← Book details Sauyin Lamari Part 1 Compplete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 17

Sashe 16

Sauyin Lamari Part 1 Compplete Hausa Novel · about 8 min read

"Kuma ki hanzarta barin gidannan. Dama ba gayyato ki aka yi ba munafurci da iya bariki yasa ki ka zo babu gayyata. Gayyar sod'i munafuka mai fuska biyu."

Har suka fice daga d'akin ta kasa d'agowa tanajin yanda hawaye suka wanke mata bata iya ganin gabanta sosai. Muryar Baby da d'aya yarinyar Hamra'u suka taso da suari suka d'aga ta Hamra'u na cewa

"Haba wane irin abune wannan. Amma gaskiya Amina da Saudat basu kyauta ba. Ashe matarsa ce yanzu a wannan rayuwar waye zai d'auki k'awarsa aminiyarsa a matsayin kishiya?"

Shar hawayen bak'in ciki suka kara wankewa Jadwah fuska. Wai me yasa suke ta fad'ar wannan kalman ne. Yaushe ta san Moha da har zata aure shi?. Amina tayi nata gurguwar fahimta. Bazata tab'a cin amanar Amina haka ba. A hanzarce ta wuce su da sauri don taje ta wanke kanta gurin Amina. Tana fitiwa harabar gidan had'addiyar BMW fara tasa ta sawo kai cikin. Bata kalli motar ba tayi b'angaren su Amina tana zuba uban sauri saidai kafin ta isa taji muryar Suwaiba na kiranta. Chak ta tsaya tana wani irin nishi kaman mai shirin tada asma. Da sauri Suwaiba ta riske ta tana cewa

"Lfy Jadwah naga kina kuka haka?, meya faru?"

Saboda yanda kukan ke cinta ta kasa cewa komai sai Jan numfashi take tana k'ok'arin buɗe baki tayi magana. Matsowa sosai Suwaiba tayi ta rungume ta aikuwa Jadwah ta rushe da wani irin kuka mai tsananin ban tausayi da kashe zuciya. K'am Suwaiba ta matse ta cikin k'irjinta tana d'an buga bayanta. A hankali ta jata har zuwa cikin motar ta ta saka a ciki ta rufe. Saboda tsananin tashin hankali yasa Jadwah bata farga ba saida suka fice daga gidan gaba d'aya.

Numfashi ya sauke a hankali ya cire wayar sa daga kunnen sa a karo na ba adadi tak'i picking. Ya kasa cire surarta daga kwanyar kansa . Hannu ya kai ya matse Antenan sa dake pulsing tana neman abinci. Tsawon rayuwar sa bai tab'a son kasancewa da abu kaman yanda yake son kasancewa da Jadwah ba. Yana so ya yi feeling nata in and out. Bai tab'a jin yana cikin shauki na tsananin son kashe ishin ba kaman Jadwah. Sau biyu ya tab'a kasancewa da mace. Yarinya farko daya fara sanin dad'in mace a kanta lokacin yana Dubai gurin Ammin sa dake a matsayin uwa yanzu haka a gurinsa. Sunan yarinyar Jalila. Balarabiyar Dubai ce dake zaune a can. Had'uwar su ta farko zai iya cewa tension ne na lust kawai kafin abin ya juya zuwa soyayya. Ya so Jalila son da bai tab'a tunanin zaiyiwa wata y'a mace ba. Tsautsayi da rudin shed'an ya jasu suka aikata abunda bai halasta a garesu ba. Daga wannan lokacin Jalila ta d'auke masa kafa da alama dama abunda take buƙata kenan a gurina don ita ce dama ta rinjayeshi harya santa a matsayin mace. To kuma daya santan sai ya lura bashine na farkon taba kaman yanda yake hasashe har yake burin aurenta. Tun daga nan kowa ya kama gabansa. Yarinya ta biyu daya sani a matsayin mace bayan ya koma Italy da zamane sunan ta Alice. Itama dai kaman Jalila ita ta fara bada kanta shi kuma yaga chance ya karb'a. Kasancewar sa da Alice babu wani armashi bare Zuma. Is like kaman yana tare da karane da bashi da ruwa. Da kyar ya samu ya kawo shima saida ya had'a da y'an dabaru. Tun daga lokacin bai k'ara barin mace ta rudeshi ba, yana ganin duk d'aya suke babu armashi bare Zuma,but Jadwah tun zuwansa gidan Gwagwo his always in need.

Da kyar ya samu ya iya calming kansa ya yi barci da mafarkai kala-kala. Washegari aka tashi da d'aurin auren a daren babban wan mahafinsa Alhaji Taheer da Moha yaci sunan sa ya dira garin azare asubar fari. Alhaji Taheer yana zaune da iyalansa a garin Abuja Maitama. Hamshakin mai kuɗi ne kaman Balarabe. Suna da had'in kai kafin Balaraba tazo ta raba kansu.

Misalin k'arfe goma aka shiga masallaci don d'aura aure amma babu Moha bare labarinsa. Yana can hankalin sa ba a kwance ba don ya gaza samun Jadwah. A yanzuma idan ya kira wayar tata a kashe take ga Amina data isheshi da waya sai kashewa ya yi ya kunna private line nashi da sai ka isa ka ke sanin number. Safa da marwa kawai yake d'akin hakan jikinsa ke bashi ba lafiya ba. Bugun k'ofar sa da akayi yasa ya tashi a hanzarce ya buɗe k'ofar yana kallon Lameen daya shigo cikin farar shadda babbar riga da hula. Sosai ya yi kyau abunka da bak'in Balarabe.

"Wai ya akayi ne baka shirya ba har yanzu. Uncle Taheer ya iso fa yana masallaci ke kawai ake jira"

Numfashi ya fesar mai zafi ya koma ya zauna yana cewa

"I don't know dude. Tun jiya Jadwah taki picking calls d'ina. Munyi waya da Gwagwo tace itama ta kasa samunta duk hankalin ta ya tashi. I swear to God idan sukayi mata wani abu na fasa auren. I don't even know what makes me want to marry her in the first place "

Zama Lameen ya yi kusa dashi ya dafa k'afad'ar sa.

"Relax babu abunda zasuyi mata. Kasan sabgar biki wata k'ila ta saka wayan wani gurin ne, and Amina is not a fool enough tayi mata wani abu tasan a halin da ake ciki yanzu. Relax muje tukun sai musan abunyi daga baya "

Da kyar ya iya shiga ya yi wanka ya shirya cikin farar shadda d'inkin babbar riga but simple. Duk da damuwa dake kan fuskarsa masifar kyan da ya yi sai ka kalleshi ka k'ara kallonsa. Murmushi Lameen ya yi yana jan wani uban fito sanda Moha ke karya hula a kansa.

"Dude. Kaga angon Am..."

Wani mugun kallo daya watsa masa yasa shi sakin dariya ya k'arasa da

" Kaga Angon Jadwah d'aya tamkar dubu"

Murmushi Moha ya yi suka fito don zuwa masallaci da za'a d'aura aure.

So da wannan page zai kasance shine last free page, but am nice enough na k'ara muku pagi d'aya. Ku hanzarta ku fara biya kar ayi tafiyar babu ku don yanzu littafin namu zai fara d'aukan zafi.🙃

@500

👇
3078293374
Aisha sani danjuma
First Bank

Chat me up

👇

08140754777.

𝗦𝗔𝗨𝗬𝗜𝗡
𝑳𝑨𝑴𝑨𝑹𝑰.

𝔸𝘚Η𝔸𝑵𝚃Ⲩ 𐐛૦𝚅𝞔.♡︎

𝐏𝐆 14.

K'aramin flat house suka shiga dake d'auke da d'akuna uku sai katon falo da dinning area. Gefen sa kuma kitchen ne. Hannun Jadwah ta kama da har zuwa lokacin tana kuka da sauke ajiyar zuciya. K'aton falon suka shiga ta zaunan da ita kan lumtsuma lumtsuman kujeru dake falon. Tana zaunan da ita ta wuce kitchen. A hankali Jadwah ta d'ago tana kallon falon nustuwar ta ya fara dawowa . K'irjin ta ya fara bugawa da k'arfi ganin ta inda bata sani ba kafin tayi wani yunƙuri Suwaiba ta fito daga kitchen riƙe da jug da lemo a ciki kan faranti. Kusa da Jadwah ta zauna tana murmushi ta tsiyaya mata lemon ta miƙa mata. Kai Jadwah ta girgiza Sam bata jin zata sha wannan lemon da bai kwanta mata a rai. D'an b'ata rai Suwaiba tayi tana kallon hannun ta dake riƙe da lemon ta mayar kan Jadwah tace

"Har yanzu baki yarda dani ba Jadwah? Kina ganin zan cuce ki ne?

Numfashi Jadwah ta fesar a hankali ta miƙa hannu ta karb'a ta kai baki. Kad'an ta kurbua ta ajiye ta maida kai k'asa tana kallon lallausan kafet d'in dakin. Matsowa Suwaiba ta k'ara yi kusa da ita tace

"Menene ya faru ki ka fito kina kuka haka?"

Shar wasu hawayen suka k'ara wankewa Jadwah fuska bakinta ya fara rawa, amma kafin ta kaiga furta wani abu idonta suka rufe ruf ta koma yaraf ta kwanta cikin kujerar kaman kasa. Murmushi Suwaiba tayi ta kai hannu a hankali tana shafa kuncinta zuwa gefen wuyanta kamin ta miƙe ta suri Jadwah tayi uwar d'aki da ita kace y'ar tsana ta d'auka. Shimfiɗa ta tayi kan gado sannan ta sauke ta shige banɗaki don ta watsa ruwa zuciyarta fall farin ciki. Yau burinta zai cika zata kauda ishin ruwanta kan Jadwah. Tana fitowa d'aya daga cikin yaranta Cele na sawo kai cikin d'akin. B'ata rai Suwaiba tayi ganin shigowar Cele yau bata sha'awar kowa sai Jadwah . Turus Cele ta tsaya tana kallon Jadwah dake kwance kan gado kaman matacciya ta mayar da idonta kan Suwaiba dake kallonta fuska babu yabo babu fallasa.

"Mummy who is this?, New girl naki ce"

A takaice Suwaiba tace mata "ehe" . Kai Cele ta jinjina ta k'ara matsowa sosai bakin gadon tana k'arewa Jadwah kallo. Da yake ita wayayyiyace, bayan Suwaiba tana da Hajiyoyi da d'an dama

"Wow Mummy she's cute fa. Nima a d'an bani test mana"

Harara Suwaiba ta watsa mata cike da kishi ta matsa kusa da kan Jadwah tana cewa

" Wannan tawa ce ni kad'ai bana sharing "

Dariya kawai Cele tayi ta fara cire kayan jikinta.

"To Mummy tunda nazo a fara sauke min tawa ishin ruwan tukun. Yau na ajiye kowa nazo gare ki don ke d'in ta dabance"

Wani irin murmushi Suwaiba tayi tana kallon Jadwah da tunanin yanda itama zata dinga nemanta ruwa a jallo idan ta kaita duniyar Maji dad'i. Babu b'ata lokaci suka fara ciwe a hanyacin su. Tun suna yi a tsaye suka kwanta gefen gadon kusa da Jadwah. Ihun su da gurnanin da suke kusa da ita shiya farkar da ita daga barcin da take mai shegen nauyi. A hankali ta buɗe manyan idonta haske ya dalle mata su ta mayar ta rufe tana dafe kai. Gefen taji ihu ana kiran "Wayyo Mummy dad'i. Ahhhh"
Chapter 16 · 0% Book details