Sashe 7
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tashi tsaye momy tayi shikuma yayo gurinta yana jifanta da banzan kallo yace "ina fatan kin samomin 'yata.?" Harara ta watsa masa ta daka tsawa tace "wai ance maka 'yarka tana gurina ne?..can kaje ka naimi'yarka.." Shima tsawan yadaka mata Wanda yasata gigicewa yace "nabaki nanda wayewar gari ki samomin 'yata inba hakaba hukuma ce zata raba ni dake".Daga haka yawuce dakinsa.
Fasa ihu momy tayi ta daura hanun ta bisa takanta tazube kasa tana cewa "nashiga uku ni binta yaya sukeso nayi da rayuwata?, ta i'na zanfara nai manta ..i'na kikaje sahra where are u!."
Mekukeci na baka na zubane readers!?, kukwantar da hankalinku yanzu lbrn yafara.
Kuma bawai an gamashi bane yanzu ake typing dinsa .
Tnk u Hawee for everything nd u mom of 12
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
[8/30, 11:02 AM] prince_s_square: *
SAHRA
*Hot Love
15......
Abuja..
Samha na mak'ale jikin window tana lekensu sai hada uban zufa take had'awa, bata ankara ba taji shigowan su baby. murmushi ta k'irk'ira tayo gurinsu cikin takunta na higher classic bebe's ta rungume sahra tana cewa "oyoyo amaryan mu..sannun ki da zuwa..." Murmushi baby tayi tace "sis samha kinka amaryar yaya so beautiful kamar wata balarabiya.." Wani kululun bakin cikine ya kamata.. lallai i'tama tagani sahra tafita kyau, amma i'ta kuma tafita aji da wayewa da daukar wanka, lallai tasan hakan zai taimaka mata gurin danne kyau sahra.
Murmushi tayi a zahiri tace "hakane sis!, tanada kyua.!
Tazo muje dakina mukwana don gaskiya ta burgeni sosea i'na sontaa!." Wara manyan idonta baby tayi tace "sis!
Amarya da mijinta zataje ta kwana dakinki?, kinsan ya Aliyu ma bazai yarda ba.. shima yanaso yaji dumin matarsa don haka yanzu tanayin wanka zan rakata dakin mijnta!." Daga haka takama hanun sahra suka wuce falon su suka bar samha nan tsaye kirjinta na tsananin bugawa . wai yau Aliyu ne zai kwana da mace? kuma ba i'ta ba.
"To meye zanyi don dakatar da hakan?, i'na bukatar dogon tunani." Juyawa tayi takoma nasu falon tashige dakinta tasa key.
Kai tsaye bedroom din mami baby tashiga da i'ta , yayin da mami ke zaune kan praying mat tana ta yima Aliyu addua kan aurenan i'dan alkhairi ne, saboda yanzu ta tabbatar da auren don taga shigowan su ta window.
Zaunar da sahra bakin gado tayi tabude karamin fridge din dakin tadauko mata lemo da ruwa tadawo ta zauna gefen ta.
Gagara shan komai tayi sai kirjinta daketa bugawa tun sanda suka shigo mota suka tafo har yanzu bataji natsuwa kokadan a ranta ba . bayan kamar minti biyar mami tashafa adduan ta tajuya tana kallon sahra fuskanta dauke da murmushi.
Kanta kasa tana wasa da 'yan yatsunta jikinta yabata ana kallonta , a hankali tad'aga idonta sukayi ido hudu da mami. tai saurin maida kanta.
Murmushi mami tayi tace " masha Allah 'yata brkn ki dazuwa, i'na fatan Allah yazaunar daku lpy cikin kwanciyar hankali.
" "amin" baby tace .
"i'na.. yini.." Sahra tacewa mami muryanta na rawa sosea hantar cikinta
na kadawa. mami tagama fatimtar halin datake ciki tace "ki kwantar da hankalinki kisaki jiki damu ..muma mutane ne kamar kowa." Gyada kai tayi a hankali batare da tace komai ba, fita mami tayi bayan kamar minti biyar ta dawo tace sufito falo, kama hanun ta baby tayi suka fita . sun tarar kowa na zaune falon harda Aliyun ga abbansu shima da'alamu magana za'ayi . lokaci daya idon sahra yaciko da hawaye don i'ta bata saba hakaba ga guri batasan kowaba . muryanta na rawa sosea ta gaidasu tazaune nn kasa gefen baby.
Gyaran murya abba yayi yace "to alhmdllh kungade yanda Allah yayi ikonsa akan wnn labari mudai ba abinda zamuce sai dai fatan Allah yasa hakan alkhairi ne ..kuma Allah ya zaunar daku lpy dakuma zuri'a mai albarka." Dawo da dubansa kan Aliyu yayi yace "Aliyu gadai matarka nan, kariketa tsakaninka da Allah inka cutar da i'ta Allah yana gani kuma shizai bi mata hakkinta.
Ga matarka nn , kadauke ta kutafi apartment dinka daga baya inkanaso zaka i'ya maida i'ta sabon gidanka..Allah yabada zaman lpy." Daga haka abba yatashi yafita.
Mami ma dan nasiha tai masu tatashi tatafi hakama small mom bayabo ba fallasa tayi tashige falonta.
Yarage su uku don samha batama fito ba.
Aliyu satan kallonta yayi yaga kanta a kasa jiki ba kwari yatashi yace "gud nyt baby!." Daga haka yadau hanyar fita.
Tashi baby tayi tasha gabansa tace "yayana yazaka tafikuma ea tare abba yace kutafi." Murmushi ya kirkira yadafa shoulders dinta yace "nayi tunanin zaki rakota ne ea.." "A'a yayana kutafi tare." Tafada tana komawa ciki takamo hanun sahra takawota har gabanshi.
Kirjinsa ne yay balain bugawa lakacin dayaga fuskarta cikin i'nda i'nda yace "mu..je!..." Yay gaba da sauri don sosea yakeji zuciyarshi tana bugawa.
Masoyana naga sakon ninku kuma na gde,
fatie kema naga sakonki ..amma gaskiyi ban i'ya typing mai tsayi sosea, saidai kuzaba: inrinka muku mai tsayi sau daya a rana kokuma muci gaba da yadda mukeyi.
Zabi yana gareku.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
[8/30, 4:45 PM] prince_s_square: *
SAHRA
*Hot Love
16.....
Jiki a sanyaye tabi bayanshi, sai da tadan d'aga kafa snn ta hangoshi can nesa har yakusa shiga kofa.
Yana shiga ciki yabude falo yafada kan kujera yana sauke numfashi, turo kofar tayi a hankali hanun ta na rawa tashigo tatsaya ajikin kofa.
Ko inda take bai kalla ba yatashi yashige bedroom yafada kan gadon sa tareda lumshe ido. zabura yayi yatashi yana ware i'donsa tunowa da yayi bedroom dayane dashi , tsaki yayi yakoma yana cewa "zata kwana falo knn!..don banyin kwanan takura!." Ganin tsayiwur bazata kaita ba yasa ta zauna kan kujera ta takure guri daya kamar maijin sanyi.
Tashi aliyu yayi yarage kayan jikinshi yashiga bathroom yayo wanka yana fitowa daure da towel yaji an danna bell na falo yana kara.
Saurin fita yayi don yasan bazai wuce baby ba kuma indai tashigo taga wnn 'yarinyar falo saitace meyasa yabar ta nan.
Tsayawa yayi gefenta batare da ya kalli inda takeba yace "kishiga ciki!." Tashi tayi tashige bedroom shikoma yanufi gun kofar.
Budewa yayi yaga baby tsaye hanun ta da babban basket dakuma wani kwali mai dan girma dayan hanun.
Wara manyan idonsa yayi yace "rabin rai me kika kawo min haka?." Turo baki tayi tace "yayana meya nakawo muku zakace ..ea yanzu bakai kad'ai bane." " to!
Naji!." Yafada yana karban kayan hanun ta.
"Yawwa yayana kayan amaryar ka ne cikin wnn!." Takare maganar tana nuna mishi kwalin dake hanunshi . bin kwalin yayi da i'do snn yace "na meye!." "Na bcc man!." Tafada tana bude hanunta biyu takara cewa "kuma yayana kamin alkawari zakasa tai wanka kuma tasa kayan, don naga duk bata saki jiki da kowa ba." Wani makoko ya hadiye snn ya gyada mata kai yace "shknn kanwata!." Murmushi tayi taimishi kiss agoshi tace "gud nyt yaya ,,ka kular min da i'ta." Tajuya tabar gurin. yakusan minti biyar yana tsaye gurin rike da kayan snn yarufe kofa ya aje abincin falo yawuce da kayan ciki.
Tana rakube jikin gini har lokacin bata zauna ba sai kankame jikinta takeyi, ajiye kayan yayi bakin gado yace "kishiga kiyi wanka!." Dagowa tayi a karo na farko ta kallesa taga ba site din tayake kallo ba , kallon dakin tashiga yi don samowa hanyar bayin.
Tafi minti biyar haka amma bata gano hanyar bandakin ba, Aliyu ransa ne yafara baci yayi mata magana amma ko amsawa bata yiba gashi still tana gurin ..tsawa ya daka mata yace " ke kurma ce i'na maki magana kina tsaye!?." Diriricewa sahra tayi don ba karamin tsawa yay mataba tafashe da kuka tareda durkushewa gurin, hakan datayi ba karamin kara kular dashi yayiba yazo ya fixgota yaturata cikin toilet yarufo yadawo yazauna bakin gado yarike kansa daduka hannayensa.
Yafi minti goma a haka snn yadogo ya kalli kayan da baby takowa yadauke su yanufi toilet dasu, murda hanun kofar yayi yaji a rufe yadawo ya ijiyesu yakoma falo.
Zirga2 kawai yarinka yi a falon sai bayan kusan minti talatin snn yakoma still bata fitoma.
I'tako saida tagama cin kukanta snn tayi wankan ta maida kayan jikinta tazauna abunta.
Daukan kayan yayi yaje yafara knocking kafar bayin yana cewa "kibude kizo ki karbi kayannan, inkuma kika bari nakara fada miki saina kakkaryaki na zubda kashinki a bola!." Rawa jikinta yafara tazo tabude kofar,,harara ya watsa mata yaminka mata kayan kanta kasa jikinta na rawa ta karba tarufe kofar.
Juyawa yayi yakoma bakin gado ya zauna.
Cire kayan jikinta tayi tasa wnn.. rigace wanda dakadan tawuce gwiwa mai santsi gashi hanun bes gareta, bakin mirror taje ta tsaya tana kallon kanta .. rigan yay mata kyau sosea amma batajin zata i'ya fita da i'ta haka. dogon hijab dinta ta maida snn tafito tanata rabe2.
Batareda yaga inda take ba yace "kiji falo ki dauko abinci!." Kamar wanda kwai yafashewa a ciki tawuce tadauko abinci ta ajiye gefensa ta kara komawa can gefe tatsaya.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
SAHRA
*Hot Love
17.....
Tashi yayi yaje kitchen yadauko plet da cokali da kofi yadauko lemo da ruwa yadawo dakin, zuba fried rice din yayi cikin plet yazuba yankekken vegetable dake cikin wani bowl ya ajiye can gefe tareda ruwa dakuma lemo.
"Come nd it!...kuma karkibar ko d'aya cikin plet din!." Ba'alamar wasa yayi maganar.
D'aga i'do tayi ta kallesa taga baya kallonta ta tako ta zauna gaban abinci..don rabon dataci abinci tun jiya da dare.
Bismillah tayi tafaraci taji dadin abinci sosea don haka taci sosea abinta.
L'ek'e2 samha tafara yi tanason fitowa amma gurin k'ota i'na sojojine , tunawa tayi da kofar baya takoma tafice ta k'ofar tayi part din aliyu . tabayan part din tabi tatsaya dai2 window bedroom dinsa tafara l'ek'e2 . sahra na cikin cin abinci taji abu nayawo jikinta ga cizonta dayake, dasauri daga hijab din taga cinnaka nan saman cinyar ta fasa wani uban ihu tayi kan aliyu batareda tasani ba.
Riketa kakam yayi yana tambayarta amma kawai cewa take " kacirimin plss...
Zafi wllh dan Allah kaciremin..." Kirjin samha ne yay bala'in dokawa jin ihun ta gakuga abinda take cewa, dafe kirjin tayi tafara ja baya tana cewa "nashiga uku ni samha..yaya zanyi da rayuwa ta ?