← Book details Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 24

Sashe 9

Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tsaki faty tayi tace "ahaf aikin banza kawai yo to meye ciki danta gudu kokuma an saceta?, to bagaki da nafeesa ba 'yar kanwarki mariya basai tamiye gurbin ita wnn shegiyar data gudu ba..wllh binta wani zubin kina bani mamaki kamar wanda ake toshe maki kwakwalwa wani lokacin." Gyara zama momy tayi ta fuskancin kawarta sosea snn tace " wllh faty ni duk wnn tunanin baizo minba, amma kuma shi idan baya sonta fa,,,don nasan feena zata yarda." Tab'e baki faty tayi tace "shiba namiji bane?, i'ta kuma ba mace ba?." Kyada kai momy tayi cike da gamsuwa tace "hakane,,nasan kobaya ra'ayinta zata sashi kan hanya." Tattaunawa suka rinkayi akan lamarin har sai yamma faty tatafi . dadare takira feena a waya tazo tafada mata shawaran data yanke a kanta feena kamar zatayi hauka saboda dadi, kida ta kunna ta rinka yin rawa don ba'abinda tafi kauna a rayuwarta kamar ta auri mai kudi..tana balain son duniya.

Washe gari da safe momy takira safwan a waya, yana zaune falo duniyar taimishi zafi na rashin sahra yayi matukar bakin cikin rasata..yadda yake balain mai tarta yakeson kasan cewa tareda ita don ya dandani zumar ta amma gashi yanzu yarasa komai nata.

Tsaki yayi da yaga kiran ya daga yasa a kunne batare da yace komai ba, Daga dayan bangaren momy duk tasha jinin jikinta tsoron yi masa magana take amma tadake tace "hlo safwan." "I'naji!.." Yafada muryanshi ba alamar wasa.

Wani miyau ta hadiye snn tace "dama wata mgna nakeso muyi dakai inba damuwa kozaka zo?." Yatsine fuska yayi kamar bazaice komai ba saikuma yace "zanzo anjuma." Yakatse wayarshi kittt ya ijiye gefe.

Wani tsalle feena tasaka ta rungume momy don haji duk wayar dasuka yi..

"Wayyo Allah momy na i'na sonki." Taiwa momy kis a kumatu takoma tsakiyar falon tana tikar rawa.

Harara momy ta wulga mata tace "zo dan uwarki akwai maganar dazamuyi." Dawowa tayi ta zauna gefenta tana sauke numfashi tace "i'na jinki momy." Gyara zama momy tayi tace "kinga nasan uwarki da son kudin tsiya , karna maki hanya ki auri mai kudi kizo kijuyamin baya ki tattare komai ki kaiwa uwarki." Yarfe hanu feena tayi tace "haba momcy wnn aiba mai yiyuwa bane...ki samomin gidan arziki snn nakaiwa uwata kudi ea haka bazai yiwuba..kedai abinnan ya yiwu kiga irin kudin da zan rinka baki." Cakoro daurin kwali tayi tace "ato kina kuskurewa zan raba tsakaninku." Da azahar karfe daya safwan yazo feena taci wanka tasa wata gantalalliyar riga doguwa ta matseta sosea kanta ko kwali babu sai i'yayi take zubawa , gaisheshi tayi takawo masa abun sha tazauna kujeran dake kallon tasa tana kada jiki tareda taunar chewing gum.

Gaidashi momy tayi tana wani d'ari2 ganin yanda yawani bata rea ..cikin dan i'nda2 tace "dama bawani abu bane illa wani shawara danayi,, tunda de yanzu ba sahra mai zai hana kasauya da feena yar gidan k'anwata.. kaganta nan zaune." Tanuna mishi yanda feena ke zaune.

Kallonta yayi tawani sakar mishi murmushi tana kashe masa i'do daya.

Tab'e baki yayi ya juya gurin momy yace "idan inada ra'ayi akanta ko inbani dashi!?." Lokaci daya jikin feena yaya sanyi duk saitaji ta raina kanta.

Kallon feena momy tayi snn ta kalli safwan tace "eh to!..idankana dashi." Juyawa yayi yana kallon feena sama da kasa yana kare mata gani..

"Tahadu kam ba laifi tanada duk abunda yake bukata ajikin mace amma bakikai my sahra ba." Yafada yana lumshe ido tunowa da irin suranta dayayi.

Kallon momy yayi yace "bazan aureta ba!, amma saidai alfarma daya zan maku zarinka hutawa da i'ta, zata dawo gidana da zama zan dauke mata duk wani dawainiyanta zanrinka bata dukwani irin kudin datake bukata..kuma hakan shi zaisa inyafe maki kudina da kikaci." Gwalalo ido momy tayi tace "hutawa dai safwan!!?." Wara idonsa yayi yace "yes idan kunga yamaku." Feena ce tai saurin cewa "eh!..hakan yayi." Tafada batateda ta kalli i'nda momy take ba.

Tab'e baki momy tayi ta daga kafada azuciyarta tace "kekika sani tunda bani na haifeki ba, kuma kudine dole kikawo." Murmushi feena ta sakar masa balaifi yadan mayar mata shima.

"Alryt..tunda komai yayi zamu tafi tare bana bukatar tatafi da komai zan sai mata sabbi." Feena jitake kamar ta rungume safwan her dreams comes true...wato irin mafarkin datayi taje shopping arayuwa ba adadi.. sai yau gashi safwan zai sai mata komai sabbi kuma ta tabbata a manyan malls da boutiques zasuyi shopping din.

Tashi tayi tace "lemme tek my veil..ina zuwa.." Tashige bedroom da gudunta don jitake kamar zai gudu ya barta.

Dan karamin Vail ta dauko shara2 tayafa tace "mutafi!." Mikewa yayi yaciro kudi mai uban yawa yamikawa momy , sai a snn tayi dariya hanu na rawa tasa ta amsa sai godiya take masa. kama hanun feena yayi suka fita security dinsa ne yabude masu kofar mota suka shiga driver yaja suka tafi.

View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/bielurv
[9/2, 10:48 AM] prince_s_square:
SAHRA
Hot love
20....

Abuja...

Suna fitowa daga falon yay saurin sakinta yayi gaba abunsa, gurin ajiye motoci yanufa nan da nan securities suka bishi suka tsatsaya jikin motar suna jiran karaso wanshi.

Juyawa yayi yaganta tsaye yay mata alama yazo ..tarinka takowa a hankali kamar wanda kwai yafashewa ciki . kafin takaraso yashiga mota yace idan ta karaso abude mata dayan site din tashiga.

Bude mata kofa sukayi tashiga bayan ta karaso kanta kasa tashiga zuciyanta sai disco yakeyi. ko inda take bai kallama driver ya tada motan suka fice daga get din gidan.

A bakin wani babban Kantii motocinsu sukayi parking, bude musu kofa akayi suka fito aliyu yakama hanun ganin irin dari2 datake kar tabashi kunya. dakanshi yarinka jidar mata kayan da duk yaga ya burgeshi don yasan ba i'ya zaba zatayi ba..kama daga kan kayan sawa su inners necklace , lotions , performs kayan makeup shoes nd bags, sleeping dress.. haka kamar hauka guards dinsa suka rinka fidda kaya har saida yacika musu mota daya.

I'tadai haka kamar jela tana binshi duk yadda yayi tana ganin uban kayan dayake jida.

Kudi mai uban yawa aka biyi suka shiga mota suka tafi, a hanya suka tsaya wani babban super market yashiga yasayo su ice cream fruit dadai kayan ci guard dinsa ya karba yasa a booth suka tafi.

Suna i'sa gida yafito yay gaba abinshi kai tsaye bathroom yashiga yayo wanka yafito daure da towel,, Shirya yayi cikin three quarter fari da amless fara yayi kyau sosea kwantaccen gashin hanun sa da kafarshi sunfita sun karawa jikinsa kyau.

Hanunshi rike da laptop yafito falo ya ganta zaune ta kurawa tvn dake aiki ido dagani hankalinta baya jikinta. ..zama yiya kujeran dake nesa da nata yace "kije kiyi wanka." Yay maganar batare da ya kalleta ba, tashi tayi sumi2 tashiga bedroom.

Ajiyan zuciya ya sauke yabi hanyar data bi da i'do ,,,waya ya daga yakira baby takawo musu lunch don baya kaunar yaga samha a halin yanzu,,,, tabbas kuma yasan zasu hadu a gurin lunch.

Few minutes baby ta danna musu bell hanunta rike da babban kwando, budewa yayi ya sakar mata murmushi yabata hanyar ..girgiza kai tayi tace "aa yayana, nasan yanzu kuna shan love ne bazan zo in takuraku ba." Wara idonsa yayi yace "uhm!..bakida kunya ko?." Mika mishi basket din tayi tana murmushi tajuya tatafi. rufe kofar yayi shima yana murmushi ya ajiye abinci yaci gaba da danna laptop .

Tsaye tayi tsakiyar dakin bayan tafito daga wanka ,bata dawani kaya a dakin sai rigan data cire...tana cikin wnn tunani aka turo kafar dakin aka shigo . sauke kanta kasa tayi data ganshi ya karaso ya ajiye doguwar rigar hanunshi da sabbi pant da bresia yafita.

Diban kayan tayi ta koma bayi tasaka snn tafito, turarukan dake gaban mirror ta dauki daya ta fesa tadawo bakin gado ta zauna.

Kara shigowa yayi hanun sa rike da leda dayan kuma rike da plet din abinci, jayo mini centre table yayi ya ajiye mata abincin da ledan icecream dasu fruit yace " ki ajiye sauran a fridge inkin gama, plet din kuma kifito dashi kitchen.

" "to" tace cikin sanyi murya.

Bayan tagama ci tafita falo hanunta rike da plet din abinci da bataci sosea ba saboda wancan abubuwa dataci.

Satan kallon shi tayi taga baya kallonta tace "a i'na ...kitchen yake.." Da yatsansa yanuna mata hanyar batareda ya kalleta ba, Wucewa tayi tabi hanyar daya nuna mata.

Da dare ma basuje dinner ba baby takawo musu abinci sukaci nan.

Shi yafara yin wanka yashirya cikin kayan baccinsa ya dauko bargonsa yazo ya kwanta falo,,,i'tama wankan tayi tashirya cikin kayan baccinta pink colour riga da wando mai santsi...kashe wutan dakin tayi ta kwanta ta rufe jikinta da bargo bata jimaba bacci ya dauke ta.

Tura kofar dakin yayi a hankali yashiga ya ganta tsaye gaban mirror daure da towel iyaka cinya , karasawa yayi ya riko waist dinta ta baya yadaura habarsa a shoulder dinta yana shinshinan wuyanta.

Juyowa tayi tana murmushi ta hade fuskansu guri daya tana mishi wani irin kallo mai rikitarwa,, Yawo yafara da hanun shi bayanta yana shafa dukkanin jikinta yana lashe mata fuska, harshensa ta kamo tahade bakinsu guri daya tana wani irin shocking kamar tasamu alawa ad d sme time tana yawo da hanunta a gabanshi da tuntuni tagama mikewa.

Tabaya ya zame mata towel yarike bombum dinta da hanu biyu yajata suka fada kan gado yafara kunna mata duk wasu channels na jikinta..

Shocking din boos dinta yake sosea tana kara turo masa su yana kara cafkewa, kasa yayi da hanunshi yana wasa da each every part of na gurin . yafi minti talatin yana wasa da i'ta at last ya cire boxer din jikinsa ya mika mata joystick dinshi tafara shocking yana zuba mata sumbatu.
zabura Aliyu yayi ya farka yana hada zufa , dasauri yatashi yana rike gaban jallaniyarsa da manhood dinsa ya mike yay fridge din dake falo yadauki ruwa mai sanyin gaske ya tullule a kansa yana sauke numfashi.

If u enjoy dis page guyz I wnna see more comments.

View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beeluv
[9/3, 8:02 PM] prince_s_square:
SAHRA
Hot love
*An sanza tsarin!.*
_Mutane natacewa in masa typing mai yawa, don haka nayanke shawarar zan rinka maku mai tsayi sau daya a rana..idan kuma nasamu lokaci zan iya maku sau biyu._
21......
Chapter 9 · 0% Book details