Sashe 9
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shikuwa yai murmushi domin yakara samin Wata hangar kara wahalar da ita yai murmushin mugunta daya tuna wani Abu kome yatuna oho sallamar tane yakase mashi tunani...........
Muje zuwa masu karatu akace wasa farin girki
Ina Mika gidiyata gareku sosai nasoya nurul kalbi
By umeey matar manya halee nas lumancy baby 😘😘😘😘😘😘
Byeeee✋✋✋✋
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Pls mata kawai domin ina samin complain gamasu cewa sunason min Mgn suna son number etc pls pls abunda yasa banason number Na yadunga yawo ko ina kamar shara pls kuma gashi anan zanrubuta banda kira duk na miji yakirani koya dauki number Na walahi duk namijin da yakirani banyafeba Allah ya isa
((((08131638664.......))))
@@@@ 2017?;:"*
[10/25, 10:18 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyats)))
Page 2⃣3⃣
Na Ummy matar manya
Ina miki dumbim godiyata sosai ga masoyana masoya NURUL KALBI. Allah yabar kauna hakama yan nurul kalbi fans group banida kamarku ina godiya sosai Allah barmu tare
Duban da nai dayanayinda muke kegabatomu Na sallah yasa naimaku wanan page din Na karshe zance saidai bayan salah sai munhadu bayan sallah Allah yanunamana lokaci lafiya 👍😅😅😅😅😅😅😘😘😘😘😘😘😘😘😘✋✋✋✋✋✋✋✋✋✋🐑 nagode
Takaraso falon tace gani yace muje yatashi yafita tabi bayanshi zuwa babban falon sukai break fask saiga synty tafito tanajan troly taimasu salama tatafi bayan fitarta ne unaisa tadubeshi tace amm korarta Kaine kaiyadaga mata tace to SBD me yace haka naga dama cikin zubda kwalla tace nidai ancuceni walahi haka kawai kawai wacema nakejin motsinta agidan itama ankoreta ...uhum uhum kawai tasakamasa kuka nika maidata walahi ido ya truramata yace walahi ki hade kukan nan yamike tare da cewa biyoni balonsa yayada zango itama tashigo tazauna yai tamkar baigantaba wurin 5 mnt sanan tace ganifa tace ainaganki yatashi ya shiga bed room dinshi 10 mnt sanan yafito yazauna kan kujeranda ke pesing dinta yace inaso kibude kunenki da kyau kiji aikin ki dazan gayamiki daga yau duk wani aiki da kikasan synty keyi
Agidanan to yadawo kanki kuma walahi kika yadda kika kuskure koda 1 ne zakigane kurenki unaisa kam tunda yafara gayamata take zubda kwallah yakaleta yai murmushin jin dadin kukanda yasata yace kinga inbakida abun fada ni inada wurin zuwa yamike yafita derect gidan wani abokinsa yawuce nagurin aikinsu dazaiyi aure anam suka hadu sukacigaba da shiryeshiryen bikin da yadda shagullan zasu kasance ,,,, ananne ma unais yace yadauki nauyin liyafar cin abunci agidansa da abokanan Angon da amaryar sunji Dadi sosai da karamcinda yanunamasu sai dare yadawo gidan lokacin unaisa na zaune akofar falon gidan yatarar da ita.yace mikike anan tace ni ni ni .... Haka kawai abar mutum zaune a gida shikadai yakaleta ya jige lebensa sanan yace to miza ayimiki tace nikawai bazan iyabane zaman gidan yace OK mar yaraba gefenta yawuce tabiyo shi suka shigo falon tace amm to ai.ga abuncin can kan Dinny yajuyo da kalonsa kanta yai murmushi yace wazaici ja gwagwalon yara ni yanuna kansa ni kike nufi zanci abuncin tab badaniba kam tace yo ai nafi wandama bai iya dafa ko ruwan zafiba sai cika baki kawai da karfi yajuyo aikuwa da gudu tai daki aguje shikuwa dakinsa ya wuce yai wanka sai bacci
Da safe dayatashi wanka kawai yai yafita koma break baisaya yiba domun anajiransa zasiyi wani wasane a club dinsu unaisa likacin da tatashi tai wanka taje kicin tai break tazauna afalo takunna TV saitakarajin gidan yaimata shiru tatashi tashiga dakinsa tatura kofar ahankali tashiga amma wayam bakowa tawuce bed roam dinshi nanma shiru aikuwa nan takara rikicewa saikawai tafara kuka aiwanan muguntane haka kawai abar mutum agida bakowa haka tadinga kuka wiwa tazo akofam falon ta kwanta tana kukam har bacci yasaceta unais sai 7:46 pm sanan yadawo gidan kuma har lokacin unaisa nanan kwance akofan falon tana vacci da ruwan kwalla afuakarta daidai unais yakawo......
To masu karatu adaidai nan zandakata saikuma mun hadu bayan sallah zakuji cigaban wanan litafin Na NURUL KALBI
Nagode sosai my fans Allah yakara zumunci da kaunar juna
Ina muku barka da sallah fatan za,aci nama lafiya
2017
Bye ummeey matar manya
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:19 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( haaken zuciyata)))
Page 2⃣4⃣
Na umyye matar manya
Ina Muku barka da sallah fatan kunyi sallah lpy Allah ya nunamana Wata shekarar lafiya
Yaji mutum a gabansa saiya duba kasan unaisa CE yagani kwance sai bacci take da alamar tayi abunda tasaba wato kukan cak yasa hanunusa ya dauketa yai dakinsa da ita ya kwantar da ita a gado.tube yashiga wanka Yajima sosai kafin yafito daure da.towel daidai lokacin unaisa ta tashi.lokacin aka dauke wuta duhu ya mamaye dakin baiwani damuba yaje.gaban mirror yakimsa ya feshe jikinsa da turare saiyadinga jin kamar sheshsheka ana.kuka yajuyo da kalonsa unaisa kam takara kaima kuka take haikam kamar me tanakiran , ayya uncle ni ina tsoro uhum uhumm ayya ammy na wayyo uncle kana ina kardai baidawo ba nahiga uku.ni unaisa unais ya tsaya yanakalonta yadda take shagwaba da tsoron tsiya yai murmushi domin shi abun dariyama ya bashi walahi ahankali ya karaso yahau gadon unaisa kam batamasan anyiba sai kukanta take tana sambatu rungumeta yai tare da huramata iska akune yanadan bubuga bayanta cikin rarraahi yace,,, is OK my naisa stop craying OK unaisa kam ihu tasaka tareda turjewa domin harga Allah bata dauka unais bane unais kam riketa yai gab yana huramata iska akunne yace naisa ninefa uncle ko bakigane bane sai alokacin tadena kukan.saikuma tasoma zunburo baki cikin shagwaba ni haka kawai a bar mutum shikadai awanan gidan ni walahi bazan iyaba sai matsifa takemai ni ni walahi gidanmu gurin ammy Na nakes.....baibari ta idaba yaman bakinsa da NATA kissing dinta yake kamar yasami sweet unaisa kam sai tureshi take.amma ina saida yagaji Dan.kanshi yabarta.dukansu maida numfashi.sukeyi. cikin zuhda kwalla tace mugu kawai yamike tarecewa Bari nasaka tufafina asanan zaki gane mugu ne yafito falon shi.domin shiryawa unaisa tasaka kuka ni kace atada gen walahi tsoro nakeji ta dameshi da kukan yace naji shikawai kikeso tadaga masa kai yace,,to kimin shiru yadauki wayarsa yakira nantaga yajuye harshe yana magana da yaren garin baikarasa ajiye wayanba saiga wuta ko,ina ya haska yakuwa nufeta.gadan gadan yanacewa sake maimaita abumda kikafada dazun unaisa duk ta tsorata tunkafin ma yakaraso sai zaro ido yakeyi.yace waye mugu aikuwa yasa hannu zai capkota ta ruga.a guje sai dakinta ta kulle taje tai wanka tashirya cikin wata nighty sunacikin kayanda yakawo mata tafeshe jikinta da turare taji yana kwalomata kira da sauri tafita taje tace gani am am.abumci ne zankawoma yakaleta yaharareta wazaici ja gwagwalonki kinga malama wuce ki gyaramin bed room dina sum sum tawuce bed room din bayan tagama gyarsmasa ta kwanta abunta tace Allah anan zan kwanta saidai kai ka kwanta a falo ni tsoro dama nakeji awancan dakin takwanta kuwa sai bacci unais kam sai 12:24 pm yashigo bed room dim ananne yaci karo da unaisa kwance tana bacci abunta yaje direct yatadata tsaye ya ajiyeta ama ina batama San.anyi.ba kawai yaga takoma luuuuu tafada bed taci gaba da bacinta tsaki yai Dole yahau gadon yaja masu bargo yarufesu aikuwa unaisa dajin kamar dumin jikun mutum akusa da ita saikawai tashige jikinsa tadinga nukurkusansa ta doramai cinyarta a kafarsa tatura kanta a kirjinsa tazagayo hanayenta a bayansa duk unais yabi da yarikice shigani yake muguntane unaisa kemasa amma ita harga Allah bacinta takeyi ahakadai unais yaga gari ya waye yatashi ya shiga toilet yai wanka yazo yatadata yace taje tai sallah yafice falo anan yai sallah yafara karatun alkur,ani sai 7:46 am yagama duk askar dinsa yashiga bed room din tana kwance tana bacci ido ya tsuramata domin yaji wani alokacimda yana falo yaji kira,ar ta tana karatun alkur,ani yai murmushi yaje ya,ajiye kur,anin sanan yahau gadon yatasheta zaune tawani langwabe kai tafada kirjinshi nikabarni yace naisa fita zanyi da saurifa ayau ayaune ake auren Mr joy kuma yaune bikin tashi unwa nakeji kihadamin break fast da sauri pls tasauko saman gadon tace niban iyabafa ban iya komai ba yakaleta gefen ido yasan ramawane tai tunda yafada bazaici jagwagwalo ba yace kinsan Allah walahi idan baki tashi kika shiga cikin ba zaki gane kurenki yamike yanufeta aikuwa da gudu tai waje tashiga kicin din arish da kwai tasoya tai tosting bread tadafa masa tea dataji kayan kamshi tajera a Dinny tashiga dakinta tai wanka tashirya sap cikin wasu English weas masu kyau sanan tawuce dakinsa tanata zuba kamshi da salama tashigo sanye da sweat black taganshi yana tsaye gaban mirror yana gyara rigarsa cikin takunta ko,ina jikinta motsi yake taje gabansa ido suka tsuawa juna na minti 5 kafin tawani lumshe ido tabude tace my uncle kai kyau sosai yace Allah koh tace E man yace to ai kin fini ma sosai my beauty naisa Na tace ni ni fa unaisa sunaa..kafintagama fada yace no my naisa muje kibani break din natafi saikirana ake tabi bayanshi suka fito taresuka nufi Dinny tazubamasa tunkafin yakai baki kamshi yai masa maraba yakaleta taduke kanta tana kalon kasa yace beauty bazajiyi break din bane tace nibanajin yunwa yace walahi.saikin ci zonan ba musu tazo yaja kujera tazauna yasoma bata tanaci saikuma tace a a kawo spoon din tunda kana sauri anajiranka yakuwa sakar mata tasoma bashi yanaci har suka gama yamike tarakashi suna tafiya suna karasowa bakin kofar yace inazaki tace inason ganin wajene tace INA ahakam yanunata da yatsa yace karki kuskura kin San yadda kikai kuwa yakara yimata kalon kurula yakauda kai yace karnagani ko naji kinfito compound dinan ninatafi tace am am yau kam da yaushe zakadawo domin nifa ina tsoro tafada tareda turo baki yace saigobe zandawo ta zaro ido tace a...bakinsa ya hada danata yadinga kissing dinta yadago yasakarmata pick a goshi yai murshi yacce beauty 👋🏻 tanagani bodyguard suka bude mass motor yashiga driver yaja sukabata iska
Beauty kam takoma ciki takuna TV.tana kallo har bacci tadauketa.sai 4:56 tatashi tai wanka ta sallah takada tea tasha takoma baccinta..........
Nagode sosai my fans ina godiya
By ummey matar manya haleee nasss babyeee
👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻

((( hasken zuciyata)))
2⃣5⃣
Na ummyee matar manya
Nasadaukar da wanan page din ga yan nurul kalbi fans group walahi ina alfahari da ku sosai.Allah yabar zumunci bazan manta da kuba