Sashe 3
Rayuwar Safeeya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kullum sai naci duka saboda Abubakar tamkar jaka, babu ranar da zata fito ta fadi banci duka ba a gurin mamanmu, hakan yasa y'an gidanmu suka gasgata cewar ni din y'ar iskace tunda kullum sai an dakeni, don su basu san dalili ba bayan wanda musa ya fada masu.
*Ina son nayi amfani da wannan damar gurin tunanatar da y'an mata har ma kananan zawarawa cewar su daina saurin shigewa namiji da zarar ya furta yana son su don basu san cikin shi ba wata kilama ba sonki yake ba musamman idan iyayenki sun nuna basa sonki da shi ki daure kiyi hakuri ki fawwalawa Allah tare da kai kukanki sai kiga komai yazo da sauki amman ga y'an matan mu ba haka bane su gani sukeyi iyayensu basu waye bane tunda basu san soyayya ba, wlh duk namijin da ya san cewar iyayenki basa son alakar ku kuma ya ki kyaleki ba masoyinki bane akwai abinda yake nema a gurinki, wani gayen ma dan karya har turo miki abokinshi zai yi yace bashida lafiya saboda sonki hawan jini ya kamashi kaji karyar banza yo iyaye suka mutu ma aka hakura ballantana budurwa pls y'an mata kuyi wa kanku karatun ta nutsu Allah ya tsaremana y'ay'anmu daga sharrin guys Ameen*
Duk wahalar da nakesha amman na kasa rabuwa da Abubakar, hakan yasa harda makirci ake hada min duk lokacin da mamana ta kusa dawowa daya daga cikin kishiyoyin ta zai aikeni kasuwa, idan ta dawo ta tambayi ina nake sai suce su basu san inda naje ba ai tun fitar ta na fita ban dawo ba har yanzun,ai kinsan inda y'arki take zuwa tunda ta balaga ta fara bin samari bata hanani ba ai gashi yanzun tana gani da idonta abun ya ruka ko tsoro banayi in dawo yadda nakeyi da kafin ta dawo, yanzun zamana nakeyi saboda nima inajin kaina.
Ita kuma ina dawowa ta rufeni da duka tamkar An aikota ba tare da ta tambayi ina naje ba.
Sry fans
Alkalumman:
Maman nurul huda 👄
And
Maman ihsan😍
Comment please
[6/27, 9:20 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*
*True life story*
Story by : Maman Nurul Huda👄
Written by: Maman Ihsan😍
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM !
🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟
🌟G. W. F🌟
Home of gorgeous intelligent and expert writers, we are the best among the rest.
Page 11/12
Kullum abun baya canzawa na zamo tamkar jaka a gurin mama, bata taba tambayata akan zancen ba.
Wahala tayi wahala dole na fara tunanin barin Abubakar tare da soyayyarshi domin kuwa bazan iya jure wannan dukan ba kar naje wata rana mamana tayi min baki.
Ai kuwa na sameshi da zancen nace,
"Abubakar bawai bana sonka bane ba wlh ina sonka amman wannan rayuwar ta wahala bazan iya ba mu rabu kawai don ina gudun bacin ran mahaifiyata"
A take ya rude ya fara rokona karnayi haka yana cewa,
"Yanzun duk soyayyar da kike min iyakacin ta kenan zaki iya rabuwa dani saboda wahala alhalin ni duk wuya duk runtsi ina tare dake babu wata wahalar rayuwa da zata sa na rabu dake, ina tare dake safiya har muddin rai ke din tsokar da ke kirjina ce idan babu ke hakika babu Abubakar, ki tausayawa bawan Allahn nan kar ki rabu da shi domin zai iya rasa rayuwarshi, kece ni safiya nice ke kar ki gujeni ni naki ne ke kadai"
Nan dai yayi ta zuba kalaman soyayya har sai da yayi nasarar janye zuciyata naji shi din rabin jikina ne bazan iya rabuwa dashi ba a take nayi masa Alkawari nace,
"Nayi maka alkawari Abubakar ko kasheni za'ayi bazan rabu da kai ba ina tare da kai, da soyayyar ka zan rayu"
Murmushi Abubakar yayi yanamin godiya nan muka ci gaba da hirar mu.
A lokacin da muka shiga js 3 sai mamana ta fara hanani fita in kuwa fitar ta zama dole to sai dai na fita da kanina namiji wanda yake bina mai suna Abulkhairi ko autarmu Nabila,amman ni kadai ban isa na fita ba saboda kar naje gurin samari nake zuwa a tunanin mamana da sauran mutanen gidan.
Alhalin ni kuma banida wani saurayi bayan Abubakar, kuma shima din don naga yana sonane tsakani da Allah kuma nima ina sonshi.
A wannan lokacin ne yayata wadda nake ba zatayi aure sai miijn nata ya siyo mata waya ash motoroller da ake yayi a lokacin dayake tanada wata wayar sai ta ce na dauketa tunda ta samu sabuwa.
Kaf cikin yaran unguwar mu daga maza har mata wadanda suke tsakanin shekaruna ni na fara rike waya.
Tabbas waya tana bata tarbiyyar yara da matasa waya a wannan lokacin itace ja gaba gurin gurbata dukkan reshe mai kyau.
A lokacin da na samu waya sai naga ai wata damace aka bani wadda zamuyi communicating da Abubakar a duk lokacin da muka so zamuji muryar juna harma mu tsara inda zamu hadu,
Dagani har Abubakar munji dadin samun wayar nan sosai Mamana da kanta ta saimin sim tasamin, domin bata kawo komai a ranta ba.
Abinda bata sani ba kuwa shine ta kara bamu gudun mawar gudanar da soyayyarmu yadda muke so domin waya bata yankewa a tsakanin mu kullum muna waya.
Idan ya kirani sai muyi awa biyu zuwa uku muna waya ba tare da na gaji ba, kuma koda mutum yana zaune a gurin bai isa yaji me nake cewa ba saboda ina rage murya sosai .
Irin dai yadda y'ammata suke waya lol
Muci wayarmu sosai don yana turomin kati shi yasa baya yankewa a waya.
_Bake kadai ba safiya nima hakane fah🤣_
Yau da gobe akace sai Allah sannu sannu maman mu ta fara fahimtar cewar ban rabu da Abubakar ba,
Wata rana bansan yadda akayiba kawai mama ta rufeni da duka bayan tsayin lokacin da ta dauka bata dake ni ba.
Kuma ta amshe wayar hannuna ta mika min sim tace,
"Ga shinan sai kiyi kira da shi sim din"
Haka nan na share hawayena kewar Abubakar ta dameni na dauko sim din nayi ta juyawa wani lokacin harda hawaye na.
Wani dare da zan kirashi daren bakin ciki wanda bazan taba mantawa da shi ba yayana Musa uba daya ni da shi.............✍
Alkalumman:
Maman nurul huda 👄
And
Maman ihsan😍
Vote and comments pls
[6/29, 7:40 AM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*

Page 13/14
Wani dare da zan kirashi daren bakin ciki wanda bazan taba mantawa da shi ba a rayuwata yayana Musa wanda muke uba daya ni da shi, ya shigo dakina ya tashe ni a barci na mike ina kallonshi da mamaki duk da banji a raina cewar nemana yazo yi ba tunda a ganina yayana ne dole ko yayane akwai so yayya da tausayina a ranshi a matsayina na kanwarshi yace,
" Safiya kinsan ko me ya kawo ni ? "
Na girgiza kai har lokacin ina ta tunanin me ya kawo shi nace,
"A'a yaya Musa sai ka fada"
Yayi wani murmushin gefen baki yace,
"Matso kusa in tabaki safiya"
Jikina ne ya dau rawa muryata tana rawa nace,
"Yaya Musa ka tabani fa kace, ban gan ka tabani ba ? "
Yace a dan tsawa ce
"Eh ki zo nace na taba kiiiii"
Nan fa muka shiga gardama ni naki bashi hadin kai shi kuma ya nace sai na yarda ana cikin haka sai ga Mamana ta fito yana ganin ta ya chanza akalar zance yace,
"Wai safiya ba cewa nayi ki saka min tuwo inci ba ? Kika tsaya kina kallo na"
Jikina har lokacin yana rawa nayi saurin dauko kwano ina cewa,
"Kayi hakuri don Allah yanzun zan zuba maka"
Na zuba mishi tuwon na mika masa ya amsa sai mamanmu tace,
"Wai daman tuwo yace kisa masa kika ki kika tsaya baki zuba masa ba ? "
Na girgiza kai alamar A'a, ta wucewarta daki bayan Musa ya fita.
Washegari bayan sallahr isha'i kowa ya dawo gida gashi an dauke nepa gidan dundum yana shigo a tsakar gida ya tarar dani ina zaune sai yace,
"Ke safiya zo nan"
Na mike na nufe shi naje har inda yake sai yace,
"Maza ki cire kayanki ki daura zani ki biyoni bayi"
Shi fa duk a tunanin shi Abubakar yayi disvirgin dina, na kalleshi da mamaki nace,
" Wanne irin in cire kaya na biyoka bayi"
Na yi tsaye ba tare da na tafi zuwa cire kayanba ai kuwa ranshi ya baci yace,
"Wai safiya ba dake nake bane da kika yi tsaye kika sani a gaba"
Rigar jikina daman jacket ce kunsan yadda jacket take tana bayyana saman Albarkatun kirjin mace ban an karaba kawai sai ji nayi ya kawo hannu yana taba min kirji ai a zabure na buge hannun shi nace,
"Wallahi kul ka kuma taba min jikina bana son iskanci me ka maidani ina matsayin kanwarka ne fa wallahi bazan dauki wulakanci ba"
Ashe dayan yayan namu sunusi yaga abinda ya faru ya hade rai yace masa,
"Kai lafiya ? "
Nan ya daburce ya fara kame-kame yana cewa,
"Abu nagani shine nake kakkabe mata"
Da mamaki ya kalleshi yace,
"Ya za'ayi cikin duhun nan kaga abu a jikin ta maza fada min abunda ka gani kuma ka nuna min shi"
Nan ya kuma rikicewa yace,
"Ai ni daman bayi zanje ba wurin ta nazo ba"
Ya dauki buta ya wuce bayi abinshi yaya sunasi ya ja tsaki ya wuce dakin Maman shi wato uwar gidan.
Yana jin tafiyarshi ya fara kirana yanacewa,
"Ke Safiya kikawo min ruwa ina bayi"
Nace,
"Wallahi bazan kawo ba ! Bazan kawo ba !!! "
Sai yayi shiru ya dade a cikin bayi sannan ya fito ya sameni a zaune lokacin ba kowa yace,
"Ke dallah y'ar iska waye bai san halinki ba to abunda kike bawa Abubakar yana ci shi nima nake so ki bani naci"
Sai kace wani abinci🤭
Sai nace,