Sashe 15
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zakujini shiru gobe SBD wani Dan uxuri love uu all my fans. Ngd
Masucewa inajamasu rai kudinga uxuri mana pls gashi naimaku medankarin yawa sosai asha karatu lafiyaaaaaaa ngd ngd ngd sosai ina sonku sosai masoyanaaaa Allah yabarmu tare banida kamar kuuuu
Taku akulum har kullum
MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:20 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page 3⃣1⃣⏯3⃣2⃣
Na Ummy
MATAR MANYA
Bata ankaraba taji yadauketa cak yadora saman gadon yasoma kissing dinta tako ina son ransa unaisa kuka tasa mai da magiya kan yabarta ya kyaleta Dan Allah
Unais kam jin yake cikin shi nadaure wa shiyasama kojinta bayayi sai luguiguitata yake can sai da yaji yasami nutsuwa da jikinta kafin taji yasauke wani irin ajiyan zuciya tare da sakin Yar kara kafin yadan sauka akanta ya kwanta gefe sai numfashi shi kesauka da sauri da sauri
Unaisa kam ganin.yasauka da da nauyinsa akanta yasa tamike tana ajiyan zuciya
Mezaifaru hankalin unaisa yatashi da ganin halin da uncle dinnata keciki jikinshi sai rawa yake yadafe Mara sai gumi ne ke sassafomasa ta ko ina inalillahi,wainailaihirajiun kawai yake maimaitawa cikin tashin hankali da rawar jiki unaisa ta rungumeshi tana kuka tanafadin
Wayyo uncle mekedamunka
Bai amsaba illa kara lafewa da yai ajikinta sai numfashi yake Sama,Sama
Tace uncle Mike damunka ?
Miyasame ka?
Shiru ba amsa aiko Takara rikicewa
Sai girgiza shi take tana kuka domin taga tashin hankali
Ahankalu yadago kansa cikin masanancin hali yace shiiiiii is OK my beauty
Yasakar mata pick agoshi
Yaimata nuni da wayar shi tadauko masa tamikamasa amma kuma yakasa karba kawai yai mata nuni da takira masa join takuwa kira shi bugu daya yadauka cikin rawar murya tagayamai abunda kefaruwa cikin sauri yace gashinan zuwa takashe wayan
Tamike tace uncle nahadama ruwa zakai wanka ya girgiza mata kai cikin dasa shiyar murya yace nooo my beauty jeki kawai ngd pls kije wlh ganinki yana karamin masala ta zaro ido tace uncle nikuma yace E pls jeki taturo baki cikin shagwaba tace nibaxan.......
Kan takarasa taji ana noking kofar taje tabude join yashigo suka gaisa yawuce gurin unais itakuwa tafito tabasu guri
Cikin matukar kaunar unais join yace haba man yakana wasa da lafiyar ka kana kokarin cutar da kanka
Yace amma saya ma lokacin kace bazaka yi zina koh to yanxu aiga beauty nan mizai hana ka....
Kan yakarasa unais ya saidashi dacewa pls magani nakiraka kabani da kuma allura ba surutu ba
Join yace au surutu nema nakeyi
Unais yace E mana yo har kaine zakagayamun yanda zanyi da my beauty ne
Join sarai yasan galin aminin nasa Dan haka saiya soma rarrashinsa tare da bashi magunguna da alura kankace me nantake unais yai bacci join yafito zai wuce yaga unaisa zaune afalon anan yazauna suka Dan taba fira tareda kwantar mata da hankali kuma yace unais yana bukatar kulawa sosai cikin sanyin jiki tace to amma zafin da jikinshi keyifa yace SBS bayasamun body contact ne shiyasa unais yana bukatar body contact karki yarda kidinga nisa sosai to kuwa cikin kwana 2 dinan zaki ganshi yamike yasami lpy pls kimin alkawarin xaki kulamin da uncle dinan naki pls..
Unaisa kuwa tadau alkawarin kula da uncle insha Allah join yaji Dadi sosai yaimata godiya sukai sallama yace yagaida amarya yace zataji yawuce
Ahankali tatura kofar tashiga dakin takaraso kusa dashi bacci yake amma kuma lokaci.daya taga duk Yadan fada amma kuma yakara kyau sai taga kuma yakoma arfat dinta Yakoma kamarsa sak saida gabanta yafadi amma kawai ta girgiza kai tajuya tafito dakin tarufe kofar
Kicin tashiga tadafa masu jelop din hanta da koda da alaiyafu sai kamshi ketashi tajera a Dinny tawuce dakin ta tai wanka tashirya cikin doguwar riga baka merasin fari tai kyau sosai duk da ba make up takeba taje dakin unais taga koyatashi tana shiga kuwa yana tashi dasauri taje ta rungumeshi tare da bashi mak✅☑ kiss...
Yagirgiza kai tare da daure fuska yace my beauty ba kyason naji sauki da sauri koh ? ba kyason naji relief Koh cikin turo baki tace uncle ni koh yace E ke tace to nikuma menai yace bakisan ma abunda kikai ba koh har zatai Mgn yai saurin cewa , kinga hadamin ruwa toilet
Batasake cewa komai ba tsmike tashiga toilet tahada mai ruwan tafito.....
Sorry my fans kui hakuri pls insha Allah zanmuku typing dayawa walahi yanxunan inacikin typing dinnan akamini rasuwa yaron sister na yarasu just 2yrs pla kumishi adu,a 😭😭😭😭😭😭😭😭
Taku akulum
MATAR. MANYA

NURUL.KALBI
((( hasken zuciyata)))
Na ummmy
MATAR MANYA
Ina mika godiya ta sosai gun masoya nurul kalbi musamam yan nurul kalbi fan's group ina Alfahari da Ku
Musamman
Meenat Usman
Hadiza yunusa
Fauxy
Meenat
Hajja fatee
Fatima b Adam.... Da sauran dukanin sauran masoya wayanda sunansu bai shigoba ina gdy sosai
¥ina mika sakon van hakuri rashin jina kwana biyu
Page 3⃣3⃣⏯3⃣4⃣
Bayan tahada masa ruwan direct gurin shi takaraso tace uncle nahada ruwan yace OK yana kokarin mikewa tai sauri tazo tarikashi saiyadan kalleta aranshi yace wato bata sadudaba kenn yai kyau....
Ahankali cikin murtuke fuska yace karki yarda hanunki tarikani cikin turo baki tace yo minene uncle yace bani guri muje kimin wankan domin bazan iyaba ...
Aikuwa tazaro ido tace: wanka !!uncle!! Nashiga uku yace zonan aikuwa tasamai kuka!
Cikin daga murya Sama yace ba magana nake maki bane cikin shagwaba tace amma fa uncle yacee shiii!!! Banason jin komai zonan ahannkali take takawa har raje gunsa yakama kunenta duka biyun tare da fadin Yaya mukai dake,,, aikuwa cikin jin zafin abun tasoma.bubuga kafafu akasa kamar yanda yara keyi tana yarda hannaye cikin kara muguntarsa yakara matse kunen tareda fadin ,,,, au bazakiyu magana.....
Aikuwa taji wani irin zafi tasaka salle tafada jikinshi tare da sakin wani irin kuka me kashe sassan jikin Sa Adam
Sauke ajiyan zuciya yai tareda janta izuwa bakin gado yazauna yadorata kan cinyarsa tare da cewa.wlh wlh wanan bakin tsit idan bahaka...aikafin yagama fada tai tsit yai murmushi ,mefito da sansar kyau Sa aikuwa unaisa ta CE lalala uncle dama Ashe kana murmurshi yasuke fuska yace bashine Na tmbyki ba gayamin cikin turo baki rasoma fadin;; um um dama cewa kai idan inaso kamaidani gida kace saina dingama komai kace ba dakuma biyayya takarashe fada cikin turo baki tace kenan Baki mantaba sabar iskanci ne ko me tace no uncle kai hkr pls yace ainarigada nafasa maidake...
Yamike kawai tashiga toilet unaisa kuma tazauna tanamai kukan sangarta , uhum uhum ni ammy Na nakeso Sa Momy Dady arfat dakuma my antya haka tadinga nanatawa kamar me bitar karatu kawai saita somajin nishi a toilet kamar ana amai aikuwa da gudu tabanko kofar tashiga
Daure da towel taganshi saye gurin toilet sink yana kwara amai dasauri takaraso tarikeshi tana mai sannu fuskan shi tawanke mai tarunmeshi shikuwa yalafe ajikin ta harsuka fito tazaunar da shi kan gado cikin tausaya masa tace sannu uncle tace yauwa my beauty Na tai murmushu tasakar mai pik agoshi tasoma shiryashi kafin tace uncle gashi kasa kayan yakarbi tufafin itakuwa tafita ....
Dakinta taje tashiga wanka bayan tafito tashirya cikin doguwan Riga pink color tai kyau sosai taje kicin tadauko food warmers da kuma kayan tea tawuce dakinshi
Da sallama tashigo yana kwance kududune cikin bargo takaraso gurin shi tataba wuyanshi taji yadau zafi tace sorry uncle katashi kaci abunci koh yamike zaune yace noo my beauty banason cin komai kawai kihadamun tea race miyasa uncle nidai nidai saikaci pls kawai tasamai kuka bayanda zai domin shiyasan yadda ciwon shi kekaruwa idan yana tare da naisa kukanta ma kawai yana kara motsa mashi da Sha,awa bare shagwabar ta cikin sanyin muryan shi yace is OK my beauty zanci kiyi shiru aikuwa tasoma zuba food din dayawa cikin kolala ido yace keee wazaici duk wanan cikin turo baki tace yo kai mana cikin tsuke fuska yace nine nacemaki kizuba wanan ta girgiza kai yace to kibarshi nidake zamuci bamusu tarufe kulan tasoma bashi abuncin yanaci itama tanaci har suka gama tabashi magani yasha kafin ta kwanta ajikinsa...
Unais har aransa irin shagwaba da son jiki irin Na unaisa Na birgesa sosai kuma yanajim dadin haka aranasa yace bara na gwale yarinya na "!:
Sai yace ashhhhh my beauty kin manta ne tada uncle din naki yakene ba lafiya ne dashi sosai kuma gaahi ke kinzo zaki karamun wani ciwon...
Ai kan yakarasa unaisa tatashi cikin sauri
Tace oooo sorry my uncle Na mantane amma kuma ai kanada karfi sosai zama ka iya ne yace noo bazan iyaba kam tace kenan ko fada zana iya dakai domin naga bakada karfi yanxu koh tafada cikin muryar nan tata da shagwaba tai masa gwaloo...
Yace hmmm kawai yace
Tace eya uncle kai magana mana
Ido kawai yatsuramata aransa yana kisima abubuwa
Kan ya ankare kawai tasamasa kuka wiwi ita adole sai uncle yai magana
Kawai sai tadannamai cizo a yatsa tatashi tagudu aikuwa yasaki Yar kara tare da yarfe hanayen shi yamike yabita aikuwa tagudu har sukaso babban falo suka dinga zagaye kujerun falon yadaga murya gurin cewa kifara kuka kawai dimin idan nakamaki hmm
Unaisa taxo dadai gurin da zata juya tashiga bed room aikuwa sulbim cafet yadebeta tafada kan cafet dim daidai kawowan unais bai wata2 ba kawai yahau kanta yasakar mata iya karfinsa yakai fuskan Sa daidai kunenta yarada mata akunne
Yace wana kama.
Unaisa cikin tsoro da ajiyan zuciya
tace uhum uhum
Ayya uncle kai hakuri pls bazan sakeba...
Yace ai bayanxu ba kokin manta saina rama
Unaisa cikin nishi Sama Sama duk tanisa sai boobs dinta sun tabo kirjinshi dake suna iyajiyo numfashim juna tace yo uncle ai bakada karfi yanxu bazaka rama ba yai murmushi azuciyan shi yace wato ita shine tunaninta take ganin bazsn iya komi ba hmmm kawai yafada tare da cewa
Yace walahi walahi my naisa ko baby ma zan iya baki 10 baby's ma zan iya baki in this condition that I am just now