Sashe 16
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jiki a mace aliyu ya ajiye wayar ya matso gurin datake ya dagota ya kwantarta kan kirjinsa, yarufa musu bargo yana cigaba da wasa da boos dinta.. a haka bcc mai dadi gaske ya daukesu.
_Kuyi hakuri kunjini shiru banajin dadine wnn ma da kyar nayi don son faranta maku._
View wattpad@habiebahlurv.
Snapchat@habiebahlurv06.
Ig@habibamohammed59.
Email@habiebahlurv@gmail.
Facebook@Habiba Mohammed.
Beenaf/beelurv
SAHRA
Hot Love
31....
Ranar aliyu bai tashi ba sai kusan karfe bakwai ko sallan asuba bai yi ba, a hankali yazare jikinsa daga nata yashiga toilet yayo wanka snn yazo ya shinfada praying mat ya tada salla.
Bayan ya idar yajima yana azkar snn yatashi ya nade daddu man yanifu gadon don tashinta.
Iska yasoma hura mata a kunnanta a hankali yana kiran sunanta yana shafa mata kasan cibiyanta, bude lumsassun idonta tayi wanda kana ganinsu kasan akwai bacci cikinsu ta kara lumshewa ta bude su tana kallonsa, gani tayi yakurama kirjinta ido tasa hanunta taji ashe nude take tai sauri kifa cikinta taja bargo tare ds kankame idon, sai yanzu abinda yafaru tsakanin su jiya ya fado mata.
Murmushi yayi yadan shafa kansa sannan yace "sahhrr kitashi kiyi salla."yafada yana sa hanunsa zai cire bargon . kara dukunkunewa tayi ta runtsa idonta tace " kabari zan tashi, amma pls u should get out.
" murmushi yayi yasauka yabude kofa yafita dai2 nan hajja tafito daga bedroom dinta ta watsa mishi harara tana cewa"wato dan kun maidani yar iska ina tashinku da asuba amma kukayi banza dani ga shigiya tana ihu ko?." Dafe goshi yayi yace "OMG!
Hajja!.
Nifa banji bane amma ea de kinsan bazanki magana ba idan idona biyu ne." Tabe baki tayi tace "in kaji kaki mgn ma ea asararka don kanka zakayiwa sallar baniba.
Kuma i'na i'ta matar taka?." Dan shafa k'eya yayi snn yace"hajja tana shiryawa.
" hanyar dining tanufa tana cewa.."nidai zanje inci abinci don bana jurar yunwa, inkunga dama kuzo muci yanzu inkuma saikun gama aikata abinda kukaga dama ne, tu kuje Allah yabada sa'a,, i'dan kun gama gashi nan yana jiranki.
Tawuce abunta . girgiza kai yayi yana murmushi yawuce bedroom dinta yafada kan gado yana lumshe ido, moment dinsu na jiya da sahra na dawo masa.
Bayan tafito daga wanka tsayawa tayi tana tunanin kayan sawa, wardrobe din data gani tabude taga duk kayan mazane ciki, duddubawa tarinka yi ciki amma ko kadan bataga kayan mace ciki ba, rasa inda zata sa ranta tayi ga lokacin salla saikurewa yake kara yi.
Turo kofar dakin taji anyi, da saura i'tama tajuya tana wara ido kamar wata mara gaskiya, murmushi yasakar mata yana mika mata kayan dake hanunshi yace "idan kingama kifito muyu break." gyada mishi kai kawai tayi tawuce bayi, binta yayi da ido yana murmushi har saida yaga shigewanta snn yashafa kansa yafita
tanajin fitarsa tafito tasaka doguwar rigar da hijab tafara salla.
Tana idarwa tadanyi azkar bayan tagama tacire hijab din ta yafa dankwalin rigar tafita, yana kwance kan three sitter takarasa ta zauna kujeran dake pesing nashi tana k kallon fuskarsa haka kawai taji tayi murmushi, murmushi taga shima yayi tai saurin dauke idonta wato ma yasan tana kallon shi knn? , tashi tayi tanufi dining tana kuma yin wani murmushin.
A bangaren abba kan yana cikin tashin hankali don kuka samha take kamar zata mutu tana kiran aliyu inka ganta harsa tabaka tausayi saboda raman daya sameta lokaci daya .tana kwance kan gado rike da kirjinta sai numfashi take fiddawa da kyar tana cewa"abba zuciyata zata fashe, kataimaka min..acire min ita zafi takemin ..zata kashine abba...mom dan Allah ki taimakeni mutuwa zanyi." , small mom dake zaune gefenta tana hawaye tafashe da kuka tana cewa"kiyi hakuri dota, da i'nada halin magance miki matsalarki wllh dana miki, amma banida hali saidai inmaki addua Allah yacire maki wnn soyayya mai cutarwa cikin ranki..yakuma kawo karshen wahalar da kikeyi saboda i'ta.
" Hawaye kawai abba yaji ya sauko masa baiyi zatoba ," yanzu da'ace baby ce ke cikin wnn yanayi da ya zanyi?, yazama dole inkawo karshen wnn matsala tunda i'nada halin yi " yafada a cikin ransa . yaciro wayarsa yay dailing no din aliyu. donba makawa sai an aura auren ayau!
Inyaso koma yayane zasu gama da hajja daga baya.
Aliyu naganin kiran Abba yasa ya tsaida cin abincin nasa ya daga cikin ladabi yay sallama yace "abba i'na kwana?." Gabansa ya yanke yafadi jin muryar mahaifin nasa cikin wani irin yanayi mai wuyar fassara jiki a sanyaye yace "to abba, ganinan zuwa." Kallon sahra yayi yaga ta tsaya da cin abincinta tana kallonsa da alamar tambaya ganin inda yanayinsa ya sanza, murmushi ya kirkira yayi yace "abba nakirana, amma pls idan hajja ta tambayeki kice kawai nafita kinji?." Gyada kai kawai tayi yadanja hancinta yana murmushi ya fita.
Ajiyan zuciya mai nauyi ta sauke ta dafe kanta tana tunanin wai me yake faruwa a gidan ne?, lallai tasan akwai matsala duk da bawanda yafada mata..haka nan kuma fitan dayayi bai mata dadi ba duk taji jikinta wani kala.
Tashi kawai tayi daga cin abinci don duk yafita a ranta tashiga daki ta kwanta.
Driver'n hajja ne ya kaishi yana fitowa ma'aikata suka fara gaidashi, hanu kawai ya d'aga musu yashiga ciki don yasan ba lpy ba,,shidai fatansa Allah yasa koma menene bawani abinda yashafi bangaren mami bane kokuma baby.
Ajiyan zuciya yasauke da yaga mami tafito daga kitchen hanunta rike da bowl ta dakar mishi murmushi tace "son abun harda 'yar guduwa?." Murmushi shima yayi yashafa kansa ya gaidata snn yace "mami hajja nefa ta daukemu." Gyada kai tayi tace"tohm..zaku gama da abbanka don jiya yayta magana wai nina saka katafi,,bayan kuma yasan hajja tazo." Yanayinsa ne taga ya sanza lokaci daya zuwa kalan tausayi tace "yadai son?." Tadafa shoulder dinsa, murya a sanyaye yace "mami abba ne kekirana, yanzu ya kirani yaze nazo, kuma naji yanayinsa duk ba dadi.. snn yace karna fadawa hajja nan nazo." Shafa kansa tayi cikin tausayawa da kulawa tace "nikam saidai inmaka addua son, don abbanku ya dage sai anyi auren, yanzu haka yana dakinsu tanacan kwance ba lpy wanda nakasa gane kansa..uwar taki yadda akaita asibiti wai saina doctor sageer, kuma shi yayi tafiya." Daga kadafa yayi yace "ni ba'abinda ya dameni da ciwonta, bazan taba aurenta ba saidai ta mutu!." Kallonsa mami tayi tace "idan kuma abbanku yace dole saika aureta fa!?." Shiru yayi baice komai ba nan wayar shi tasoma ringing.
Picking yayi yasa a kunnanshi tadi da sallama yace "eh abba nakaraso, to kawai yace snn ya kalli mami yace " mami zanshiga." Gyada mishi kai kawai tayi tawuce dakinta shikuma yashiga site din small mom.
Tun daga falo yake jiyowa nishi da surutu na samha yatura kofar dakin a hankali yashiga tareda sallama, mikewa tayi ta zauna tana nunashi tana cewa"abba gashinan dan Allah harka barshi ya tafi...pls yaa aliyu stay with me wllh inka barni mutuwa zanyi..
Inasonka dan Allah kada kabari sonka ya kasheni..." Riketa mom tayi tana rarrashinta hakama abba dayake cewa"shknn ki kwantar da hankalinki a yau dnn za'a daura muku aure!." Gaban aliyu ne yabuga yadubi abba yaga shiyake kallo abba yace "kasamu zama." Da kyar yaja kafarsa yasamu guri ya zauna yana jiran tukuncin da za'a sanar dashi."
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
SAHRA
Hot Love
32.....
Gyara zama abba yayi ya juyowa yana fuskantar aliyu yagyara murya yace "kana jina son?." Gyada kai yayi kamar wanda aka zaremai lakka duk jikinsa yayi sanyi , cigaba abba yayi da cewa"kasaurareni snn kuma kayi hakuri da abinda zan fada maka son, kana ganin dai alinda 'yarinyar nan tashiga kuma duk a dalilinka take fama da wnn ciwo, yanzu da'ace y'ar uwarka baby ce ke cikin wnn hali nasan koyaya saika samo mata farin cikinta ka nemo mata abinda takeso..." Saurin katseshi aliyu yayi yace "abba!, Kadaina misalta wnn akan kanwata, nasan insha Allah, Allah bazai daura mata abinda yafi karfinta. i'tama da takeyi i'ta ta daurawa kanta ..kuma abinda yafi sauki shine kawai kukaita asibiti abata magani zata warke daga baya kuma sai asan abinyi!." Abba sake baki yayi yana kallon aliyu ganin yanda yadage yana magana rea a bac'e wanda hakan bai taba shiga tsakaninsu ba sai yanzu!." Mikewa aliyu yayi yace "abba nizan koma!." Daka mishi tsawa yayi yace "go back nd sit down..
Nonsense!
Kawai. ni sa'ankane!?." Ransa ne yay mugun baci jikinsa har rawa ya soma idonsa yay jajawur yakoma yasauna yana dunkule hanunsa, ganin yanda yanayinsa yakoma yasa jikin abba yayi sanyi don bakaramin bacin rea bane zaisashi yin haka, kuma yasan ba kyautatawa cikin wnn lamari dafari anmishi aure badasonshi still yanzu asake mishi kuma wnn ma daya fito da bakinsa yace baya sonta, wani irin rayuwa zasu?.
Ajiyan zuciya abba ya sauke cikin sanyin murya yace "yakake so ayi yanzu son?." Daga jajayen idonsa yayi yace"Abba kawai akai asibiti subata magani daga baya sai asan abinyi.
" zaro ido samha da uwarta sukaye ko wanne yana tunanin munafurcin da zasu kirkiro na kashe maganar zuwa asibiti, Kallon sa abba yayi yace "to kai bazaka i'ya dubata bane?." Girgiza kai yayi yace "abba eani ba likitan zuciya bane!." Gyada kai yayi yace "Alryt , za'a kaita asibitin kamar yadda kafada, ammafa za'a iya nemanka daga baya..zaka i'ya tafiya." Fasa ihu samha tayi tace "abba ni bawani asibiti daza'a kaini, shine maganin jinya ta ko yanzu yace yana sona zan samu lpy, plss abba kataimaka min." Juyowa abba yayi yazare mata ido yace "nace kiyi mgn ne!?." Kif! taja bakinta tayi shiru kirjinta na bugawa a ranta tana cewa" taya haka tafaru?, abba yay mata haka?...meyake shirin faruwa ne?." Take zufa yafara ketowa small mom tana tunanin kilan maganin ya karye, kwantar da samha tayi tace "kiyi shiru, karna karajin bakinki nan." Tsaki aliyu yayi cikin ransa yace "munafukai!." Yatashi yafita. tashi abba ma yayi yace"inkun shiryawa zuwa asibitin kumin mgn inkuma bazakuje ba shknn." yafita batare daya kalli inda suke ba.
Da i'do duka suka bishi baki a sake duk sun firfito da i'danuwansu gaje, Juyowa mom tayi ta kalli samha snn tahadiye wani abu mai daci tace "Samhatu!!!
Abubuwa sunfara karewa!." I'tama kallonta tayi tace "meye abinyi mom..daduk alama maganin abba ya karye.