← Book details Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 18

Sashe 17

Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayanda bai ba amma fur naisa taki kawao yamike tsaye yace okkk
Yadireta kan kujera yai tfoyarsa itakuwa tazo da gudu zata biyosa shikuwa dayaga haka kawai saiyai keyyyy kofar yai tfyrsa haka unaisa taita masifa hartagaji tai bacci

Sai 9:34pm yashigo gidan kwance.yatarar da ita sai bacci take amma kuma da alamar batajima da yin wankaba dakinsa yawice yai wanka yahada tea yazo yazauna kusa da ita kawai sai tafarka suna hada ido tasakamai kuka

Cikin wani wani irin yanayi yace unaisa minene tace yo bakaibane Kai tafiyarka kabarni yace ayya my baby sorry ko bazan sake ba kinji kiyi shiru

Tai shiru
Yace yauwa my beauty zoki Sha tea yadinga bata harta Sha sosai kafin shima yasha yakwanta rigingine kan carpet din yace my beauty zokimim tausa

Unaisa tace naki wayon ka man.uncle kaki muje tare nukuwa bazan ma tausa ba. Idonshi alumshe yace to shknnn nikuma nasoke bazan maidake ba

Aikan yakarasa tafada jikinshi tarungime shi tana sorry sorry uncle pls Allah zanyimaka yace naji zokifaramin aikuwa tasoma mai jiki ba karfi yajanyota tafada kirjinshi yace my beauty gida kikeso tadaga mai kai

Yace to shknn angama zanmaidake cikin shgwana tace uncle gobene fa Kai alkawari yace naji yace amma to idam kinje mizakice masu

Cikin shagwaba tace gsky zanfada masu yadan zaro ido yace aikuwa bazan maidakeba cikin sauri tace nooo uncle wlh bazan fadama domin mijina ba baya kasar unais baisake kulataba tunda tafara maganar mijinta............

Rana bata karya akace saidai Uwar ya taji kunya

Domin kuwa ayai ne alkawarin da unais yayi ranar taxo domin yaune ranar larba (Wednesday)

Ayau tunda suka tashi unaisa keta masa rigima

Tasamai kuka yo ni uncle mekakenufi ne ko kamanta da alkarin da...

Kantakarasa yatashi agun Yakima bedroom yai kwanciyar sa tatashi tabishi acan ma tadinga rigima yasake dawo falo tabiyoshi kawai saiya fusata kawai yahada hanayenta ya daure akujera yace to yajxu sainaga tayanda zaki biyoni yai tfyrsa bed room yai baccinsa

Bayan 2 hours yafuto hatga Allah shiyama manta yadaure ta ea Sauri yakaraso gurinta ya kuncenta kawai tafada jikinsa tare da sakin wani irin marayen kuka

Rarraahin ta da kyar yashawo kanta

Itakuwa rokonsa tadingayi tare da magiya

Unais jikinsa yai sanyi sosai yaji taisayinta yashig jikinshi

Ahankali yace jeki shirya kizo muje nakaiki

Yaciro wayarsa yakiransa da yasa suka dauko unaisa.yace zuso yanxunan yana bukatar sumaidata gida yakashe wayar

Unaisa aguje rawuce daki cikin mijti 2 tafito sanye da riganta dataZo da ita saikuma jakanta adaidai lokacin ne yaransa suka iso suka shiga motoci har unais din ma sai airport.........................

To fans dina karku Damu kudai biyoni domin kuji yadda zata kaya.................

Gadai uncle & beauty a airport shin tafiyar nan zatayuwu kuwa koyaya.....................

Taku akullum ako da yaushe

MATAR MANYA

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:21 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
((( hasken xuciya)))

Na ummey
MATAR MANYA

Page. 3⃣9⃣⏯4⃣0⃣

Da gudu tazo tafada jikin shi tace uncle Na shirya muje koh ,

Yakalleta sai murna take da far in ciki zata Nigeria

Ahankali yace my beauty sai murna kawai kike koh dams kingaji da ganina anan koh,,,

Unaisa ta turo baki cikin shagwaba tace um um my uncle zanyi missing nakafa sosai kagafa inason ganin my family pls my uncle sorry

Murmushi yai tare da cewa.my beauty to yanxu mizaki bani Wanda zaisani happy da kuma bazaki manta da uncle ba

Unaisa cikin gangarowan hawaye tace my uncle bazan taba manta da kaiba tana fadan hakan tahade bakin Su guri daya cikin wani irin yanayi dasaida dukansu suka sube akan kujeraaaaaa...

Ahankali tasoma zame bakin ta domin lebben ta.sunsoma zafi amma shi oga unais badan yagaji badason ransa

Ahankali tace my beauty..........

Aikafin yakarasa tace shiiiiiii zoben ta Na azurfa dake hanunta tazaro takamo Dan yatsarsa tasakamai shima zobenshi Na gold yaxaro yasaka mata tare da kissing hanun

Yajawo ta jikinshi har suka fito compaund din gidan suka Tatar da yaran Sa suna jiransu yace my beauty yanxu tafiya zakiyi ? ahankali tajuyo duk ta marairaice masa tace uncle

Yai saurin dora Dan yatsarsa a lebenta tareda cewa shiiiiii muje kawai ahankali suka karaso gurin motacin yazaunar da ita amotar da ita kadai zata zauna

Yadan sunkuya.bakin.kofar yace my beauty sefa jony Allah yakiyaye hanya

Cikin mamaki tace my uncle.dama barakani zakaiba

Yace noo my beauty kije kawai kokuwa lokacin da zakizo nine naimiki rakiya ne

Cikin turo baki tace to wlh nikiwa nafasa idan baxaka rakani airport ba kawai tasamai kuka

Yace well ai kuwa seki fito mukoma ciki domin nidama inajin yunwa kuma fride rice nakeso kidafan

Yadan bata fili tareda cewa muje koh

Aikuwa tatashi tai ciki da gudu tanafadin

Nidai wlh bazaniba idan har baka rakani ba

Murmushi yai tare da jinjina yarin tar irin ta unaisa girgiza kansa kawai yayi

Yajuya tareda cewa sujirashi yana zuwa suka kamkame jiki tareda fewa OK sir

Yao ciki direct dakinta tanufa yatarar batanan harya fito saiyaji motsi a kiching kawai yai murmushi tareda zama a Dinny

Bayan kamar 10 mint tafito rike da abuncin tadire mai a Dinny taja kujera tazauna tareda kauda kanta gefe tana murgunda baki

Murmushi kawai tayi yasoma yin loma 1 kawai yasoma aaahhhh my naisa kasheni zakiyi da zafi

Cikin turo baki tace yo oi hakkinan ne man

Dariyace taso kufcemai yadanne yace Niko my beauty tace E tareda murguda masa baki murmushi kawai yai baice komiba yakaraso gaban ta yasoma bata abuncin amma taki ci

Saida taga yasoma zama normal unais kafin taci abuncin bayan shngama tace pls my uncle kai hkr muje

Baice komi ba illa mikewa da yayi yace muje haka suka karaso har gurin mortar akabude musu suka shiga

Direct sai airport suka sauka saura 5 mnt jirgin yadaga aikuw unais yace my beauty time is going fa kiyi sauri

Ahankali tatako gabansa tace my uncle jinake kamar nafasa yace nooo my beauty muje

Ahaka taja hanunta har jikin jirgin yahada bakinsu danata basu rabuba har sai ana saura 1 mint jirgin yatashi kafin ya ce Allah ya.kiyaye hanya my beauty kigaida dukan dangi kinji daga fadan haka kawai yajuya yai ficewarsa unaisa kuwa kuka take sosai tana maihanu

Unais kuwa yanafitowa jirgin yatashi sai Nigeria

Direct yashiga mota cikin zugin zuciya direct gidan join yanufa............

Nikuwa nace my. Naisa yau kam sai Nigeria eyeeeee eyeeeee Yar aminta momyn arfat

Surukar Dady &Momy Yar gatan Anty dija &Anty Sa,a........

To my fans kui.hkr da kadan naimaku

Wlh yau banajin Dadi sosai banida lpy ne kuma.tunda safe naimuku typing amma aka sami masala Sam na manta wlh akasami akasi sister Na tazo bata kulaba ta goge dukan typing din

Wlh wanan ma cikin karfin hali naimaku domin nasan naimaku alkawari ne

Pls neeef your prayer. My lovers😘

Taku akulum
MATAR MANYA

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:21 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))

Na ummeyy
MATAR MANYA

Page 4⃣1⃣⏯4⃣2⃣

Ina mai bawa masoya nurul kalbi hakuri sosai dajina dakukai shiru. Hakan yafarune samadiyar rashin lafiya da nai amma yanxu Alhamdulilah naji sauki sosai ina godiya sosai gawayan da suke turomin sakonni fatan samun sauki da kuma wayanda sukaita kiranana waya nagode sosai Allah ya bar kauna

Unais direct gidan join yawuce cikin zugin zuciya jikin shi ba kwari.yashiga cikin falon yazauna

Matar join ce tafito tatarar da shi zaune yadafe kanshi tajuya da sauri taje takira join

Yazo da sauri yadafa kafadar unais

Yace my man yade miyake raruwa

Cikin baxarwa unais yadago yatareda cewa

!!Mikagani

Yace you mode

Yace karkadamu bakomi

Yace pls just tell me the problem

Yace bkm fa kainane kawai keciyo

Yace kai headache kuma DR da kanka lallai ciwon kannam

Hakadai har unais yadan sake suka dantaba hira

Kafin unais sukai sallama yawuce gida

5:20pm ya shigo falon kawai saiyaga duk gidan yaimasa girma bed room.yawuce ya watsa ruwa yadawo falo yakuna TV yahada tea yana Sha cike da kewar my naisa...........

Fan's Baku tambayi labarin my naisa ba

3:45pm jirginsu ya diro birning shehu bayan sunfi to jirgin suka shiga motocin Su sai unguwan su unaisa unaisa cikin zumudi da hawayen far in ciki

Tace tsaya anan
Ya isa ya isa iyasa aikafin motar ta iyda sayawa tabude motar dagudu tafito tafada cikin gidan............

Timmmm tafada jikin amminta tana kukan farin ciki ammy dake zaune tafada duniyar tunanin Yar tata

Kawai saiganinta tai ajikinta

Cikin kuka ammy tace unaisa haryanxu ma gizon kikemin

Unaisa cikin kukan far in ciki tace ammy Na nice walahi nice madawo unaisanki CE ba gizo bane

Aikuwa cikin wani irin zabura ammy tai sujuda tagodewa.Allah tajawo unaisa jikinta ta rumgume tana kukan farin ciki da murna tare da godewa Allah

Dukansu sai sambatu suke

Kawai saiga sallamar Abba shima aiko da sauri yakaraso gurin Su unaisa ramike tare da fadawa jikin shi

Rungimeta yai tareda jero adu,aoi godiya ga Allah

Sunshafe Sama da 1hour kafin suka nutsu suka zauna ammy tace Allah mungode ma da kamaida muna Yar mu lpy

Abba yai dariya yace yamxu kam sai hankali ya kwanta koh jininki yasaukoh

Unaisa taturo baki cikin shagwaba tace yo abba dama kaiba kai kewana ba koh

Cikin fida ido irin wasa nan yace ni asuwa nace banyi kewar my baby ba

Suka dinga dariya

Ammy tace kinga tashi muje ki wanka kici abumci kihuta
Tamike sikawace

Abba yakira Dady yagayamai Dady cikin fari. Ciki yace gasunan zuwa yanxu nan

Unaisa tai wanka ammy takawo mata abumci Dan gidan ta

Kawai saita shiru

Uncle dinta tatuna yanxu ko meyake ne?

Cikin zubda Yar kwallah tashafe kwallah tasoma cin abincin harta.gama.kafin ta kwanta acinyar ammy suka soma sabuwam fira

Kawai suka soma Jim jiniyar motacin Su Dady sunyi parking kofar gidan

Da gudu arfat yashigo.yafada jikinta yana

Momy Na
Momy Na
Nai missing naki sosai

Itama da gudu tarumgume shi tamafadim nima haka my boy.

Suka rungume juna

Kafin Dady yashigo da Momy taje da gudu ta rungume Momy tana fadin nai missing naki my Momy

Momy ma cikin farin ciki suka rumgume juna

Kafin suka zauna aka gaisa da kuma jajjantawa da murnar ganin unaisa

Arfat yace Momy Na ina chocolate dina kinsiyomin

Unaisa cikin murna fal ranta gata ga danginta

Tace nooo my boy saidai gobe zamuje
A G G MALL mutsiyo koh

Yadaga kansa dacewa
E my Momy
Chapter 17 · 0% Book details