𝒂 𝒅𝒂 𝒄𝒉𝒂𝒕 𝒔𝒖𝒏𝒂 𝒏𝒆𝒎𝒂𝒏 𝒄𝒐𝒎𝒑𝒍𝒆𝒕𝒆 𝒏𝒂 𝑺𝑨𝑼𝒀𝑰𝑵 𝑳𝑨𝑴𝑨𝑹𝑰. 𝒀𝒂𝒏𝒛𝒖 𝒏𝒂𝒌𝒆 𝒕𝒚𝒑𝒊𝒏𝒈 𝒏𝒂𝒔𝒉𝒊 . 𝑺𝒂𝒏𝒏𝒂𝒏 𝒘𝒂𝒏𝒏𝒂𝒏 𝒃𝒐𝒐𝒌 𝒅'𝒊𝒏 𝑷𝑨𝑰𝑫 𝒏𝒆. 𝒁𝒂𝒌𝒖 𝒊𝒚𝒂 𝒇𝒂𝒓𝒂 𝒕𝒖𝒓𝒂 𝒌𝒖𝒅'𝒊𝒏 𝒌𝒖 𝒌𝒂𝒇𝒊𝒏 𝒎𝒖 𝒈𝒂𝒎𝒂 𝒇𝒓𝒆𝒆 𝒑𝒂𝒈𝒆𝒔 𝒌𝒂𝒎𝒂𝒏 𝒚𝒂𝒏𝒅𝒂 𝒘𝒂𝒔𝒖 𝒔𝒖𝒌𝒂 𝒇𝒂𝒓𝒂.
𝑪𝒉𝒂𝒕 𝒎𝒆 𝒖𝒑 𝒊𝒅𝒂𝒏 𝒌𝒊𝒏𝒂 𝒏𝒆𝒎𝒂𝒏 𝒌𝒂𝒓𝒊𝒏 𝒃𝒂𝒚𝒂𝒏𝒊.
Watana d'aya a Jordan na samu nutsuwa da kwanciyar hankali. Y'an uwa da abokan Arziƙi duk sunzo yimin jajen jikin Baba. Damuwa da nake da ita yanzu ta d'an ragu dan Gwagwo kullum na k'ara kwantarmin da hankali jikin Baba na kyau. Tace saboda yanayin jikin nasa yasa ko waya bazai samu damar yi mana sai lokacin daya dace. Da farko na d'auka ko tana fad'an hakanne don ta kwantar min da hankali, amma ganin yanda take yi komai babu damuwa da yanda take gayamin Baba na nan da ransa ,zatona ya d'an kau. Wata d'ayan nan da nayi iyayen Amina da yayanta Junaid sunzo sun dubani ,nayi mamaki da naga babu Amina. Kafin su tafi ne muka d'an keb'e da Junaid k'ofar gida. Babu laifi na d'an sakar masa fuska. Mutumin daya b'ata tsawon awanni yazo duba ka bai cancan wulak'anci ba.
Numfashi yaja a hankali ya d'an kalleni kafin ya kawar da kai gefe ya bayan ya kira sunana. Kallon sa nayi nace "Na'am " Numfashi ya k'araja yana cewa "bazan miki k'arya ba Jadwah. Tun ranan dana fara ganinki na kamu da sonki. Saidai nauyin bakina daya hanani furtawa da wuri ya jawomin har ki kamin nisa. Hak'ika nayi bak'in ciki da faruwar wannan abu, amma hakan bazai hanani yi miki fatan alkhairi ba. Allah ya bad...."
"Yauwa Jadwah ,zo maza ki d'ura d'ura mana kunun madara Hajiya Fati na sha'awar sa"
Muryar Gwagwo ta katse Junaid bai k'arasa kalaman da yake furtawa. Numfashi naja na juya ina kallom Gwagwo dake tsaye bakin k'ofa. Kai na d'an girgiza kafin na juya kan Junaid da shima ke kallon Gwagwo ya juyo da idon sa kaina. D'an murmushi nayi masa da baikai zuci ba na wuce da sauri ina juya kalaman sa cikin raina. Kwata-kwata ban fuskanci inda ya dosa ba. Ina jin Gwagwo biye dani har kitchen saida taga na d'ura kunun sannan ta wuce falo suka cigaba da hira mahaifiyar su Junaid. Sosai Gwagwo ta had'a musu shatara ta arziƙi sai godiya suke ana ta raha. Da zasu tafi ne nake jin dalilin daya hana Amina biyo su. Wai bata jindaɗi ne kuma tana tsakiyar jana jarabawa. Numfashi naja na fesar. Har cikin raina banji dad'in hakan ba. Dan dai kwana d'aya Amina ai tazo ta dubani ko babu komai tsakanin mu naci albarkacin zumunci.
Washegari bayan tafiyar su na fito daga wanka d'aure da zani da d'an hijabi. Ina shiga d'aki na samu Gwagwo zaune kan kujera riƙe da y'ar k'aramar wayarta torch kare a kunnen ta. Tana d'an d'aga murya tana magana
"to shikenan TAHEER hakan ma ya yi. To babu komai "
Kai Gwagwo da kwashe-kwashe take wlh. Waye kuma TAHEER?. Tunda nazo Jordan nasan Gwagwo ta jama'a ce. Kullum gidan cike yake da mutane. Samari ,manya da yara. Ko dan tana da barkwanci ne da faran faran. Gata Sam bata da rowa. Kusan samarin layin a nan suke cin abincin rana .ko duk lokacin da suka bushi iska zasu shigo neman abinci. Nima zama a gidan na fara sabawa da wasu. Mai na d'auko ina shafawa ina sauraran Gwagwo dake waya da wannan Taheee kafin ta kashe. Kallona tayi kaman zatace wani abu sai kuma ta girgiza kai ta juya ta fice na bita da d'an kallo. Baki na tab'e na cigaba da harkar gabana. Kafin zuwa azahar gidan ya fara cika da hayaniyar mutane dake ta safa da Marwah cikinsa.
Majina ta k'ara sharewa tana kallon kawarta Saudat. Tsaki Saudat tayi tana cewa da Amina
"Ai saida na gaya miki kiyi hankali da wannan yarinyar simi-simi kasauce. Kina ganin ta hakan wai ita saliha munafukace. Yanzu ba gashi nan taci amanarki ba. Tasan kina san Moha amma ta zagaye ta aure. Ke kuma da yake banza ce kin zauna kina ZUBDA HAWAYE kan wanda bai sani ba. Nace miki a kawai hanya da zaki same shi a saukake number nashi kawai zaki samo kiga aiki da cikawa. Idan ita bataji komai wajen butulci ba ke me yasa zakiji idan kin mayar mata da abunda ta aikata miki?. Wannan rayuwar fa kowa kanshi ya sani. Tun wuri ki newa kan ki mafita"
Majina Amina ta k'ara facewa idon nan sunyi jazur .har wani rama tayi saboda sawa kai damuwa. Tsana da k'iyayyar Jadwah sunyi mata katutu a rai. Sam bata damu da auren sa da Asiya ba tunda tuntuni tasan da wannan. Kuma a ganinta Asiya bata isa ta hana ya sota ba. Babban bak'in cikinta Jadwah. Ta san yanda take masifar son shi amma ta zagaya taci amanarta. Ashe tasan abunda take tsabar munafurci idan tayi mata zancen sa tayi ta kushewa. Kwafa tayi ta sharce hawayen dake fuskarta tace da Saudat
"Yanzu menene abun yi? ,in har number nashi ne ba abu ne mai wuya ba. Nasan Ya Junaid bazai rasa ba"
Murmushi Saudat tayi " abunda za'ayi ki shirya yanzu zan kai ki wajen Malami dake min aiki. Cikin d'an k'ank'anin lokaci kema zaki samu Moha. Taya ki ke tunanin nake juya wannan alhazawan cikin yatsun hannuna?"
Murmushi Amina tayi ta miƙe da sauri tayi b'angaren Junaid. Da sallama ta shiga shiru babu kowa. D'akin sa tayi kai tsaye nan ma bayanan sai k'arar ruwa da takeji daga banɗaki. Dad'i ne ya kamata hango wayarsa da tayi kan gado . Da sauri ta d'auko wayar ta buɗe tana bincika number Moha. Wajen number biyar suka bayyana ko wacce k'asar ta daban. Duka ta kwas.he numbobin don bata san da wacce yake amfani ba yanzu.
Karya sukayi wa Maman su suka fito da zummar zasuje dubi wata k'awar su da bata da lfy. Can kasan ran Amina abunda take shirin yi tana d'an shakkar sa amma inta tuna cin amanar da Jadwah tayi mata sai taji tsananin b'acin rai da tsanan ta.
Suna zuwan wajen Malami kaman yanda Saudat tace. Ya gama bincikensa ya d'ago yana kallon su yana wani lashe lebe yace.
"Mafita guda d'aya ce. Wannan yaran da ki ke so yana da burin ganin ya hayayyafa da yawa. Yana da son yara. Zan iya juya mahaifar matars da yake zaune da ita yanzu ta hanyar da bazata tab'a iya haihuwa ba. Ke kuma zaki shiga gidansa ki hayyafa ta yanda zaki kasance ke kaɗai ce cikin zuciyar sa. Amma fa da sharad'i guda d'aya "
Ido Amina ta zuba masa tana jiran taji menene sharad'in. Lashe harshe ya k'arayi
"In har kina son hakan ya tabbata dole ki shiga wannan d'akin yanzu"
Ya nuna mata wani k'ofar d'aki mai duhu. Ido Amina ta zaro matsanancin tsoro ya rufeta ta shiga uku. Anya kuwa zata iya wannan abu?. Tayi alkwarin ajiyewa Moha budurcinta na har abada. Ganin damuwa dake kwance kan fuskar Amina kaman tana son janye kudurin nata Saudat tayi maza tace
"In har kina son Moha wannan ba komai bane. Ki sawa ranki kin same shi kin gama sai yanda ki ka yi dashi kuma bazai tab'a rabuwa dake ba. Abunda ki ke damuwa dashi bazai tab'a ganewa ba .akwai hanyoyi da dama da zaisa bazai gane ba. Kedai karki damu ina tare dake"
Numfashi taja mai k'arfi ta fesar. Tabbas maganan Saudat gaskiya ne. Akwai hanyoyi da yawa. In har burinta zai cika zata mallaki Moha za tayi komai a kansa. Kai ta d'aga ta kalli d'akin kafij ta miƙe tayi ciki. Murmushi Saudat tayi Malam ya miƙe da sauri yabi bayan Amina. Malam an samu y'an shila bai damu wai Amina budurwa bace ya zage yana juyata sai sumbatu yake yayinda Amina keta ihin azaba ga uban wari da hamami da Malam yake.
Saida ya gurji Amina san ranshi sannan ya fito zuciyar sa fes sai washe jajayen hak'oran sa yake. Da kyar Amina ta iya fitowa sai sharce hawaye take . A hankali ta zauna kusa da Saudat daketa jera mata sannu. Zama Malam ya yi gaban k'asar sa ya yi wani rubuce-rubuce kafin ya d'ago yana kallon Amina dake share hawaye.
"Kina da number nashi?"
Da kyar ta iya d'aga kai. "To maza a kirashi yanzun nan. Duk inda yake zaizo gareki"