Sashe 4
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan kamar minti ashirin wayan safwan yashiga kara, video call ne yashigo bashiri ya dauka ganin guards dinsa dasukaje dauko abban sahra ne, Ajiye wayan yayi yanda kowa zai kalla . da karfi tafizge jikinta daga rikon da momy tai mata tatafi gurin wayar da gudu tareda fashewa da kuka . daga daga cikin guard dinne yace "sir gashi munkarb'oshi can cikin wani jeji kuma munbasu kudin." "Yayi kyau safwan yace yana fallon abban sahra da kanshi yake akasa , juyowa yayi ya kalli sahra daketa faman kuka yayi gyaran murya yace" to alhmdllh tunda gashi ankarbo saiki fada mishi maganar damukayi." Afusace tadago da jajayen idonta tana watsa mishi harara tace "don rashin imani ko gida baizoba shine zan fada mishi." Daure fuska yayi ba alamar wasa yace "i'dan kinmanta abinda kikamin kwanaki ni banmanta ba, kokifada mishi kokuma amaidashi yanda aka karboshi abani kudina!." Kallon mamaki tarinka binsa dashi tana ganin rashin i'mani atare dashi waikum
a ahaka zata aureshi.
Ganin tana bata mishi lkc yace "inbazaki i'ya magana ba za'a maidashi, jiki a sanyaye tadago tace " abba!." Muryanta na rawa.
Karo na farko a hankali yadago ya kalleta da i'donsa wanda sukayi ja saboda zafinda zuciyarshi keyi.
Cikin kuka tafara magana tace "banida kowa sama dakai banaso inrasaka abba na, abba bamuda kudin dazamu taimaka maka dole saita hanyar safwan, hakanne yasa yanarda da aurensa domin yabada kudin da'ake bukata.
Abba nayarda zan aureshi, kuma dis coming Saturday yace yakeso ayishi.." Shiru gurin yayi sai sheshekar kukanta dake fita, a hankali abban yabude baki zaiyyi magana saikuma yayi shiru dalilin wani tunani dayazo ransa.
Dan sakin ajiyan zuciya safwan yayi ganin baice komai ba its means ya amince kenan, murmushi yasaki yayiwa guards din umarni dasu karaso dashi gida yakatse kiran.
Momy kamar tadaka tsalle tayi rawa takeji , tadade tana jiran wnn rana sai yau Allah yakawo..jitakema kamar har anyi aure angama shi.
Dan kallon site din da sahra take tayi taga har lokacin kuka take, zuwa gurin tayi ta dagota tana share mata tawaye tace "haba habibty meye na kuka kuma ayyanzu kingirma..kumama gacan abban naki ana kawoshi kikwantar da hankalinki.
Fizge jikinta tayi tashige dakinta tareda banko kofa tafada gado tana kuka.
Kallon safwan tayi tace " kaga saikabi yarinyarnan a hankali don wani irin taurin kai gareta." Daga kafada yayi yace "kiyi list duk wani abu dazaku bukata daga yanzu har lokacin auren saiki fadamin kudin zanturo maki.
Ni zanwuce yanzu kafin sukaraso." Jikin momy har rawa yake jin maganar kudi tace"to shknn zanyi ..saida safe.." Baiko tanka mataba yafice driver yabude mashi mato yashiga suka tafi.
Har bakin falo guards din suka rakoshi sukaimasa saida safe ganin yanzu yazama sirikin ogansu ya kamata suyi mishi biyayya.
Kofar dakin sahra yatura yaganta kwance tafara bacci bayan kukan datayi mai i'sarta, wani tausayinta yaji ya lullubesa haka yarufa mata bargo yakashe mata wutan dakin yafita . misalin karfe biyun dare tafarka dawani matsanancin ciwon kai da zazzabi ko gani mai kyau bata i'yayi, a hankali tasauko daga gadon tana dafa bango tafice daga dakin.
Kofar dakin abbanta tatsaya tanagani adan bude kadan, hangoshi tayi yana salla tadan sauke ajiyan zuciya takoma batare da tabari yaji motsinta ba.
Da asuba ma dakyar tayi salla a daddafe takoma ta kwanta, karfe 6 momy tashiga kitchen tahada musu lafiyayyen breakfast cikin shauki don kwana tayi tana juyi tana murmushi har mafarki tayi suntafi dinner din auren sahra . karfe takwas momy tagama hadawa ta jerasu kan dining tawuce dakin abba don sanar dashi angama abin kari.
Da sallamarta tashiga fuskanta dauke da fara'a tayi gurin dayake zaune kan kujera yana karatul Qur'an.
Zama tayi gefenshi sai washe baki take kamar anbata kujerar makka, tsayawa da karatun yayi yajuyo yana kallonta.
"Brk d sfya mijinna, inafatan katashi lpy?." Kallon mamaki abba yarinka binta dashi don rabon datai mashi irin haka tunkafin yarasa aikinsa ne , bayan lokacin dayarasa kuwa wani abun arziki baitaba shiga tsakanin suba.
"Alhmdllh" yace mata yadauke kansa daga kallonta.
Dan sanza fuska tayizuwa na tausayi tace "haba dear kamanta daduk abinda yafaru yawuce.
Yanzu kataso muje break fast is ready.
Am sorry minti biyu bari inkira sahra ." daga haka tafice daga dakin yabita da kallon shi har tsoroma take bashi wani zubin.
Masoya abin alfahari
_vote me on wattpad @habiebahlurv_
Beenaf/beelurv
Beenaf/beelurv
SAHRA
*Hot Love
9......
K'udundune take cikin bargo sai rawa jikinta yake, akidime momy takarasa tadagota tana rungumeta jikinta tace "a u sick?." Nodding tai mata idonta na cikowa da kwalla tanajin kamar kanta zai fadi.
"Momy kibarni in kanta ..I need rest." tafada da kyar tana zamewa ta kwanta.
Hankalin momy inyayi dubu yatashi ganin rashin lpyn daya kama sahra , k'uda wnn bataso yatabata don tasan i'ntakula da i'ta ma ribanta ne zata fanshe gurin safwan da kudi.
Sorry habibty ..
Bari in kawo maki magani ko?." Fita tayi daga dakin few minutes tadawo hanunta rike da kofi cike da shayi mai kauri gakuma paracetamol . momy dakanta tabata shayin ta d'ansha kadan takauda kanta .. maganin ta balla mata tasha snn ta kwantarta tarufa mata bargo.
Gashin kanta tashafa mata a hankali tace "sorry kinji?, kihuta anjuma mutafi hospital adubaki." Girgiza kai tayi da kyar tace " a'a momy basai munje ba, anjuma zan ware." Girgiza kai itama momyn tayi tace "noo habibty , u need to see doctor.." Katseta sahra tayi tace "toni banzuwa." Daga haka ta lumshe idonta.
Momy jitayi kamar ta zabga mata mari..wato tamata asarar samun kudin dazatayi gun safwan, kwafa tayi tafice daga dakin.Tana fita taga abba na jiransu a dinning, harara ta zabga masa snn takarasa tana kirkiran murmushi . zama tayi gefenshi tafara saving dinshi tana cewa "am sorry dear for keeping u waiting..
Habibty ne batajin dadi shine nabata magani." Bai tanka mataba yatashi yashiga dakin ta. bakin gadon yaje yatsaya yana kallonta tausayinta yacika masa zuciya "am so sorry my dear...insha Allahu zan samar maki farin cikin ." sumbatar goshinta yayi yafice daga dakin yawuce dakinsa batare da yakoma dining din ba...don bayaji abincin zai samu gurin zama a cikinsa.Momy tana kollon yashiga dakinsa ta tab'e baki tafara cin abincin ta tana cewa "Sai wani binku ake kuna zamewa kamar kudi zakubawa mutum.." Dogon tsaki tabuga taci gaba dacin abincin ta.
Washe gari alhamis jikin sahra ya warware tana zaune dakinta aka turo kafar aka shigo, momy ne dawata mata wanda hanunta rike da babban leda suka shigo.
Zama momy tayi bakin gadon matan kuma ta zauna kan wani kujeran roba tana kallon sahra, shafa kanta momy tayi fuskanta dauke faraa tace "hajiya wnn i'tace yarinyan." Murmushi matan tayi tace "masha Allah tanada kyau..gashi kuma zaa kara mata da gyara." Dariya momy tayi tace "gaskiyane..amata gyara mai kyau wanda zai balain rikita angon." Dariya i'tama matan tayi tana fiddo dawasu abubuwa cikin ledan tana ijiyesu gefe.
Kallo su kawai takeyi tana mamaki.
I'tade har yanzu abbanta baimata wani magana akan wnn aure ba amma taga momy tazake sai shiri takeyi, Cigaba tayida kallon matar sai abubuwa take had'awa.
Takusan minti talatin tana hada abubuwa daga karshe tace momy tabasu guri tarufe kofar dakin tafara ma sahra gyara both of 2.
Sai bayan i'sha matan tagama tafito bayan tasa sahra tayi wanka ta turara jikinta da daya daga cikin turarukan da zata rinka amfani dashi, sosea fatanta yayi kyau dukda yi dayane amma kana ganinta zaka fahimci sanjin da fatarta tasamu.
Karfe goma momy tashiga dakinta tasameta kwance amma ba bcc takeba, zama tayi bakin gadon tana kallon sahra datayi mata wani kyau sosea "masha Allah my daughter is beautiful." Momy tace tana shafa kanta.
Tashi tayi ta zauna tana kallon momy tace "momy sai shiri kikeyi amma haryanzu banji abba na yace komai ba." Murmushi tayi tace "habadai ai mungama magana da abbanki shine ma yace inyi komai yabar komai hanuna shisa kikaji baice maki komai ." gyada kai tayi takoma ta kwanta zuciyarta fal tsoro kenan da gaske ranar asabar zaa daura mata aure da safwa?
Auren da ba kawaye , ba dangi bawanda yasani saikace auren mara asali..a hankali taji hawaye na sauko mata tanajin zuciyarta kamar zata fashe saboda irin zafin datake mata.
Vote me on wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
SAHRA
*Hot Love
10....
It's Friday today
Abj.
Karfe shida dai2/alarm din dake kan site drawer yashiga kara , a hankali yafara bude fararen lumsassun idon sa dasuke matukar rikita y'an mata yasauke kan wata babban enlargement dake gaban mirror dinsa yasaki kayataccen murmushi wanda bararen hakoransa suka bayyana.
"My lil sis, my happiness, my everything." Yafada cikin cool voice dinsa yana lumshe i'don, Sauko da white leges dinsa yayi kasa snn yatashi yacire white pyjamas din jikinsa yadaura towel yashiga bathroom.
Ruwa mai zafi yatada cikin bathtub yashiga ya kwanta after like 20 minutes yafita daga cikin bathtub din yayi wanka yadauki wani towel yadaura yafito.
Gaban mirror dinsa dake shake da perfumes da lotions masu matukar kyau da tsada yaja stool ya zauna yana shawafa, bayan kamar minti goma yatashi yanufi wani guri da'aka rubuta my wardrobe . wani abu ya danna sai kofan tayi sliding gefe kayanshi suka bayyana, daya daga cikin site din yanufa wanda suit ne jere jikin hanger dazasukai kala dari.
Wani baki ya dauka yaje gurin glasses da Rolex watch wanda zasukai kala hamsin shima ya dauka yadauki takalmi bakin cover shoe wanda duk takalmansa na companyn Prada suma zasukai kala sabai'n.
Rufe gurin yayi yadawo cikin bedroom din yafara shirin sa cikin natsuwa.
Bayan kamar minti biyar yagama dressing dinsa yazo gaban mirror yatsaya yana kallon kansa , murmushi gefe yayi shida kansa yasan yahadu matuka i'ya makura.
Farine sosea na gaske don hatta tafin kafarsa dana hanunsa baka banance haskesu dana jikinsa, yanada tsayi da faffadan kiran kirji, yanada manyan lumsassun ido hancinsa dagone gakaramin bakinsa da kowace mace zatayi burin tajishi cikin nata lol.
Kara applephone dinsa dake kan gado yayi , cikin takunsa na i'sa da kassita da nuna shi din wani abu ne yakara sa bakin gadon murmushi yay expecting lips dinsa gani wanda ke kiranshi "my happiness " shine sunan daya bayyana ,dagawa yayi yasa kunne batare da yayi magana ba still bai bar murmushin ba.