Sashe 98
Rumbun Qaya Book 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Ashsha, abu beyi dadi ba, shikenan, sai anjima.”
“Yawwa, zan kira idan ammyn ta tashi.”
Duk sunji komai babu bukatar maimaitawa, adda maimuna har ta soma kuka dan bata taba tunanin zai aikata hakan ba, har son da yake ma raihanan ya kai yayi risking life dinsa haka? Kunya da nauyin ammyn ya rufe ta lokaci daya, mijin yarka aso a salwantar wa da rayuwa.
“Yayi wauta sosai yaron nan, na tabbatar yarinyar da aka ce ita taja raayin sa, wannan wacce irin Kaddara ce haka?”
“Be kyautawa kansa ba, ya kuma cuci kansa.”
“Um um, karki cika magana kije Kiyi masa baki, addua zakiyi masa, tsautsayi da Kaddara dai.”
Ammy tace
“Sa kai ne da dorawa kai, idan ba haka akan da aka fara hana aure? Shi bashi da tawakkali? Eh?”
“Ya isa dai, duk ma me zaki ce a yanzu cikin bacin rai ne, ki sawa zuciyar ki sallama.”
“Dadah ya zanyi? Laifi ne fa babba ya aikata, Yanzu da wanne idon zamu kalli mijin Raihanan? Ita kanta da wanne ido zata kalle shi ace dan uwanka na neman ran mijinka?”
“Abun da ya riga ya faru dai ya faru, yanzu addua zamuyi Allah ya fitar dashi kawai, amma kuskure an riga an tafka shi.” Dadah tace ganin yadda Adda Maimunan ta shiga damuwa
Tashi tayi ta fita ta samu Baban su Aminan ta fada masa abinda yake faruwa, shima ya kadu sosai da laifin da aka ce muhd din ya aikata, be kuma taba hasaso zai iya aikatawa din ba. Ya dauka komai ya wuce Ashe abun yana ransa, ya biye ma dokin zuciya ta kaishi ta baro shi.
*****Har su Ya nabeela suka zo da wata cousin din Mummyn su be tashi ba, gida Raihana tace zata je ta dan dawo ta bar su Ya nabeelan a tare dashi. Gidan sa ta fara zuwa ta dauko masa yan kayan sa ta dauki nata hade da khakhi dinta saboda clearance din gobe, sannan ta wuce gidan Adda maimuna. Kunya da nauyinta ya hana adda maimuna yadda su hada ido, ita bata ma sun san maganar ba sai da ta shiga daki wajen ammy sannan take fada mata, abinda ma ya hanasu zuwa yau da wuri kenan suna tunanin idon ta zasu kalli Aryan din
“Yace ba komai Ammy, ni kaina baki ji yadda naji ba, na dauka zai yi fushi sosai amma ko kdan be damu ba.”
“Amma ai duk da haka sai yaji babu dadi, a hari ranka fa? Mutum ya kai makura a kinka fa kenan.”
“Nima haka na gani. Kuma wallahi Sir Kamal ba zai kyale ba, yanayin sa kadai ya nuna ba sassauci, sai hakuri Kinsan yanayin aikin nan nasu, ba ruwan su da alaka ko waye kai.”
“Shine dama matsalar, sai hakuri kam.”
“Tafiya zan.”
“Toh, kamar naji an gama abinci tun dazu an kasa kai muku, ki tafi dashi idan Dada zata sai kuje tare, yau kam bana jin dadin jikina amma zan yi magana da Aryan din.”
“Ok tam, Allah ya kara sauki.”
“Amin.”
Tare suka tafi da Dadahn suka tarar da Abby a chan Aryan din ya tashi yana yin breakfast, ta kasan ido ya kalle ta, ta ajiye kayan hannun ta, ta durkusa ta gaida abbyn ya amsa sannan ya gaida Dadah shima sannan yayi musu sallama ya tafi.
Duba shi Dadah tayi ta dawo falon ta zauna tare da wannan matar sai Ya nabeela ta mikawa raihana cup din da plate tace
“Karasa aikin ki.” A kunyace ta karba ta fita ita kuma ta zauna a in da ya Nabeelan ta tashi
“Shine kika tafi kika barni?”
Yace yana kallon ta
“Gida naje na dauko mana kayan mu.”
“Wait, wai zama zamuyi tayi anan ne?”
“A ah amma naga babu kayan kuma babu dadi maimaitawa shiyasa.”
“Uhm, da kin bari na tashi sannan kika tafi, ina ta neman ki.”
“Toh gani na dawo ai.”
Tace tana murmushi
“Tam sannu da dawowa.”
“Kan ya daina ciwo?”
“Um kadan, ya fara amma da ya ganki sai ya daina.”
“Da gaske?”
“Da gaske.”
“Umm, ammy na duba ka, da Adda maimuna, ammyn bata dan jin dadi ne shiyasa bata zo ba.”
“Ba komai, tayi kokari ma ai da tazo.”
“Dr Mahfouz yazo?”
“Yazo, yace tafiya zamuyi in ji daddy ko?”
“Naam?”
“Yes, ki fara shiri idan muka tafi sai an ganmu.”
Shiru tayi akayi sallama aka shigo, suka gaisa ta duba mai jiki sannan ta fita. Tana fita Hajiya zeenat ta fado masa. Da sauri ya dafe kansa
“Subhanallahi, nayi babbar mantuwa. Ina wayata?”
“Gata.” Ta mika masa ya karba da sauri, call log ya shiga ya tarar da missed calls din Lawwali sun fi 50, salati yayi a ransa yayi saurin kiran sa yana saka wayar a kunnen sa
“Lawan? Kana jina!?”
“Eh Alhaji, ina jinka.”
“Afwan ka kira ni Ashe, wallahi wani dan accident na hadu dashi muna gama waya a daren, akayi admitting dina sai yanzu na samu kaina.”
“Subhanallahi, Shiyasa nayi ta kira shiru, Ya jikin?”
“Alhamdulillah, Ya ake ciki?”
“Wallahi tallahi an samu matsala, tun a daren wallahi ta fice.”
“Ta fita?”
“Wallahi, babu irin duban da bamuyi mata ba, amma wallahi babu ko duriyar ta.”
“Toh! Innalillah.”
“Wallahi ranka ya dade, sama ko kasa mun rasa ta.”
“Zan kiraka.”
Yace sannan ya kashe ya yi saurin dialing number sa
*_ZAFAFA BIYAR COMPLETE DOCUMENTS_*
*ZAFAFA BIYAR BACTH A*
1.. _WUTSIYAR RAƘUMI_ 350
*(Bilyn Abdul)*
2.. _KAI MIN HALACCI_ 350
*(Miss xoxo)*
3.. _BURI DAYA_ 350
*(Mamu gee)*
4... _DAURIN BOYE_ 350
*(Huguma)*
5... _SAUYIN KADDARA_ 350
*(Hafsat Rano)*
_Duka biyar 1500_
*___________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH B_*
1... _DAURIN GORO_ 350
*(Hafsat Rano)*
2... _ALKAWARIN ALLAH_ 350
*(Huguma)*
3... _QAUNAR MU_ 350
*(Mamu gee)*
4... _IGIYAR ZATO_ 350
*(Miss xoxo)*
5... _GUDU DA WAIWAYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH C_*
1... _MIN QALB_ 350
*(Mamu gee)*
2... _SARAN ƁOYE_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _KIBIYAR AJALI_. 350
*(Miss xoxo)*
4... _ABINDA KE CIKIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _SIRADIN RAYUWAR BILKISU_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH D_*
1... _ALKIBLA_ 350
*(Huguma)*
2... _DALAAL_ 350
*(Miss xoxo)*
3... _UBAYD MALEEK_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MABUDIN ZUCIYA_ 350
*(Hafsat Rano)*
5... _MAKAUNIYAR KADDARA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
_Duk biyar 1500_
*____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH E_*
1... _SO DA ZUCIYA_ 350
*(Mss xoxo)*
2... _TAKUN SAAKA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
3... _HALIN GIRMA_ 350
*(Hafsat Rano)*
4... _DAB'IZAR ZUCIYA_ 350
*(Huguma)*
5... _DEEN MARSHALL_ 350
*(Mamu gee)*
_Duk biyar 1500_
*______________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BACTH F_*
1... _BAKAR INUWA_ 350
*(Bilyn Abdull)*
2... _RAYUWAR MACE_ 350
*(Hafsat Rano)*
3... _NOOR ALB_ 350
*(Mamu gee)*
4... _MASARAUTA_ 350
*(Mss xoxo)*
5... _KUFAN WUTA_ 350
*(Huguma)*
_Duk biyar 1500_
*_____________________________*
*_ZAFAFA BIYAR BATCH G (COMPLETE )_*
1... _FARHATAL QALB_
*(mss xoxo)* 400
2... _GURBIN IDO_
*(Huguma)* 400
3... _SANADIN LABARINA_
*(Hafsat Rano)* 400
4... _INAYAH_
*(Mamu gee)* 400
5... _BABU SO_
*(Bilyn Abdull)* 400
_Kuɗinsu a yanzu 2k duk biyar_
*BATCH F
*RUMBUN QAYA🔥
*DAUDAR GORA*🔥
*IDON NERA*🔥
*A RUBUCE TAKE*🔥
*KI KULANI*🔥
*_uhmmmm_*😊😊😊😊😊😊😊😊😊😊
*Nasan zakuce ya da murmushi haka?*
*Wanda bai shigo ba bazai gane ba*
*Sai kin shigo daga ciki zaki gane me nake nufi*☺️☺️
*KE DAGA JIN SUNAYEN LITATTAFAN MA KADAI KASAN CEWA AKWAI WANI BABBAN ABU MAI MATUQAR JAN HAKALI TATTARE DASU*
*KINA NEMAN INDA ZAKI HUTAR DA KWANYARKI?*
*KI SAMU ZUNZURUTUN NISHADI DA ILIMI?*
Littafi daya---400
Biyu---600
Uku----800
Hudu-----1k
Biyar din duka----1200
IDAN AN GAMA SU DOCUMENTS DINSU DUK DAYA 400 NE GUDA BIYAR DIN 2k
*ZOKI BIYA KUDINKI TA WANNAN ACCOUNT DIN KI ANTAYA JIRGIN FITON ZAFAFA BIYAR*🔥🔥🔥🔥🔥
0022419171
Maryam sani
Access bank
*MTN CARD KO VTU ZASU SAKA TA NAN*
09166221261
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
*Ina yan uwa 'yan nijer?*
*Zaku saka katin AIRTEL ta wannan number sannan ku tuntubeta*
+227 90 16 59 91
Littafi daya---450CFA
biyu---650CFA
uku----850CFA
hudu----1050 CFA
Biyar----1250CFA
*A DADE ANAYI SAI GASKIYA!*
*SIYAN NA GARI KUMA MAIDA KUDI GIDA!*
*Thanks for choosing us*🔥
**RQ**
68
***Har ta gama ringing be daga ba, ya sakè kira no answer, sai ya ajiye wayar yana shafa kansa a hankali, ya kamata ya damu da in da take ko kuwa? Ya tambayi kansa, sai wata zuciyar tace kawai ya share ta, bata chanchanci damuwar sa ba, idan ma karya tayi dole zata dawo, idan ta dawo yana da karfin hujjar da zai iya tura ta gidan yari na har abadah. Be kira Lawwalin ba, dan ya gama yanke be kamata yayi wasting time dinsa akanta ba kuma, sai kawai ya cigaba da sabgar gabansa.
Washegari ce ranar da za’a yi masa MRI kamar yadda Dr Mahfouz yace, ranar kuma Raihana taje clearance ta gaya ma LGI dinsu akan tafiyar da zatayi, yace ta rubuta letter zuwa ga co-ordinator din ta state, ta zauna ta rubuta yasa hannu sannan yace ta kai chan headquarter su dake gwarzo road. Daga kumbotson ta wuce taje ta kai ta dade tana jiran wanda zata bawa an ce ya fita gashi bata so ta tafi, hakan ya dauke ta lokaci me tsawo.
Da laasar ta dawo asibitin babu kowa sai Ya nabeela Ammy sun zo da Adda Maimuna har sun tafi sai Abby ma yazo da safe zai wuce Adamawa. Wani kallo yake mata da ta shigo irin kallon kasa kasan nan, tana sanye da nysc khakhi dinta da white medium hijab sai jacket din da ta dora akan white shirt din ta bar botir din kasan a bude saboda ta sakè sosai. Gaishe da Ya nabeela tayi sannan ta dauki Amna da tazo da su yau kasancewar friday ne da wuri suke baro school, ta zauna akan kujerar tana yin kasa da kanta
“Ba zaki kula ni ba?”
“Laa wai baki masa magana ba? Tun dazu Aryan yake ta faman kallon hanya fa.”
“Bata da gaskiya shiyasa ta ki magana.”
“A ah, kunya ta take ji, kanwata me kunya ce.”
“Me nayi?” Tace tana kallon sa
Kayan dake jikinta ya nuna da bakin sa, sarai ta gane me yake nufi amma sai taki cewa komai, har Ya nabeela ta fita ta jawo musu kofar.
“A haka kika je?” Yace yana zuba mata shanyayyun idanun sa dake nuna gajiyawar sa.
“Kalli fa, me sukayi?”
“Babu yar afterdress da naga matan aure na sakawa?”