← Book details Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 18

Sashe 7

Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

4:23 pm ✈ jirgujsu ya sauka a American unaisa nacikin tsoro sosai yadda tai kuka har tagaji bayan sunfito a jirgi suka shiga mota direct gidan shi suka nufa me gadi yabude masu get suka shiga duk da tashin hankinda unaisa keciki baihanata karewa gidan kalloba gidane unguwa guda zatace sukajata suka shiga da ita ciki bakowa a ciki ita kadaice suka barta sukai ficewar Su itakadai CE zaune a bed room dinda suka kaita ta ajiye jijanta sanan tadau mintuna zaune jafun taje toilet tai arwala tafito tai sallah tanata adu a tajima sosai tana adu a Allah kawo mata k
Mafita kome tatuna kawai tatashi tadauko jakanta tabude domin dauko wayar ta datatuna wayam tadiba amma ba waya ba abunda suka dauka acikin jakar sai wayar kawai taita kuka har tagodewa Allah shikuwa unais yanachan gidan wani a mininsa suna fira dakuka tautaunawa akan wani sport mezafi da zasuyi sai 12:32 yafito direct wani gidansa yawuce dake kusa ya kwanta da safe unaisa tai wanka tai sallah sanan tafito falon domin wata irin yunwa datakeji amma shiru bataga Kowa a falon ba shiru Dan haka saitakoma dakin ta zauna ba a fi 3 mnt ba saiga unais yashiko falon tun a dakinta tajejin ana wani irin tako cikin kasaita da jarumta bugun zuciyarta yakaru cikin miskilanci ya murda kyauren kofar yabude yashigo gabantane yayi wani irin faduwa tazaro ido tamike tsaye cikin kaduwa ,yashigo dakin cikin takinsa Na jarumin namiji yace well,yasoma tafi da hannuharsou uku rap,rap,rap, yace well well well the game is start by now , yace u are well come in a new would ,unaisa cikin kuka tace pls Dan Allah kai hakuri menamaka ne da zakasa asaceni ,ya dakanata sawa yace kice harkin manta abunda kikai koh cikin rawan baki tace to pls kai hakuri walahi baxan sakeba yace ai kin makara walahi walahi zakisha mamaki kuma kishirya zama anan Dara's tace pls kai hakuri yace well zan tambyeki idan kikafadamij gaskiyas to zan maidake gida tace to to ai nikam gaskiya zangayima yace zauna taxauna yace waye yaturaki kije gidana kidauki vidio kice naiwa yarinya fyade kina nan naimatane tace a a nikam walahi yace to ya akayi tace walahi nibansan ya akaiba kawai ankira ma,aikatar mine akace muje yai murmushi yace hmmm shiknn tace e wlh yace da alamadai kina bukatar zama anan tasoma girgiza kai pls pls karkamin haka walahi iyayena zasu shiga tashin hankali yai tsaki yamike tsaye yace walahi walahi kinji narantse tadaga kai yace to Walsh idan baki gaysmin gaskiyaba bazan maidake gidaba kokuwa idan ma zan maidake to saina rama sharrin da kikamin dimin idan banma wacan yadda kukace nama fyadeba to walahi zanrama akanki kezan miki cikin razo I do, tace pls pls karkamun banaso walahi gaskiya nagayama yace nagayamiki kishirya zama agidan yajuya zaifita tace cikin shsgwaba nifa yunwa nakeji ,baiwaigoba yafita abinsa itakuwa tatashi tafito falon tazauna saitaji takon takalme da,alama kicking ne awurin saikuwa taganshi da pleat a hanunsa cike da perpersop Na koda dakuma tea cikeda cup yazo yazauna yadire kayan a dynniee yace oya bisimilah takuwa dauki spon tadebo takai bakin ta aikuwa taji wani irin yaji nafitar hankali har konyarta da kyar ta hadiye yai murmushin mugunta amma kuma fuskar nan murtuke take tadubeshi da fuskar tausayi ta langobe kai ki kalanta baiba dole ta dauki cup din takurbi tea din aikuwa da sauri tafurzar da ruwan tea ta tsuramasa ido yanxu tagane Shari yamata kenan domin wani irin dacin Lipton dayayi yawa akalla zaikai 10 Lipton tace nikam bazan shaba yace walahi saikinsha idan baraki shaba kuma saina miki dura tazaro ido , shikuwa yamike tsaye yanufeta..............

To fans kui hakuri anan zandakata saikuma nasami sarari zanci gaba insha Allah
Nagode Sosai da kulawa Allah yakara Kaunas da zumunci
Kudai kumin adu ar mukare shagalin mu lafiya nacimuku gaba fa typin
Nagode

By ummeyy matar manya leemancy nas
Byeee 🖐🏻✋🤞😉

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

081316386.........
[10/25, 10:18 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page 1⃣5⃣ 2⃣0⃣
Na ummey matar manya

Ina Alfahari da Ku kun kirani kunmin text koda yaushe ina tareda ku masoyana kui hakuri da rashin ganin nurul kalbi walahi nai tafiyane yanxu haka ina zanfara pls kumin adu a dawowa lafiya
Kui hakuri da wanan duk yada kukaga pls bayawane

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Yanufeta gadangadwn unaisa ganin yafuta yasa cikin sauri tadauki spon takai abincin bakinta shikuwa kujeran da kekusa da itane yazauna yana murmushin mugunta yace oya yi sauri kisha tace nikam Na koshi yace azahiri dai kinfiso namiki dura koh tace a a yace to bisimilah haka unaisa taci abincinan da tea me daci lokacinda tagama sainishi take ya tsuramata ido yamike yafice batare da yacemata komai ba unaisa kuwa yana fita tamike aguje sai toilet tadinga sheka amai saida ta amaye duk abunda taci ta kuskure bakinta tafito ta kwanta saidare had a so director dakin ta yawuce bata falo direct yashiga bed room yatarar tai bacci
Ahankali yamatse mata hanci aikuwa ta farka cikin murtuke fuska yace biyoni babban falo suka fito suka wuce Dinny yajamata kujera tazauna yaturamata fried rice yace taci cikin soro tace ni nakoshi ya harateta tace umm ammm bazan iya cinyewaba fa ya kwalawa Yar aikin Sa Kira synty synty dagudu tazo ta gurfana yes sir yacemata tai serving wanan 👉yanunamata unaisa cikin bin umarni tai abunda yace tawuce unaisa tai ray rau da ido tace Allah nikam bazan iya cinyewa ba yace walahi saikinci munafuka kawai salon kice kuma naimiki horo da yunwa koh tagirgiza masa Kai yace oya bude baki bayan da zatayi dole tabude baki yashiga bata abunci da kanshi harsaida tanemi tamai amai sanan ya kyaleta yace muje yana gaba tana baya harzuwa cikin dakin sanan ta kwanta shikuwa yadauki wani remote yayi danedane kafin ya ajiye yafice kankace kwabo unaisa tafara rawar sanyi tatashi tarufe ko ina da tagogin amma sai abundant ya karu haka unaisa taga gari ya waye

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Nigeria fa Su ammy da Su Momy duk sun tashi hankalinsu gaba daya ganin abun yaci tura domin kuwa yau kwanan unaisa 2 amma shiru Dady yasa.Jami an tsaro ta ko ina anamishi bincike haikam
(((Ayyya,Dady baisan unaisa batana garin ba ammy kuwa tai kuka harta gode Allah kulum cikin adu,a suke Allah yanuna masu halinda yarsu keciki Ameeen
American unaisa ce kwance akan kuhera afalonta unais ne yashigo cikin daure fuska yace ke saida ta tsorata yace mikike tundazun inata kirankin kin kyaleni tace.nibanjiba yace zonan tatashi tabishi baya dakinsa sukaje shine agaba shine a baya wani irin sanyine kemaka maraba Idan kashigo falone me cikeda kayan alfarma da kayan alatu yajuyo ya kalleta yaga yadda duk tabirkice said bari take yajuya fuska a murtuke yace kishare dakinan ki mopyn sanan ki shiga ciki kicanxa bed sheet din kiwankemin da sauran towels dina a toilet yajuya yafice abinsa unaisa tafara aiki tukuru sai 7:45 pm tagama taje tai wanka amma ba kayan sanyawa domin tagaji da maimaita wanan kawai saita bude werdrop dinda kedakin taduba amma bakomi aciki sai wata Riga medogon hannu kamar t sheet dinsace dakuma wando 3 kwata takuwa dauko tasaka sanan taje ta kwanta batajimaba saiga synty tazo tace madan oga tana kiranki acikij harshen turanci take magana unaisa tace OK tatashi tafito bataganshi afalo ba harzata koma saukuma tawuce dakinsa ahankali tatura kofar tashiga yana zaune tacemai gani bai maganaba sai nunamata ledar dake gabansa yayi tace nikam Na koshi yace ke kulluk said anyi rigima dakene tace a a tana goge kollah ido ya tsuramata yace to minamiki Na kuka tace ni gida nakeso ya tsuramata ido baice komiba itakuwa kuka tasakasa riris ita gida takeso ayya pls kataimakeni kamaidani gun ammyna wayyo momyna yarona cikin murtuke fuska yace to ai to kece kikaki domin kuwa dakin fadamin gaskiya to da namaidake amma azahiri kinfison namiki....cikin zaro ido tace a a walahi yace to inajinki fadamun tai raurau da ido tace ni baccima zanyi yai murmuahi yanunamata ledar tatashi tareda daukan ledar saiyanxu hankalinshi yakai kan shigarta hakaramin kyau taiba nantake yaji Sha awarsa tamotsa yasa hannu.cikin wani irin yanayi ya.......
[10/25, 10:18 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page 2⃣1⃣
Na ummey matar manya

Ina godiya sosai masoyana kunnunamin kauna sosai masu kirana da min test kan Allah yamaidani lafiya ina godiya Sosai cikin ikon Allah nadawo lafiya qlau

Ina Alfahari dake Aisha zanfara ban manta dakeba Maryamcyy meenat Usman Ummu Salma yan haznur starts 👍👍👍👍👍Allah yabarmu tare hakama fan group din nurul kalbi fans ina ganin sakininku ina mika godiyata agareku matar manya fans group ina sonku sosai ina godiya Allah yabar kauna

My Feenat abdullah ina maki fatan Alkairi da fatan dawowanki lafiya love u more😘😘😘😘😘😘🤞

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Cikin wani irin yanayi da Sha awa yasa hannu ya fisgota ai kuwa tafado jikinsa sai akirjinsa cikin soro da sangarta tace Ayya kirjina zai balle ido yatsuramata ganin hakinda yakecikine duk yawani susuce yasa tace ni sakeni bacci zanyi cikin wani irin voice mai wahalar gaske yace wayace kisakamin kaya ne cikin shagwaba da turobaki tace wane kayan ne naka hanunsa yakai kan damammen cikinta dayake hanunnasa nakusa da cikinta saiya Shafa cikinata cikin wani irin kasala yace wanan nakine aikuwa unaisa ta nutsu tace a a yace to wayace kisaka cikin shagwaba ta murguda baki tace nikacikani bacci nakeji yai murmushi yace aisaikin bani amsan tambayana tace nima bansaniba kawai nagansu ajikina aikuwa yace koh tadaga masa kai yace ai kam shikenan Bari nacire abuna tunda kema kawai kingansu ne yashiga kiciniyar ciremata Yar rigattata aikuwa unaisa tasoma kwalla tana bashi hakuri yadan dakata da abunda yake yace to gayamun tace banida kayanda zansane kuma ninagaji da daura towel kam ya tsurawa Dan karanim bakinta me siwar siya yace to ai kuwa dolene kidaura towel dimun zancire kayana cikin turo baki tace ai ai ai umm amm zancure da kaina yace to bisimilah cire tace kabarni gobe niyanxu bacci nakeji cikin zura hanunsa a kasan wandon ta yana shirin kamar zai sabule ai kuwa unaisa ta zura aguje murmushi yai sanan yajawo system dinsa yaci gaba da aikin da yake
Chapter 7 · 0% Book details