Sashe 15
Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dakinta tashiga tadau wayarta tai dailing number hajja, hajja tana daga dining tana breakfast kiran yashigo mata, saida tai tsaki ganin baby ne tace "shegiya gantalalliya kome zata cemin?." Dagawa tayi tasa a kunnata taji baby ta fashe da kuka tana cewa "hajja dan Allah kizo yanzu,,wai kiga abba ne zai aurawa yaa aliyu samha ..wllh bazai yiyuba nidai bazan yarda ba." Hajja jitayi kamar kunnuwanta ne sukai mata karya saida takara tabbatar da hakan snn tabuga uban ashar tace "wace hawwu ma bare wata samha?
Shi mahammdun ne yace zai aura masa koshi aliyun ne yace yamaso." "Wllh hajja shi yaa aliyun bayaso i'ta tace tana sonshi shine abban yace saiya auret..
Bata jira ta karasa maganar ba tai firi da wayar tata tazari mayanfita tai hanyar fita tana kwalawa driver'n ta kira.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
[9/7, 8:25 PM] prince_s_square:
SAHRA
Hot Love
29......
Bala'i hajja tarinka zabgawa driver'n wai baya sauri , saida taga anbude get din gidan snn tarufe bakinta . ko parking bai gama ba ta bude kofa tadiro takara bude wani sabon shafi na bala'i tana cewa "i'na i'ta wnn shegiya mai kufsa-kufsan kumatun take?, wato kene zaki zuga 'yarki kice tace tana son jikana ko?...to wllh ta Allah batakuba...i'na muhammadun yake shima?." Hankada kofar falon tayi tagansu cirko2 suna tsaye, don sunajin muryarta duk sukatashi.
Kollon banza tarinka bin samha da uwar dashi sannan tajuya gurin abba saikuma tafashe da kuka tana cewa"na banina ni Aisha, yanzu mahammadu ashe da gaskeni abin mai sunana tafida min?, wato aure zaka karawa aliyu shine baza'a sanar dani ba saboda ni ba'a daukeni a bakin komai ba?." Kara fashewa tayi da wani kukan tana karshe majina.
Jikinsa ne yay sanyi yazo yarike hajja yace "haba hajja , meyasa kike haka?
Bawai bazan sanar dake bane ai dole nafada maki hajja na." Fizge jikinta tayi tayi gurin aliyu takamo hanun sa tace "aliyu kafadamin gaskiyar ka karkaji tsoron kowa a nn kanason wnn yarinya mai zubin 'yan duniya ko babaka so?." Kanshi a kasa batare daya dago ya kalli kowaba yace "bana sonta hajja!." Tafa hanu tayi tarike kugu tatsaya a tsakiyar su tana nuna mom da samha da yatsa tace "to wllh tallahi kufita daga harkar jikana, tunda yace baya son 'yarki sai a kasa a faranti afita tallah..kufita daga harkarshi wllh na karajin wani abu makamancin haka wllh sainasa mahammadu yasakeki..shegu gadon tsiya wanda basu gaji arxiki ba,, wato ansami gidan arxiki an baje har zakice wani kunason jikana?,, to na cicci uwar nakwana lafiya kwalelenku wllh li'ilafi kuraysh aniyarku tabiku" Ta zungurewa samha kai tajuya gurin abba ta nunashi da yatsa tace "kaiku wllh nakara jin wnn maganar a bakinka saina maka abinda bakayi zato ba,sha3 kawai.
Kai bakasan wnn matar taka ba matar arziki bace har kakeson hada auren danka da yarta,,to wllh kul karna karaji tunda yace bayaso baza'ayiwa jikana dole ba.
Ga matarsa yarinya kyakykyawa mai hankali mai zaiyi da wnn guzumar wanda tagama tsufa a layi ."Ragajab sukaji samha ta fadi tana k'akk'afe ido..kanta small mom tayi da gudu tana cewa "wayyo Allah nashiga uku zasu kashemin 'ya." Akidime abba ma yay kansu yana cewa "innalillahiwainnailaihirrajiun." Hajja tai tsaki takoma hanun aliyu tace "dilla zo mutafi saji da munafircinsu.." Tajasa suka fita.
I'tade mami tana tsaye takasa cewa komai don i'ta bamai tashin hankali bane batason rigima.
Fitowa daga daki baby tayi taja hanun mami suka shiga falonsu tarufe kofa.
Kinkiman samha abba yayi yakaita dakinta ya kwantarta kan gado yadauko ruwa mai sanyi a fridge yafara yayyafa mata, ajiyan zuciya mai nauyi tasauke tatashi tazauna tashe da kuka tana rike kirjinta, kuka small mom ma tafashe dashi tana cewa "shknn nikam nashiga uku ..zasu kasheta." Gaba daya abba kansa yagama daukan zaki abubuwa sun taru sun mashi yawa dakyar yasamu ya lallashesu sukayi shiru."kikwantar da hankalinki daughter ninasan yanda zanbi da hajja dole aliyu ya aureki." Kwantar mata da hankali ya rinkayi har saida yaga tasami natsuwa snn yace ta kwanta tahuta shikuma da Mom suka koma falo.
Hajja kam jan aliyu part dinsa tayi sai surutu takeyi tana cewa"daukeka duka zanyi mubar gidan don naga asirin wnn matar yayi tasiri jikin mahammadu kada natafi yadaura muku auren nan bansani,,gara mutafi inganka kusana." Ita tafara shiga falon yana binta a baya dai2 lokacin da sahra tafito don samarwa kanta abinda zatayi break saboda yunwar data fara addabarta.
Sunkuyar da kanta kasa tayi tadan risina tace "ina kwana hajja." Ganinta yasa yaji wani irin dadi take natsuwa tazo masa duk wani tashin hankali da yake ciki yakau, Washe baki hajja tayi tace "lpy lau 'yar albarka.
Kagane min aliyu ga matarka mai hankali da natsuwa za'ace wani wai za'a hada k.." Saurin rufe mata baki yayi yace "hajja muyi sauri kinga abba zai iya samun mu." Harara ta watsa masa tace "dan uban uban naka i'dan nace zantafi dakai akwai ubanda zai hanane?." Baice mata komai ba kawai yashige bedroom ya dauko wayarsa tareda hijab din sahra yafito.
Hanunta Yakamo yasaka mata hijab din ciki yana sakar mata murmushi yace"kisaka mutafi." Kanta a kasa batare da tadago ba ta karba tasaka dudade batasan i'na zasu jeba, tsakiyarsu hajja tashiga takama hannayensu tace"to muje." Kamar wasu yara haka tarinka jansu tunkafin sukarasa gurin motan daya kawota ta kwalawa driver kira tace yakaraso inda suke kafin su karaso, yana zuwa gabansu tabude motar tasakasu ciki kafin i'tama tashiga driver'n yayiwa motar wuta fuka fita bayan mai gadi yabude masu get.
View wattpad @habiebahlurv
Beenaf/beelurv
SAHRA
Hot Love
30.....
Driver yana gama parking hajja tabude kofa tafito, takamo hanun sahra tafito da i'ta banda aliyu daya fita ta dayar kofar. gaba ta sasu kamar wasu kananun yara tabude musu falo suka shiga, bin dakin da kallo sahra ta rinkayi tana mamaki dakin tsohowa kamar hajja saikace dakin wata amaryar ?. hanunta taji anrike ta kallesa yasakar mata murmushi tareda kashe mata ido daya, kunya ce takamata tazame hanunta tabi bayan hajja.
Dining hajja tanufa tana cewa "dan bakin wulakanci ina cikin ci abinci na akawani dagamin hankali..niko bahakura zanyi ba sainaci." Takwalawa mai aikinta kira tace tazo ta zuba mata wani.
Juyawa tayi taga ba aliyu falon don tuni yawuce wani extra bedroom ya kwanta yana tunanin halin dayashi ayau!.
"Toke kinyi karin kumallon ne?." Hajja ta tambayeta, girgiza kai tayi a hankali tace "a'a." Sake baki hajja tayi tana kallonta snn tace "to kuma kike me anan?, baga abinci nan ba...nifa wllh banason irin wnn hali na sukurewa ,kisaki jiki dani ba cinyeki zanyi ba." Tasowa tayi taja kujera ta zauna hajja tace "ganan abinci cikin kula kizaba wanda yay maki kizuba kici banason fulaku." Da dare suna zaune falo hajja sai hira take zuba musu taga duka sunyi shiru basa wani sauraranta ta tabe baki tace "idan kebewa zakuyi, kuyi ea bahanaku zanyi ba, mata da miji halal din juna ne,, kutashi gacan daki Allah tashemu lpy." Tagyara zamanta tazuba wa TV ido tana kallon arewa24.
Kallonta aliyu yayi ta gefe yaga kanta kasa yadanyi murmushi yace "muje mu kwanta." Yafada a hankali yanda ita kadai zataji.
Yitayi kamar bata jiba saida yakara maimai tawa tadago takalleshi ya daga mata gira daya yece "hajja tace mutafi mu kwanta!." Yamike tsaye yana kokarin mikarta tai sauri tatashi,. murmushi yasakar mata yay gaba tabi bayan sa,, da kallo hajja tabisu tatabe baki tace "munafukai dama sokuke kushige daki shine harda yin wani kamar bakujina." Kara tabe baki tayi taci gaba da kallonta.
Suna shiga yarufe kofar yadawo cikin dakin yanafara cire kayan jikinsa ta juyar da kanta gefe , bayan yagama cire kayan yashiga wanka bayan kamar minti shabiyar yafito daure da towel ya zauna gefenta tareda tallabota jikinsa.
Wara ido tayi jinta jikinsa batayi tsamma niba tafara kokarin kwacewa amma takasa don sosea ya riketa.
Hanunta biyun ya ruko ya zagaye kugunsa dashi snn shima yazagaye mata nata da hanunshi daya dayan hanun kuma ya daura a bayanta yana shafawa a hankali yanajin wani mugun feeling na taso masa.
Bakinsa ya daura saitin kunnanta cikin wani irin yanayi yace "Sahhrrr!." , tsikan jikinta ne ya tashi tafara jin wani abu na yawa jikinta wanda bazatace ga exactly abinda take jiba.
Kara matsota yayi yadaura fuskarsa a kirjinta yana fidda wani irin numfashi yace,,,"sahhrr!, yakamata kisake jiki dani, banajin dadin yanda kike nuna kina jin tsorona!." Yafada yana cigaba da goga kansa gurin, numfashinta ne taji yakusa dauke wa dataji yakara danna kansa yana gogawa saman kirjinta gawani irin nishi da yake fiddawa, kamar zatayi kuka tace "pls ...kabari!.." Bai saurareta ba yaci gaba da abinda yake yana yamutsa mata gashin kanta at dsame tym yana tura hanunsa sama rigarta , jiyaya tasaki nishi takara rikon datayi waist din nashi tana cije lips dinta a hankali tana kara sakin jikinta, ganin tafara enjoying abinda yake mata yasa yakwantar da ita yahade bakinsu guri daya yana shocking. ga mamakinsa yaga takamo harshensa tana response wanda dagani kasan tafice hayyacinta, Sosea yake romancing dinta sai juyata yake yana yamutsa boobs dinta dasuke bala'in daga masa hankali.
Gaba daya yagama fita a hayyacinsa ko ranarcan baiji irin abinda yakeji yauba saboda hadin kan daya samu , skart din jikinta ya cire yay kasa da pant din dama already anyi waje da riga yafara introducing kansa tafasa kara tana tarewa da hanunta dai2 nan wayar shi tafara Ring.
Jin Ring din abbane yasa ya zame jikinsa daga nata yakoma gefe yana fidda nishi . saida yadan saita kansa sannan yay picking yakara a kunansa tareda yin sallama ya gaidasa.
A fusace abba batare da ya amsa sallamarba yace "kana i'na aliyu?." Rea a bace." Dan kara saita kansa yayi sannan yace "i'na gidan hajja abba." Naiman guri yayi ya zauna snn yace "i'ta matar taka fa?." Kallon inda take kwance idonta lumshe yayi saida ya lumshe ido ya bude sannan yace "abba tana tareda ni! ." kashe wayar abba yayi yadafe kansa don bazaima fara cewa su dawo ba, saboda i'nyace su dawo laifinsa zai karu gurin hajja..gara yashawo kanta a hankali ta dawo dasu da kanta.