Sashe 12
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"basu jimaba sukaje nan aka karfesu hannu bin biyu daga bisani suka hango wata mace na nufosu kuna ganinta kusan kudi da daula dajin dadi sun zauna macace mai gayu domin yanayinta kadai zainuna maka hakan!zama tayi daya daga cikin kujerun palour takalli su lubnah tace, 'yan mata sannunku maiye yake tafe daku hanyar kayan lefe kukeso ko na kayan fitar kece raini ko na zuka-zukan samari ko na masifafun dagin miji kona iyaye....ku komai kukeso inde nafanin harkarnan ne ko na kayan daki ke harkidan zama da motocin daukar amarya duk muna dasu kufadi wanne aciki kukeso da akwai masu tsada akwai safa-safa iya kudinku iya shagalinku 'yan mata......murmusawa lubnah tayi tace!mudai hajiya muna bukatar iyaye maza guda 2 zuwa 3 kafin azo ga mata anma munasan masu zubin yan gayu masu kima kuma datijawa anma ba tsofi tukufba masudai safa-safa sannan da dankareran gida mai kyan gaske.....murmushi hajiya tayi tace!bukatarku tabiya anma na kwana nawa kukeso ne?eh munasan sune dai zuwa jibi har karshen satin nan…ok nafahimce kenan hidimar biki zasuyi muku ko?eh shine inji lubnah!to kunasonsune har suyi muku wakilai gurin bikin ne?eh hajiya munaso dan jibine ma zasuzo da neman aure tare dasa rana wanda karshen satin nan za'ayi!to badamu komai zaizama redy.....murmushin jin dadi lubnah tayi tare dayin na'am da maganar hajiya!yamzudai zaku bada kudi naira dubu dari biyar kawai har ranar daurin auran anma ana daurawa sunfita aharkar......da sauri faiza tace no hajiya munaso muma asamar mana gida maikyau da yan biki ayi hidima sosei dakuma uwar amarya muna bukata harsai andauki amarya kijamana lisafi komai zamubiya…dariya hajiya tayi tace!koni zan iya zamai muku uwar amarya tare da uwar biki agidan nan za'ayi komai babu wanda zaisani anma acikinku akwai amaryar ne?faiza ce tanuna lubnah tace ga amaryar nan sannan hajiya har lefefa za akawo!murmushi tayi tace baku da damuwa kudinku ya karu zaku bada 2millions hakama namuku sauqi ganin kunshiga raina!llubnah tace badamu hajiya mungode gobe zamuzo insha allahu sai ayi komai har kudin sai mukawo....ok shikenan inji hajiya sukayi sallama cikin farin ciki sukatafi zuwa gobe sudawo.
"bayan sallar isha'e zaune su dad suke a palour harda su ammi da momy tare da mutumin🤣dad ne yayi gyaran murya yace!dama ammi magana nakeso nayi wanda dan jikanki yafada mini dazu…to kawai ammi tace tana kawar dakai gefe!dama ammi jikanki yace mata 2 yakeso da warce kika zabar masa dakuma warce yakeso shine za'ahada bikin lokaci daya tunda.......tsawace ammi tace yoonii naji zancen banza niza ayiwa izgilanci da iskanci to wallahi bazata sabuba naji aikin banza kai dama dole kuce haka kunkintso karya da makirci to bazai auri kowace macaba fatima itace matarsa koyana so ko bayaso eheee………...........
_*more comment more typing*_
~#pls share~
~written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat {s&s beauty}~
_*Assalamu alaykum masoyana nagode da ardu'o'en ku gareni naji dadinsu sosei da sosei da masu kirana awaya da masu min messege nagode sosei Alhamudillah nasamu sauqi sosei nagode da nunamin kulawa da nunamin kauna godiya ta gareku brilliant writer's asso...nagode sosei Allah yabar zumunci d kauna🥰*_
*GODIYA TA MUSAMMAN GAREKI QUEEN ESHER NAGODE DA NUNAMIN KULAWA SOSEI👍🏻*
_page 75-80_
..........wani banzan kallo *ASHMAN* ya watsawa ammi cike da takaici jiyake kamar ya shaketa domin tsohuwar nan tashiga rayuwarsa da yawwa cikin bacin rai yace.......gaskiya dad ni saina auri warce nakeso inba hakaba wallahi narantse da allah bazan auri kuchakar yarinyar canba komai zaifaru saide yafaru wannan 'ai rashin adalci ne duk abin anhanani farin ciki da watayawa haba dan allah gaskiya........momy ce tayi masatsawa da yayi shuru,ransa bace yayi shuru badan yasoba.
"mtwsss da keleshi kikayi yaci gaba da izgilanci tunda shi tantirine bashi d kirki basai yayiba anma magana ce nagama ni fadima danku bashi da mata sai takwarata gwarama kuji.......gyaran murya dad yayi yace! ammi kuyi hakuri dan allah abi komai ahankali duk yanda kikace ayi haka za'ayi insha allahu....mtwss ku kukasani kuma tafada tanayin gaba abinta harta shige part dinta tana mita.
"harara *ASHMAN* yabita da ita ya mike afusace yace.....yanzu dad haka zakamin?kunyimin adalci yanzu haka?kun kyautamin?gaskiya dad wallahi saina auri warce nakeso kuma gobe gobe zakuje nemamin auranta domin munyi mgn.....cold down my son insha allahu zaka auri warce kakeso badamuwa kasan dai duk abin da nunamin kanaso inamaka shi to yanzuma zaka auri warce kakeso inde ina nunfashi aduniya.......dan sanyi yaji aransa tare da ajiyar zuciya yayi na'am da mgnr mahaifinsa yafice a part din.......momy ce takalli dad tace...yanzu alhaji kayi masa alkawari ita ammin fa?yazakayi da'ita yanzu?layla kenan zuwa anjima zamuje dake mulalasheta insha allahu zata yarda.....shikenan allah yasa tayarda din!ameen.
"ammi ce zaune a palour sei balbalin fada takeyi da mita nanuna sam baxata aminceba.... *ASHMINAL* tashigo ta zauna kusa da ammi cikin kulawa tace.....ammi lpy kike tafada haka maike faruwa?kaleni takwara niza ayiwa shegantaka da iya shege akan nafadi bukata ta ta auranki da yaron can shine yashigo da wata tsirfa wai mata 2 biyu zaiyi lokaci guda kiji iskanci da iya shege nikwa bai isaba kedin dai kece matarsa ba kari dan baxaki jera da kowaca shegiya ba bare ta takura miki.......sosei taji tsoron maganar ammi na da kishiya zata zauna anma seita boye damuwarta cikin farin cikin daya baiyana afuskarta tace......gaskiya nayi farin ciki sosei ammi naji dadi da wannan maganar sosai ai nasan ta arziki ce dan allah ammi ki amince wlh inaso kinji ammi pls ki amince.......baki bude ammi ke kallanta cikin takaici tace......ke dalla gafaracan shashasha kawai ke kishiyar kikeso ne?abar da ake gudu sokuwa kiyi tunani.....ammi ai inde tagari ce za'asota dan allah ki amince ammi dan allah nan ta zauna ta dungayiwa ammi magiya(dan tana ganin haka shi kadai zaisa *ASHMAN* yadaga mata kafa akan azabar dazai gana mata inkuwa ta sanadiyarta yafasa auran warce yakeso kashinta ya bushe)nan ammi tace shikenan tashi kije tunda kinnuna kinaso baruwana duk abin daya biyo baya....Murmushi tayi tashige dakinta tasaki kuka mai ban tausayi domin tasan ba mutuniyar arziki zai auraba.
_"washe gari_ ammi ce zaune dad nayi mata magana akan batun jiya tare damata magiya ta amince kar yaro yashiga wani halin......to naji Abubakari ni ban amince ba anma warcar 'yar ita ta yarda kuma dama ita nake jiyewa anma tunda ta nuna tanason zama da kishiya ai badamu sei yakara din nasan dai ba diyar arziki baceba kilama karuwace mai barbada atiti warce ta gama tallan kanta ga wasu mazan kila itace yakeso sei yaje yayi......sosei dad yaji dadin amincewar ammi nan yafara yimata bayanin yanda al amura zasu kasance in ansako batun warce *ASHMAN* yakeso saita zageta ina *ASHMINAL* tanuna farin ciki lol hajiya ammin mu🤣🤣
"kamar yanda su lubnah sukayiwa hajiya alkawarin zasu dawo yau haka suka koma suka bata makudan kudi duka suka hada mata dagakan ,hayar iyaye,zuwa danki,gyaran jikin amarya,da sauransu suka cakewa hajiya akan ana shingin kwana uku lubnah zata dawo gidan hajiya har agama biki kowa ya kama gabansa gyaran jikine kullin zata dunga zuwa kafin kwana ukun! bayan an kammala mata na yau sukyi sallama akan gobe za a amsa kudin aure da sauransu akan haka suka rabu.
"abubuwa sun kamkama domin su dad tuni sunje ankai kudin auran lubnah da sauran kudaden bukata sadaki kawai ya rage,sosei dad yayi murna ganin irin karbar da akayi musu daga bangaran su lubnah! komai ya kankama dan anhada lefe nagani nafada wanda momy ce tayi hakan kowarce tayi mata akwati 6 masu kyau da kayan alfarma aciki anma gogan da yaga haka seiyayi tsale ya dire baxai yiyuba lubnah da *ASHMINAL* ahada su matsayi dayaba momy kuwa tace seide ya kara mata abin dazai kara mata da kudinsa ita baxatayi haka kuwa akayi seida yakarawa lubnah akwati 6 yazama 12 tare da tamfatsesiyar mota da waya tagani ta fada gwala-gwale kuwa ba a magana domin yace lubnah tafi warce kuchakar yarinyar komai.
"ankai lefe ko hajiya tayi mamaki ganin lefan da akakawo wa lubnah"murna gurin lubnah ba a magana ko faiza tataya ta farin ciki zuciyarta kuwa taf da takaici! *ASHMINAL* kuwa baiwar allah tayi kyau iya kyau anma tasake ramaiwa damuwa tayi mata yawwa kullin cikin fargaba da kuka take boyewa takeyi kawai kar ammi tagane tana ciki damuwa d matsala! yau biki yarage saura kwana uku kuma ayaune lubnah zataxo gaishar da momy d ammi.
"bayan la'asar momy da ammi ne zaune suna hutawa tare da fira nan momy take sanar mata budurwar *ASHMAN* yau zatazo gaishar dasu......tsaki ammi tayi tacesai tazo ina jiranta daran dam nasandai bata arziki bace ba....murmushi kawai momy tayi! rufa bakinsu da wuya su *ASHMAN* da lubnah sukayi sallama a palour....azabure ammi ta mike tana dafe kirji tace...............
_*more Comment more typing*_
~#pls share~
~Written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱BRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*

_page 80-85_
.........wannan mai zubin karuwai dinfa!yanzu wannan karuwar zaka aura?oni 'yasu nashiga uku ni fadima yauni nake ganin abin dayafi karfin idona nake ganin izgilanci..........ke dalla malama dakata wata kuchakar tsohuwa dake kizo kina aibata ni kina cemin karuwa ni lubnah nafi karfin furucinki,dan haka ki iya bakin ki inba hakaba wallahi seina koya miki hankali na saita miki zama!mamaki ne kwance kan fuskar momy da ammi.
"kuka ammi tasaki harda shasheka tana cewa!ni fadima jikar jikata ke zagina a idon surukata da jikana sukasa magana to wallahi indai ina numfashi aduniya wallahi tallahi bazaki zama suruka agidan nanba tafada tana nuna lubnah!taci gaba dacewa"saboda baxa adako karuwa akawo mana gidaba ana ganinki anga karuwa mai zaman kanta 'yar bariki daga ganin shigarki keba ta arxiki baceba tunda harzaki iya bude baki ki zageni tsohuwa kamar ni kai kuma sallama mai kai da uwarka ku kasa cewa komai.......shigar jikinta lubnah ta kalla wanda kokadan bai dace dazuwa gidan suruka ba dariya tayi mai sauti tasami guri ta zauna tare da tsiyaya ruwa a cup wanda tagani kan table din palour ta dora kafa daya kan daya ta zauna tana kurbar ruwanta hankali kwance,zama *ASHMAN* shima yayi kusa da'ita batare daya tankawa ammi ba domin lubnar sa ta burgesa sosei dan ya kudurce har tukwici zaiyi mata.