Sashe 7
Rayuwar Safeeya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A'a ba sai kin kiraba ni daman ina son na fada miki ne don kiyi mata nasiha"
Tace toh tare da kashe wayar tayi shiru bata ce komai ba ta zuba tagumi hakan da nagani sai hankalina ya tashi nafara jera mata tambayo yi ina tambayarta lafiya ko mutuwa akayi sai tace,
"Lallai akwai wani abu da yake faruwa"
Na kalleta da mamaki nace,
"Goggo wanne abu ne kuma meke faruwa?"
Ta gyara zamanta ta fuskanceni tace,
"Ina son in tambayeki kuma ina fatan gaskiyace zata fito daga bakin ki ina kike zuwa kuma wane abokin shashancin ki"
Nayi shiru take hawaye suka wanke min fuska nace,
"Wallahi goggo ban zuwa ko ina kuma ni ba y'ar iska bace" tace,
"Kar kiji tsoro na ina son ki fada min gaskiyar inda kike zuwa"nace mata,
"Wallahi babu inda nake zuwa bayan gidansu Abubakar shima yanzun na daina zuwa gidan kuma har yanzun muna tare da shi sai dai ba kamar da ba in an aike ni ne muke tsayawa muyi hira amman bama dadewa kuma ni bana kula kowa bayanshi"
Tayi ajiyar zuciya tace,
"Toh ki sanar dani ko sau dayane wata mu'amala mara kyau ta taba hadaki dashi?" nace,
"Wallahi ban taba yin wani abu mara kyau da shi ba"
Hawayene ya wankewa mamana fuska taringa kuka tana cewa na yafe mata jikina yayi sanyi bantaba tunanin zuwan wannan ranar ba mamana tana kuka tace,
"Kiyi hakuri safiya na zalunceki na dau alhakin ki duk abinda aka fada min akanki bana bincike nake zartar da hukunci tabbas na dau alhakin ki"
Mamaki da tsoro ne ya rufeni nashiga tambayar ta meke faruwa tace,
"Bazan iya fada miki ba sai yayarku tazo"
Ta kira yayarmu dake tudun wada tace tana son ganin ta cikin gaggawa tace toh
Bayan tazo ne take tambayar Mamanmu abin da ke faru a take ta sanar damu komai tun daga farko har yanzun yayarmu wadda nayi zama gidanta tace,
"Daman na fada miki kika gwale ni kina ganin ban isa na fada miki gaskiya ba yanzun wa gari ya waya Allah ya taimakemu ta tsare kanta wahala bai sa ta saida mutuncin ta ba "
Nan mamanmu ta ringa yi musu Allah ya isa kwando kwando don sun cutar da tunanin ta ita kuma ta cutar da y'ar ta bataji bata gani ba.
Maman mu ta samu baba ta fada masa komai duk yadda akayi yace ta kirani nazo, yace,
Alkalumman:
Maman nurul huda 👄
And
Maman ihsan😍
Pls comments and share
[7/2, 5:56 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*
*True life story*
Story by : Maman Nurul Huda👄
Written by: Maman Ihsan😍
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM !
🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟
🌟G. W. F🌟
Home of gorgeous intelligent and expert writers, we are the best among the rest.
Page 19/20
"Ki fadamin gaskiyar duk abinda ke tsakanin ki da Abubakar a ranar da na dake ki?" nace,
"Wallahi Alhaji a ranar an aikeni siyan madara sai na gamu da Nura dan gidansu Abubakar ya bani kudi yace na siyo masa zobo a gurin goggo Aisha shine na amshi kudin shi na kai mata a tunani na zai aiko a amsar masa shi yasa ban je na kai masa ba na Whigs harkokina sai da yamma aka aiko inzo inji Abubakar wai yana jiran sakon Alhalin ni ba Abubakar bane ya aikeni nura ne kuma tun lokacin da akaje aka fada maka ka dakeni nace maka bansan wani sako ba"
Yayi ajiyar zuciya yace,
"Kiyi hakuri safiya ki yafemin a lokacin ban tsaya na fahimceki ba" nace,
"Wallahi babu komai Alhaji nasan ka isane da ni shi yasa kuma ni ban rike ka ba don ka dakeni bazanyi fushi ba"
Nan sukayi ta samin Albarka tare dayimin addu'o'in neman tsari daga makiya.
Tun daga ranar Mamana ta fara jana a jiki mukayi wata shakuwa mai karfi nida ita duk wanda ya kawo mata labarina zata zaunar dani ta tambayeni gaskiyar zancen in nayi sai nace mata nayi in banyi ba kuma nace banyi ba.
Ganin mun shirya nida mamana sai sauran y'an uwana na dakin hajiya Rabi da kuma y'an dakin su firdausi suka tsangwameni babu dama na zauna tare dasu kuma suka fara yayatawa a gari
Wai yanzun iskancin nawa yaci gaba don mamana ta daure min gindi ina kawo mata kudi shi yasa bata yimin komai idan an fada mata sai dai tayi ta jana ajiki.
Wata biyu yana cika babban yayan wanda zan zauna gidanshi yazo da zuwan shi mamanshi tace wa matar shi ai bazata iya zama dani ba saboda ni y'ar iskace zan lalata mata diya na bude mata ido da yawon iskanci,
Hakan yasa ina zuwa na gaidata naga ta kalleni sama da kasa ta watsar tare da jan tsaki da kyar ta amsa gaisuwata, shi kuma yayan namu yace naje na hadu kayana mu tafi naje mamana ta tayani na hada kayana,
Mamana ta kirani na amsa tace,
"Kin ga dai Murja matar yayanki ce toh inason ki dauketa tamkar uwa kiyi mata biyayya kar ki saba mata ta hanyan kin bin umarnin ta idan kuma kika aikata Allah ya isa tsakanina dake"
A take jikina yayi sanyi kalau nayi shiru vance komai ba ta je gurin murja tace mata
"Murja ga amanar safiya nan na baki ki dauketa tamkar y'ar ki ki ringa gyara mata kuskuren ta ki ringa yi mata fada idan tayi ba dai dai ba"
Ta amsa da Toh muka shigo mota ni da ita babu wanda yayiwa wani magana har muka isa garin zaria muna isa na kira Abubakar na fada masa kasancewar mamana ta bani waya ta sai yace,
"Wato safiya bakya jin magana sai da nace miki karkije makarantar nan amman kika nace sai da kika tafi ko ki ka barni baza mu ci gaba da soyayyar mu ba kenan" nace,
"Kayi hakuri idan Allah ya rubuta soyayyar mu tabbatacciyace to sai munyi aure haka idan Allah ya rubuta babu aure a tsakanin mu dole ne mu hakura mu rabu da juna duk kuwa yadda muka kai da son juna don haka kayi hakuri nayi karatuna lokaci zuwa lokaci zamu ringa waya"
Yace "Toh shikenan"
Haka na fara rayuwa da Murja ni nake yin girki ita sai dai tazo ta kunna min gas gaba daya ta mikamin girkin gidan bata yin komai har wanke wanke hakan bai dameni ba don nasan rakwafci nake yi idan na gama girkin ita zata zuba min abincin babu ruwanta ya isheni ko bai isheni ba haka zan dora da ruwa.
Shiru shiru admission bai fito ba shida yayi wa babana Alkawarin nemamin admission sai yaki zuwa ya kirani yacemin ranar Monday naje FCE, na ansa masa da toh
Ni ban taba zuwa FCE ba ban san hanyar da zan bi naje ba amman ya turani, ranar monday na shirya na fita bakin titi nayi tsaye bakin titi ina raba ido don ban san inda zan nufa ba can naga wani dan mashin na tsayar dashi nace,
"Malam FCE nake son zuwa amman bansan ta inda zanje ba don ban taba zuwa makarantar ba" yace,
"Ai babu nisa Naira talatin ne hau in kaiki"
Na hau ya ajiye ni a kofar makaranta na kira yayan nawa nace masa gani a kofar makarantar,
Yace in shiga in tambaya haka dai nasha bakar wahala gurin neman admission babu wanda ya taimaka min kullum sai na fita.
Fitar nan da nake yi ashe yayata iklima tana kiran murja tace mata wai ta ganni tare da maza muna ta yawo a cikin makaranta tin kafin ma na fara karatun.
Ita kuma ta kara matsamin da ayyukan gida da hantara ina ji da wahalar neman admission ina ji da wahalar gidan, duk office din da zakaje maza ne kuma da kaje zasu fara neman hadin kan ka, wani ma gada ga ya fito fili yace min
"Ga ki y'ar fara kyakkyawa mai kyan sura kin tsaya kina wahalar neman admission ban gishiri in baka manda akeyi a rayuwar nan in kina son admission zan fada miki inda zamu hadu sai ki biya min bukata ta ni ma na biya miki taki don kuwa ki kaddara kamar kin samu admission ne kin gama "
Na kalleshi da mamaki nace،
"Bawan Allah kaga nayi maka kama da y'ar iska ?" yace,
"Toh ba daga kaduna kika fito ba ai daman ku y'an matan kaduna wayayyu ne idonku ya riga ya bude "
Na girgiza kai cike da takaici nace,
"Kayi hakuri malam ni ba irin wadannan y'an matan bace''
Na fito na bar masa office din shi ina fitowa na hadu da wani dan uwanmu ni ban gane shi ba shine ya gane ni yace,
"Ah ah wannan ba safiya bace?"
Nace masa "Ni ce" yace,
"Nan kike karatu? " nace masa a'a admission nake nema na free MC" yace, "Muga takardun naki"
Na mika masa ya duba yace,
"Ai takardun ki bana free MC bane ko zaki shekara kina neman admission bazaki samu ba amman ki tafi zan gyara miki"
Na tafi bawan Allah nan shi ya gyara min yayi min komai ya kawo min har gida yace gobe naje makaranta na same shi.
Washegari na shirya naje makaranta wani tsautsayi..................✍
Daga Alkalumman:
Maman nurul huda 👄
And
Maman ihsan😍
Pls comments and share[7/4, 2:25 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*

Page 21/22
Washe gari na shirya naje makaranta wani tsautsayi ina shiga na kirashi yayi min kwatancen office din shi, naje Akan hanya na gamu da wata mata ashe y'ar lesbian ce tun shigata ta zuba min ido tana kallona tamkar taga nama ta nufo ni da zuwa ta fara yabani tana cewa,
"Wallahi kin hadu y'an mata ga kyau ga fari ga kira ni dai kin yimin na kuma gani ina so ya za'ayi mu ringa haduwa gashi ni na kusan tafiya America me kike karanta ne?" nace mata,
"Ban fara karatu ba admission nake nema"
Ta bude ido da mamaki tare da kama bakinta tace,