Sashe 9
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"direct part dinsa yanufa nacikin gida zuciyarshi tunkushe haushin komai yakeji yana tafe yana tunani...jiyayi yayi karo da mutun!jiki narawa ta durkusa tace tuba nake ranka yadade wallahi bankula dakai ahanyar ba dan allah kayi hakuri.......atsawace yace kibiyoni part dina yanzu yana fada yawuce abinsa....gabanta ne yabada ras jin abin daya fada jiki amace tabi bayanshi tana tunanin abin dazai biyo baya.......bakinta dauke da sallama tashiga tare da durkusawa agabansa,tsaki yaja yatashi yasawa kofar key yadawo yana zagayeta tare da yamutsa fuska kamar yaga kashi....itakuwa baiwar allah kirjinta bada sauti kawai yakeyi.....seida yazagayeta sau 3 cikin bacin rai yafara cewa,jaka mahaukaciya,kaskantaciyya,mara Asali da toshe,yar gidan matsiyata,yar talakawa,ballagaza,kazama,kucaka,tinkiya dagake har iyayanki dabobbine ku,bara kiji infada miki duk wa'anan sunayen nakine domin duk sufarkice,karya kinaji jina inaso kibude dakiqakun kunuwanki da jakar kwakwalwarki kiji abin daxan cemiki,tunkafin lokaci ya kure miki kicire mugun kudirinki akaine inba hakaba zaki raina kanki kuma zakiyi dana sani inkuma kinqi to wallahi,wallahi,wallahi,seina shayar dake azaba mai tarin yawwa,seikinyi dana sanin sanina zakiyi babbar nadama kuma zakiyi takaici,domin duk wanda yashiga gonata seina shayar dashi ruwan azaba,bare kuma ke kidahuma dake,nafada miki kuma nayi miki last warning inkinji to kishafawa kanki salama inkinqi kuma muzuba nidake shege kafasa.
"sosei maganganunsa suka doki dodon kunnenta kwakwalwarta har amsawa takeyi dajin bakaken kalaman dayake fada mata masu muni da zafi tare da rashin jin dadin ji tabbas wannan kalamai sun tsaya mata arai wanda babu wanda yataba fada mata su tabbas wannan kalamai bazasu goge azuciyarta ba domin dajinsu gwara mutuwarta,runtse idonta tayi hawaye nazuba cikin ranta take cewa!shin wani bakin jinine dani?mainayi maka kake fadamin wa'anan kalaman?jinsu tamkar anazubamin wuta a zuciyata dajinsu gwara mutuwa tabbas wannan kalaman baxasu taba goguwa araina ba kayimin babban tabo dasu azuciyata wanda zasu iya zama silar tarwatsewar zuciya itaci gaba dajin irinsu kaichona banga ranar dazan samu farin cikiba, hakan duk Asalir *SANADIN GIDAN AIKI* allah kadauki raina konaji sanyi rayuwata aduniya bata da anfani kokadan basan inda kalamansa suka dosaba,shin wana kudirine nake dashi akasan wanda bansan dashiba?......tsawace yace get out munafuka...jiki nabari tafice juwa na ibanta kuka takeyi maiban tausayi zuciyarta nakara maimaita mata kalamansa masu kuna ahaka takarasa part dinsu tanajin azaba ko rintsawa takasayi.
_washe gari_ ammi ce zaune a palour ta tana lazumi...Aysha ce ta durkusa agabanta ta tace,allah yataimaki ammi na kammala aikin ki,cikin kulawa tace,yawwa sannunki zaki iya tafiya daganan kikiramin fadima kawarki kinji,cikin girmamawa tace to angama"ba afi 5minutes ba tashigo dauke da sallama tare da durkusawa tagaida ammi,cike da kulawa ammi ta amsa tayi gyaran murya tace!
"zauna sosei kinji diyar arziki inaso nayi magana dake tafahimta,bamusu tazauna kanta kasa tana wasa da yatsanta"fadima imaso naji kewacece?kuma maine Asalin labarinki dakuma iyayenki?hawayene suka shiga zubo mata wanda sun riga da sunzama abokanta ako da yaushe..kaf tabawa ammi labari kamar yanda tabawa aysha bata boye mata komaiba kuma bata karaba.
"hawaye ammi takeyi tace,tabbas kinga rayuwa kuma allah zai saka miki sannan allah yabaiya miki iyayenki hada fuskokinku da alkairi kuma insha'allahu suna cikin rayuwa mai kyau kiyi hakuri kishare hawayeki ni fadima zan zamaimiki gata kinji diyar arziki! share hawaye face dinta tayi tare da daga kai" yawwa yanzu dai mudawo maganar jiya warce nace zamuyi,to tace mata tana mai sauraranta,nunfasawa ammi tayi tafara dacewa,dama wata alfarma zakimin kamar yanda kikamin alkawarin yimin biyayya dakuma amimcewa!fadima inaso nasaki farin ciki kuma wata rana zakiyi alfahari da hakan,maganar zanmiki itace inaso ki auri jikana kokuma ince miki dan gidan hajiya layla wato *ASHMAN* nasan zakiji maganar abazata anma inaso kiyi nazari kuma ki amince dan allah.
"yanda taji maganar jitayi kamar saukar aradu,shin kuwa kunnuwanta sunjiye mata daidai tuni maganganunsa najiya suka shiga dawo mata dama duk akan hakane?wanna gangancine zaisa nakuma jefa kaina ga halaka nasa rayuwata cikin bala'e da rudani tabbas da ammi tasan kalar tsanar da jikanta kemin dabata furta haka"shikenan rayuwata a wahala zata kare ni..........murmusawa ammi tayi ta katse mata tunaninta tace!kidaina damuwa ki amince dan allah fadima narokeki dan allah banaso yaron nan yaci gaba da rayuwa cikin sangarta ke kadaice macen dazata gyara masa rayuwa tare da ardu'armu ki amince dan.......cikin shasheka tace ammi kideina min magiya da rokona kinfi karfin komai aguri inde wannan ce bukatarki na amince kamar yanda namiki alkawarin yimiki biyayya anma ina tsoro domin ya tsani talaka kuma ace zaiyi rayuwa dashi......soisei ammi taji sanyi dajin amincewarta cikin nuna kula tace!karki damu dawannan inde inanan bazan bari ya wulakantaki ba kinji kije kisake shawara anjima da yamma kizo nafada miki yanda nayanke,to tace tatashi jiki ba kwari,binta da kallo ammi tayi cike da tausayawa.
"tanashiga part dinsu tafashe da kuka,yan dakin gurin ne suka shiga tsaki sunaficewa tare dacewa sarkin kuka fara mufice karta samana ciwon kai kede haka zaki kare suka fice suna tsaki....aysha ce kadai ta rage ta karaso gurinta cikin muryar rauni ta tambayeta maike damunta?bata boye mataba domin tayarda da aysha haka tafada mata yanda sukayi da ammi,kirji aysha ta dafe tare da zaro ido tace tirkashi kekuma kin amince?daga mata kai tayi tare da fada mata baxata iya yiwa ammi musuba shiyasa ta ammince,jinjina kai aysha tayi tace,kiyi hakuri allah yasa alkairi insha allahu komai zaizo da sauki anma abin danakeji wulakanci dazaki fuskanta gunshi,cikin kukatace nima shinakeji....haka anma kiyi ardu'a kawai komai zaizo da sauqi sannan anjimar kinunawa ammi amincewarki sosei domin macace mai kaunarki,to kawai tace,nan aysha taci gaba da kwantar mata da hankali hartaji dama-dama.
"zaune yake gaban momy yace,mom gani naji kince naxo allah yasa fasawa akayi da zance kazamar yarinyarce nasan kema baxaki amminceba........dakatar dashi momy tayi da hannu tare dacewa!inaso kasaurari abin dazan fada maka my son,kasani mu iyayenkane wanda muke sonka sannan muke kaunarka muna maka dukan abin daka keso kuma kasani duk duniya baka da kamarmu "ko? gyada kai yayi,yawwa shiyasa nakeso ka kwantar da hankalinka kabi umarninmu ko kaga haske arayuwarka,nan tayi masa nasiha sosei,tare da sake jadadamasa auransa da *ASHMINAL*.......pls mom dan allah kuyi hakuri da zance nan wallahi bazan iyaba zan cutu gaskiya nidai gaskiya baxan iyaba mom domin.......tsawa ce momy tace!ashe baka da mutunci da da'a?duk nasihar danayi maka bakaji ba ko?lallei kayi nisa bakajin kira afagen rashin kunya da mutunci,tobara kaji inaso kabude kunnanka kajini da kyau,wallahi inde kaqibin umarni na kaqi auran yarinyar nan bani bakai har abada kama baxan yafe makaba sannan seina maka baki tana tafice afusace.
"sosei zuciyarsa kesuya ficewa yayi tare da daukar mota yana mahaukacin horn aka bude masa yafice afusace yana wani mahaukacin gudu! ikon allah ne kawai yakaishi gidan Ahmad ko parking baiyiba yashiga cikin gidan ransa bace,yaci sa'a bakowa dayake safiya ce,sosei Ahmad yashiga damuwa ganin abokinsa cikin damuwa nan ya tambayesa dacewa,my friend lafiya kuwa maike damunka ne naganka cikin damuwa? zuciyarsa nakuna yagaya masa komai har abin da momynsa tace yadaura dacewa,kamarni za'ayiwa haka to gaskiya baxan yardaba nima natsaya kan bakata in mom tace haka sei inbar kasar gaba daya anma bazan aminceba koda zasu gujeni seide suyi din...............
_*lallei mutunmin kayi nisa iyayefa bawasa baneba😏😏🤔kabisu kazauna lafiya kaqi kasha kashi gwara murikesu da daraja domin sune jigonmu arayuwa*_
_*more comment more typing*_
~#pls share~
~written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat{s&s beauty}~
_hmmm farin cikin danake ciki bazai misaltuba masoyana abin alfaharina bansan taya zan gode mukuba,kunaji dani dakuma book dina musammanma yan group din *SANADIN GIDAN AIKI FANS GROUP* kunaji dani sosei nagode da soyayya da kauna nima ina kaunarku irin sosei dinnan Ilove u wujiga wujiga iya wuya anatare "ganin abin dakukayi na fans din *SANADIN GIDAN AIKI* naga kuna tasa sunanku wow abin ya burgeni kuma naji dadi sosei nagode sosei da sosei farin cikin danake ciki bazai misaltuba._
_55-60_
........sauri toshe masa baki Ahmad yayi yana cewa! my friend kasan muhimmancin iyaye kuwa?har kake fadar guje musu,to wallahi bara nagaya maka inde kayi haka kaida rayuwar jin dadi dasamun nasara da farin ciki da nishadi duk sei sun guje maka inde kayi haka zaka shiga babbar matsala da tashin hankali zaka hadu da bala'e mai tarin yawwa dan yasin iyaye bawasa baneba gwara kayi tunani......mtwss dalla daga fada maka magana ka isheni da surutu wallahi,bansan iskanci nifa......aikaine babban dan iska kana shirin ka lalatawa kan ka da kan ka rayuwa to koni kaganni duk iskanci na ina daraja iyayena duk abin dasuka fada shinake bi bana tsalake umarninsu kobana so ko iya shegen dakaga inayi aboye nakeyinsa basu saniba domin kalan nagari sukemin saboda biyayyar da nake musu,gwara tunwuri ga ankare wallahi.....to nidei naji ba fira nazoba"maiye shawara kawai?
"yawwa my friend nidei ashawarata shine ka amince da bukatar iyayenka kawai,domin wallahi in kaqi yanda bakin momy zai bika kaduba magana ta iyaye bawasa baneba.......nunfasawa *ASHMAN* yayi yace,yanzu kenan na aureta yar aikice fa?murmushi mai sauti Ahmad yayi yace,ka amince dan farin cikin iyayenka"to naji anma fa wallahi seina shayar da ita azaba mai tarin yawwa shegiya uwar san zuciya nasan tuni ta yarda zataci ubanta ne wallahi.....hhhh kokai kaci nakaba tuni naganka kanacin amarci anazuba love....mtwsss wallahi Ahmad zanci ubanka dan iska kawai allah yakiyayye nahada jikina da ita bata isaba wallahi,haka yanzu dai ka amince dei ko?murmushin takaici yayi tare da cewa,yana iya da momy dina na amince anma fa zatayi nadamar aure ne.