← Book details Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 24

Sashe 2

Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Guard biyu safwan yabuka suka shiga wata black range over mai tinted sai shining take suka fice daga get din gidan.

Hankalinta gaba daya yana kan glass din motar burinta bai wuce taganta kofar gidansu ba taje taga abban ta.

Kamo hanunta yayi yasanya cikin nasa yawota jikinsa . tafiyan kusan minti arbain yakawosu nan unguwarsu sahra , awani ma dai-dai cin plat sukayi parking sahra tadago tana kallon shi,, Ganin baice komaiba sai kollonta dayakeyi yasa tai kokarin tashi zata fita yay saurin rike hanunta.

"Don Allah kabarni intafi mana ainace nayarda ko?." Murmushi yayi yace "hakane amma kinsa I'm going to miss u..." Zamewa tai da karfinta tabude motan tafita tashige get din gidansu batare da tajuyoba, sunkusan minti goma gurin sannan sukaja motarsu suka tafi.

Bankade kofan falon tayi tashiga ko sallama batayiba, momy dake zaune tana shan coffee da saurinta tayo gun sahra cikeda tashin hankali.

"Sahra!

I hope dai ba gudowa kikayi ba? shiyakawo ki!?." Wani banzan kollo sahra tawatsa mata sannan tace "eh..shiya kawoni.." Ajiyan zuciya momy tasauke tace "kin amince knn?." Batace komaiba sai irritating look datake watsa mata.

"Anyway..

Amma am advising u kada ki kuskura kifadawa abban ki safwan ne yasaceki, kisanar dashi wasu mutane ne suka daukeki suka kaiki wani guri yanzu kuma suka dawo dake batare da sunmaki komai, inkuma kika bari yasan wani abu akai kinsan dagake harshi kuna cikin matsala!

Don safwan bazai taba kyalekuba!." Wucewa sahra tai abinta tashige wani daki wanda shine na abban ta.

Binta momy tai da kallo harta shige sannan tasaki wani murmushi "kiyi koma meye sahra dole ki auri safwan mushiga cikin daula muyi yanda mukeso da i'ta." Komawa tayi tazauna taci gaba da shan coffee . sahra tana shiga dakin ta hangi abban ta zaune kan kujera idonshi sanye da medicated glass ga qur'ani hanunshi yana karantawa , daka ganshi kasan yana cikin damuwa.

Fadawa jikin sahra tayi tareda rushewa da kuka .

Beenaf.
[8/25, 1:25 PM] prince_s_square: *
SAHRA
*Hot Love
Fan's
4......

Dagota abba yayi yarungumeta jikinshi yana shafa bayan , sun kusan minti goma haka snn yadago cikin kulawa da tausaya yakura mata idonsa suna tara kwalla . girgiza kai tafara cikin kuka tace "don't cry plss, gani nadawo kuma alhmdllh am fine basumin komaiba abba. wasune sukayi kidnapped dina suka rufeni wani guri sai yanzu suka kawoni kofar gida suka ajiyeni.." Ajiyan zuciya momy dake labe bakin kofa tayi sannan tajuya tashige bedroom dinta.

"Habebty kin tabbata basuyi maki komaiba?." Yes abba am very sure basuyi komaiba..

" tafada tana nodding kanta da sauri , kura mata ido yayi yana bin kayan jikinta da kallo.

"SAHRA!!" Yafada cikin kakkausar murya , dagowa tayi gaba daya tadiriri azuciya tana cewa "kilan yagane wani abu..." sauri dawowa hayyacinta tayi jin yana cewa "last evening ba wannan kayanne jikinki ba ...kifadamin gaskiya...

SAFWAN!!!!." Yafada da karfin gaske.

Zabura momy tayi jin an kwalla sunan safwan tafito aguje talabe bakin kafo hanunta nakan kirjinta daketa zuba disco "no abba ba safwan ne yasaceni ba believe me ..kasan banamaka karya kayarda dani abba na.." Kara rushewa tayi da kuka abba yajawota jikinshi yana shafa bayan a hankali cikin sanyin yace "habibty banason wani abu yasameki, kece farin ciki, kece abinda nake gani naji dadi araina.. banason wani abu ya sameki." Lamo tayi jikinshi sai ajiyan zuciya datake saukewa.Turo kofan momy tayi tashigo rarungume sahra tana kukan munafurci "nagode Allah dabasuma yarinya na komai ba ..Allah nagode ma yarinya na tadawo cikin koshin lpy..." "Kin taimaki kanki da tsohonki!." Momy tafada mata cikin whisper lokacin datake saketa.

Komawa tayi jikin abba takwanta momy ma tazauna gefensu "yanzu dakun amince da aure safwan damun huta dawannan sace war da'ake maki dakuma duk wani matsala damuke ciki ." juyowa abba yayi yana jefa mata wani kallo yace "kenan safwan dinne yake saceta!?." Diriricewa momy tayi cikin inda2 tace "a'a ...bahaka nake nufiba...amm..ina nufin data aureshi kaga tana under his control kuma yanada kudi sosea yanada securities kaga zasuyi tsaronta..bawanda zai i'ya saceta.." Girgiza kai kawai abba yayi yace "wato har yanzu kina wannan tunanin ko binta!

Sau nawa zan fada maki bazan bawa mutumin dabaisan darajar kansa balle namutane auren yata ba, bazan bawa safwan auren 'yata sahra ba . idan kinada ya kuma saikibashi i'ta tarinka d'ai bo maki kudin kinaci kina kwanciya akai!." Wani banzan kallo momy tarinka watsa mishi tacokoro daurin kwalin kanta tadaura kafa daya kan daya tace " aikin banza aikin wofi..kai kana tunanin da i'na da 'ya zan tsaya inabin wannan shashasha yartakane marasa tunani kawai...inbadon so bama mai safwan zaiyi da kamar SAHRA yar talakawa karamar yarinya mara aji..kai kuma kullum kananan zaune daki da katon kur'ani hanu ba aikin cas bare as...to wllh I'namai tabbatar maka inda bakaba da auren sahra a safwan ba kaci gabada zama cikin talauni to lallai saina koreku dagakai har i'ta kunfita daga gidannan...banzaye marasa tunani da hangen nesa." Daga haka tafice daga dakin tana banging kofa.

Kamo hanunshi sahra tayi cikin sanyin muryanta tace "kiyi hakuri abba , insha Allah 'innakare karatuna nasamu aiki zan taimaka maka abba na....karkarinka damuwa da maganganun momy kaji abba na?." Fasha kanta yayi yana murmushi yace "to yarinyar kirki ngde." Murmushi tayi tace "abba barina hada maka shayi.." Tafada Rana fita daga dakin.

Ko kallon inda momy take batayiba tashige kitchen dake cikin falon, da kallo tabita harta shige sannan taci gaba da karkada kafa tana daukar dabinon dake gabanta kan centre table tana ci.

Electronic cattle tajona kitchen din tazuba ruwa daduk wani abu nadafa shayi sannan tatsaya gefe tana jiran yadahu tajuye.

Kofar momy taturo tana tafiya tanawani kada jiki ta'iso gaban sahra tareda sakar mata banzan kallo, damko gashin kanta tayi cikeda bala'i tace "wato ke ga shegiya ko, harkene zakiyi wasa da hankalin safwan?

Wace ke?

Safwan yafi karfin uban ubanki ma ballantana ke dahar zakiyi mashi karya kice kin amince kuma yanzu kiyi shiru kik'i fadawa mahaifin ki..to i'namai shawartarki dakiyi gaggawar fadawa wancan tsohun mai zaman daki cewa kin amince zaki auri safwan.

Inkuma bahaka ba kinsan dagake har ubanki sai yaci ubanku dazarar yagane karya kikayi mishi." "Dalla sakarmin kai malama." Fixge gashinta tayi tana watsama momy harara ."awannan bakin rashin mutuncin dakike mana ne zan abince na aure shi?, haka kike tunani?." Murmushi momy tasaki tamatso kusa tadaura hanunta kan shoulder din sahra " ooh daughter ai kedince kikeda taurin kai, naga gaba daya kunki fahimta nane saisa nake haka..amma wllh kiyarda ki auri safwa, kinga dazarar kin aureshi fa shknn duk wani matsalarmu takare zaki shiga cikin arziki kizamto kamar sarauniya kinga mahaifinki ma zaiji dadi duk talaucin dayake ciki yakare ..dan Allah ki amince kisanar da abbanki kinyarda da auren safwan kinji?." Shiru sahra tayi nadan wani lokaci snn tace "zanyi tunani a kai.." Daga gaka tajuye shayin cikin flaks tafice.

Murmushi mugunta momy tayi tace "zamu gani dan ubanki , sai anyi aurennan koda kin abince, kokuma baki amince ba..saikin zama mallakin safwan!."
Beenaf/beelurv
[8/25, 1:25 PM] prince_s_square:
SAHRA
Hot Love
5.....

Misalin karfe bakwai na dare sahra na kwance dakinta tana sanye da farin ves da skintight bakin tayi parking dogon gashinta tarafka uban tagumi saman karamin gadonta tana tunanin halin datake ciki.

Turo kofa momy tayi ta zaune gefen ta tareda dafa shoulder dinta. dagowa tayi takalleta batare da tace komaiba.

"Sahra kidaina wahal dakanki ki tsayada wnn banzayen tunanin dazasu amfaneki dakomai ba, auren safwan shine kadai mafita gareki dakuma samun kwanciyar hankali da hutawa . wai bakiganin halin damuke cikine koke bakiso asakaki cikin jerin matan manya masu hanu da shuni?.." Kara fuskantota momy tayi taci gaba "sahra yan matan yanzu basuda wani hope daya wuce su auri mai kudi amma ke gadama tazo maki kina kokarin wasa da i'ta ..to wllh wllh i'namai shawartarki dakiyi gaggawar amincewa da auren safwan!." Wullar da hanun momy sahra tayi ta watsa mata harara tace "kiyi duk abinda kikaga zaki i'ya ko, i'nce kuyi duk abinda kukaga zaku 'iya dagake harshi wancan banzan amma bazan taba aurenshi ...bana sonshi ..bana shonshi daleni..?" Takarashe maganar cikin daga murya.

Fixgota momy tayi ta damko gashin kanta cikin masifa da bala'i tace "yazamar maki tilas ki aureshi kodakuwa mutuwa zakiyi saikin aureshi .." Daga haka ta wullata gefe tafice.

Rushewa da kuka tayi takifa kanta cikin pillow tana rasa irin tunanin dazatayi.dasafe karfe 8:30 momy tashigo dakinta tahangeta kwance kan gado da sleeping dress riga da wando mai tsantsi jikinta.

Harara momy ta zabga mata dukda ba position dinta sahra ke kallo ba snn tace " breakfast is ready.. ..

" dagawo tayi takalleta tace "morng momy.." "Mrng" tafada a takaice daga haka tafice.

Biyo bayanta tayi abbanta nazaune dining yana jiran su.

Site hug tai masa tace "good morning abba na." Murmushi yayi ya shafa kanta cikin kulawa yace "morning habibty, hope u wakeup fine?." Kada kai tayi cikeda jin dadi tace "Alhmdllh abba." "OK alryt." Shayi momy tahada musu tamikawa kowa gabansa sannan tazuba chips da source kowa tamika masa . cikin kwanciyan hankali su kecin abincin banda momy daketa kunkuni tana cewa "in banda bakin wula kanci da rashin zuciya dan wainar kwaima da mutum zai dinga had'awa da dankalin babu sai wata banzan miya dawani shayin dako i'shashshen madara babu...kai wllh tir da wannan matsiyacin gida." Girgiza kai kawai abba yayi yaci gaba da cin abincisa batare da yadago ba.Kallonta kawai sahra keyi tana mamakin irin hali na momy dukda de sunsaba da ganin abu kala-kala daga gurimta "gaskiya momy kalan wannan abun dakike is too bad of u, kwaita2 bakida godiyan Allah yanzu meye laifin wnn abinci tsakani da Allah?." Mummunan kallo momy ta kwada mata sannan tamaida kallonta kan abba ."Yusuf!

Agabanka de kanajin irin rashin kunyar da 'yarka kemin amma bakada niyar tsawatar mata ko?, to wllh tallahi duk wani rashin mutunci dakukeji dashi dukkanku nadamaku nashanyeku .

" tabuga table din abincin tabar gurin . da kallo duk suka bita hartashige dakinta.
Chapter 2 · 0% Book details