Sashe 3
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Cikin innata na wata hudu ashe lantana ma nada ciki ita nata watan shi shida ma anma anbanmu yace banasa baneba itakuwa ta zage tace nasane kuma a zahirin gaskiya banasa baneba,haka ya hakura dan kar aji agarima,bayan wata uku lantana ta haifi diyarta mace maisuna hansai sak kamarsu daya dankwa lantana ba kyakyawa bace ba ko kadan,nan duk kudin da abbanmu yata nada domin haihuwar innata nan lantana tasa kahon zuka seida aka kashe matasu tas tsakanita da innata nama ko yanka daya,cikin innata yatsufa haka take jimilim aikin gida kwannan lantana talatin innata ta haifeni nan abbanmu yarasa ya za yayi bashi da kudi a hannunsa daker yasamu yasai dan akuya akayi hakika dashi nan yazage sunan innata yakeso asamin wato fatima yana kirana da zara innata kuma *ASHMIMAL* tana mitikar san sunan shiyasa akasamin shi matsayin nikname abba kuma yace shi bazei iya fadaba yayi binnanci da yawwa,kamarmu daya da innata dan kwa harna fita kyauma yanda ake fada,sosei lantana ta dauki tsanar dunia ta daurawa innata dani azaba kullin keba innata in ababanmu baya gari,tun ina jariri lantana ke mintsinnina dagangan seita daukeni ta jefar dani kasa tace rashin sanine itakuwa innarmu seide taita aikin lalashi.
"Bayan shekara daya da wata goma,atare su innarmu suka yayemu da hansai nan lantana ta bazama bin bokaye ganin yanda abbana ke nunamin kauna nida innata,nan ta mallake abbanmu ko kaunar ganinmu bayasan yi nida innata kusan kullin seiya yiwa innarmu shegen duka nima ya bibigeni nida bansan maima akeyiba,duk mai yararuma lantana yakeyiwa da hansai innarmu tazama yar aikin gida dankwa ko kwana abbanmu ba yayi gurinta kullin cikin bakanta mata suke lantana zata zazageta ta daketa ta aiketa duk inda takeso haka takeyi domin tasan abbanmu ba ahaiyacinsa yakeba gashi mahaifin innata basa zuwa gurinta waisu alkunya basu taba zuba seide aike lokaci-lokaci sannan ganin abba nazuwa shiyasa basu damuba,azabar da akewa innata taki karewa har mukakai yan shekaru shida-shida nida haisan.
"Nanfa abi yadawo kanmu nida innata haisan duka takemin ta yayakusheni ta jijeni uwartama ta zaneni jikina yayi rudu-rudu dakin da innarmu ma take dashi yanzu tsakar gida muke kwana cikin tirbaya ko abin shin fidawa bamu dashi,wahalar yau daban ta gobe daban azaba ba kaukautawa harmufin tukunya innarsu haisai kenanamin inyadau zafi,imnata tun tana kuka harta daina ta mikawa allah komai.
"Abbanmu yama manta da wata innata matsayin matarsa shima cimata uwa yakeyi fiye da da duk duniya ya tsani innata haka duk duniya yana kaunar inna lantana hata mutanan gari sunyi mamaki ko fada akeyi da inna hansai abbanmu shike karai mata ayi ta gwabzawa dashi,lokacin damuke shekaru takwas nayi wayo sosei na gane cikin mawuyacim halin damuke ciki innata wahala ta mayar da ita baka nima kaina haka anma akwaini da farin jini sosei kowa yana sona a kauyemun abinci kuwa seimuyi kwana biyu uku ba abamuba acikin gidanmu seide naje makota abamu muci,nike aibo ruwa nayo ice nakawo a dillikeni yuwa jaka innata tayi girki kuma ahanamu,haisai itama hakinsu daya da uwarta har innata take zagi abbanmu harcewa yake innata ta tsayar da fuskarta haisai taita galla mata mari kamar yarta. Nikwa ba'a magana dankwa inadakuwa ko jaka albarka,rayuwa ta mana muni innata taitamin nasiha tana bani hakuri wata rana sei labari haka nake daukar maganarta na share hawayena.
"Wata ranar asabar ranar da bazan taba mantawa da'itaba rana mafi muni rana mafi kunci a rayuwata ranar dana rasa farin cikina a kusa dani,ranar aka nemi innata cikin garinmu aka rasa nasha kuka ba iyaka inna lantana da abbanmu ko ajikinsu sei makota ketayani dubata anma sama ko kasa ba ita ba labarinta ko garinsu da akaje dama ni bansan iyayen innata ba nanma aka riski mahaifiyar innata ta rasu baban innata kuma bayanan shima ba'asan inda yakeba nashiga kunci da takaici na rayuwa nayi rashi bamai kaunata cikin gidanmu suturata kalla dayace tak dani,inna lantana kuwa farin ciki tayi sosei domin ita tayiwa innata kurciya domin ni bansaniba,nan duk wata wahala ta dawo kaina azaba ba kaukautawa nasha wahala mara adadi,mun shiga shekara sha uku cif haisai tazama tantiriyar yar iska karuwanci take zubawa tun tana kankanuwarta nikwa tsoronma maza nakeyi bani da ilimin boko ko dis seina addini shima yar makota ke koyamin haisai kuwa tayi boko anma nida ita sammakal dankwa batasan komai ba,wanki haisai da innarsu nike musu abbanmu shima abin tausayine domin kuwa inna lantana juyashi takeyi yiwa waina a tanda har marinsa takeyi,aikwai wata rana natashi da zazabi mai zafi wanki da aka bani nayi nakasa har dare ina kwance haka inna lantana ta samaini ganin banyi wankiba ta zanemin jiki ya fafashe daga karshe......
"Majina taja tana mai riskar kuka kamar ta mutu tace aysha kisan maiya faru?hawaye a aysha keyi ta girgiza kai,cigaba tayi dacewa daga karshe.......
_😭😭😭😭allah sarki dunia kenan allah kasa mucika da imani😭😭_
_*More comment more typing*_
~#pls share~
~written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat{s&s beauty }~
*Haki'ka naji dadin karbuwar da book dina yayi kuma Comment din da akeyi akansa yanasa naji dadi nagode sosei masoyan book dina,dan haka wannan page nakune masoya aduk inda kuke na sadaukar gareku my fan's"sanan ina mai muku albishir zan bude group domin samun SANADIN GIDAN AIKI a saukake dama sauran books din brilliant batare dakunsha wahala ba" i love u all my fans🥰🥰*
_page 20-25_
......daga karshe ta hada ruwan nikaken barkono yayi jajir tasa seinayi wanka dashi,kuka nakeyi nace..dan allah inna kiyi hakuri azaba zansha...dariya ta sheke da'ita tace,to aidama sonake kisha azabar wannan ma sahun farko ne gamashi kizo kiyi nabiyu ba zazabi ba zakici ubanki ai tunda harna saki abu kiqikiyi ubankima bai,isa nasashi aikiba yaqiyiba bareke shegiya wuce kiyi kafin namiki ila mei sufar mayu kawai tsinaniyya mayya jinsin aljanu ke dan kutumar ubanki ma agabana zakiyi tunda kallona kikeyi nidei bazan ciyoba seide kici kanki yar'isa karuwanci ma zaki shiga konafi morarki.....kuka nakeyi sosei zanyi magana ta zabgan mari ta kobe min kodadin kayan jikina ba'imani tahau zubamin ruwan barkono ina ihu yayin da azaba ke riskata naji gwara mutuwa ta da wannan azaba seida na gwanmace dama alla ya dauki raina a lokacin haka ta dunga zubamin tana tsulamin bulala wanda jikina yayi jajir abinka da fara idanuna sunfirfito waje sunyi luhu-luhu,ihu nakara saki yayin danaji ta zubamin agabana har danna barkonan takeyi ciki kuka magiya nayi anma zuciya ba imani yitakeyi kawai,ganin haka yasa nafara kiran sunan allah,bayan ta kammala wannan ta jawoni tana angaza kaina tadauko loko asalin mei zabin ta zazagemin shi ajikina ta mamangareni,shegiya mei sifar yahudawa maza jeki kiyimin wanki dana saki minti talatin nabaki inba hakaba seinayi gunduwa-gunduwa dake,bamusu natafi domin kuwa mgn ma ta gagareni nikadai nasan azabar dake riskata naji dama banzo duniyar gaba dayaba,wanki nakeyi cikin radadi ga zazabin dayasake rufeni kaina nasaramin juwa na'ibana...maganar innata ce tafodomin lokacin da inna lantana ta zaneni ina kuka innata tacemin nayi hakuri domin hakuri dacine dashi wataran kuma yafi zuma zaki,aduk halin dana tsinci kaina natuna da maganar innata inajin sanyi araina,haka nagama wanki nashanya nakoma gefe innaji dakaina dan nikadai nasan meinakeji.
"Bayan shekaru biyu muna shekara sha biyar kenan nida haisai,azabar daakesha tananan abi gaba kawai yakeyi dadama kawayena nacewa nagudu da makota anma naki gudu sbd bansan inda zanjeba kuma inayiwa haka naci amanar innata warce kullin tana raina,abbanmu ma wahala yakesha gurin inna lantana haka wata ranar jumma'a akanemi abbanmu aka rasa sama ko kasa,inna lantana ko ajikinta dama tagaji dashi gashi kuma tasamu dama ya kada duniya nan ta sake balle hancin karuwanci uwa nayi 'ya nayi *kai wa'iyazubillah🤦🏻♀Allah katsaremu da aikata zuna* haka zasu fice seide nina gyara musu guri namusu girki,wataran har kwaratansu suke zuwa dashi daga ita har haisai nan wani yaganni acikinsu yace yana bukatata innar haisai tace yadawo gobe haka kuwa akayi.
"Ina bakin murhu ina girki ya shigo bajimawa wani yasake shigowa ba adadeba wanima yashigo kuma kowa daban yake,inajin hayaniyarsu dakin inna anma bansan mei sukecewa ba najidei kamar alamar musu sukeyi"kunga ku dakata yamzu dai duka ku uku bukatar ta kukeyi ko,atare sukace eh,to dumus kawai zanji duk nawanda yafi yawwa shine zai kwashi gara adadin kudinku adadin shan'sha'ani inji inna lantana tana mika hannu,jiki na rawa hamisu yamika dubu goma halliru kuma dubi bakwai habu kuma biyar nan inna lantana ta irriga su cas tasa ajaka tamike tace halliru da habu sufito subawa hamisu guri yasha rashana dagashi sei halliru da habu nan suka fito hamisu yayi zigidir ya haye gadon karfe yana masha shara nufashi jirana kawai yake nazo,inna ce tafito tace ke shiga kikarbo sako bamusu natashi nashiga jikina ba kwari domin bansan wana sako zan karboba.
"Ina shiga ban kula dashiba domin bakirkirin yake kamar gawayi,daidai gadon natsaya ihu nasaki tare da toshe bakina tozali danayi dashi tsirara ga abu narkeke kamar mai,baya nafara ja yana tun karoni kafin na ruga da gudu inna lantana ta ja kofar tasa mukulli tana dariyar mugumta tace hamisu ssha'sha aninka ga dagargaji shegiya karka daga mata kafa,kuka nakeyi ina rokarsa anma yararumoni ya nika kan gado sosei nake kokarin kwatar kaina domin banaso yaga tsarancina kokawa mikeyi sosei dashi kofar naji anbanko haisai ce cike da masifa tace hamisu....jin muryar dayaji yasa ya diro kan gadon jiki na rawa nan nasamu na gyara rigata hawaye na zuba a idanuna.
"Cikin jaraba haisai tace ni zakaci amana ko hamisu?kanemaini kanemi kanwata to kayi kadan wallahi domin ni kadaice taka barda wannan kazamar yarinyar maci amana kawai kekuma yau saina ci maki uwa yar tsiya kawai cikin shege matsiyaciya fice adakin nan kafin na halakaki...dadine ya lulubeni a lokacin domin allah ya tsirar dani ko kadan vanji haushin haisai ba domin taimakata tayi awannan lokacin,ina ficewa suka sheka ayarsu da hamisu yagama ya fice,bayan awa guda inna lantana da haisai ne zaune adaki nikuma lokacin ina aikin wanki,jin kuskus dinsu nayi suna cewa.