← Book details Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 14

Sashe 2

Sanadin Gidan Aiki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*"NASIHA CE👌🏼*_komai yayi zafi mganin sa allah,dan haka mukasance masu hakuri akan dukan nin al'amuran mu,mu fawalawa allah lamuranmu shine zeimana maganin komai,karmuce yau dan allah ya jarabemu mu butulce masa muce baya sanmu har mukwance hanya mubi bokaye da malamai dan mu warwarewa kanmu matsala cikin sauqi(inji masu fada)hmm kuji wani shirmai don allah,shin shi bokan ko malam din da muke tutiya dashi waye ya hallice sa?allah ne ya hallice sa kamar kowa kawai dei tsafe-tsafensu ne sukeyin kayansu wanima karya yakeyi seide ya amshe mana kudi yaci kaji ya barmu 6ayau😭 muji tsoron allah aduk inda muke kuma mu kauracewa bin bokaye da malamai dan biyan bukata(dan yanzu hakan yazama ruwan dare abin dake faruwa a novels na kirkira shi yake faruwa yanzu a gaske😭)musani allah keyin komai kuma kowana bawa da kalar tashi kaddarar dan haka mukasance masu bin dokokkin ubangijimu mu kauracewa hudubar shedan domin mu gyara aljannarmu"musamman ma mata muji tsoron allah masu yiwa kishiya asiri ko mallake miji yazama naki ke kade mtwsss😏 ji shirme dan allah kenanma in hakane baki cika mace ba tunda har zakije gurin boka,in so kike ki malake mijinki mallaka ta har abada ga hanyoyi da damana wanda allah bei haramta ba,mace fa yar kissa ce ma da yanga da shagwaba pls dan allah mu dinga aiki da ilimi mana mudeina jahilci cikin al'amuranmu wallahi mata ku kuke zubar da mutunci ku da kimaarku ta 'ya'ya mata warce allah ya baku haba mu kile mu waye mu goge anma ba hanyar bin malamaiba da bokaye,allah ubangiji yasa mudace duniya da lahira yasa mana hakuri da juriya yabamu ikon cinye kowace kalar kaddara ce ameen ya allah🤲🏼😍(ban fadi haka da wata manufa ba nasiha ce👌🏼kuma mu gyara don allah,dama ita gaskia daci ne da ita nikwa koza akasheni seina fada😝😅)_

_page 10-15_

......kawai dai mai?dafata momy tayi tace,kinga fadamin bajin tsoron komai zan dau mataki kinji kisan dei ni ina sanki sbd ke yarinyar kirkice kuma tamkar 'yata kike k........what mom kinsan mai kike cewa kuwa yanzu wanar kucakar yarinyar kike hadawa dani? Oh *ASHMAN* mai yasa kake hakane?shima fa talaka mutunne kamar kofa kadaina fadarhaka bamusan muma ya allah zeiyi damuba nangaba.......tabdijan lallaima mom zaki fara mana bakinaki to wallahi nidei seidei cigaba anma baci bayaba,kuma dama nasan wannan kinibabiyar yarinya tafare hure maki kunne to wallahi inde zaki dunga hudardasu gidan zan bari sbd bazan dauki rainiba ace mahaifiyata tana mgn da talaka maganarma ta fahimtar juna abin dabaze taba wuyiwaba su irin wa'anan bama mutane baneba dabobbine kuma kaskantu haka zalika ki kiyayye......oni layla yoni nakejin yaro....ok hakazaki ce ko mom?kisan nidei sare bana doguwar magana rabona danayi harna manta sei yau to pls basan shouting kindeji abin danace abi doka azauna lpy yana gama fada ya zubawa *ASHMINAL* harara yayi ficewarsa.

"Sosei momy taji haushi anma tasan halin danta yanzu seiya hadata da mahaifinsa ya cashe mata dan ko digo daya baya ganin leifin dansa mom itama tana biye masane dan azauna lpy,nuni kawai tayiwa *ASHMINAL* alamar tatafi,hawaye ta goge ta fice,sosai takejin tsanarsa ko kadan beisan darajarmu ba muma talakawa ai muna da 'yanci bashi kadaine mutunba....bangaransu ta nufa dayake agidan suke kwana.

"Tagumi tayi cikin dakinsu tana ta zubar hawaye abin dayayi mata yaki barin idonta da zuciyarta kuka takeyi harda shasheqa...dafata taji anyi ta juyo taga Aisha ce abokiyar aikinta nan ta juya taci gaba da kukanta....haba yar uwa maiya saki kuka haka?kiyi hakuri kifadamin kisandei duk gidan nan bani da kamarki kuma kema haka dan allah kiyi shiru kukanki na taban zuciya nima saiki sani kukan tafada a raunace....share hawayenta tayi anma sunki tsayuwa cikin muryar kuka tace Aisha wannan damuwa tace bataki ba kibarni inyi kukana shikadaine zeisa naji sanyi araina....haba kekwa yanzu seikiqi fadamin damuwarki baki taba boyemin komai ba kidaure kisanarmin kobazan miki komai natayaki da ardu'a tafada tana dafata.

"Aysha basan lokacin dazan daina zubda hawaye ba tunda nazo duniyar nan banta6a samun wani farin cikiba kullin cikin kunar rai nake cikin bacin rai da takaici ninasan nida farin ciki har abada seide a lahira.....hawaye aisha itama keyi tace,kideina fadarhaka dama kowana bawa da kalar kaddararsa kidaure kicinye taki kuma insha allahu komai zeiyi dai-dai yanzu dei maiye dalilin kukanki?

"Hawaye ke zuba a idonta tace,waishin talaka ba mutunneba?koma shiba allah ne ya hallicesa ba kamar kowa?maiyasa masu kudinmu basu dauki talaka komaiba?.....hmmm *ASMINAL* kedanasa wannan abin aranki domin yalabe da halin masu kudi dasu hajiya da alhaji duk 'yan iskane musamman ma wannan shegen aljjanin dan nasu yafi kowa iskanci😂ni wallahi da ina da dama seina sa bindiga na harbe shege tafada tana waigawa dan kar'ajita,kuma wallahi inde wannan ne kideina damuwa inba hakaba zaki kashe kanki abanza yakamata kisaba da halin gidannan tam kinji nafada miki dai....jan majina tayi tsabar kuka tace bazaki ganebane nafi kowa takaici bakisan koni waceba shiyasa kika fadi haka ba iya abin gidan nan ke batamin raiba ina tuno rayuwata ta baya ina shiga kunci da takaici ni rashin gatana da komai nawa asali ya biyo ko anmin wani abin agidannan nasan ba gidanmu bane ba anma gidan ubanka ma aikamaka bare banaku ba aikinga bajin haushi....pls kifadamin abin dayake saki kukato kuma zanso naji labarin dama shine kawai bansaniba inji aisha.

"Zan fada miki koni wacece aisha kuma zan baki Asalin labarina wanda dukan mai imani seiya tausayamin tabbas aisha naga rayuwa tafada hawaye na zubomata sharesu tayi tafara dacewa..........😝

*shin wacace *ASHMINAL?* *kuma mainene Asalin labarinta?* *sannan waca rayuwa tagani?* _duk amsarku na page nagaba kudai kukasance dani dan baku amsoshinku daga beauty😘😍_

_*more comment more typing*_

~#pls share~

~Written by saleehat{s&s beauty}~

*🅱RILLIANT WRITER'S ASSOCIATION🖊*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_

🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
*"SANADIN GIDAN AIKIN"*
🤦🏻‍♀🤦🏻‍♀😭🙆🏻🙆🏻
🌹🌹🌸🌸🌼🌼🌺🌺

~Written by saleehat(s&s beauty)~

_*❣hmmm🥰🌹banmasan ta'ina zan fara yabanki ba Sweetheart,alherin allah yakaimiki smart feenart marubuciyar wannan shahararan book dinnan mei fadakarwa ilimantarwa tare da nishadantar,sa mei hawan jini saukwa ayayin dayake karantawa(WAHALA DA GATA)kai duk wanda baya karantawa yabar dadi kuma anbarshi atasha dankuwa book ne mai dadin gaske da nishadantarwa,duk inda dan halak yakai Sweetheart kinkai wllh,murucin kan dutse baki fitoba seida kika shirya anbiga dake anbarki seide gani da ido mai gwarji a idon al'umma tare da farin jini"allah yabamu yataki sis alherin allah yakaimiki yanda kike samu nishadi allah ya biyaki ninkin baninki,amincin allah yaje miki my sweet sis🤝🏼🌹❣👍🏼*_

*"WANNAN PAGE DIN NAKINE SWEETHEART KIYI YANDA KIKESO DASHI MALLAKIN KINE,NIMA KAINA TAKICE BARE BOOK DINA KUMA DUKANMU MALLAKAR KINE,KOMAI ZAI IYA BAKI INDEI INA DASHI INAJI DAKE A ZUCIYA TA I LOVE U SO MUCH ALHERIN ALLAH YA'ISAR MIKI HAR GIDANKI😍😘😀*

_page 15-20_

.....iyayena yan Asalin garin yobe state ne,mahaifina yana cikin kauyen yobe shi kadaine agurin iyayensa a lokacin dayake shekaru goma sha shida akafara nema masa aure kisan kauye da auran wuri haka aka daura masa yar gidan aminin babansa sunanta lantana,lantana yar kimanin shekaru sha biyu macace jarababiya mara imani gata mara kamunkai bata da hakuri ko kadan masifa harda ta siyarwa tana da'ita har bin maza take suyi anfani da ita abiyata,mahaifina duk yasan wannan anma sbd biyayyar iyaye ya aureta dankwa ba auran soyayya baneba,bayan auransu da wata shida,allah yayiwa mahaifansa rasuwa ba cuta ba komai kuma lokaci daya suka mutu ajali kawai,tahir sunan mahaifina kenan anma a kauye anfi kiransa da tahiru,sosai abbana yayi kukan rashin mahaifansa lokaci guda gashi basu barmasa komaiba sakamakon talakawa fitik su,haka yaci gaba da rayuwa da lantana warce bata ganin kimarsa ko kadan kuma yawwan barbada bata dainaba kullin sei anyi fada da ita a unguwa,bayan shekaru hudu abbana yana da shekara ashirin lantana nada sha shida ganin abincin dazasu ci yana gagararsu yasa ya fara zuwa wani kauye cikin garin yobe yana yar fica-ficarsa ya rarumo abin daya samu ya dawo ahaka allah ya rufa masa asiri suke samu suci,anma sam lantana bata da godiyar allah abbanmu hakuri kawai yakeyi da'ita domin bei isa yafada tajiba,haka aka sake shekaru biyu lantana ko batan wata bata ta 6ayiba abbanmu yadamu anma yasan komai na allah ne,Alhamudillah yanzu abbanmu yana samu sosei dan hartaimaka marasa shi yakeyi daidai gwargwadonsa,a kauyen dayakeyin sana'a ya hadu da mahaifiyata nan suka fara soyayya mai karfi,mahaifiyata kuakyawace ta ajin farko mace jinin fulani gaba da baya yar fulanin yobe ce kamar balarabiyya haka take hausama kadan takeji seide fillanci mace mai alkunya da hakuri da kawaici,ba'aja lokaci ba akayi aure aka kawota kauyen su abbanmu.

"Nan lantana ta dauki karan tsana ta daurawa fatima sunan fahaifiyata kenan anma ana kiranta da falmata,kullin seita tsokaneta da fada anma ko tanka mata bata tabayiba hakan ba karamin batawa lantana yakeyi ba dan babban burinta ta samu abokin fada a sunga gwabzawa kamar karya,bangaran abbana iya mutukar san Innata agaban kowaba nuna mata yakeyi yana santa har gaban lantana domin kuwa innata nayi masa tsantsar biyayya gashi kuma auran so,tun abin baya damun lantana harya fara damunta nan taje gurin abokiyar shashancinta ta zizigata akan ta dunga dukar innata harta gaji tabar gidan,haka lantana tadau shawara,ranar da abbanmu yabar gari yakoma kauyan su innata lantana tazo kofar dakin innanmu rike da kugu.

"Cikin ladabi innarmu tace yaya sannu wani abu kikesone?bata ankareba taji duka kota ina dayake lokacin innarmu nafaba da laulayin cikina yasata kasa aiwata komai sei hakurin datake bawa lantana kawai,seida tayi mata lilis har jini yafara biyo kafafun innata,nan lantana tace,ohoo shegiya har ciki kikayima kenan ko? Gashinan na zubar dashi ko dari zakiyi seina zubar da shege tafice abinta daga gidan tabar innata cikin wani hali mai wuyar fasarawa,tana cikin wannan halin makwanciyarsu tashigo nan ta dauketa ta kaita wani asibiti dayake cikin kauyen allah yataimaka cikin jikinta bei zubeba seide gala baitar datayi,tun daga lokacin innarmu tashiga tsoron lantana tana kaffa kaffa da cikinta kar lantana tagani koda abbanmu yadawo innata bata gaya masaba.
Chapter 2 · 0% Book details