← Book details Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 24

Sashe 8

Sahra Hot Love Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ina cikin duniya i'na raye aliyu yana kusantar wata mace! .." Hanu tadaura a kanta zata fasa ihu tatuno a i'nada take kuma da zarar tayi ihu securities zasuzo.

Ahaka ta rarrfa takoma part dinsu tanaji kamar zuciyarta zata fashe ..kwan tawa tayi kan gadonta tana ayyana irin jarabar dazata jawo musu duka su biyun!.

Ganin taki daina ihun sai hauka take masa yasa ya daka mata tsawa "ki natsu nace!." Cak ta tsaya sai hawayen dake zubowa daga i'donta .

"meye ya sameki!?." Muryanta narawa tace "wani abu ya ...cijeni!.." Zaunarta yayi bakin gadon yace "i'na gurin, bud'e na gani!." Dago da jajayen idonta tayi ta kallesa taga fuskarshi a had'e bashiri tabud'e mishi gurin.

Kurawa gurin ido yayi ko kiftawa babu yana bin cinyar da kallo "smoothy!." Yafada cikin ransa . cinnaka yagani kwance gurin ga yadda ta cijeta duk yayi ja abunka da fara.

A hankali yakai haunshi gurin ya dag'e cinnakan yabude window ya wullarta. gaban mirror yaje yadauko wani karamin robber yadawo.

"L "bude gurin!.." Yafada yana zama gefenta budewa tayi ya lakuto man cikin robar yafara shafa mata gurin a hankali yanajin wani irin laushi da haushi mara misaltuwa.

Satan kallonta yayi yaga idonta rufe sai hawaye dake saukowa, kallonta yarinka yi har saida yaga alaman zata bude i'do snn ya maida dubansa inda hanun sa yake.

Daukewa yayi da saurin ganin harya fara wuce cinya yatafi gaba da nn . yatashi ya ajiye man gefen gado yace"ki kwanta!.

" tashi tayi tahaye can kuriyar gado ta kwanta ta takure guri daya..

Bargo ya dauko cikin wani kofa yakawo mata yakashe wutar dakin yakoma falo.

Zama yayi kan kujeran yafara tunanin ta inda zai fara rayuwa da i'ta , dauko wani bargon yayi ya kwanta kan kujera da wnn shine karonsa na farko dazaiyi bcc kai.

Daren ranar bai samu wani ishashshen bacci ba don daya fara yake farkawa kwata2 bayajin dadin baccin. karfe uku yatashi yayo alwala yazo yafara jera na filfilinsa harsaida yaji anyi assalatu snn yatashi yatafi masjid . tareda Abba suka dawo suna dan tab'a hira har abba yake dan kara tunatar masa gameda hakki aure , godiya yay mishi yashiga part din su mami Gaidasu bayan abba yawuce nasa part din.

Dakin mami yafara zuwa ya gaidata snn yatashi yashiga bangaren small mom . samha tun karfe hudu tatashi tafito falo tanata zirga2 tana jiran zuwansa ..dama kullum da asuba yake zuwa gaidasu.

Tana sanye cikin rigan bacci pink mai tsantsi yalafe jikinta tayi parking kanta batasa hulaba.

Tanajin motsin bude kofa tazo tatsaya daf da kofar , turawa yayi kofan tabugeta tai baya zata fadi yay saurin tarota.

Fadawa jikinshi tayi tareda dan sakin kara tana da noshi cewa "woyya Allah! ya aliyu ka bugeni a gurin nan.." Tafada tana nuna gefen cikinta.

Kokarin taraba da jikinshi yake amma tarikeshi tana kukan karya sai rike gurin take . dafe goshinsa yayi yace "kinga samha!

Kiyi shiru ya'isa!." K'inyin shiru tayi sai kara rike gefen cikin ta take tana kara sautin kukanta tace "ya aliyu barifa kaga gurin..am sure kajimin ciwo sosea." Without westing of time ta dage riganta tundaga kasa har kusan kirjinta!

Snn takamo hanunshi zata daura gurin!.

Fizge hanunshi yay da sauri ya wuce zuciyarshi na bugawa don bata taba mishi irin wnn barikin ba sai yau.

Yana gadai small mom yafito ko inda samha ke tsaye bai ganiba yay wuce warsa yafita.Tun daga hanya yafara tunanin ta yadda zai tashi sahra tayi salla, yana zuwa kai tsaye yashige bedroom ga mamakinsa sai yaganta kan sallaya ga alqur'an gabanta tana karantawa cikin kira'anta mai dadin gaske.

Jikinshi ne yayi sanyi yakoma falo ya zauna lokaci daya yaji ta burgeshi da wnn halin nata,,,amma bayan wnn ba wani abu kokadan wnda ya burgesa akanta shi baya sonta!.

Komawa ciki yayi ya dauko wani qur'anin shima yafara karatunsa harsaida gari yayi haske snn yakwanta.

Tana i'da karatunta ta maida Quran din muhallin sa ta nade abin sallan snn ta zauna bakin gado ta rafka uban tagumi tunanin abbanta ya fado mata. lakaci daya idonta suka ciko da kwalla tace .

"I miss u abba.." Tafada hawayen na gangarowa.

Kuka tarinka yi lokaci daya ciwon kai da zazzabi ya kamata , a haka tadan kwanta bacci barowa ya saceta.

Karfe takwas da rabi karan doorbell yatashi aliyu, mika yayi tareda salati yaje yabude kofar . baby ce tsaye again hanunta da kwali dakuma karamin kit, murmushi yayi a ransa yace "baby trouble!." Gaidashi tayi tamika mishi kwalin tace "yayana gashi a matarka!, tai wanka tasa kufito muyi breakfast!." Karba yayi yana kada kai yace "to!,,ta gode!." Wucewa tayi ta tafi shikuma yarufe kofar yadawo falo ya i'jiye kayan kan kujera shiga bedroom. ganinta yayi takure can kuriyar gado ya tab'e baki a ransa yace "kamar wata mage!." Wanka yashiga cikin minti talatin yagama shirinsa cikin wata designer dark blue suit yayi bala'in kyau yasaka rolex watch dinsa da cover shoe yafita falo.

Zama yayi gurin kayan yabude kwalin idonsa ya sauka akan pant da bra wasu blue set.

Dagawa yayi yarinka kallonsu na yan wasu mintina snn ya ajiye ya daga doguwar riga blue i'tama mai robber...ajiye wa yayi ya daga site din jaka da takalmi daya gani shima yarinka kallonsu don sunyi batukar burgeshi . kit din yabude yaga kayan makeup da da lotions da performs kala2 Snn yarufe ya daukesu duka yashiga dasu bedroom.

Shigansa yayi dai2 da farka wanta tatashi ta zaune kanta kasa tace "ina kwana!?." Batare da ya kalli inda take ba yace "lafiya!." Ajiye kayan yayi gaban mirror yace "u go nd fresh up...ga kaya nan!." Yay fice warsa.

Tashi tayi tana cije lips dinta saboda yadda kanta ke ciwo tashige toilet don batason tamishi wani abun da zaisa ya daka mata tsawa.

Brush tafara yi snn tai wanka ta dauki daya daga cikin towels din data gani a rataye ta daura tafito.

Fitowanta daure da towel yayi dai2 da turo kofar dakin da akayi, kirjinta ne yabuga da karfi tai saurin d'urk'ushewa gurin.

View wattpad @habiebahlurv
Beenaf /beelurv
SAHRA
Hot love
19...

"Really!?." Mami tafad'a , gyada kai yayi yana kallon sahra da mamaki yacikata "nace mishi kaina na ciwo ne!?." Tafada cikin ranta .

"tasha maganine?." Mami ta tambayashi , satan kallon sahra yayi yaga kanta a sunkeye ya kalli mami yaga shitake kallo yace "Eh mami!?" Bayan sun gama cin abincin mami falonta ta wuce hakama small mom takama hanun ihsan dinta suka tafi abba ma yafita aliyu yabi bayanshi. yarage daga baby, samha sai sahra cikin falon.

Kallonta samha ta rinkayi tana ganin kyanta daya fito tako i'na tana jin kamar tashak'eta ta muta.

Murmushin yake tasaki ta dafa shoulder din sahra tace "uhm!

Amaryarmu, ki kwantar da hankalinki kisaki jiki damu bamuda wani matsala!." Dan kallonta tayi tayi murmushi tace "to!." Kiran baby mami tayi tatashi gurin yarage daga samha sai i'ta.

Juyowa samha tayi sosea suka fuskanci juna ta watsa mata kallon k'ask'anci, tsana da kyama . kirjinta ne yay bala'in dokawa tai saurin sauke kanta k'asa .

"meya kawoki gidan nan!?." Shine tambayar da taji anmata,,rawa jikinta yafara bakinta na rawa tace "ban ganeba!." Fixgo gashinta dake cikin vail tayi da karfi tace "Kalleni dakyau, niba sa'ar uwarki bace dazaki raina min wayau kice baki gane abunda nake nufi ba." Zuwa lokacin kamar mazari haka jikinta yake rawa hawaye yagama ciki idonta kiris yarage yazobo.

"Nasan aliyu basonki yakeba asiri kika mishi ya aureki, bakya daga cikin irin matan dayakeso ..ke yarinya ce mara aji !, talaka matsiya ciya wanda bata gaji arziki ba!.

Nasan saboda kudinsa kikai mishi asiri harya aureki saboda kizo ki kwashe dukiyarsa ki gudu da i'ta kikaiwa can matsiyatan i'yayenki wanda ba'amasan a i'nda suke ba..To wllh ina mai baki shawara dakiyi gaggawar barin rayuwar mu inkuma ba haka saina kasheki na kona gawarki!." Tsananin tashin hankalin da sahra tashiga baya misaltuwa donko motsi bata iya yi sai ido data tsurawa samha.

Wullar da hanun samha sukaji anyi cikin zafin nama ya sauke mata lafiyayyun mari har guda biyu yana huci.

Dafe kuncinta tayi tadago idonta dasukayi jaa suka kankance don masifa ta sauke kan kyakkyawar fuskarsa , nunata yayi da yatsa alamar warning yace "kada kikara shiga har kan matana!, kuma kisani ko zazzabi tayi kece sanadi saina daureki har igiya tai saura matsiya kawai agola!." Yana kaiwa nan ya rungume sahra a one site dinsa suka fita.

Samha jitake kamar zuciyarta zata fashe don bakin ciki "wai yau aliyu ne ya mareta akan wata banzar matarsa kucaka talaka.

Tashi tayi kamar zata hada kura tashige falonsu ta bugo kafo dakarfi kamar zata cire. **Borno yau kwana biyu kenan ba sahra ba labarinta hankalin momy inyayi dubu yatashi saboda balain safwan da kullum sai yazo ya daga mata hankali.

Abban kam hankalinsa kwance don alsheik ya tabbatar masa yarsa tana cikin kwanciyar hankali don a gidan dan uwansa take .Momy na zaune kan kujera ta rafka uban tagumi aka turo kofar falon aka shiga, zabura tayi ta kalli kofar snn ta zauke ajiyan hat ganin ba safwan bane . kawarta ce ya faty takaraso ta zauna gefen momy tana dafa kafadanta "kawata lpy kuwa na ganki kamar bakya hayyacinki?." Tai maganar tana karewa momy kallo taga harta d'an rame.

Ajiyan zuciya momy takara daukewa tace "i'nafa lafiya, naci kudin jaraba da bala'i gashi yazo yana damuna." Gyara zama faty tayi tace "mekuma ya hadaki da kudin jaraba bani labari naji.." Zayyana mata komai tayi har bala'in da safwan keson sata ciki ba'abinda taboye mata.
Chapter 8 · 0% Book details