Sashe 6
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Momy ce tace ammi lafiya wayasaki hayaniya da safiyar nan ko kari bakiyi ba?tsaki ammi tayi tace waye kuwa inba wannan lalatacan dan nakuba nidei kuncuceni dakuka haifamin shi matsayin jikana wlh....sosei maganar tayi musu zafi....momy tace y hakuri ammi kuskurene kiyi hakuri dan allah.....to dama tunda ya zageni badole kuban hakuri ba wai yaron nan ubana zei zaga ido cikin ido tsabar shi tantirine ko ubanka bei taba zagin ubana......cikin tuhuma momy ta kalleshi yayi mirsisi kan kujera kamar bei aikata komai ba...rai bace tace mei kayi mata?shiru yayi kamar beijiba....tsawa ta buga masa waibadakai nakeba.....haba layla wannan tsawa haka ai seikisa heart dinsa ta buga pls banso karki kara inba sokike ranki ya baciba inji alhaji.
"Haba alhaji kadeina biyewa yaron nan gaskiya yaza'ayi ya.....kinga dakata nibara inji ba'asin....zuwa yayi yazauna kusa dashi ya dafa sholders dinsa yace my son meiya faru?tsaki yayi yace..haba dad yanzu dan allah ji warce munafukar ta durkusa tanayiwa ammi tausa amatsayinta na talaka kaskataciya irinta haba dad yanzu ankyauta harda yimata ardu'a haba wannan ai zubar mana da mutunci tsohuwarnan takeson yi,gaskiya ba a kyautaba inji dad,pls ammi kiyi hakuri kedeina sawa kisande my son akwai saurin fushi kuma beisan talaka dan allah adaina.
"Baki bude ammi ke kallonsu nan suka kara harzuka ta tace,abubakari ni zaka kalli tsabar idona kace min haka?shi dan ubansa arzikin aiba nasa baneba da zei kyamaci wani,dan ubanka seika bari ka nemi naka kudin inyaso kayi tutiya dazakace ka tsani talaka toshen-toshen asalinmu talakawa ne fitik sisi bamu da ita duk kauyenmu mune talakawa dan allah yakuma rufa mana asiri shine zaka kyamaci wani shege mei ido awaje naci gidanku kuma baxa adeina ba naga wanda ya'isa tafada tana kallan ashman,kei kuma abubakari kaci gaba da daure wa danka gindi duka zanyi maganinku taja tsaki tatashi tabar wajen tare da rike hannu *ASHMINAL* warce keta zubar hawaye kamar famfo kafcikin yan aikin gidan nan *ASHMAN* ya tsaneta baya santa.
"ajiyar zuciya momy tayi takalli alhaji tace,gaskiya alhaji bei daceba jiyanda ran ammi ya baci,kinga layla abinda yaron nan yafada fa gaskiya ne beidace ba....anma alhaji ai shima talaka mutun ne kamar mu beidace yadunga nuna tsanarsa ga talakaba beisan wata rana yanda zata kwa6e masaba yakamata aduba......stop it layla inbazaki fadi alkairi kan dana ba kimin shiru duk abin dayakeso dole yasamaishi koda komai nawa zai kare inasan my son fiye dake dakowa ma dan haka kisan kalmar dazaki fada tunkafin na6ata miki...naji alhaji..inajiyemana tsoro ne anma yacikaba gashi ga duniyar,kace zaka iya nema masa komai duk kudinka wata rana baxaka iya nema masa komai ba seide ku hakura wallahi kayi ahankali tafada tayi tafiyarta gurin ammi domin tabata hakuri.
"Tsaki dad yayi yafara lalashi,nan yayi murtuk da fuska ya mike ya fice agidan direct gidan ahmad ya nufa dan yaji haushin ammi yasan yanzu ita zata dunga masa cikas.
"Koda ammi tafita part dinta ta nufa tasa *ASHMINAL* ta shere hawayenta ta lalasheta sannan tabarta ta tafi domin tana kaunar yarinyar sosei shiyasa take dawani kudiri a zuciyarta,momy ce tayi sallama dakin ammi ciki-ciki ammi ta amsa tamata izini data zauna,zama tayi tashiga bawa ammi hakuri,kinga layla dakata bana bukatar hakurinki anma inaso kinusar da danki ki fada masa gaskia wallahi inba hakaba nan gaba seiyayi nadama,insha allahu ammi za a gyra kiyi hakuri,naji ammi tafada atakaice.
"Dakin ahmad yanufa yaji nishi na tashi alamar sana'ar tashi yakeyi dayan bedroom nin shiga ya kwanta maganganun ammi namasa yawo aka,yayi kusan 30minutes ahaka,ahmad ne yashigo dagashi sei tawel a kugu tsayawa yayi cak yace mutumin yadei naganka da safiyar nan?mtwss dallah dan iska baka da aiki sei sex wallahi seisun hallaka ka inbaka deinaba,
Murnushi Ahmad yayi yace hmmm aiyo sabon kamu nayi fil nasamu aleda sabon hannu ce yanxu haka nayi aika-aika panadol nazo nema nan dakin tasha ta watsake......mtwsss allah ya shiryeka nima yau zanci uwar lubnah,hhhhh ko taci uwarka ba kai wallahi wannan yarinyar yar barikice kabi ahankali....haka kace to zakagani niba nawasa baneba yau inanan har dare agidan nan zata raina kanta...ahmad yace,zamusha kallo kace?itakaice yace um...maganin ya dauka ya fice.
"Bangaran *ASHMINAL* zaune take ta rafka tagumi da alama tunani takeyi,aysha ce tazo ta zauna kusa da ita takira sunan ta anma bata amsaba tabata tayi,firgigit tace au y hkr banji zuwanki ba,hmm meiyasa bazaki deina tunani ba?aysha ta'ina zabdeina tunani bani da nutsuwa,hakane anma yakamata ki rage gaskiya,insha allahu zandeina,taso muje muci abinci,na koshi wallahi kije kici abinki,haba zahra kinseide bakici komaiba tashi muje muci dan allah,to tashi tunda kin matsa sarkin canja min suna tafada tana murmushi,dariya aysha tayi tace,badole ba sunan nakine mai daraja dole adunga sayawa,hhh hkn kema haka ai,murmusawa aysha tayi tanajin dadi yau tasa ta nishadi nan suka tafi cikin yan uwansu suka faracin abinci.
"Yamma tayi misalin 5:00pm lubnah na hango tana dosowa cikin palour Ahmad taci uwar kwalliya tana tafiya tana rangwada iya ado tashashi tayi mutukar kyau,cikin ranta take tunano shirin datayi dariya tace mei dan sauti tafada afili aikinka zeiyi kyau mrs boka nawa,direct tashiga nan ta tada Ahmad da mutumin nata zama tayi suka gaisa da Ahmad cikin kwarkwasa ta kalleshi tace my man barka da yamma hope komai normal ko,Murmu gefan baki yayi cikin ransa yace zakici ubanki ne,itama cikin ranta cewa takeyi zakayi bayani kudirina seiya saimaika da izinin boka dukiyarnan dakake tutiya da ita seinaci rabona nima,tashi yayi yashige bedroom nan tatashi tana juyi gaban ahmad tare da karkada booms,hadiyar yawu ahmad yayi yace,konabia ne nasha....harara ta zuba masa tace to mayye nakidin wannan harka sei my only ne zeishata tayi gaba abinta dan bakaramin hadi tayiwa kantaba rabonta da ta sadu dana miji takusan 2weeks sabo da har dinki tayi akan *ASHMAN* tasha maganin karin ni'ima ba adadi ta tsuma ganta sosei shiyasa takeso ta fashe takwashi harka tasan yau bamakawa sei harkarta tacima ruwa,shiga dakin tayi taga yashiga toilet ainan danan taciro kullin magani ajakarta kuda biyu ta barbada kan gado da bakin kofar bandaki sannan ta sa sayan ajikinta ta kamai guri daya.....yana fitowa daga toilet yaji wani kalar abu na ziyartarshi wanda yakasa misaltashi kwantawa yayi kan gadon nan yaji abu ya dadu wata sha'awa na fisgarshi lokaci guda mararshi ta kulle,murmushi tayi tasawa door din dakin key tacire kayanta tahau kamshi nan yakumajin abu ya dadu kwata-kwata hankalin shi yagushe,romance sukeyiwa juna mei wuyar fassarawa,ran lubnah fes,sakonin take masa sosei shima nayi mata yana juyata yana lasar ko'ina joystick dinsa take tsotsa ba kakwatawa nan ya burkice yana shidewa dadi na dibansa nishinsu kawai kakeji,kasansa ya maida ita ya hauta yafara neman hanya..............(hhhhh tausayin zance gabani *ASHMAN* ko dariya zan maka🥴koda yake ba'asan rankaba anma maganin ka😁🤦🏻♀🙆🏻)
_*More Comment more typing*_
_#pls share_
~Written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*SANADIN GIDAN AIKI*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat{s&s beauty}~
*My fans ina neman afuwarku akan mistake din danayi a page 1 danasawa momy shekara 38 ashman kuma 27 I means momy 47 take ashman kuma a shekarunsa yake _godiya gareki dakika tunamin sis danni ban kulaba ma_ duk kuskure da akagani agayamin ina gyara ne na gyara love u all*
_Page 30-35_
........neman hanyar shiga yakeyi,itakuwa idonta rufe tana mai nishin dadi bude idonta tayi tare da tozali da fuskar *ASHMAN* ihu ta saki tana rintse ido takuma budewa taga abin datake gani gaskene ko mafarki,kara tozali tayi da fece dinsa nan taja jikinta gabanta na faduwa,soisei yarasa nutsuwarsa nan yatunkarota,ja dabaya takeyi tana girgiza kai tare dacewa dan allah kayi hakuri basan aljani bane nashiga uku zei kasheni ku kawomin agaji.....sosei take a rikece dan ganin mumunar hallita na tunkarota mai munin gaske,wani bakikirin mutun ne da zako-zakon hakora jikinsa duk gashi kamar aljani gabansa kamar gatari abin da lubna ke gani a idonta kenan azahiri kuma *ASHMAN* "hannu yasa zei kamota nan takuma kurma ihu tanaja baya hartakai karshen bongo,sosei ta tsorata banda rawa babu abin da jikinta keyi cikin shashekar kuka maganarta na sarkewa tace,nashiga uku ni lubnah dan allah wannan hallitar kibace a idona dan allah zanmutu dan allah,fashewa tayi dakuka ganin hallitar dakuma tunkara to,ashman shikwa ganin tanaja da baya beisan daliliba gashi baya haiyacinsa bare ya gano wani abin burinsa daya yabiya bukatarsa hakanne yasa taku uku yayi ya kamota,sumane kawai lubnah batayi ganin hillatarnan ta dankota fitsari ta saki suka shiga kokawa,daker ta kwace jikinta tare da zuwa bakin kofa arikice ta cire key din tare da rufe kofar ta nufi bedroom din ahmad tana zuba ihu gaba daya tafice haiyacinta.
"Karo sukayi da Ahmad abakin kofa,tuteshi tayi ta shige tana cewa,aljani aljani wallahi aljanu ne agidanka zasu kasheni sun daukeshi yazama aljani nashiga uku ni lubnah aljani wlh........sosei Ahmad yakasa gane mai take nufi,cikin rashin fahimta yace ke lubnah lafiya maike faruwa? Kuka tafashe dashi tana cewa waiyo aljanu ne wallahi kaga suna ta jijiga bedroom dince ko sun daukeshi kuma.....mtwsss dallah kemaine kinfito tsirara haka kuma seicewa kikeyi sun dauke shi kinkasamin bayani......kaje zaka gani.....jiyayi gararam ana bubuga kofa kamar zata cire,da gudu yafita dan yaga ko lpy,itama lubmah toilet din dakin tashiga ta rufe nan cikinta ya murda tahau fetsoo🤣🤣
"Bude bedroom din yayi,ganin *ASHMAN* yayi yaja da baya rike da mararsa gashi bakaya jikinsa,Subahanallah my friend lpy meike damunka? Mararsa kawai yake nunamasa idonsa rintse sbd tsananin azabar dayakeji,Ahmad ya rude sbd beitaba ganinsa cikin wannan yanayinba nan yafara masa sannu ya kwantar dashi kan gado,da sauri ya dako magani yabashi,daker ya iya sha yanajin mararsa na wani mugun murda masa,ahmad ganin yana sake murkususu,yahau tofa masa ardu'o'en tsari,cikin sa'a yaji ciwon ya dauke wani nanauyan bacci yayi gaba dashi sei sakin ajiyar zuciya yakeyi,ajiyar zuciya ahmad yasaki yaja masa blanket ya fice adakin yatafi dayan bedroom din yaga wani hali lubnah take ciki.