Sashe 21
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai 7:30 suka tashi, dole aliyu yasa sukayi wanka tare bayan romancing dinta daya rinka yi, i'tade duk kunya ya rufeta a haka suka fito ya daukota kamar wata baby doll, yazo ya shiryanta cikin uniform dinta shima yay shirin office.
Hanunta yakama suka tafi main house yin break. ba kowa falon sai karan AC dake tashi da kamshin airfreshner, ga dining dayake cike da manyan wermars an hada breakfast komai tsaf2.
Kallonta yayi yace "kishiga gurin mami zan shiga gaida small mom." Gyada mishi kai tayi, ba musu tace "to." Tazame hanunta cikin nasa tashiga gurin mami. da kallo ya bita har saida yaga shige wanta snn yayi murmushin , wani irin sonta ne yaji yana shigansa a 'yan kwanakin nan , daga kansa sama yayi ya daga hannuwansa yace "ya Allah kabarni da sahhrr!, kasa tajini a ranta kamar yanda nake jinta a reana!." Ya shafa a fuskarsa ya tura dakin small mom yashiga.
Kusan cin karo sukayi da samha yay baya da sauri yana kauce masa don yaga alaman fadowa jikinsa zatayi, wani mayen kallo ta rinka binsa dashi taga yayi gaba zai wuce tai saurin shan gabansa tana cewa"broda katsaya mu gaisa mana." Wani kaskantaccen kallo ya watsa mata ya rab'a tagefen ta ya wuce yana jan tsaki, dafe kirjinta dake balain dokawa tayi, tayi baya tafada kan kujera kanta na balain hargitsewa , surutu tafarayi kamar wata mahaukaciya tana cewa"indai na fatimta dai2 wato maganin nan baiyi eaki ba?" Damko gashin kanta tayi tafara fizgarsa tana cije lips dinta kamar mai borin haihuwa. tana cikin wnn yanayin taji alamun zaa bude kofa tai saurin saita kanta, tatashi tsaye tana nufar inda yake. ruko riganshi tayi ganin har yakai bakin kofa , ta durkushe a gurin lokaci daya hawaye suka fara wanke mata fuska tace "dan Allah ya aliyu ka taimaka ka aureni koda baka sona wllh zan i'ya mutuwa a kanka, ka taimaka ka ceci rayuwa ta." Tafashe da kuka tana kara rukon dataiwa rigar tasa.
Fizge rigar shi yayi da karfi daga hanunta yafice abinsa batare da yajuyo ya kalleta ba.
A falon mami ya tarda ta tana zaune kusa da i'ta ta hada mata breakfast mai lafiya tana zaune tanaci hankali kwance yay sallama yashigo, murmushi yayi saka makon kallonta dayayi yaji duk wani bacin ransa ya gushe, ya karaso ya zauna gefenta sukaci tare bayan ya gaida mami.
Tare suka fita akayi dropping nata a bakin skull dinsu shikuma aka wuce dashi office zuciyarsa cike da kewar matarsa!, a yanzu ba abinda yake tunowa dashi yaji dadi a ransa sama da i'ta!. lumshe ido yayi yana murmushi wanda baisan yana yiba.
A fusace samha tashige dakin mom tana goge hawayen karya dake fuskanta, tashiga sai zage2 takeyi tana cewa"wnn tsinan nen mutumin bai i'ya komai ba , shege dan iska kwarto yazo ya kulla wani abun banza ya bamu yagama lallatsani a banza a wofi maganinsa baiyi aiki ba." Sake baki mom dake zaune bakin gadonta tayi tana kallonta tace "idan kingama balain saiki sanar dani abinda ke faruwa , keda yakamata ma yau inganki cikin farin ciki tunda magani ya samu kuma na tabbata eaki yaci." Dogon tsaki ta buga ta malmalo uban ashar ta kundumawa bokan , sauri rike mata baki mom tayi tana cewa"ki rufa mana asiri samha kada boka yaji kina zaginsa, don nasan zai i'ya jiyowa." Wani bakin cikine ya kara kullanta takara kundu ma ashar tana cewa"inya fasa jiyowa yaci kan uwar sa, kina ganifa mom wnn maganin baiyi eaki ba ko kadan!, don bakiga irin wulakancin da aliyu yamin yanzu ba!." Dafe kirji mom tayi tace"nashiga uku, taya haka zata faru?." Girgiza kai mom tashiga yi tana cewa"sai dai idan baici abincin ba, amma tabbas dayaci nasan dayanzu an wuce gurin!." Naiman guri samha tayi ta zauna tana kada kafa sai huci take fitarwa , cikin bacin rea tace"lallai inkuwa bai ciba yagama dani, in bada jikina a wancan kazamin yayi wasa dashi duk don biyan bukata na, amma kuma don tsabar rashin mutunci yaki ci ?." Fuu tatashi tafita daga dakin kamar zata tashi , ta kofar baya tabi ta zagaya part dinsa. fakan idon securities tayi tabude kofar falon tashiga, Kai tsaye kitchen tashiga ta kuwa kalli warmers din jiya wanda aka zuba abincin ciki , budewa tayi taga bakomai cikinsu a wanke ta wulla gefe ta dafe kanta dake jujjuya mata tarasa gane kan wnn lamari.
"shin yaci baiyi aiki bane, koko duka ma baici ba?." jitayi kamar ta daura hanu akai taita zunduma ihu ko zataji sassaucin bakin cikin dake damunta cikin ranta.
Tafi minti goma a gurin snn taja kafarta tafice daga part din takoma nasu.
Girga2 mom tarinka yi cikin dakin tana nema musu mafita, kamar wanda ta tuna wani abun ta dawo gefen samha ta zauna ta dafa shoulder dinta tace"ki kwantar da hankalinki, natuno wani malami wanda yake eaki kamar yankan wuka, Don shiyamin eaki akan auren alhj, ki kwantar da hankalin ki..yanzu ma mantawa nayi dashi." Ta karasa maganar tana daukar wayar ta tai dailing no din abba.
Bugu biyu ya daga , cikin kidima mom tace "alhj yanzu akamin waya cewa aunty i'ya ba lafiya zanje in ganta." Cikin kulawa abba yace "ayya Allah yabata lpy, saikin dawo." Ta katse wayar tayi tana murmushin nasara . mayafinta kawai ta dauka da handbag takama hanun samha suka fice.
Wnn karon kam a cikin abuja gidan yake, gidane mai kyau babba yasha flowers driver yatsaya kofar gidan suka fita suka shiga, don haka gidan yake ba mai gadi saboda na kowa da kowa ne.
A babban falon sa suka samesa zaune ya daura kafa daya kan daya , bawani babba bane don bazai wuce shekaru 45 ba yana kallon mom yasaki murmushi yace "Ashe zaki dawo!." Murmushi tayi suka zauna sai bin samha yake da kallo gaba daya tagama tafiya dashi,, duba da irin dressing din dake jikinta mai matukar tada hankalin namiji.
Naso nai maku wanda yafi haka amma bansamu lokaci ba.
View wattpad @habiebahlurv.
*HASKE WRITER'S ASSOCIATION
_(Home of expert and perfect writer's)_
Beenaf/beelurv
SAHRA
Hot Love
38....
Wani yawu ya hadiye yana lasan lips dinsa yace"haj hawwa wnn fa!?, yarki ce?." Murmushi mom tayi tajuya tana kallon samha data wani hade rea tace"eh fa!, she's my first born." Kada kai yayi yana kallon samha yace"wow datz nice..she's beautiful.
" dan murmushi mom takara yi, ta kalli samha dahar lokacin fuskanta a hade yake tadan zungure ta da kafa , tajiyo tana kallonta mom tai mata alama da tasaki ranta snn tadan gyara fuskarta , amma duk da haka kana kallonta kasan akwae abu.
Gyara zama yayi yadan zamo glass din idonsa , kilu2 idonsa ya surama samha sai yaga ta galla masa harara snn yadaowa da dubansa kan mom yace"badai wani matsala bane ya kunno kai tsakanin ki da alhj ba ko?." Girgiza kai mom tayi tace"a'a kam, kokadan.
Saidai matsalan akan yarinya tane." Tanuna samha . kallonta yayi nakusan minti biyu snn yace "to meye matsalan!?." Gyara zama mom tayi , tafara zayyano masa bayani akan aliyu takara da cewa"abu daya kawai mukeso ayi masa, asashi ya sota yakuma aureta!
Snn duk abinda muka sashi yayi kada ya tsallake maganar mu.
Sai kuma arufe duk wani bakin dazai kayo cikas a maganar aure!." Komawa malamin yayi , yay relaxing kan sofa yana kada kafa yace"bakuda matsala!
Cikin wnn satin za'ayi auren!
Ba makawa!!!."yanda yay maganar yasa samha jin dadi a ranta, don da karfin ikonsa yay managar , ta dan kallesa tai masa murmushi ya kashe mata ido daya.
"Amma maganin bazai samu yau ba, sai gobe kituro 'yar taki ta karb'a." Samha bataji dadin bari sai gobe ba, amma duk da haka tanajin wani karfin gwiwa jikinta yana bata takusa mallakan aliyu!." Tafiya sukayi, bayan mutumin ya rakosu har bakin falo yabi samha da kananun idon yana lashe lebe at dsme time yana shafa kirjinsa.
Karfe daya da rabi driver ya dauko sahra daga makaranta, kasan cewar har yanzu baby na gidan grandmother dinta daga can ake zuwa daukar ta.
Direct apartment dinsu tawuce , ta dan huta karfe biyu tashiga wanka bayan tafito tai shirin islamiya tatafi gurin mami acan taci abinci daga nan tafita driver ya kaita islamayya.
Kusan a tare suka dawo gida da aliyu , don shiganta keda wuya shima yashigo a gajiye yafada kan kujera yana fidda numfashi. lemo da ruwa mai sanyi ta dauko masa a fridge ta ajiye kan medium centre table a gaban sa tace"sannu da dawowa!.
" tafada cikin sanyin muryan ta , tana tashi zatabar gurin ya ruko hanunta fuskanshi dauke da murmushi yace "Haka dama ake yiwa mijin!?, ea de naga a baki a ke bashi!." Rufe idonta tayi da dayan hanun ta tana murmushi tace "sake ni plss..I need to fresh up!." Lankwabar dakai yayi kamar karamin yaro yana noke kafad'a yace "nidai naki!, kibani a baki ko muyi wanka tare." Turo karamin bakinta tayi cikin shagwaba wanda batasan tana yiba tace"zan baka a baki, amma banda wanka!." Binta kawai yake yi da kallo, kamar TV haka ya maida i'ta , ta burgeshi sosea don bakaramin kyau shagwaban yay mata ba, ya janyo ta ta fado jikinsa ya hade fuskokinsu guri daya ya daura bakinsa kan nata yana brushing idonsa cikin nata yana binta dawani irin kallo mai wuyar fassara.
Sunfi minti goma a haka snn ya cikata, yana sakinta ta tashi da guda tatafi bedroom ta fada toilet tana saka key a kofar, murmushi yayi ya shafa kansa yazuba ruwa mai sanyi cikin glass cup yasha snn yatashi yashiga bedroom.
Karfe biyar da rabi tashiga kitchen bayan tayi wanka, tana tsaye tana tuna nin abinda zata dafa ya turo kofa yashigo a hankali batare da taji shigowansa ba ya ruko waist dinta ta baya ya manna ta da jikinsa yana yace "nasan kin tsorata." Yafada cikin kunnanta. murmushi tayi ta cire hanun sa daga kugunta tace"meye za'a dafa?." "Kome kikeso, nima i'naso!." Murmushi tayi ta wuce store tana debo abinda zata dafa musu.
Washe gari.