Sashe 13
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"sosei momy taji haushi tabude baki zatayi magana ammi tayi sauri cewa......lallei tantiriyar yar iska kadauko kuma tsinanniya shegiya mai sufar angulu jibaita da fuska yuwa kwalta da duwawu yuwa malmalar tuwo dan ubanki jikana baxai auraiki ba tasake fashewa da kuka.......momy ce tafara lalashinta tana bata hakuri akan ta zauna!daker ammi tazauna tana ta faman mita da fada"zama momy itama tayi ta juya kallanta ga danta da lubnah tace!my son ina surukar tamu takene?murmushi yasaki mai kayatarwa yace gatanan yafada yana nuna lubnah.
"dan zamowa lubnah tayi kan kujera cikin nuna cikakiyar tarbiya tace!mom dinmu kinwuni lpy?nice surukarki sunana lubnah tafada tana murmushi takoma ta zauna,gyada kai momy tayi cike da mamaki tace!lpy qlau nake ya wajan iyayan naki?murmushi lubnah tayi tace lpy suke suna gaisheku!gutun murmushi momy tayi tace masha allah muna amsa........daganan shuru ya biyo baya"nashiga uku ni fadima ni baxaki gaishar dani ba kenan?mai sufar angulu....harara lubnah ta zuba mata tare da murguda baki taja tsaki!kuka ammi tafashe dashi tana dora hannu asama tace!wallahi layla ke sallamamiya ce keda danki to inde ni na haifi abubakari kuma na'isa dashi baza akawo min wannan annobar gidan nanba fatima wallahi itace suruka ta kware kuma ita zata zama surukar gidan nan barda wannan mai sufar angulu din tafada tana ficewa a palour tanufi part dinta cike da fada tana sharar kwalla.
"momy bataji dadin abin da lubnah tayi ba,dan haka cikin sanyi murya tayiwa lubnah fada gudun kar *ASHMAN* yayi fushi yace anwula kanta masa budurwa,takuma fada mata matsayin ammi acikin gidanan!murmushi lubnah tayi batare da damuwa ba tace!ok badamuwa kuskurene ai baza akaraba,murmushi momy tayi wanda baikai zuciba cikin ranta tana fadar rashin tarbiyar lubnah tabbas cikin maganar ammi ba karya gaskia tafada!mikewa tayi tayiwa lubnah sallama data gaida gida tashige ciki tana jiran shigowar *ASHMAN* dan bazata amince da lubnah ba.
"har kofar gidan hajiya(warce sukayi maganar haya)dan lubnah tace itace mahaifiyar ta kuma nanne gidansu shikwa yahau ya zauna yayi daran dan har gaishar da hajiyar yayi kuma yayi mata alkairi mai yawan gaske yakuma jin son lubnah a zuciyarsa domin yaga yar gidan masu kudi ce kuma burin shi yacika yasamu warce yakeso bazai hada kansa da jinin talaka ba ya yarda da lubnah dari bisa dari komai tafada masa agurinsa gaskiya ce"fira suka taba yana sake mata godiya da abin datayi wa ammi dan bakaramin dadi yaji ba anyiwa warce bayaso wulakanci.
"murmushi lubnah tayi tace!dear wai wannan tsohuwar naji tana cewa fatima wace fatima?kuma maiye hadinka da'ita? tsaki yabuga yafadawa lubnah komai!ba karamin furgita tayiba anma saita dake ta nuna ba komai ita kadai tasan matakin dazata dauka akan haka!sallama sukayi tashige cikin gidan hajiya tana faman wasi-wasi ta ina zata bullo da lamarin *ASHMINAL* tabbas dole nadau mataki kwakwara faiza ce tafado mata arai,dariya tasaki tace kece kadai zaki kawomin mafita!nan takira faiza akan su hadu gidan hajiya tanacan.
"gida yanufa ya wuce part din mom dinsa direct bedroom dinta yanufa ganin bata palour!tsaye yasa maita sai zagaye dakin takeyi da alama wani abin take tunani,shigowa yayi yaxauna bakin bed dinta yace!mom lafiya?yakika ga sweetheart dina ta hadu ko?ai mom yarinyar nan kat ce wallahi tafi warce kukeso anma ji rashin mutunci da tsohuwar nan tayi mata badan na bata hakuri ba aida ta kwafsa min kuma da take zance baxan aureta ba wallahi auran lubnah ba fashi.........rufan baki shashasha,momy tafada atsawa ce"yanzu my son karasa warce zaka aura sei wannan yarinyar mara tarbiyya da da'a yar iska nasan wannan diyar bata arziki bace ba harkake wani rawar kafafu akanta to wallahi bazan lamuntaba ko kadan,bazaka auri wannan yarinyar ba duk abun da ammi tafada gaskiya ne auranka da ita bazai yiyuba ko daya dole a amso komai inma baza su bayarba su rike aurene baza ayiba inde da itane bazan lamunta ba barama dad dinka yadawo"sosai hankalin shi ya tashi zuciyarsa na zafi yama rasa mai zai gayawa mom dinsa takaici yasa yafice.
"dakinsa yawuce batare da jan lokaci ba yakira dad dinsa yagaya masa komai!sosei dad dinsa ya damu nan yace masa gashinan zuwa ya kwantar da hankalinsa! "sosei yaji zuciyar sa tayi sanyi yaji dadi nan yakira phone din Ahmad suka cigaba da tataunawa kan events din daza a gudanar nashi da lubnah in Ahmad yasako masa zancan *ASHMINAL* saiya ce harkarsa ba matsiya ta acikinta _nikwa nace baiwar allah ita bata wannan take ba😭_
"dad yana dawowa ya shige part din momy fada ya dunga zubawa ta inda yashiga batanan yake fitaba!in anyi dubu ran momy ya baci cikin tashin hankali tace,Alhaji ka goyawa danka baya ka daure masa gindi ka lalata rayuwar danmu daya tilo aduniya ka bata shi yaro ya lalace duk ta sanadiyar sakar masa kudin da kakeyi dakuma turashi wata kasa yaje yakoyi dabi'unsu wanda harta kai ta kawo *ASHMAN* bayaso yahada jininsa da talaka yanda yaron yatsani talaka bai tsani mutuwarsa ba kabata shu da kudi Alhaji kasa masa kwadayin duk abin daya keso saika bashi shi maiyasa alhaji maiyasa haba alhaji kayi tunani wallahi inason yarona nafika kaunarsa banaso tafada halaka domin nasan duk daran da dewa dole yaga wani abun dazaka gaza yimasa shi komin kudinka........kiyimin shuru layla maganganunki basu da tasiri kuma d'ana duk mai yanuna yanaso saina yimasa shi bawani lalacewa allah zai karemin abina kuma auran warce yakeso ba fashi!kuka momy tafashe dashi cike da takaici domin tasan wata rana sai sunyi nadama rayuwar danta nabata tausayi anma dad baya ganin hakan"cikin kuka tace shikenan alhaji kaje kuyi duk yanda kukeso dan kuwa ammi tace bazai auri yarinyar nanba seikaje kai da ita tafice adakin cike da jin daci azuciyar ta?
"part din ammi dad yaje yadunga bata hakuri akan ta amince tunda abi yakankama kar suzama kananun mutane ta taimaka! sosei ammi ta rufeshi da fada daga bisani tace!inde nice na haifeka abubakari to kafita idona na rufe tam......ammi kiyi hakuri kar rayuwar jikan ki ta tarwatse....kadalla can rufan baki yaron da agabansa aka zageni barw shima da kansa zagina yakeyi zaka cemin wani abu to nidai ko auran nan za'ayi ba hannu na aci zancen nan,yaje can ya karata shida tsiyarsa kai kuma daka daure masa gindi yayi iskanci daya gadama zakayi masa kuka da idonka nikwa fadima ba ruwana da danka inkaga nayi magana to yacuci diyar gurina wallahi koda wasa shida warcan kodadiyar daya kawo naga sun wulakanta fatima saina cimasu uwa naci uwarsa da ubansa!hakuri dad yashiga bata cikin fada tace saikaje ai zakuyi nadamar auran wannan diyar banza kuma sai anje anyi kwajin jini a asibiti dan karta kawo mana annoba gida!nan dad yace ya amince.
_washe gari_ kamar yanda ammi tafada sai anyi kwaji haka kuwa akayi har *ASHMINAL* akaje akayi kowa kalau yake harta lubnah itama bata da matsalar komai! harkokin biki sun kankama yau thurday kuma ayau za agudanar da hadadiyar dinner da uban gaiya yahada za ayi musu shida lubnah dinner warce dad yayi barin kudi aka tsarata warda yau za agudanar da ita dinner warce sau dan wane da wane anma *ASHMAN* yazage barda *ASHMINAL* haka kuwa dad ya goye masa baya itama kuwa ammi tace ba inda zataje ranar daurin aure zata hada mata walima agida bata shedanci irin tasuba,momy ma tace bazata jeba saidai danginta suje domin ko kadan batasan lubnah shikwa dad kudi yazage yana kashewa bikin dansa daya tilo ya barke bakin aljihu yana zuba naira"Amarya lubnah nacan gidan kwalliya ana kashe kala uban gaya shima na gidan Ahmad shida friends dinsa suna kasha wanka"baiwar allah *ASHMINAL* kuwa tashiga damuwa domin tasan watan cin azabar tane yakama wanda agobe zai fara aiki tasan yanda *ASHMAN* ya furta ba makawo saiya aikata.............
_tofa ana dara ga dare yayi🤣🤣🤣_
_*more comment more typing*_
_#pls share_
~written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat {s&s beauty}~
_*my fans sanku ya ratsa jinin jikina kaunarku agareni nasani nishadi da farin ciki inasanku masoyana"inajin dadin ardu'arku da fatan alkairi agareni ngd ngd masoyana abin alfaharina love u all my fan's aduk inda kuke._
_page 90-95_
.........yanda yake mata yawuce tunaninta jinta takeyi kamar akasar majiya dadi shima yanaji sosei anma aikinsa kawai yakeyi"ihu take saki kana dosowa gurin dakin gurnaninsu kawai kakeji da ihun lubna! sai dasuka shafe 2hours sannan ya matsa gefe yana maida numfashi! itakuwa lubna ganin ya matsa gefe lokaci guda sai alokacinma taji dadin yafi yawwa kuma yazo ya sauka!rumgumo shi tasakeyi tana kokarin shiga kasan sa,da sauri ya mike yana cewa!baby muyi bacci bara na gyara jikina yana fada ya shige toilet.....harara tabishi da ita tana buga tsaki tace!saida ka dandanamin zumar ka banji nayi daidaiba kasauka wlh saika gane kullin inzamuyi sai kayi 10hours kaini ko kwana zamuyi anayi ba gajiya zanba"mita taitayi daga bisani ta baje kan bed bacci ya kwasheta! yana fitowa yaga tana bacci murmushi yayi cike da tausayawa yadau wahalar da'itan dayayi ne take baccin wahala,shiryawa yayi ya kwanta gefanta shima bacci ya daukesa.
"baiwar allah *ASHMINAL* kuka take rizga babu kaukauta gefe tasamu inda baza aganta ba ta shinfida mayafinta taje tayi alwala'salloli nafila ta dunga jerowa tana kuka tana ardu'a tare da allah ya baiyana mata iyayenta kotaji dadi arayuwarta itasamu iyayenta rabin damuwarta zata gushe! saida ta kammala ta kwanta tana shashekar kuka bacci ya dauke ta.
"kiran sallar asuba farko akunnenta akayi firgigit ta mike ta dauro alwa'la tafara nafila daga bisani tayi sallar asuba.....tana zaune taga *ASHMAN* yafito gurin datake ya nufo!zumbur ta mike jikinta har bari yakeyi,yana karasowa ta durkusa kanta akasa......tsaki yaja yace!dan ubanki kitashi kishiga ciki kar aganki kuma wlh kika shiga part dinki sai naci ubanki dan uwarki!maza tashi ki gyara lungun da sako na cikin gidan nan sannan kafin nadawo kije ki hadawa matata ruwan wanka kiyi mata duk abin datakeso wallahi kinji na rantse abu daya kika kiyimata kisan sauran saina halakaki yana fada yawuce abinsa!da sauri ta mike tashiga tafara aikin daya sata.