← Book details Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 18

Sashe 8

Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Unisa Na shiga dakin direct toilet tanufa tasakarwa kanta shower sanan tawanke wayancan kayan ta shanya sanan tazo taci abuncin ta kwanta sai barici chan cikin barcin takeji kira,ar karatun alkur,ani hankali.tassuko.agadon tafito tanufi inda takeji karatun unais ne zaune saman kafet yana karatun ta kuramai ido aranta tace mugu ta murguda baki kamar yana ganinta tadawo tai arwala itama tai sallah ananne taketa tunanin.gida tatunada yaronta arfat sai hawaye zarrrr xirrr hakadai harsafe.taji shiru gidan yai.sit ajkuwa.unaisa da tsoro jikinta yafara bari kamar mazari aikuwa tatashi taleka window saitaga.duk gidan Jami,an tsarone nantai ajiyan heart tashige toilet tai wanka tafito daure da towel direct gaban mirror taje ta taje kanta tabi ko,ina najikijta da mayuka da turarukan wurin masu kamshi da Dadi kai saye tanufi werdrop din taciro.wata jallabiyarsa datai mai kadan maibudaden kirji tasaka kalar pink CE haka wow wow wow mekaratu bansan tadda zan kotantama yanda unaisa tai kyau sosai taje toilet tadauko wayancan data wanke tafito falon ba kowa tawuce dakinsa yana kwance akan makeken bed dinsa cikin blanket hankali kwance taje ta hau gadon tasoma kiran shi ,,,nika tashi ga kayanka fa haka dai tadinga kiranshi can cikin bacci yaji anNisisikansa ya shareta ammma ina wanan rigimarta bazata barshiba gawanin irin kamshin datake duk yarikice kunsan halin mutumin yadda yake unausa kam bata fasa kiranshiba tana girgizashin kawai taji ya fisgota sai ajikinsa tafada kansa cikin blanket yarufesu yafara Shafa ta tako ina unaisa tarikice jikinta sai bariyake tana zaro ido duk ta rikice murya ashake tace nikasaken banas.... Kawai taji bakinsa cikin nata shafata yake cikin wani irin yanayi unaisa tsoro ya kanata kuma ai ita takawo kanta saida yai kissing dinta harya gaji sana. Yasaketa cikin kuka. Da rikicewa take cewa ayya yayana am am pls kai hakuri ni kabarni banaso ,,,,, numfashi yake saukewa ido ya tsuramata itakuwa baki taturo tana gunguni tanashin faramai siwa taga yasaka hannu zaijanyota aikuwa ta arta a @360 yajima akwance kafin yamike rike da mara yashiga toilet yai wanka yashirya cikin kananun kaya yafito falon kamar yadda yasaba fuskarnan kulum amurtuke yazauna kan Dinny saiga Yar aikin Sa synty tafito da sauri yace taje takiramasa wanan yarinyar tace tace takira unaisa suka fito tare fuskarnam babu walwala ko kadan yace ke yama sunanki ta murguda masa baki kalon da yaimatane yasa ta dawo hankalinta cikin rawar murya tace un un UNAISA yace what , synty kam tai murmushi tace wow perfect couple s unais & unaisa unais kam cikin bakin ciki yadakawa synty sawa cikin harshen turanci yace ubanwa yagayamiki unaisa ne sunanta eyye nonsense kawai sunanta (NAISA) kimaida hankalinki fa jikinta Na rawa tace OK sir sorry Sir👨‍🍳👩‍🍳 unaisa kam tsaye tai tana kalonshi yadaka ma synty sawa kiminshiru da bakinki kizubamin abunci kibacemin anan cikin sauri tazuba mai tazubawa unaisa adayan plet din tawuce da sauri yakali unaisa datai tsaye akansa yace kinga malama kibacemin akai idan bazaki zauna kick abuncinba kiwuce unaisa ta langobe kai tana duban tiles din gurin shikam abuncinsa kawai yakeci yaga bata ko motsaba yace bakiji abunda nacemaki bane kije kizauna walahi kikabari nakara maimaitawa hmmmm aikuwa taja kujera razauna amma taki cin abuncun taduke kanta tana wasa da yatsunta har yagama saitashi yaga abincin ta bata tababa yace matsonan batai musuba domin taga yada ran mazan take ayau yadauki sporn din yafara bata tanaci saida tayi dam sanan yabarta cikin daure face unaisa tace am am dama inason wayane yace,kiyime tace am inason nayi wata gidane yai murmushi yace kintaba ganin inda akai hakane aikeda gida sai wani lokacin cikin zubda kwallah tace ,,pls pls😥 kamaidani gidanmu Allah ni gida nakeso kumafa inada aure kumama harda yarona
[10/25, 10:18 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page. 2⃣2⃣
Na Ummy matar manya

Ido ya tsuramata dajin furucinta domin shiyasan karyatake domin batayi mai yanayi ko kama dana matar aure ba yai murmushi ya yace well kice dai jaridan cin naku harya Sha hara haka yaiyi kyau yamike kawai yafita tanajin tashin motar Sa tamike tashiga ciki takuna TV tana kallo yau haka takejin son zaga gidan tatashi kuwa ta fito aikuwa.taga wani irin hasken rana da yaushe rabon taganshi tasa tafin hanu tatare ranar sann tashiga zaga gidan can taga wani karamin kofa aikuwa ta isa.taduba bakowa awurin nan tatura kofar kuma tabude kawai sai tasa kai taleka wajene tagani ashe Wata karamar kofar fita gidance takuwa zura aguje tadinga tafiya itakadai wurin shiru saichan taga wasu samari Su uku jajayen fata turawa suna ganinta suka biyota Kuwa domin sunason harka da yan Nigeria sosai unaisa ganin sun biyotane yasa tajuya zata koma amma ina tai kuskure domin kuwa sunriga da sun kamata tasoma ihu tana kuwa ta turjewa amma INA da sauri sukasakata a motor daidai da kawowar motar unais shidai kawai yaji ihun mace kuma yaga sunsakata amoto bai wani damuba Shiva.ruwansa da harkansu amma wata zuciyar ta shawar ceshi da yatafi yagani dai aikuwa Yabi bayansu cikin him in a saida sukai Yar tafiya kafin suka sami wani kangon gini da akeyi Na gidan mai sai suka tsaya suka fito da ita suka shiga ciki unais kam bakaramin kaduwa yaiba ganin naisa ce suka.dauko aikuwa cikin sauri Yabi bayansu shima yashiga kangon ganinsu yai tsaye suna cewa ta cire kayanta cikin arziki kafin sumata aikin karfi itakuwa tama kasa magana sai kuka take tana gugguya kai saiga unais ya shigo.aikuwa aguje unaisa tai bayansa ta rungumeshi abaya sukuwa suna ganin ogansu unais suka durkusa suna mai vada hakuri ko kala baiceba yana kalonsu aikuwa suka arce a guje yajuya gun unaisan ya balleta da mari saida taga taurari yaja hanunta yasata mota yashiga yaja saigida yai horn gate man yabude suka shiga nan yai waya yanason ganin Kowa duk ma,aikatan suka taru nan yadinga surfamasu masifa akan abakin aikinsu duk suka sake sakacin barin unaisa tafita suka dinga bada hakuri sanan yajata suka shiga ciki yaidakinsa da ita unaisa kam ganin yai dakinsa da itane yasa takara sakin wani marayab kuka domin tasan zataci kaniyar ta kan gado ya jefata sanan ya shiga zaro belt dinsa yanacewa ubanwa yace kifita gidanan eyye cikin rawar murya tace ayya yaunais pls kai.hakuri walahi bazan sake va yace karya kike zakisake ma tace Allah fa nace ayya kaifa uncle dinane fa yakara daga belt din ganin yadaga belt yana shiri dukanta yasa tai cikinsa tashige jikinsa duk ta cukun kumeshi duk ta kashemai jiki baimasaj belt din yafadiba cikin dasa shiyar murya yace to zaki karane cikin sha gwaba tace a a uncle Allah nibama zansake bude idona ba bare nakalle kofa harna fita murmushi yayi sanan yace naji tace ngd tasakeshi zata fita yace nabaki izinin tafiya ne tace umm umm ta langibe kai yace to dawo kizauna tace ayya pls uncle dina kai hakuri taso tavashi dariya amma tadake yace jeki aikuwa ta arta da gudu sai dakinta wanka tashiga tafito bakayan sawa gashi duk ta wanke towels dinta dole tasaka wanan rigar ta wanka tagito tana taje kanta taji anakiranta ta ajiye cum din tafito falon direct dakinsa tashiga domun ita harma tamanta rigan dake jikinta tanashiga taganshi zaune gefen bed tace gani ,,,dagowanda zai yaganta awani irin shiga aikuwa nan yaji sikan jikinshi natashi ya kafeta da ido yace miye wanan ajikinki yana nunata da yasa takali jikinta saiduk taji kunya ta sunkuyarda kai tana wasa da yatsunta ya suramata ido yana karemata kalo unaisa taji shirun taitawa tace am um gajifa kakirani cikin sauke wani irin ajiyan zuciya yacr,,,,aiba kurmane niba ko makaho ba ko Na tmvy ki kin kyaleni tace amm banida kayane shiyasa yace good shiyasa zaki saka wayanan taishiru yai wani guntun tsaki domin yasan idan taci gaba da tsayawa anan komima zai iya faruwa yace karbi key jeki mota.akoi kayanki kidauko aikuwa da Sauri takarbi key hartana hadawa da hanunsa nan yaji wani Iri had konyarsa tajuya zatafita yadakamata sawa tare da cewa kina haukanw zakifita haka aikuwa tashiga nutusawarta yace jeki dauko hijab kitafi taje tadauko sanan fita tadauko ledojo uku ne duk shake da kaya takawomai key taduka har kasa tanamai godiya kafin tawuce shikuwa kwantawa yai agadon yana kisima abubuwa aranshi da dare yafito falon dimin yim dinner yaga unaisa bata fito ba ya kwalamata kira

Naisa,,
Naisa,,,
Naisa,,,
Cikin magagin bacci tafito tana Hamma tazo gabanshi tace.gani.yakaleta Riga.da wando ne Na bacci suna cikin kayanda ya.tsiyamata yace kinci abunci ne tace ninakoshi yace tmbyki yani kinci tace a a yace to zauna taja kujera ta zauna yace dibi abuncin kici tadiba dayawa kuwa.domin gujewa masifarsa amma ita kanta rasan bataza iyacimye waba bayan yagama yadauki wayansa yana danawa itakuwa tanafaraci taga hankalinsa baya gunta kawai takwantar da kanta kam diny saibacci saida yagama danna wayarsa sanan hankalinsa yakai kanta aikuwa ya dakamata sawa tareda bugun Dinny din tatashi cikin gidima da soro tai tagataga tafada jikinsa tarukunkume shi sai bari take yai yai.ya banbareta jikinsa amma taki dole.yadauketa.sai bed room dinta ya kwantarda ita yashafeta da adu,a yafita asuba ta gari

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Gida Nigeria anyi anyi neman unaisa amma shiru.gashi.dady yahana kowa yasanarda unais mijinta boy arfat kam kulum kuka yake shi antyn shi shi akaishi momyn shi yakeso akaita rarrashinsa Dady kam kulum zasuyi waya da unais da momy da arfat dashima yanxu yai miss dadyn shi amma basu gayamaiba kulum sukai waya Dady zai shedawa unais ya aje wanan aikin achan yadawo suna bukatarsa kasarsa kusa dasu har ma hospital dinshi dayasa aginamai angama domin aikinsa na DR zaiyi idan yadawo zai ajiye aikin sport ,,,,shikan shi unais ma yanason yadawo Nigeria kuma kulum zaigayawa Dady insha Allah nanda 6 month zai dawo kwata kwata gida Nigeria karsu damu har sabon gidansama duka ankamala ginin saifatan dawowa lafiya. Jami,an saro kam basu fasaba

Mukam saidai muce Allah ya nunamaku unaisa lpy

Dasafe synty CE tashigo falon unais tagaidashi sanan ta duka tace dama sir ina Neman permition ne yace uhum inajinki tace E Dana Momy nane ba lafiya nakeson nadauki Hutu naje nayi jinyanta harzuwa time da zata ji sauki yace OK Allah yasawake yabata hutun yakuma cikata da kudade ba adadi tamai sallama zatafita yace takiramasa naisa tace to tafita
Chapter 8 · 0% Book details