Sashe 9
Rayuwar Safeeya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Haka zaria ta koya miki safiya ki ga y'an uwana ki wulakantamin su "
Na rike baki nace,
"Yanzun bakaga kokarina ba kenan kai da ya dace kaje inda nake bakaje ba na dauko kafa na biyo ka ka wani hade rai kuma wai har kana da bakin yimin korafi"
Suna jin abinda mukayi daya ya leko yana cewa,
"Abubakar kaji tsoron Allah yanzun baka ga kokarin yarinyar nan ba kenan ta tawo gurin mu amman ka ringa yi mata fada, kar ka manta a bakin titi muka tsareta fa" sai yace,
"Babu ruwanka malam ba dakai ake ba ka rufe glass din motar nan"
Ya zuge glass din na girgiza kai nace,
"Haba Abubakar yanzun har dan uwanka ya fika sanin gaskiya" yace,
"Ba wani nan ke dai kinyi samari a zaria kin manta dani" nace,
"Ni yanzun gida zanje kar a koma jirana" sai yace,
"Toh tunda tafiya zakiyi kiyi kissing dina sannan"
Mamaki ne ya kamani bakina yana rawa nace,
"Wanne irin kiss kuma Abubakar tunda nake na taba yi maka ne da zaka wani ce nayi maka kiss? Ko kunya baka ji ga y'an uwanka kuma akan titi don rashin tsoron Allah ya za'ayi na aikata wannan abun?"
Pls kuyi hakuri bazan iya posting sau biyu ba.
Daga Alkalumman:
Maman nurul huda👄
And
Maman ihsan😍
Please comments and share
[7/6, 7:27 AM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*
*True life story*
Story by : Maman Nurul Huda👄
Written by: Maman Ihsan😍
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM !
🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟
🌟G. W. F🌟
Home of gorgeous intelligent and expert writers, we are the best among the rest.
Page 25/26
"Wanne irin kiss kuma Abubakar tunda nake da kai na taba kissing dinka da zaka wani kwasojiki kace wai nayi maka kiss? Ko kunya bakaji ga y'an uwanka kuma akan titi don rashin tsoron Allah ni bazan taba aikata wannan aikin ba"
Nan dai na shiga yi masa masifa ta inda na shiga ba tanan nake fita ba don kwata kwata banyi tsammanin haka daga gare shi ba, ina yin shiru yace,
"Kenan bazakiyi min ba ko?" na amsa masa da "Eh bazan yi ba" sai yace,
"Kenan kin gwammace mu rabu muna fada ko?"nace,
"Ina ruwana mu rabu muna fadan mana ni ba damuwata bace, tunda rainin hankalin ka ya fara yawa" sai yace,
"Ah lallai zaria ta bude miki ido ni d'in da ko tsinke na ajiye bakya tsallakawa sai da umarni na amman yanzun daga tambayar simple kiss kin hayayyakomin ko?" nace,
"Na hayayyako maka din kuma ko gobe ka kara haka zanyi maka ni kaga tafiyata"
Na kwankwasa musu nace ni na wuce ganin raina a bace suka ringa bani baki nace musu ba komai rayuwa ce.
Na wuce ko takanshi banbi ba na tsallaka na hau mashin zuwa gida ina isa gida ko kaya ban cire ba sai ga wayarshi ya kira ni ni kuma sai nayi zaton ya gane kuskuren shi ne sai na daga wayar inacewa,
"Ya dai malam da kira kuma?" sai yace,
"Wallahi yau kin kunyata ni kuma kin shayar dani mamaki" nace,
"Dana yi maka me kuma?" sai ya shiga fada nayi saurin katse shi ina cewa,
"Malam kyaleni da hayaniyar nan kar ka janyo min ciwon kai daga dawowata ko hutawa banyi ba ka fara min da bala'i"
Nan ya kara hura huta yana kumfar baki yana cewa,
"Safiya nine bala'eh'ehn kenan ko? Wawiya kawai sakarai dabba akuya y'ar kauye kawai bagidajiya"
Mamaki ne ya sandarar dani dakyar nace masa,
"Abubakar ni kake fadawa wannan maganar?" sai yace,
"An fada miki din ke mece ce inba wawiya akuya jahila ba"
Raina ya kara baci nan ni ma na rufe ido na fara maida masa ina cewa,
"Ba'a wawiya daya sai dai wawaye, ba'a dabba daya sai dai dabbobi ba'a akuya daya sai dai akuyoyi kuma ba'a jahila daya sai dai jahilai kuma ka sani ko da tare aka haifemu kamar kashin awaki to na rabu da kai kenan har abada ballan tana daman anan cikin duniya na sameka yadda na bar cikin uwata haka a yau na rabu dakai har abada"
Dariyar rainin hankali yayi yace,
"Ke dince zaki iya rabuwa dani ke da kike makale dani kamar chewing gum yadda kike sona nasani ko me zanyi miki bazaki iya rabuwa dani ba"
Murmushin takaici nayi ta yadda na bata lokacina akan Abubakar da yadda na ringa bijirewa iyayena akan shi nace,
"Ni Safiya diyar hajiya Maryam daga yau na rabu da kai Abubakar har karshen numfashina ko da sonka zai kasheni ne, kuma yadda kaci fuskata wallahi kaima sai anyi maka idan ka zalinceni Allah sai ya saka min ina rokon Allah ya hadani da masoyi na gaskiya wanda zai soni don Allah babu yaudara"
Na katse wayar tun daga ranar muka raba jaha da Abubakar na shafeshi a babin rayuwa ta na cigaba da karatu na kuma a yanzun Alhamdulillahi ina kula saurayi idan naga yana da nagarta.
Akwai wani tun ina jss yake sona amman a lokacin saboda Abubakar ne akai na ban wani bashi fuska ba sai a wannan lokacin ya kuma dawowa neman aure na.
Kadan kadan yakan kirani mu gaisa bana wani sakewa dashi Sosai amman Ahmad bai damu ba ya cigaba da lallabani.
A wannan lokacin bikin Aunty iklima ya gaba to ga kuma Aunty murja ta haihu, nan fa abin ya kara yimin yawa don kuwa anan zaria ake bikin ga aikin jego ga hidimar biki abin ya taru yayi min yawa da kyar nake samu nayi barci zuwa goma na dare karfe shida na tashi.
Nan fa na kara ramewa na bushe hakan yasa mutane suyita bugar cikina don na fada musu halin da nake ciki amman bana fada sai dai nace "Lafiya klau muke "
A she hakan yana bawa y'an ubana haushi a zaton su abinda na fada musu gaskiya ne bata wahalar dani basu san cewar ni kadai nasan damuwata.
Tunda muka fara waya da Ahmad bai taba zuwa gidan mu ba sai rannan ya kirani yace min,
"Insha Allahu a satin nan zan shigo zaria" nace,
''Ah ah daman ba a zaria kake da zama ba ne?" yace,
"Eh a lagos nake ina aikine a CBN"
Nayi mamaki nace, "Wanne CBN din ?"
Nan yayi mun bayanin aikinshi wato su na buga kudi duk dai yayi min bayanin aikin nashi har na gamsu, yace,
"Don Allah ina so na ganki idan naje ko zan samu a ware min wani dan lokaci"
Shiru nayi ina tunanin kamar Ahmad yafi karfina haka dai nayi masa kwatancen inda nake yace ai yasan unguwar don ksnwar mamanshi tana aure anan "
Haka kuwa akayi daya zo zaria yana isa unguwar mu ya kirani nayi masa kwatancen gidan ya zo na fito da yake bansan fuskarshi ba na ringa dube dube amman ban ganshi ba,
Dayake ni da wata y'ar uwarmu sumayya ne muka fito tunda duk sunzo gurin biki na fada mata cewar ban san fuskar wanda yazo gurina ba ashe ita tasan shi abokin saurayin tane tace,
"Tawo muje na nuna miki shi"
Muna dan tafiya sai ta nunamin shi na rike baki nace,
"Lah har fa ta gabanshi na wuce amman ban gane ba" yace,
"Ai dan baki lura bane ina tsaye ina miki dariya don na fahimci baki gane ni ba"
Nan dai muka gaisa ya fuskanceni yace,
"Safiya zaki aureni?"
Mamakine ya kamani don banyi zaton maganar aure daga haduwar mu ba nayi shiru ina nazarin abinda zance masa don gaskiya ya kwanta min don haka na daure a kunyace nace,
"Eh zan aureka"
Nan yayi farin ciki tare da yi min godiya yace,
"Ki sanar a gida zan turo don bana son muyi ta zama ahakanan"
Nan dai mukayi sallama muna zuwa gida sumayya ta samu Aunty murja ta fara bata labari naje zance gurin saurayi nan dai ta fada mata karya da gaskiya.
Muna komawa gida naga Aunty murja ta wani hade rai tana wani cin magani
Daga Alkalumman:
Maman nurul huda👄
And
Maman ihsan 😍
Please share and comments
[7/6, 4:12 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*

Page 27/28
Tunda naga ta hade fuska na sha jinin jikina ina tunanin wanne irin cin fuska da rashin mutunci za'a yimin ina kammala aikina ta kirani naje sai cewa tayi,
"Wane ne kika je gurin shi har kika tsaya da shi?" nace,
"Sunanshi Ahmad yau muka fara haduwa da shi kuma yace na fadawa yaya cewar zai turo magabatanshi don aurena zai yi"
Tana bude baki tace,
"Alhamdulillah! Alhamdulillah!!!! Allah ya takaita min wahala zan rabu da kajaga ai gwanda kiyi auren kowa ya huta da bala'i da masifar son mazan ki Allah yasa kar ya janye ya dai tabbatar miki zai aureki ko?"
Na share hawayen da ya wanke min fuska nace mata,
"Eh da gaske yake sai dai babanmu bazai bari ba tunda yace sai na kammala karatu"
Ta wani ja baya a zabure tana cewa,
"Ai dole ma zai barki kiyi auren baban nusaiba zan yiwa magana ya lallaba shi a samu a mika ki kin karasa karatun a can insha Allahu december mai zuwa an tattaraki anyi bikin ki an mikaki muma mu huta don wallahi ni na gaji da zama da ke inda ina da hali da tuni na koreki kin barmin gida na"
Ina hawayen bakin ciki na mike na koma dakina ina kuka.
A ranar ko ta sanarwa Yayan mu zancen ya amsa mata da toh zai yi bincike akan yaron.
A bangaren Abubakar kuwan tuni ya bar unguwarmu saboda labarin abinda yayi min ya karade unguwar sai wasu daga samarin suka fara hantarar shi a dole ya tattara kayan shi ya bar unguwar.