Sashe 3
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana shiga wayanta yafara ring tai saurin dauka ganin safwan ne ke kiranta ta kara kunnanta "hlo safwan." Daga dayan bangaren safwan na zaune dining ga breakfast sunkai kala bakwai gabansa wata cook dinsa na saving nashi "hajiya binta what's up ..ni har yanzu banji wani feedback ba ...i'na fatan tafadawa abban she's accept me?." Ajiyan zuciya momy ta sauke tace" safwan 'yarinyar nan ta amince makane kawai don tasamu tagudu .." "What!??." Yafada yana buga table din abincin tareda mikewa.
"Are u in yuor right sense hajiya binta..kinsan mekike cewa kuwa." Tsorata momy tayi jin yanda ya rikice kirjinta sai disco yake amma ta dake tace "kaga safwan lesting to me carefully..
We still have anoda way dat make her agree to marry u." Zagaye dakin kawai yakeyi yana birkita lallausan gashin kansa da dayan hanun " menene, what's d way ..tell me .." "Easy safwan, , yakamata kazama mai hakuri da juriya . abu dayane zamuyi wanda ba makawa sahra zata yarda da aurenka.
A fusace safwan yace "u waste my precious time with useless talk ..pls go straight to d point..
" yanda yay maganar cikin tsawa bakaramin tsarata momy tayi ba, da sauri tace "just kidnappe her father!...
That's d way." Murmushi yasaki yana relaxing kan sofa yace "u are right hajiya, nayi deciding hakan amma nayi tunanin bazaki goyi bayan sace mijinkiba shisa ban fada makiba ." yatsina fuska tayi tace"haba ni i'na ruwana dawani miji, kawaini aikin kudi nake..baruwa na dashi ko yankashi za'ayi indai za'aban kudi zanyi kif dabakina bawanda zaiji." Dariya yasaki yace "hajjaju kina burgeni akan kudi ba'abinda bazakiyiba , kinada 5million a account dinki saboda farin ciki na dakikeso insamu." Godiya momy taringa zabga masa kamar zata a'ri baki daganan tafada mishi yanda zasu saceshi cikin sauki snn suka katse . hankali kwance yay breakfast dinshi sukafita da guard dinsa biyu gurin shakatawa.
Beenaf/beelurv
SAHRA
Romance
6....
Tattare dishes din dasukayi breakfast din tayi takai kitchen ta gyara dining din snn tadawo falo yan abbanta ke zaune tazaune gefen tareda daura kanta saman shoulder dinsa.
Hanunsa yadaura saman kanta yana shafawa cikin kulawa yace "is there anything habibty?." Nodding kanta tayi da sauri tace "yes abban..i'naso inyi visiting wata friend d'inane, wllh abba nagaji dazaman gida." Dagowa tayi tana kallonsa tana jiran abinda zaice, cikin kwantar da hankali yace "habibty I don't want to u to move anywhere,..
Kinga ranar can kina fita akayi kidnapping dinki..Bana fata hakan tasake faruwa..just stay at home ." shiru tayi batace komaiba tunda abbanta bayaso tahakura .
"shknn abba, nahakura." Remote tadauka tai poweringtv takamo masu Bollywood. darana itace tai masu lunch don momy tace bazataci shinkafa da miya ba don haka bazata dafaba . bayan abbanta yafawo daga mosque sallan azahar tazuba abinci cikin wani mideum try takawo musu falon . hankali kwance sukecin abincin ga karamin plasma dake manne suna kallon mbc Bollywood . shigowa falon momy tayi hanunta rikeda leder bag guda biyu ta i'jiyesu kan centre table tafada kan kujera tana cewa"wash Allah am tire ." kallon position din dasuke tayi taga bawanda yake kallon ta ta tab'e baki tace "fama kenan shinkafa da miya kayan bashir. nikam bazan i'yaba, kuda kukaga zaku i'ya saikuyi ta dan karanta a cikin ku." Takarashi maganar tana janyo Ledan data shigo dasu.
"Wai garin dadi ba kusaba ungulu taleka masai." Tafada tana tintsirewa da dariya " haka masu kudi suke holewa ashe?
Gaskiya duk mai hankali da tunani bazaiki mai kudiba kuma bazaiso yazauna a talauci ba." Ko cikanka bawanda yace mata sai Surutunta takeyi tana rusa naman kaza a bakinta tana korawa da peach . suna gama lunch sahra tadauke try da jug na ruwa takaisu kitchen bata tarda abbanta falo ba don haka i'tama dakinta tawuce tabar momy nan tana cazgar nama .
Eze goes to school tadauka tana karantawa batafi minti gomaba bacci yadauketa .Ledan fruit momy tadauka ta juyesu cikin wani bowl ta wankosu a kitchen snn tadawo falo tadau remote tazaune tana daura kafa daya kan daya tana cin fruit . sanza tasha tayi zuwa inda ake kad'e2 da raye2 hankali kwance take kada kafa tana kaiwa apple bakinta tanajinta kamar wata sarauniya saboda 5million datake dashi a account.
" inhar safwan ya auri yarinyarnan wato bansan irin kudin dazanyiba, meybe saina gina babban daki na kudi don account bai i'sa yadau wnn uban kudin dazan rinka samuba ..wow can't wait dz day..tafa tana relaxes cikin kujeran.
Karfe shida da rabi sahra na kitchen tana tad'a mu tasu dinner abban yashigo da murmushi fuskansa yace"habibty zantafi masjid, bazan dawoba sainayi sallan isha har kiga ban dawo da wuriba." Lankwabar da kai tayi cikin shakwab'a tace"To abba na adawo lpy...amma fa bazanci abinci ba saika dawo..i'na jiranka.."shafa kanta yayi yana murmushi yace "okey my dear."Tana settling komai dining tawuce dakinta domin gabatar da salla, saida tajira akayi isha snn tafito falo tazauna tana jiran dawowar abban ta.
A'na i'dar da sallan isha abba yataho bayan yatsaya wani shago yasaiwa sahra karamin roban ramad ice cream . dai2 corner dazaiyi yaje gida yaga wani mota tsaye gurin, unexpected yaji an fizgesa an sashi cikin motar hadi da daure mashi ido da baki sukaja motar suka bar gun.
Tafiya sosea sukayi suka i'so wani plat mai kyau suka shiga da motan bayan daya daga cikin su yafita yabude masu get.
A tsakiyar falon suka dangwararshi sannan suka bude mashi ido, daya bayan daya yake kallon su cike da fargaba ganin kiransu gaba daya bamutane masu i'mani bane.
SAHRA
SAHRA
Hot Love
7....
Har nine bai dawoba , hankalin sahra yayi kololuwa girn tashi sai zagaye falon take idon ta cike da hawaye tana adduan Allah yasa bawani abune yasami abban ta ba..don baya taba kaiwa 9 awaje.
Dariyar mugunta kawai momy keyi a ranta ganin yanda tatashi hankalin "zakiyi kigama ne ae.." Tafada cikin ranta tana maida hankalin kam TV . zuwa karfe goma kuka kawai takeyi kamar ranta zai fita tazo gurin momy cikin shashshek'a tace " don Allah momy abba baice maki zaiwuce wani guri daga masjid ba..har yanzu baidawo ba kuma baya kaiwa haka a waje..am scare..ya Allah protect my father.
" hada kai da gwiwa tayi taci gaba da kukanta, kokallon inda take momy batayi ba taci gabada kallonta.
Bayan kusan kamar minti goma wayar momy tai ring tadauka tasa a handfree , daya dayan bangaren muryan wani kato ya bayyana yana cewa "munyi karkuwa da mijinki malam Yusuf Aliyu muna bukatar 500million nanda 24h kokuma kusami gawarshi a bolar unguwarku." Daga haka aka katse Koran .
Fasa ihu sahra tayi tafada jikin momy tana rushewa da kuka, " nashiga uku zasu kashemin abba na..
I'na zamu samu wnn uban kudin , kitaimaka min dan Allah momy nikadai bazan i'yaba komai ba... kiyi wani abu akai pls." Dan bugu bayanta kadan tayi alaman rarrashi tana kukan munafirci tace "ni ba'abinda zan i'ya taimaka miki dashi , saidai shawara daya...i'n fadawa safwan kinsan duk yanda ubanki yake acikin darennan zai naimo shi." Shiru tayi tana tunanin maganar momy "to akwai yanda zanyi ne?, gara kawai afada mishi.." Tai deciding cikin ranta.
Dagowa tayi da jajayen idonta tana kallon momy tace "na yarda..akirashi."Farin ciki ne yaziyarci zuciyar momy ta maida kan sahra saman cinyarta tana shafawa " yauwa kokefa daughter na, bari nakira shi..." Wayanta dake gefenta tadauka tai dailing no.
Safwa. yana daga wayar momy tafasa i'hu cikin kidima take mishi bayanin abinda yafaru takara dacewa" gatanan tun dazu sai aikin kuka take ko abinci bata ciba ...zazzabi na neman rufeta." Murmushi yasaki yace "bata wayan." Gagara amsar wayar tayi sai shashshek'an kuka datake, lumshe ido yayi jin kukanta har cikin ransa .
"taki karba.." Momy tafada yayinda tamaida wayar kunnanta.
"Kisa wayar a hand free ." dasauri tasa tamaida wayar gefen sahra sosea, a hankali cikin muryarsa mai daukar hankali yace "kikwantar da hankalinki love..ganinan zuwa yanzunnan abbanki zai dawo." Daga haka yakashe wayar.
Kara rushewa tayi da kuka still tana cinyan momy NA shafa mata bayanta.
Bayan kamar minti30 ya i'so kai tsaye ya isa falon ya zauna daya daga cikin kujerun idonsa na kanta ko kiftawan kirki bayayi.
"Sannu da zuwa.." Mganar momy tadawo dashi daga kallon dayake mata.
Gyaran murya yayi yace "sahra!." Gagowa tayi ta kallesa batareda ta amsaba ,cigaba yayi da cewa "kinason abbanki yadawo?" Dasauri ta gyada mishi kai hawaye na saukowa a idonta . kallonta yatsayayi nakusan minti3 sannan yace " zanbiya duka kudin a sakeshi amma bisa sharadi daya idan yamaki..inkuma bai makiba zaki i'ya bari a kashe mahaifin ki awullar bola." Girgiza kai tafara da sauri tana hawaye tace "nayarda koma mene zanyi amma kada kabari sukashe abba na..narokeka." Kuka takeyi sosea harda majina "atop crying mana, yanzunnan zaa sakeshi tunda kince zaki amince." Balancing yay kan kujerar snn yace "sharadin shine a gabana kifadawa babanki zaki aureni asamana rana ayau dnn laraba ranar asabar adaura aure." Shiru kusan minti 2 batace komai ba ..
I'donshi dana momy dakanta jira kawai suke suji abinda zatace . dago jajayen idonta tayi ta kallesa tace "na amince..zan fada mishi.." Tai maganar muryanta na cracking.
Wani farin cikine yaxiyarci safwan jiyake kamar ya rungume ta yayi ta kissing dinta.
Hakama momy datake summing kanta cikin katon gida mai beni t "Najidadi sosea dajin haka Allah yasanya alkhairi.." Momy tafada tana rungume sahra.
Kuka sosea sahra tafashe dashi zuciyanta na mata zafi , tayi wnn abunne kawai don ceto rayuwar mahaifin ta ..amma safwan ba mijin aure bane.
Tashi yayi yafita daga falon bayan yakarmi n
din kidnappers din. minti kadan yadawo yaxauna yacewa momy "sukwantar da hankalinsu nanda minti talatin zaa dauko shi."
_Kubini a hankali akwai *very Hot Love* agaba._
Beenaf/beelurv
*Hot Love
8.....