Sashe 1
Rayuwar Safeeya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[6/19, 11:42 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*
*True life story*
Story by : Maman Nurul Huda👄
Written by: Maman Ihsan😍
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM !
🌟GORGEOUS WRITER FORUM🌟
🌟G. W. F🌟
Home of gorgeous intelligent and expert writers, we are the best among the rest.
Page 1/2
Da farko dai sunana safiya Al-hassan sani ni haifaffiyar garin kaduna ce asalin mahaifina su mutanen zaria ne momallawa ne, babana yana da mata uku.
Ta farko sunan ta Hajiya Atika y'ar garin makarfi sannan matarshi ta biyu Hajiya Maryam mahaifiyata kenan itakuma Asalinta y'ar garin kebbi ce a zuru matarshi ta uku itace Hajiya Hauwa'u ita kuma asalinta y'ar katsina ce a huntuwa.
Gidanmu mun kasance mu ashirin da biyar ne y'ay'an babanmu amman uku Allah yayi musu rasuwa, mu ashirin da biyu muke raye acikin yaran gidanmu nice ta sha tara, a dakinmu kuwan nice ta shida, matar babanmu ta farko Hajiya Atika tana da takwas haihuwarta tara amman takwas ne a raye daya ya rasu, mamata kuma haihuwarta goma amman takwas ne suke raye biyu sun rasu,matar shi ta uku kuma 'ya'yanta hudu ne kacal a gidanmu, amman ta taba yin aure ta haifi wasu y'ay'an sannan auren ya mutu ta auri mahaifina.
Muntaso nida kanwata Firdausi wadda take bimin tare muka taso dukda na girme ta da y'an watanni amman kasancewar babanmu idan yaran shi suka taso tare koda daya ya girmi daya to tare zai kaisu makaranta, a haka muka taso akasani ni da Kanwata Firdausi a nursery school tare da wasu daga cikin yaran unguwa kasancewar Babanmu mutum mai jama'a da son taimako yasa yake daukar yaranshi da na masu karamin karfi ya kai school shi yasa yake da jama 'a, tare muke zuwa tare muke dawowa saboda school din yana bayan gidanmu ne .
Kasancewar gidanmu akwai mata to dole za'a samu y'an kace nace wanda muka taso muka ga anayi , zasuyi rigimarsu tsakanin su amman mu yara babu ruwanmu don bamasa baki,
Mahaifiyata mace ce mai kawaici da hakuri wanda duk abinda zasuyi bata sa yara aciki don haka, muka taso da kaunar y'an uwanmu, don munga suna rigima bama sa kanmu aciki muna mu'amala da kowaccen su da zuciya daya, bama taya Mamanmu kishi abinda bamu sani ba su sauran y'an uwanmu basa kaunarmu don suna taya iyayensu kishi.
Haka dai muka taso tare ni da Firdausi dukda cewar na girmeta amman haka nake binta tamkar itace yayata, Abinka da yarinta duk lokacin da na bita muka fito wasa sai tasan yadda tayi ta hadani da sauran yaran unguwar sunyi min dukan tsiya, a kullum babu ranar da zata fito ta fadi banci dukansu ba, ni kuma ban iya fada ba don bana iya ramawa sai dai nayi kuka, hakan yasa tun abun bai damun mamana har ya fara damunta,
In nashigo ina kuka tayi ta min fada wani lokacin ta karamin wani dukan tace,
"Don me bazaki ramaba, saidai ki shigo kina baremin baki"
Hakan baisa na koyi ramawa ba, wata rana daga cacar baki nida firdausi baiwarAllahr nan ta dauki abu ta makamin agoshi take kuwan ya kumbura, amman budar bakin mahaifiyarta sai cewa tayi:
"Allah ya kara bake ba ce babbar banza duk inda ta shiga kina biye da ita maimakon ita ta biki"
Mamanmu ba tace komai ba ta kamani tasa huta ta lailayamin har ya wartsake ta lallasheni.
Haka rayuwar take tafiya muka gama nursery Babanmu ya kaimu L.E.A kabala tare da sauran yaran unguwar mu,nan muka fara daga primary one harzuwa primary six.
Nayi matukar wahala don abu kadan zai hada ni da Firdausi su taru suyi min duka a kan hanyar dawowa gida, bata ma tuna cewar ni y'ar uwarta ce wadda muka hada jini daya wato mahaifi.
Insha kuka na na share hawayena na dawo gida in fadawa mamana duk abinda ya faru sai tace inyi hakuri, wani abu daya karamin bakin jini a gurinsu shine Allah ya dorawa Babanmu sona fiye da sauran y'an uwana, don inada farin jini a gurin jama'a, komai akayi za'a ce safiya mutanen unguwarmu suna yawan yabo na komai dai safiya! Safiya!! Ashe hakan yasa y'an uwana da kishiyoyin Mamana kullata ta.
Duk abinda Firdausi take min bantaba fushi da ita ba haka gobe zan kara binta koda zata sa ayimin wanda yafi wannan, a haka har muka gama primary muka tafi secondary nan ma ajinmu daya nida Firdausi, a wannan lokacin Firdausi ta kasance mace mai tsananin zuciya da fada don baka isa ka nunata da yatsa ba kuma ka maidashi lpy ba, musamman ma ni da ban tsiraba a gurinta tamkar kanwarta shi yasa na rage shige mata duk abinda zatayi saidai nasa mata idanu in kalleta .
Shigarmu secondary school sai Allah ya hadani da mutane masu sona daga classmate dinmu har senior dinmu,
A wannan lokacin duk wani alamu na cikar hankali (balaga) ya fara baiyana a jikina, hakan yasa tun a lokacin samari suka fara yi min tururuwa gida da makaranta.
Alokacin da muka shiga jss2 wani saurayi ana kiranshi Nazir a cikin school yake haka a gida akwai wanda yake matukar sona, Abubakar
A school kasancewar Naziru senior dinmu sai aka bashi Amir, ashe Firdausi taji haushi don me Amir din makaranta Zai kasance saurayin *Safiyya* .
# Vote
#Comment
#share
Maman Ihsan ce😍
[6/22, 3:15 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*

Page 3/4
Hankalin firdausi yayi matukar tashi da wannan abun saboda kishina take yi saurayina shine Amir, da yake haka akeyi a MSSN za'a bawa namiji Amir mace kuma Amirah.
Wani ikon Allah Ana tashi daga school Firdausi da y'an unguwarmu suka tare ni tashiga tambayata
"Me ya kaiki Mssn da har Amir ya ganki yace yana sonki ? "
Da mamaki na kalleta nace,
"Ni bana zuwa mss "
Daya daga cikin gangs dinta Fati tace,
"Lallai ma firdausi ki tambayeta da yaren da zata gane ki mareta zata fada miki duk kulle kullenta "
Raina ya baci idona yayi ja cikin bacin rai nace ,
"Wallahi kar ki kuskura ki mareni karki fara na fada miki"
Ta kalleni da mamaki tace,
" kar na fara fa kikace ? "
Kaina tsaye na amsa mata da "Eh" tace,
"Toh saina mareki sai naga ubanda ya tsaya miki sai naga karshen kurinki"
Tana kaiwa karshen maganar ta ta daga hannu zata zabga min mari da sauri na rike mata hannu raina bace nace,
"Wlh bazaki kuma duka na ba daman can ina kyaleki ne to yau kam baki isa ba"
Nan take kawar ta ta yunkuro zata mareni itama na rike hannun ta tare da zabga mata lafiyayyun mari guda biyu, ai kuwa sai suka tarar min abinka da mai hakuri idan ranshi ya baci bai iya fushi ba, na hada kansu na gwara na fara kai musu duka tuni kawarta ta gudu ita kuma ta tsaya don a tunanin ta zata iya yimin duka.
Nan nayi mata dan banzan duka duk na ji mata ciwo muna cikin fada sai ga teacher din mu Firdausi tana ganin shi ta gudu don tasan bata da gaskiya yace,
"Safiyya me ya hadaki da 'yar uwarki keda nake yabonki baki da fada"
Nayi shiru ina sauke ajiyar zuciya nan ya bani hakuri tare da ja min kunnen na daina fada da kanwata.
Firdausi kuwan direct gida ta nufa taje ta fadawa mahaifiyarta karya da gaskiya nan ta shiga sababi tana zage zage, don daman ita fadanta a fili yake sabanin uwargidan wadda take boye nata sai dai taje gurin wannan tayi gulmar wancan, kai kuma gobe ta kai taka gulmar gurin dayar, shi yasa yawanci ita ke hadasu fada a yau din ma tana zaune batace komai ba ballantana ta bada hakuri.
Ina shiga gidan mahaifiyar firdausi ta tareni da masifa tana zagina tana cewa,
"Don mugunta kinkama kanwar bayanki kin dake ta saboda cin zali ko da yake kin sha a nono ba laifin ki bane amman don uwarki yau sai na fadawa ubanki don bazan saki baki ba ki lahanta min yarinya domin nasan ciwonta ehe"
Mamana tana zaune amman batace komai ba ta tashi ta ahige daki،saida abun ya isheta ta leko tace,
"Haba maman Garba bai dace kiyi ta fada akan yara ba da zaunar dasu kika yi kikaji ta bakinsu sannan sai ki yankewa mara gaskiya hukunci "
Nan fa fadan ya koma na mamana saida mama tayi mata tas sannan tayi shiru.
Ashe shirun nata iya nan ne sai da dare taje tasamu Babanmu da zancen tace,
"Alhaji kana ganin Safiya yadda take musgunawa firdausi tun ina shiru yanzun na gaji don haka ka shiga tsakanin su kowa yayi harkar shi"
Babanmu ya aika aka kiramu ya tambayemu abinda ya hada mu, tas na fada mishi duk abinda ya faru, ya tambayi firdausi hakane tace
"Eh hakane"
Yace, "me yasa kuke fada a tsakanin ku alhalin kuna y'an uwa ? "
Ni kuma nace,
"Ai fati ce take zugata wai ta mareni"
"Ta mareki fa ? "
Ya fada cike da mamaki na gyada masa kai yace,
"Firdausi kin manta safiya yayarki ce da har zaki daga hannu zuwa marinta ? "
Tayi tsuru tsuru yace aje akira mashi Fati, tana jin kiran taki zuwa har sai da yace idan bata zoba zaije da kanshi ya daukota babu shiri tazo a tsorace don kowa yasan baban mu yana da zafi sosai musamman idan ranshi ya baci yace,
"Ke me yasa kike hada y'an uwa fada ? "
Tayi shiru ta kasa cewa komai nan yayi mana fada sosai ya kuma ja kunnen mu kar mu kara yin fada
Baba ya dauko mana..............✍
Alkalumman:
Maman nurul huda 👄
Maman ihsan😍
Comments please
[6/22, 4:22 PM] MAMAN IHSAN 😍: *RAYUWAR SAFIYAH*

Page 5/6