Sashe 10
Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"bangaran *ASHMINAL* yamma nayi misalin karfe 5:00pm ta nufi part din ammi sanye da uniform din aikinta ajikinta tas dashi,kanta kasa tashiga bakinta dauke da salama,ammi ce zaune kan kujera hannunta dauke da qur'ani da murmushi ta amsa mata salamarta tana cewa maraba da kishiya ta shigo shigo yar aljanna,jitayi maganar ammi wani banbarakwai ga kuma kunyar data rufeta zuwa tayi kusa da ita ta zauna akasa tana wasa da yatsun hannunta,murmushi ammi tayi tace ya akayi fadima kamar da magana abakin ki ko?murmushi tayi wanda iya face dinta ya tsaya tace dama kam maganar dazu ne"saikuma ta tsaya tana maijin kunyar ammi,murmushi ammi tayi tace cigaba mana fadima inajinki,kai takuma dukarwa kasa tace da....dama....damaaa cewa zanyi na amince dari bisa dari zan aureshi...tafada muryarta na sarkewa kukan daya taho mata ta danneshi zuciyarta na wani irin bugu maganganun daya fada mata daran jiya nakara tarwatsa dodon kunnanta jitakeyi kamar yanzu yafada mata cikin ranta tace"tabbas kamin babban tabon dabai taba gogewa ba da kalamanka ya sallam......ammi ce ta katseta dacewa!
"masha allah Alhamdulillah mungodewa allah,allah yayi miki albarka fadima kema kinzama yar gida daga yau zaki dawo part dina kuma kiyi duk abin dakikeso sannan kideina sa uniform kuma ki saki jikin ki kamar yar gida kinji.....maganganun ammi kawai tajisu ne ta amsa mata da to anma ko kadan bataji dadi ba domin wulakanci da take hangowa kanta gun *ASHMAN*
"sei bayan sallar magriba *ASHMAN* yatashi kenan zai tafi yaji salamar lubnah hada rai yayi tare da zama kan kujera ya harde kafa daya kan daya,shigowa tayi cikin yanga tare da wasu yan iskan kaya ajikinta fuskarnan tadau make-up tasha gelases tana taunar cigum....turus tayi da ganinsa jikinta yadau rawa kirjinta nabugawa.....banza yayi da ita kamar bega shigowarta taba...shigowa tayi tare da tsugunawa dan nesa dashi tace my man dan allah dan......wata gigitarciyar tsawa ya buga mata tare da mikewa ya tunkarota......cikinta ne yabada sauti mai kara tuni jikinta yadau rawa danganin ransa bace ya tunkarota baiyi wata-wataba ya zabga mata lafiyayun mari har 4 ajere.............
_pls kuyi hakuri dawannan wallahi bana gida shiyasa_
_*more Comment more typing*_
~#pls share~
~Written by saleehat{s&s beauty}~
*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
🤦🏻♀🤦🏻♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
~Written by saleehat{s&s beauty}~
_*kacokar wannan page din nakune kuyi yanda kukeso dashi domin jiya kunyi namijin kokari akaina nayi farin ciki sosei gareku "beeleey Ahmad,maman Abdllah,queen esher,mou'ouminat,hauwa salihu,haulat salih,ummu Ahmad,chamsiya laouaali,momin hafis,khairriy"gaskiya kuna da yawwan dabazaku faduba inace jeroku zanyi seinayi 5 readmore bangama lisafokuba nagode da kauna da wanda na fada da wanda banfada ba namallaka muku wannan page din agareku nima inaji daku.*_
_page 60-65_
.........razananiyar kara tasaki jin mari ajere!dafe kuncinta tayi tana zubda hawaye bakinta na rawa tace dan allah kayi hkr nasan nayi kuskure anma baxan karaba narantse maka........mtwsss dalla yimin shiru harni zakibawa maganin sha'awa akan nakusance ki ko?sonawa xan gaya miki banason zuna banaso banaso anma sbd ke yar rainin sense ce kuma mayar maza kikeso ki aikata sobon allah dani ko?to wallahi this is the first nd last dazanka kinyi yinkurin haka ni dake har abada yana fada yafice tare dajan tsuka dama tuni sunyi sallama da Ahmad yashige ciki yana sharyoliyarsa! bin kofar tayi da kallo har ya fice,murmushin takaici tayi tare da kwafa tace!wallahi seina baka mamaki tunda hannunka ya mari face dinta a karo na biyu bakasan ni gobara bace ba inatashi ba'a iya kasheni ni kadankaran bakin tuluce wallahi inashigo cikin rayuwarka na tsunduma seikayi nadama ni lubnah gobararce ba atabadi na qele daga maka kafa nakeyi kawai anma ba sasauci yanzu seika gane baka da wayo shashasha kawai taja tsaki tafice tare da kudiririka kamasu yawwa azuciyarta.
_"bayan kwana biyu_ ammi ce zaune a babban palour dad da momy ma nazaune,ammi tace yarinya ta ammince yaroma ya yarda to bazamukai abu ga tsayiba nan dakwana goma komai za'ayi yawuce......dad ne yce!badamu hakanma yayi sei musamu lokaci gobe zuwa jibi dani d aminina muje garin su yarinyar domin neman auranta gurin iyayenta.......cikin dakewa ammi tace!bata da iyaye dan haka amininnaka yaxamai mata wali gurin daurin aure....daga momy har dad sunyi mamaki jin abinda ammi tace.....murmushi ammi tayi kunyi mamaki ko?to yarinya dai kunji labarinta......tas ammi tagaya masu komai gamai da *ASHMINAL* na rayuwar data gani,ta daura dacewa!yarinya ce warce za'atausayawa rayuwarta,sosei momy taji tausayinta har kwalla tayi nan taji kaunarta yakuma kama zuciyarta dad ma haka yaji"nan suka amince sosei tare dayin na'am akan nan dakwana goma za'ayi biki.
"shigowa palour yayi fuskarsa tamau ya zauna mom da dad ya gaishar atakaice,dad ne ya amsa tare dacewa ga granny dinka ka gaisheta mana,harara ya zubawa ammi yace sannu! mtwsss aikin bir inji tusa kawai yoo in iskancin kane na hararata da zagina ai ba bakon abu baneba agurina rike gaisuwarka ta yan tasha irinka,wallahi ka koyi da'a aure zakayi dai soko kawai shashasha kuma yar dakake zagi bara nakirata kaga yanda tazama....takwara....takwara fadima zo....da sauri naga wata kyakyawar beauty tafito daga part din ammi tasha ado tana sanye cikin swiss less black and red tayi kyau sosei cikin kanya masha allah.....karasowa tayi tare da durkusawa tace gani ammi....saida takaroso nagane Ashminal,dama haka take kyakyawa masha allah my fans karshen magana Ashminal kyakyawace ajin farko"iya haduwa ta hadu ba makusa seide makiyi sosei tayi kyau cikin kyakyawar shigar datayi seide yar ramar datayi anma duk wanda yakalleta ada da yanzu datayi ado zeisan kyakyawace.
"dafata ammi tayi tace,to kaga dai yar dakake zagi daiko jibeta masha allah....harara ya watsawa mata tare da binta da kallon tsana takaicin ammi ya isheshi ya mike zai fita seikuma yadawo da bayya kamar yatuna wani abin....kallon ammi yayi yace,inde tayi hakane domin ta burgeni to baxa tayi nasara ba domin ni nafi karfinta kuma ai duk tunkahon dazatayi komai sedei tayisa matsayin matsiyaciya tsakani na da ita sei kiyayya yana fadi yayi gaba abinsa....to fitsarare mara mutunci aure ne dai sai anyi ba fashi ynzu agabanka abubakari yaciwa yarinya mutunci kaqi masa magana kun kyauta yayi daidai ta mike ta kama Ashminal warce ke faman hawaye sukayi ciki "kallon tausayi momy tabi ta dashi tana tausaya mata sosei.
"bangaran lubnah kuwa shiri takeyi kan *ASHMAM* sosei dan ta dauki kudiri ko kudinta zai kare ta rasa komai seita aureshi wannan burin shitasa azuciyarta yamzu bin bokaye takeyi ba kama hannun yaro yauma haka tadauki hanyar kebbi zuwa wani kauye ita da kawarta faiza domin zuwa gurin wani kasungumin boka mai suna *SAMMARABU*..............
_tofa😱😱😱😱😱🤣🤣🤭harda su SAMMARABU asha'anin lallai ASHMAN katabo tsuliyar dodo🤣kubiyon a page nagaba muji yanda zata kaya_ ~kuyi manage da wannan bani da charge ne~
_*more comment more typing*_
~#pls share~
~written by saleehat{s&s beauty}~

~Written by saleehat{s&s Beauty}~
~na sadaukar da page dinnan ga yar'uwa Aisha muhammad(maman Ahmad&farauk) allah yaraya miki twins dinki ya albarkancesu ya shirya mikisu"allah yabiya miki bukatunki na alkairi my Aunty~
_page 65-70_
.......Tafiyar awanni ce takaisu garin kebbi basu tsaya hutawa ba sbd babu wanda suka sani agarin!cikin wani daji suke nusawa faiza nagaba lubnah nabinta abaya"aqala sunyi tafiyar 2hours basukai ga inda zasuje ba....wash gaskiya faiza nagaji har yanzu ace bamuje ba sei tafia mukeyi a kungurmin daji ba gida baya babu gaba......mtwsss to yar iska ni dana yaumiki rakiya bangaji ba ashema bason *ASHMAN* din kikeba tunda harkina da bakin cewa kingaji....tab ai wallahi sansa nakeyi anma san kudinsa yafi sansa kedei muje auransa ba fashi.....aqala seida suka kara tafiyar 2hours wanda har gari yafara duhu tukunna suka shiga wata buka da alama sun karaso gurin dasuke son zuwa.
"atsawace sukaji ance kuzauna da sauri boka baisan jinkiri.....hantar cikin lubnah ce takada ganin bakowa cikin dakin kuma anyi magana basuga mutunba....faiza ce ta zaunar dasu da sauri dan ita ko ajikinta lubnah ce dai ta tsorata sbd bata taba zuwa gurin boka irin wannanba.......kamar daga sama sukaga mutun agabansu bakirkirin dashi fuskarsa dauke dawata kalar hallita sai wari yakeyi jikinsa duk gashi...dariya ya kece da ita ta hauka yafara magana cikin wata iriyar murya yace...nasan abin dake tafe daku kece maisan abiya miki bukata ya nuna lubnah....kallon mamaki takeyi jikinta sai rawa yakeyi da sauri faiza ta tabata alamar ta amsawa boka...gyada kai tafarayi tana cewa eh boka allah y.......tsawa ya buga mata tare dacewa ba'a anbatan allah anan sbd da kinsan dashi baza kizo nanba a kiyayye....to bakan bokaye....dariya ya kece da ita yace!nasan duk abin dayake tafe dake kuma kisa aranki bukatar auransa ba makawa seikin auraisa seide baxaki juyashi yanda kikeso ba aranki"domin mahaifiyarsa tsaye take kansa gurin yi masa ardu'a kuma shima baya wasa da addini ya rike allah da alqur'ani mukuma inde mutun yana haka bama nasara dan auransa shi dakansa zaizo miki da bukatar hakan anma batun ki mallakeshi kiyi yanda kikeso dashi bazai yiyuba seide in kika aureshi zakiji dadi sosei domin zai fara miki dukiya kiyi male-male akanta....sosei lubnah taji dadi tace,godiya nake bokan bokaye anma bata hanyar dazan malleki najuya shi......babu kamar yanda nafa miki seide hanya daya ce tak"akwai wani abu da yatsana ayanzu wanda bayasan shi ko kadan kuma abun kamar bil'adama ne kuma yana kusanto shi wanda zeiyi rayuwa dashi inde kika nuna masa kinfisa tsanar abin zai soki kuma duk abin dakikace yayi miki zai miki shi babu gardama.
"lulawa tunani lubnah tayi cikin ranta take cewa,wannan abun to mainene?lallei kwa zan nunawa abun muguwar kiyayya yanda zan dama san raina na wataya nazama big madam mai aji........bokane yace"ga wannan kullin maganin kiyi wanka dashi so uku wannan kuma kisa a idonki aduk lokacin dakikasan zaku hadu sauran aiki kuma namune.....jiki na rawa ta amsa ranta fes bukatar ta zatabiya.....faiza ce ta dauko makudan kudi wanda lubnah ce tabata insunje subawa boka aqala zasuyi dubu dari biyar tana ajiyewa kudin suka bace wannan karan ko ita ta tsorata da bacewar kudin....atsawace boka yace"kutashi kufita da baya seikunyi nisa kujuya da gudu zaku fita ajejinnan kuma kubar garin nan ayau sannan aikin dana baki agobe zaki aiwatar kuka karya doka daya acikin dikukkinmu aikin ku bazaiyiba kutashi.....da sauri suka tashi suna tafiya da naya seida sukayi nisa da bukar boka suka fara falla gudu gashi magriba ta doso.