Sashe 19
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau takama asabar ba school sahra nazaune falonta i'ta kadai tana kallo aliyu yafita tun safe zuwa wani meeting, doorbell taji an tab'a tatashi taje ta bu'de . kusan sumewa tayi a gurin dataga samha tsaye bakin kofar, murmushi taga samha tasaki takaraso ciki tana kallonta tace "yadai sis!?." Wani yawu sahra tahadiya da kyar tace "LA...la..lapiya.." Murmushi samha takara yi takama hanunta tana cewa "haba dan Allah kidaina irin wnn abun,,, don yanzu ea anzama daya!." Zama sukayi kan kujeran samha takamo hanun sahra cikin nata cikin sanyin murya da nadama tace "sister dan Allah i'na rokanki daki yafemin abunda yafaru tsakanin mu a baya,, wllh sharrin shaidan ne ..yanzu Allah yasa nagane kuskure na, kiyafemin!.." Tafashe da kuka tana fadawa jikinta. lokaci daya jikin sahra yay sanyi duk tausayinta ya rufeta, a hankali ta dagota daga jikinta tashiga goge mata hawayen fuskarta tace"kiyi hakuri dan Allah kibar kuka.." Girgiza kai samha tayi cikin kukan tace"bazan bar kuka ba sister har saikin yafemin abinda nai miki, nasan bankyauta ba." Sosea taji tausayinta har cikin ranta, takamo hanun cikin nata cikin sanyinta tace "ni bakimin komaiba aunty, nayafe maki ..dama can ban rikeki a reana ba."Takara goge mata hawayen fuskarta. rungumeta sahma tayi tana murmushi tace "ngde matar Yaya!." Hira samha tarinka janta dashi harta dan saki jiki da i't.."haka Allah yake lamarinsa, da fari mutum yazama makiyinka daga baya kuma yazama masoyin ka.!" Sahra tafada a cikin ranta.
Kallon dining area samha tayi taga ba komai kai tajuwo ta kalli sahra tace "sis bakima mijinnaki abinci ne?." Murmushi tayi tadan sauke kanta kasa tace "eh..amma dai wataran i'na mishi! ." girgiza kai samha tayi tace "amma kam gaskiya bakida wayau, wai ace bakima mijin ki girki.
To bari kiji inma baki sani ba, shi wnn abincin dazaki rinka masa yanaci zaikara sawa yasoki , gaskiya kirinka mishi girki da kanki zankawo miki spices masu kamshi da dadin dandano wanda zai karama abincinki dadi indan yaci ma bazai kara shaawan cin wani abinci ba inba naki ba." Dadi sosea sahra taji jin ance mijinta zai sota!
Tace "to ngde..ammafa baice nayi ba!." Hararan wasa samha tai mata tace "haba kamar baki wayeba, abincin ne zakice saiyace kimasa..ai kawai yau kishirya masa dinner zan tayaki muyu tare!, kuma nasan hakan zai burgeshi yasa yakara sonki!.
Rufe fuskanta tayi da tafin hanunta kunya yakamata tace " to.
" tanajin dadi don tanason yin abinda zai burgeshi.
Mugun kallo samha tarinka binta dashi, jitake kamar ta caka mata wuka.murmushi ta kirkira dataga zata bude idonta tace"yawwa sister dan Allah inaso kimin alfarma daya.." Tafada tana sauya fuska zuwa kalan tausayi . kama hanunta sahra tayi cikin nata tace "aunty dan Allah kidaina damuwa..kifadamin koma menene zan miki." Saida tagyara zamanta sosea ta fuskan ceta tace "dan Allah karki bari mijin ki yasan muna alaka dake!, nasan idan yasani zai hanaki kulani saboda yaa aliyu yatsane ni , bayason koda kallo na ne." Tafashe da kuka tana fadawa jikinta.
_Pls kumin addua k'urji yafitomin a bakina, kuma yana hanani cin abinci ga ciwon kai dayake samin
View wattpad @habiebahlurv.
Beenaf/beelurv
SAHRA
*Hot Love
*35....*
Tausayinta ne ya kamata sosea, takara rungumeta tana dan buga bayan alamar rarrashi, cikin sanyin murya tace "kiyi shiru aunty, namiki alkawari bazan sanar dashi ba!." Tsaida kukan ta tayi, tana murmushin mugunta cikin ranta tace "bakida wayau yarinya!." Dagowa tayi daga jikin sahra tana mitsitstsike ido tace "ngde sis,,gaskiya kunada zuciya mai kyau!." Murmushi tayi tace "ya jikin naki kinsamu lpy duka ko?." Kasa2 ta zabga mata harara azuciyarta tace "uwarkice batada lpy, don ni kalau nake!." A zahiri tai murmushi tace "Alhmdllh gaskiya naji sauki..Monday zanfara fita school insha Allah." Gyada kai sahra tayi suka gaba da hira wanda duk samha ce keyi , i'ta bai wuce amsar "eh" ko "a'a" ba, wani kamma saidai tai murmushi.
Karfe hudu samha ta kalli katon agogon dake manne jikin wall ta kalli sahra tace"4 tayi fa, baza'ayi girkin bane?." , daga kai tayi i'tama ta kalli agogon snn tace "tohm...ayi!." Da d'ine yakama samha kamar tayi ihu saboda ta wnn hanyar ce zata samu ta aiwatar da plan dinta.
Sai da sahra tai sallan laasar snn suka shiga kitchen, saboda samha tace batayi kuma karyane kawai sallan bai dameta ba ne.
Zagewa samha tayi , i'tace a gaba sai zuba girki takeyi don balaifi ta'iya girki saboda fanni girki take karanta, i'ta dai sahra yar miko wnn da wancan ne.
Karfe shida da rabi suka gama hada tuwon shinkafa miyar agushi da lafiyayyen pure orange juice wanda yazama favorite din aliyu, Suna gama hada komai a dining samha tace "to ni zantafi kada mijinki ya dawo." "To" kawai tace badon tasoba don zaman kawai da sukayi nayau yasa tagane batada wani matsala, kuma taji dadin zaman da i'ta. har bakin kofa ta rakata saida taga tafiyarta snn tadowa tashiga bedroom dinta.
Kayan jikinta ta cire ta daura towel tashiga wanka, batafi minti goma da shigaba aliyu ya dawo, kamar wanda akace ya kalli dining area yaganshi gere da Warmer's masu kyau an tsara gurin yayi kyau, lumshe ido yayi ya budesu yanajin wani abu mai wuyar fadi game da sahra. yafi minti goma a gurin yana zabga murmushi snn yatura kofar bedroom din yashiga.
Fitowanta daga wanka kenan tana tsaye gaban mirror , tabaza dogon gashinta dayake har kusan duwawuta sai digan ruwa yake saboda wankan datayi a shower tana kokarin busar dashi da hand dryer, kamar TV haka ya tsaya yana kallonta gaba daya tagama tafiya da i'manin.
Takowa yafarayi cikin sassarfa yazo ya rungumeta ta baya yana sauke ajiyan zuciya, mafarkin dayayi kwanaki ya fado masa take yacire towel din jikinta yajuyo da i'ta ya hade bakinsa guri daya suka zube kan gado.
Saida yaji anashirin shiga sallar magrib snn yafidda bakinsa cikin nasa badon ya gajiba yafada toilet yay alwala yafito yatafi masallaci.
Dakyar ta'iya jan jikinta tatashi don wani ubun kasala daya kamata, gaba daya yagama kashe mata jiki. bayi tashiga tai tsarki tai alwala snn tafito tazo tagabar da salla. shiru2 bai dawoba har aka kira sallar i'sha, tashi tayi , tayi salla tashirya cikin wani duguwar riga na kanti yamata kyau sosea saboda ringan robber ne yabi dukkan lafiyar jikinta ko wani gurina tada hankakin namiji ya bayyana.
Parking dogon gashinta tayi tadanyi light makeup don daga power sai white lips stick data shafa tasa kwalli tai brushing gashin giranta dayake a cike da bakin gashi mai tsantsi.
Tana kokarin daura karamin mayafi a kanta yashigo dakin, saurin karasowa yayi yarike hanunta cikin wani fitinannen murya yace"sahhrr pls karki rufemin wnn beautiful hear din !." Kunya ne yamata tai murmushi ta sauke hanunta kasa tana kokarin barin gurin ya riko waist dinta yakashe mata ido daya yace"muje kitayani wanka!." Kawai yaji yayi maganar bashiri batare da yasan sanda ya furtaba, waro i'do tayi tana kallonshi ganin irin kallon maitan dayake mata ne yasa ta sauke idonta kasa , a hankali cikin muryanta mai dadi da sanyi tace "uhmm..kayi girma, kuma bakyau aga babba ba kaya." Dariya ne yaji ya kamashi, saida yayi mai isarsa snn yazauna bakin gado ya zaunar da i'ta kan cinyarsa yace" kin manta kusan sau uku kika ganni ba kaya!
Uhm!?.
Da daddare har agidan hajja ma!." Rufe idonta tayi da tafukan hanunta tana murmushi gaba daya kunya ya kamata, sai taji kamar a lokacin abun ya faru murya kasa2 tace "ea banga jikinka ba!." Murmushi shima yayi yagyara zamanta kan cinyarsa yace "kinason ganine!?." Girgiza kanta tayi da sauri tana kara boye fuskanta tace "a'ah." Batayi tsammani ba taji yadauketa cidak kamar karamin yarinya yanufi toilet da i'ta, saurin bude idonta tayi tana wantsala kafa tace "kasauke ni!." , bai kulataba saida suka shiga ya direta yarufe bayin da key yadawo inda take tsaye ta juya bayanta.
Rungumeta yayi ta baya yadaura kansa a wuyanta numfashinsa na sauka jikinta yana samata wani mugun kasala tai saurin zamewa takoma can gefe, kara biyota yayi yace "baby!
Tare zamuyi wanka!." Yafada yana kokarin daga mata riganta sama, wara ido tayi tabude baki zatayi magana yahade bakinsu guri daya.
Romancing dinta yarinka yi tun bata yarda harta takura tabashi hadin kai saida suka share kusan awa biyu snn suka fito , ya nadota cikin towel (kamar irin anyi first night dinnan yagaso ta..lol).
Wani riga yasamo mata i'yakarsa gwiwa mara hanu dakansa yasa mata , gaba daya kunya yagama rufeta bata i'ya komai duk abinda zaiyi kawai saidai ta kallesa, shima three quarter yasa da amless yaruko hanunta suka fito falo.
Dining area suka shiga , da kansa yaja mata kujera ya zaunar da i'ta snn shima yazauna gefenta yana kallon cikin idonta yace "my sahhrr !
Duk ke kika mata wnn shagali haka!?." Zatayi magna saita tuna da maganar samha tai saurin cewa "eh!." Gyada kai yayi yana murmushi yashiga saving nasu.
A main house kuwa, small mom da samha suna daki sai fad'a mata abinda yafaru tsakanin ta da sahra take suna sheka uban dariya , cikin dariya mom tace "kai wllh amma anyi wa wuyar yarinya, duk k'iyayyar dakika nuna mata da farko amma ta mance harta yarda dake?
Gaskiya wnn dawuri za'a cuceta." Suka kara fashewa da wani dariyan.
Saida suka dan tsagaita snn ta kalli mom tace "nifa ban zuba maganin wnn malamin ba!, jinake kamar bazaiyi aiki ba, gara mutafi gurin boka bado wanda aunty i'ya tafada miki, zaifi muyi aekinmu lokaci daya kawai yay tasiri." Harara mom ta watsa mata tace "amma anyi banza a wnn gurin, inbanda rashin hankali kinyi maganin kinga baiyi eaki bane da zaki kawomin maganar banza?, to wllh kisani bagurin bakon dazanje harsai i'dan anyi wnn anga baiyi eaki ba." takare kaganar cike da bacin rea, hakuri samha ta rinka bata tana lallaminta harsaida ta amince gobe sassafe zasuje gurin bokan amma zasu cewa abba asibiti zasuje don kara duba lafiyarta.