← Book details Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 14

Sashe 4

Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Haba inna kinsaide yanda nakeson hamisu yazakimin haka?ya hakuri diyar arziki afuwa mantuwace anma kisan natsani yarinyarne shine nakeso agurbata mata rayuwa kawai,dariya haisai ta kece da ita tace,inda haka kikeso ai ba abune mai wuyava mafita dayace domin kuwa nima kaunar ganin ta banayi agidan dan duk wanda yazo sei yace yana kwadayinta kinga kumamu ai zata kashewa kasuwa...hakane kumafa diyar arziki yanzu to maiye mafitar?yawwa shegiyar tantiriyar karuwa warce tayi fice ohoke shegiya inna haisai tafada,dariya ina takece da ita tace kwarema kuwa haisai fadi dake nice dai nice dai,to yanzu mafitar itace ki hankadata birni kawai.....zaro ido inna lantana tayi tace haisai kina da hankali kuwa birnifa kikace so kike tayi arziki kenan....ke wallahi inna dakikiya ce wlh bakya fahimta kinfiye jakanta wlh seiki tambayeni dalili ai ko?tomeiye dalilin naki?kisan ni jakarce fa...mtwss inka turata birni gidan aiki za akaita duk albashi adunga baki kinga ance yan birni yan'iska ne sosei sunfi na kauye karuwanci kuma ance mazajen birni inde suka tashi cin mace mutuwa takeyi sannan inde yan kauye sukaje wayo akemusu kinga intayi aiki ta tara mana dukiya seitafara iskanci ayinta na farko ta bakunci lahira kinga ai gaba takaimu,hoo ke shegiya haisai dadina dake basira haka za'ayi kawai dama gobe dilaliyar binni zatazo seita wuce da'ita kawai,yawwa innata haka nakeso yanzu dai mushiga harka kisan nonanki akwai....nan inna lantana ta tube tayi zigidir gaban haisai itama ta tube nata suka fara alfasha suna tsotse junansu dankwa neman junansu sukeyi bacin zuna dasuke aikatawa *kai allah ka karemu daga ahilci katsaremu ka kiyayemu domin wannan jahilcine uwa na zagin yarta 'ya nazagin uwa ga neman junanansu allah wadai😭*

"a lokacin na tsorata sosei da abin dasuka fada dakuma abin danaji sunayi nan nasha kukana na koshi wata zuciyar tace nagudu wata zuciyar tace nazauna haka na hakura nazauna namikawa allah komai,washe gari haka akayi kuwa hajiya dilakiyar birni tazo tatafi dani da sauran 'yan mata nikadaice cikinsu bana murna,garin kano mukazo nan gidan dik cikinmu hajiya layla ni tazaba nazama yar aikinta nan dilaliyar birni tace kar adunga ban albashi duk karshen wata zatazo ta amsa nan hajiya ta amsa mata da to,albashi nai yawwa za adunga biyana anma rashin hanani bei damaini ba ardu'ata kawai shine nasamu sausauci akan kauyemu anma cin zarafin yayi yawwa.

"Dago rinanun idonta tayi tana zubda hawaye tace aysha wannan shine labari tsawon shekara biyu kenan da barin kauyemun anma bantaba komawa tunda nazo nan bansa wata duniyar sukeyiba yanzu nikaina tausayawa rayuwata nakeyi anma nan yafimin can domin kuwa ba duga seide wulakantamu sbd damu talakawane kuma yan aiki,share hawaye aysha tayi tace hakane kisha wahala anma kicigaba da hakuri wata rana sei labari yanzu kenan bakyajin lbrin innarki dakuma babanki?share kwailar data zubo mata tayi tace banaji ko kadan anma inaji ajikina suna raye kuma kullin ardu'ata allah ya hadasu,hakane to ameen anma kicigaba da hakuri shi yake daba dutse yashanye ruwansa,nagode sosei yar uwa anma yazama sirri dagani seke kinji,insha allahu babu wanda zeiji nabar abin a zuci kuma zan miki ardu'a,tonagode tashi muje mu karasa aikinmu,mikewa aysha tayi tanabin bayanta *ASHMINAL* cike da tausayawa tabbas ta tausayawa mata sosei.

"Bangaran goga *ASHMAN* direct gidan amininsa kuma abokin shakatawarsa yanufa yana zuwa Direct yayi ciki sauti music yaji ya bude kofar yashiga, 'yan matane rairas zasuyi su 20 kowarce cikin shigar banza ansha maganin hips da nono sunyi tuma-tuma dasu wani matashi na hango shima kyakyawa dashi 'yan mata 4 zagaye dashi sei shafashi sukeyi yana lumshe ido da kwalbar giya a hannunsa yana kurba yanajin dadinsa,nan yan mata suka hau ihu ga *ASHMAN* nan wata macace kyakyawa ba leifi tayo gurinsa tana rangaji tace my man barka dazuwa da alama wani yatabomin kai,hubyna waya tabamin kai? fadamin my man..... tsaki yaxuba ya tureta ya zubawa wannan matashin harara yawuce bedroom tashi matashin yayi yabi bayansa.

"Haba mutumin ya akayine sbd kaifa na kwaso ledies dinnan nasan bazaka rasa ta hutawa ba.....pls Ahmad kayimin shiru raina bace yake nazo nasamu nutsuwa kawai....kwalbar giyar hannunsa Ahmad ya mika masa yace fara dawannan tukunna....mtwsss kai nonsense ne wlh kasande banashan wannan abar daiko?ok badamu my friend bara naturo maka yara hudu su aibe maka kewa ko?mtwss dalla malam kadamaini dan iska kawai gabugu kazo kana fadamin mgnr banza
,kokama tambayi mece damuwa ta....murmushi Ahmad yayi yazauna kusa da abokin nasa yadafashi yace...my friend inajinka meye damuwarka fadamin in kawo maka mafita yanzu...dan tsaki yayi yace wannan yarinyar ce mana...waca yarinya kenan? Inji ahmad.

*ASHMINAL* take kowa yar aikin gidanmu yar talakawa yarinyar nan natsayamin arai wallahi gashi natsaneta kai yau dana hada jiki da ita kabaki daya taki barin brain dina bansan maiyasa ba gashi ko digo daya natsani yan aikin gidannan musamman ita kasan basan hurda da talaka fakiri kuma har wani shishige mata mom keyi kaini yau duk sei asulo hada jikima danayi da ita naji warin talauci nakeyi.......dariya sosei Ahmad keyi yace haba my friend kawai kadei kafada tarkon so kaji dadinka kace wani warin talauci kakeyi santa kawai kakeyi....afusace ya mike yace what...........

*tofa anayinta sshin magabar Ahmad gaskiya ne?* *amsarku nagaba kukasamce dani da book dina domin jin amsarku*

_*more Comment more typing*_

_#pls share_

~Written by saleehat{s&s beauty}~

*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
*SANADIN GIDAN AIKI*
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺

~Written by saleehat{s&s beauty}~

*"garemu iyaye shawara ce koma nasihace zan bamu👌🏼*

_dan allah dan annabi iyaye mata mudunga kula da yaranmu mudunga killace su muna adanasu mudeina sakin yara kamar dabobbi(musamman 'diya mace)pls musan mei mukeyi yanzu lokacine na sace-sace 'ya'ya anma in muna killace yaranmu akatararmu shikenan mun huta da bilayi layi-layi kamar karnika🤔anma bama adana yaranmu mubarsu suyi ta bilayi alayi kamar marasa gata haba gaskiya musan mei mukeyi dan allah mu kiyayye mu adana yaranmu mudeina barunsu su fada halaka masu satar yara sun bazu ko'ina baka gane mugun mutu sei an dauke mana yara muzo muna bulayi da nadama murasa yazamuyi muna kuka mara anfani pls akiyayye mugu bashi da kama jan kunne ne garemu iyaye mata mumuke dadamar bawa yaranmu tarbiyya pls musam abin damukeyi dan allah domin muna da sakaci._

_Page 25-30_

......what lallei kai mahaukacine yanzu kamarni zanso wannan bazan yarinyar makaskanciya kai impossible wallahi gwara kasan abin dazaka dunga fada malam bansa shirme kawai kazo kana fadamin wani metel din abu dama kai gaba dayanka chose ne wlh bakansan bada shawara ba banza kawai yafada rai bace yanajan tsaki....um naji din anma wallahi santa kajeyi koka yarda ko karka yarda nidei nafada maka...Ahmad zanci kutumar ubanka dan iska kawai gaba daya baka haiyacinka kazo kana min .zance banza yafada rai bace,kuma wallahi kasake cewa santa nakeyi seina maka mugun rashin mutunci allah.

"Dariya Ahmad yayi sorry my man nadaina anmafa gaskiya nafada maka kayi tunani ka gani....baxadei kadaina ba?mtwsss dallah fita ka kiramin warce shegiyar kona rage zafi dan duk nayi weak wlh....dariya Ahmad yayi yace,dan madai baka sex da dadin yafi haka malam wlh ka kwada koda so dayane habawa zakasha mamaki ni yanzu da mutun hudu nayi yanzu ma sakewa zanyi wlh dadi kamar mai i love sex yafada yana dariya....hmmm Ahmad inajiye maka wlh seika kwashi h.i.v garin kwashe kwashenka kayi ahankali wlh,haba my friend ai seina samu mai tsafta bakowace kazama ba,ai shikenan kadamaini da surutu go nd call me this ledy kona danyi relief,ok kawai Ahmad yace ya fita.

"Ba afi 5minutes ba seiga wannan budurwar data rumgumai *ASHMAN* dazu tashigo sei kwarkwasa takeyi tana sakar masa killer smile tare da farfar da ido,ido ya kawar gefe yana tsaki yace dallah ki kwabe kizo bansan western time,jiki na rawa tafara cire kayanta dan harga allah tanasan shi sosei kamar ranta shiyasa duk mei yace tayi tana masa ga tsoransa da takeji sosei.

"Sunanta lubnah yarinya yar kimanin shekaru 20 karuwace sosei kuma mei zaman kanta,kyakyawace deidei misali doguwa siririya mei kyan sura ba fara baceba sosei tana da haskenta takuma kara da mai fuskarnan ba leifi da dan kyanta,tana mutukar san *ASHMAN* kaman ranta,sun hadune gidan Ahmad shine ta makale masa shima ganinta yar daide shine yake kulata sukeshan harka anma barda sex sbd duk rashin mutumcinsa baya zuna,itakuwa babban burin lubnah ya kusanceta harbun bokaye da malamai takeyi anma haryo ba nasara yauma da shirinta tazo garesa kotayi nasara.
Chapter 4 · 0% Book details