← Book details Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 14

Sashe 8

Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺

~Written by saleehat{s&s beauty}~

_Page 45-50_

........gaban dad ne yabada wani kalar bugu tuni zufa tafara tsatsafo masa dan beikawo abin da ammi zatace kenanba,momy ma sosei taji hankalinta ya tashi da maganar ammi! kotaya haka zata kansance?abin datake fada aranta kenan......dad ne cikin rikidewa yace,ammi wannan hukuncin yayi tsauri *ASHMAN* bazai iya auran jinin talaka ba kuma yarinya ma mara Asali da toshe uwa uba yar aiki ammi kitaimaka kiduba.......dakata Abubakari bansan shirmai kada allah yasa ya yarda kuma ba yardarku nakesoba ai umarni nabaku,kuma in ita jinin talakace shi dan ubansa jinin maine inba na talakaba toshen toshenmu talakawa ne fitik daza'a buncikama ada kila yar da yake zagi sunfimu arziki"kuma uban wayace muku bata da Asali?kai barakaji karshen magana ko shegiya ce cikin shege saiya aureta karshen rashin Asali kenan baraima nasan tana da Asali,kuma wallahi aure ba fashi nan da wata biyu kobana da rai ko kaqi auran nan banyafe makaba Abubakari.......cikin damuwa dajin furucin da ammi tayi yace shikenan mun amince allah yahuci zuciyarki.....kada ku amince dinma mana dallah kutashi kubani guri ku sanarwa da danku umarnin dana yanke dan tahakane kawai zai shiryu tunda bashi da hankali na hadashi damai hankali takoya masa rayuwa.....jiki a sanyaye suka fice.

"Dad ne kawai keta zagaye a kayatacan bedroom dinsa momy nazaune kan bed! Yanzu ni yanzanyi? Kwata-kwata nasan my son bazai aminceba karyayi fushi yayi wani guri, dama ace ammi zata hakura gaskiya in akayiwa my son haka ba'akyauta masaba yanzu maice mufita......to alhaji hakuri zamuyi mubi umarnin ammi nasan hakan alkairi ne insha allah kuma abin da babba ya hango yaro bazai hangoshiba tabbas ammi tayi hukunci mai kyau domin rayuwar jikanta kuma danmu ta inganta......stop it layla?wannan wana kalar shashanci da shirmai kike fada?bawani alkairi dama nasan kindaina kaunar danki baki sanshi to bara kiji inde my son yaqi yarda dole afasa.....murmushi momy tayi tace aikwa babu fashi dole abi dan bazan dauki iskancin yaroba tanafadar haka ta fice adakin.! Dogon tsaki dad yayi tare da zama kan bed din.

"Washe gari misalin 10:15am zaune suke suna break fast neketa kallon *ASHMINAL* warce ke serving dinsu kanta akasa dan bataso ta hada ido da mutumin nata wanda harara kawai yake banko mata time to time yana sakin tsaki....sosei dad ke kallonta tabbas yakula yarinya ce mai hankali da nutsu ga tarbiyya gabin doka ga uwa uba ga kyau yarinya ce mai shiga rai kuma kowa zaiso dansa ya malaketa anma matsalar daya yar talakawace daba shaka nasan my son zaisota da diyar masu arziqi ce anma kash jinin talakace"duk wannan dad ne ketunani aransa yana kallonta" momy ce takatse masa tunaninsa dacewa! Alhaji lpy naga kai baka fara karyawa ba?firgigit yayi yace Nothing tare da faracin abinci,ammi sare tana kallonsa.....juyawa tayi zata wuce ammi tace diyar arziki mai kunya da tarbiyya jika tagari ba tangararuba yan iska yar albarka abinso ga kowa jeki part dina kijirani kinji yar mutunci!daga kai tayi tare dawucewa,dabiyu ammi ta fadi haka.

"Sosei yaji zafin maganar ammi anma saiya basar yayi murmushin gefan baki yace,da haka kikace diyar talakawa yar matsiyata kazama kuma kuca dakikiya mara ilimi kuma dabba damunfi gasgata zancanki....dariya ammi tayi tace ni baka isa nayi cacar baki dakaiba mara d'a'a anma ai tafi wasu tunanin duk dadai ita jahilarce ko dakikiyar dakafada gashi kuma tana da hankali tana anfani da ilimi da nutsuwa kuma da hankali sabadin kaikuma kana abu irinna jahilan kuma dakikan sannan dabobbin soko kawai mara tunani tafada tare da ficewa a part din,iya kulawa ya kulu yaji zafin maganarta tsaki kawai yayi afili.

"Momy tace,my son bakaji wallahi ammi fa grand dinkace kadunga ji kaji,murmushin takaici yayi yace,zuma ce saida wuta,aishikenan dama aikai ba abaka shawara ka dauka seikayi tayi ai......kinga layla kibari mukarasa karyawa muje part dina inaso nayiwa my son da dan albishir yafada yana murmushi tare da kallon *ASHMAN* murmushi shima yamayar masa yace,yawwa my dad ina kaunarka harnaji daukin albishir dinnan dagaji zeiyi dadi dad dan fadamin kadan naji,no sei munkammala anma albishirne na musamman mai dadin sauraro nasan zakayi alfahari da hakan, i love u so much my dad naji dadi tunkafin kafada nagode dad dina,murmushi yayi yace me too my son! Suna kammalawa sukayi part din dad.

*Baramu waiwayi Inna lantana da hansai muga wata wainar suke toyawa🤔*

"Tunda *ASHMINAL* tabar garin suka kuma bude hancin iskanci duk albashinta su ake turowa wanda suka tara magudan kudi,haisai tazama kilaki tabugawa karuwanci ba kaukautawa su Inna kuwa abin bakama hannun yaro tun sunayi da kidadanci harsun dawoyin na tamtirai da kudin aikin da aketuro musu har gidan karuwai suka bude inde kaje ksuyensu kace gidan lantana ta karuwai haisai kilaki sai ankaika domin sun bunkasa iskanci ba kama hannun yaro tama manta dawani batun auran dake kanta tsiyarta take tsulawa san ranta.

"Inna lantana na hango taci bilicin kana ganinta kaga tantiri daurinnan asama tana taunar cingum tare da micincina ido tana yirga kudin hannunta da 'yan mata uku agabanta,cin bacin rai tace,ke hanne dan ubanki kudin dakika samo kenan?warce aka kira da hanne cikin 'yan matan tace,haba uwar gijiyata alkur'anan sukenan,hhhhh hanne bansan halinki baneba shigiya tashi tsaye inzazageki,basai anyi hakaba hanne tafada tare da ciro wasu kudin ta damka mata,mtwss ke shegeyace wlh tamika hannu ga dayar budurwa tace zulai miko naki,warce aka kira da zulai jiki na rawa ta damka mata kudi,hhhh akenasan halinki kinada amana Asabe miko tamika hannu ga dayar budurwa,itama miko mata tayi,shewa tayi ahayeee yara kuna cin duru da yawwa kunyi kasu dan haka kuzo kuci nawa nima,bamusu suka fara tube kayansu tare da cire na Inna lantana atsakar gida suka mara luwadinsu da iskancinsu,numfarfashi kawai Inna lantana keyi tanacewa kuci duru kuci kuci wihuhuuuu kwai dadi asabe zaulai hanne ci duru......kai wa'iyazubillah😏😏😭😭😭🤔🤦🏻‍♀allah kahadamu da iyaye nagari katsaremu da aikata wannan mumunan hali allah wadaran masu hali irin na Inna lantana) sosei suke biye mata suna batsarsu! Atakaice dai Innar haisai tazama uwar karuwai wanda har safarar yaran mutane takeyi tasasu karuwanci suna nemo mata kudi.

"Ganin abin nata kuma shahara yakeyi mai gari kuma yagaji shiyasa yau ya yanke korartaagarinsa,haka kuwa akayi har fadar mai gari aka kirata,nan aka sanar mata,bura ubancan ni za'ayiwa haka lallei mai gari to bara kuji ni lantana uwar karuwai zama daran dam agarin nan banizuwa ko'ina,tunda naga abin naku sa idone zankoma bayan gari naga shegen daya sakyamin magana anma bazan koruba kuma duk lokacin danayi ra'ayin shigowa seina zo taja tsaki tare danyi gaba! Kamar yanda tafada haka aka gina mata gida abayan gari takoma itada bataliyarta,sai alokacin naga haisai abin ba'amagana kawai,batun *ASHMINAL* kuwa sun jefar agefe daga karshe dilaliyar birni tazo tace musu ai yarinya ta mutu domin dan gida yayi mata fyade dan haka andaina basu albashi,murna gurin Inna da haisai ba amagana sunyi farin ciki sosei har party suka hada,nan dilaliyar birni tayi gaba abinta ta shirya musu karya in anbada albashi ta rike abinta.

"Dad ne zaune shida momy *ASHMAN* shima nazaune daga gefansu kan karamar kujera sai murmushi yakeyi yanaso yaji albishir din dad dinsa, gyaran murya dad yayi yace to Alhamudillah mungodewa allah dama wani kayatacan albishir zanyiwa dana tilo wanda nakeji dashi aduk fadin duniya wannan albishir mai dadin gaske ne anma kafin infurtashi sana tambayi my son ko zaimin alkawarin amincewa?cikin jin dadi *ASHMAN* soseima dad nayi alkawari my dad,ok masha allah nasan yarona yaron kirkine dama naga abin daya dace dakai kuma zakayi farin ciki da zabin dad dinka b komai baneba face auran dana samarmaka ga yarinyar gidan nan ko ince maka warce take aiki agidanan *ASHIMINAL* za a mallaka maka'ita matsayin matarka ta sunna kuma nasan zakayi alfahari da hakan my son yafada yana kallonsa.............

*Tofa ya ASHMAN zai dau maganar my fans?*

_*more Comment more typing*_

~#pls share~

~Written by saleehat{s&s beauty}~

*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺

~Written by saleehat {s&s beauty}~

_*Ina maineman afuwarku rashin jina jiya,wani uzurine ya tasomin na gagawa shiyasa "my fans ina yimuku irin so dinnan sosei love u all.*_

_page 50-55_

.......azabure ya mike take murmushin face dinsa ya dauke eyes dinsa sunyi ja zuciyarsa nakuna yace! haba dad wai abin dakake fada daidai kwanaji?gaskiya bazai yiyuba kamarni ace na auri yar aiki kaskantarciya,wulakantarciya,mara toshe da Asali,sannan kazama da ita wata kwaila haba dad gaskiya bazai yiyuba bazan iyaba nafasa maka alkawarin inde wannan ne haba wannan ai zubarmin da kima da mutunci za'ayi mutane su rainani ace na auri mahaukaiya gaskiya dad a'a....pls my son kataimaka ka aureta alkairi ne insha allah kuma inba hakaba ammi zatayi fushi umarnin tane kataimaka kacika mata kaji my heartbeart.....lallei dad dama ainasan wannan tsohuwarce zata saka toni gaskiya dad baxanyi yuba in ita batasan darajataba ai wasu sun sani dama nasan tunda tazo gidanan sei tahada husuma nidei bazei yiyuba yana fada yafice rai bace cikin jin takaici.

"kingani ko layla?dama abin danake tunani kenan my son baxai aminceba gaskiya inyaqi yarda kawai ammi ta hakura domin banson tirsasa shi akan abin dabayaso jiyanda yayi fushi ba gaskiya da sake........hmmm lallai Alhaji,shin da ammi da danka wanne yafi kima da daraja da mutunci a idonka? wane acikinsu zaibaka umarni kabi wanda binshine zaizamai maka alkairi?waye yakawoka duniyar acikinsu kuma waye yadauki cikinka tsawon wata 9 ya shayar dakai?...sosei maganar momy tashigeshi duk yasan ammi ce......nunfasawa momy tayi cikin kaukausar murya tace,Alhaji kaifa bayaro baneba dazan tsaya fada maka darajar mahaifiya dakuma kimarta awajen 'ya'yanta yakamata kadunga sara kana duban bakin gatari,maganar gaskiya dole awannan gabar mucikawa ammi burinta kuma abi umarninta,dole muaje soyayyar danmu agefe mubashi umarni ba shawaraba kuma dole yabi kokai kakasa ni zanbashi kuma saiyabi baxancen lalaba kamar yanda kakemasa,jinjjna kai dad kawai yayi yana tunanin maganar matarsa shi harga allah bayaso ya tirsasa dansa.
Chapter 8 · 0% Book details