← Book details Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 18

Sashe 2

Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Unais ganin yadena mishi maganar yasa yasaki fuska sukacigama da al amuransu amma azuciyar imam tsanace tsansa ta unais din kuma yadau Alwashin saiya masa abunda hazaitaba mantawashiba 🤔 kunjifa masu karatu unais ,yayi futunshi lafiya ya koma american yacigaba da aikinshi saidai""" da akoi abunda kedamunsa Na ciwon kara domin unais matsanan ciyar Sha awa kegarai kunsan abunda ya hada da lafiyayen namijin duniya😘 sparm ne yatararmashi sosai amara inda indan abun yataso saiya fita haiyacinshi saidai yafarka yaganshi hospital likiticin american sunata bashi shawarar yai aure ko yanemi wata amma yace shikam Sam bayanxu zai aureba kuma hazai zina ba akwana atashi unais yakara zama namijin duniya isashshe ga farin jiji da haiba ga kwarjini naira ta zauna gashi Dan governor, yanxu haka shekarunsa bazasuwuce 31 yrs ba momynshi taitai yayi aure amma yakiyayi da akoi wani zuwanda yayi hutu aikuwa yan mazan suka motsa mararshi tayita ciwo harya fita haiyacisa saiga Momy tashigo dakin aikuwa cikin azama takira Dady akadaukeshi sai hospital nan likitoci suka dukufa akanshi da kyar akasamu yafarfado akamai allurar baci Dr ne da Dady da Momy a office din Dr yace,your exelency gaskiya akoi Marsala sosai cikin gidima Momy race kamarya Dr yace, danku yanacikin critical condition domin tabukatar mace ayi masa aure yatara sperm a mararshi kuma Idan ba ayi hattaraba zai iya daskarewa yasa bazai iya haihuwa ba aikuwa nan Momy takalalo ido yahanashi haihuwa a a wlh tafada, cikin rudu takali Dady shikuwa yadagamata kai.sukayi salama da Dr suka shiga daki da unaissss yake yanata baci yayi fiyau dashi duk yarame nan Momy tayayita shafamai kai Dady kuwa cewa,yayi insha Allah gobe gobenan zandaurama aure Momy tazabura tace kamar Yy dawa kuma yaceda Rukaiyya Yar Amina kanwata Momy tace tirkashi wlh wlh bazaiyiwuba karyane wlh kasan abunda kakefada kuwa amina wacce ko sunana tasana Dady yace nasani kuma nagama Mgn nayanke hukunci bisaga yarona ya mutu
Bayan 3h unais yafarka yaiy wanka ya ci abunci Dady yaga son dinshi yaji dama sosai nan Dady kefadamai abunda Dr yafada dakuma hukuncin da yayanke aikuwa nan sukaga tashin hnkali domin unais kukayasaka masu yana rokin Dady yayi masa rai amma Dady yadage yagama magana momykam cikin fushi tabar asibitin dadare aka,salami unais nan dady yagama shaidawa kowa harda iyayensuma sunkuwa yi Murna dasa albarka itakuwa hajiya Amina harda rawa Rukaiyya kam ba acewa komi dimin tadade tana son unais mahaifiyarta kawaitagayawa aikuwa harda kukan murna nan akafarashirn biki
👫
Momy kuwa ta kafe batayardaba da kyar da kyar Dady yashawo kanta ta amince amma ba ason rantaba domin momy akoi zuciya sosaifa
Garinawayewa aka halaci daurin auren
🌺♥🌺♥.
Muhammad farid ( unais). Umar
Da Rukaiyya Sahabi
Ranar akasha shagalin biki Na manya dadare aka kai Rukaiya gidan unais da dadu yabashi dangareren gidane nagani da fada dake Sama road
Bayan kowa ya watse amarya taijiran ango amma shiru abuda batassniba unais yana dakinshi harma yayi bacci dole ta hakura hakanan ta kwanta da safe Momy ta aikomasu break fast amma koganinshi bataibaa haryafita tadaije dakinshi ta gyaramai tafito
Rukaiyya zaman hakuri take a gidan unais domin tayi tayi kissa amma ko kwalar rigarsa kullun cukin adu a take Allah ya juyomata da mijinta
Sannu sannu kuwa unais yafara jin tausayinta amma tsayinta Na kaunarsa sannu sannu yana sakar mata fuska amma bayajin sonta ko das azuciyarsa
Watarana taje gida ananne take labartawa mahaifiyarta duk abunda kefaru a gidan aurenta hajiya Amina tabata wani turare tace yau dadre tashafa taje dakinsa tasha mamaki ai kuwa Rukaiyya cikin zakuwa tadawo gida bayan tagama abunci yashigo agajiye yaiyi wanka yatafi masallaci bayan yashigo yacemata yunwa yakeji takawomai food dinshi dakinshi cikin rawar jiki taje daki tashafe ko INA da turare taje tadauko abincin takaima bayan sungama ne tadauke warmers din tadawo tazauna kusadashi ai kuwa yanajin kamshin yabiduk yasusuce yafita haiyacinshi itakuwa sai kissing dinshi take tana shashshafashi tanawani bankarewa dukkajinsu sai numfashi suke fitarwa da sauri da sauri sunajun bugun zuciyoyinsu intakaice makudai sunraya wanan Daren domin sun murji junansu a wanan Daren cikin farik ciki haka rayuwarsu tacigaba da tafiya cikin kula haryakaiga Rukaiyya cikine da ita Na wata biyar yana kulada ita sosai diminshi baihada komi da cikinshi ba itama kuwa tana kulada cikin sosai domin taga hard a darajar cikij takeji
Hajiya aminace magaifiyar Rukaiyya tazo inda Momy suna zaune hajiya Amina nabawa Momy hakuri duk abunda taimata abaya Momy tace bakomi kimi yawuce nandai tawuni sunata fira hajiya Amina tace idan Rukaiyya ta haihu idan macece kar akawomata ita domin zata kwacemata miji 😂 amma idan miji ne tanaso akawomata Momy tace a a nizan rike Mijina 😂😅. Suka dinga raha suna dariya sai 6 pm sukayi sallama takoma gidanta
Cikin Rukaiyya yashiga watana tara haihuwa yau ko gobe unais kuwa kayan baby Dana mamanshi komaina bukadai harwan ba doleba yasiyo😂 Rukaiyya nayawan mai complen din kulum tana yawan mafarkin ta haihu amma tarasu watace zata raini baby da unais zata kuladashi unais saidai kawai yayi dariya yace ba gaskebane mafarkine

Imam kuwa zasu hadu atafa ayi fira da dariya amma aranshi tunani yake yazai cimma burinshi yaraba unais da da jindadin rayuwa
Ranar ranar kwasam ranar wata alhamis Rukaiya tatashi da nakuda gashi unais bayanan yafita unguwa daktar ta rarrafa tadauki waya rakirashi yanadagawa yaji muryarra yasanda da akoi matsala cikin kinti 3 ya iso kodaya iso harjini ya kwacemata sai bleeding take yadauketa yasa mota sai hospital likitoci suka dukufa kanta domin shiyamakasa tabaka komi saikuwa taiyii wani irin nishi saiga baby boy yafado me kyau sak abbanshi saikukayake ( yarrr) (inyar) ai kuwa da gudu yazo yadauki yaron yanajijjigashi yadaga waya yakirasu Momy ya sanardasu yamaida hankalinshi kan Rukaiyya yayi murmushi yace Allah yamiki Albarka Rukaiyya yasakamiki da aljannah,cikin karfin hali tace, ameen yace kigayamin mikikeso namiki kamar yadda kikamin haka tace adu arka kawai nakenema dimin nasan ni lokacina yayi nantake tafara wasu irin kalamai masu kashe jiki dama najima INA mafarkin banice zanrayu da kai da yaronmu ba INA mafarkin zakasami wata wace tafini data kula dakai da yaronmu cikin zubarda kwallah tace dukomon da kyautarda Allah yamana nagani jiki asanyaye ya doramata ajiki ta ganshi baby boy fari tas me kama da abbanshi kamar kakitayi tace Allah ya maka Albaka yarona ta subbaceshi yadaukeshi saiga su Momy sun iso sunmata sannu suka karbi baby saimurna suke da sabon miji ahankali tafara sabhatu tafita haiyacinta nasan bazamtashiba ummana kiyafemin sumomy sai kuka suke lailaha illallah Muhammad rasulilah sallallahu alaihi wasallam shknn shknn kawai ummanta tafada tana kuka momyce tai karfin halin shafe Rukaiyya tarufeta Tanata nanata innalillahi ganinkawai sukayi unais yafadi sume bude idonshi yayi yaganshi kwance a gadon asibiti alhaji Sahabi nagefenshi yadafe kanshi dake saramai bayan anshiryata aka kaita gidan gasky ranar bakwai akayi sadakar bakwai da zanene suna antaru sosai kamar ba wayansa akayiwa mutuwaba yaro yaci sunan Dady wato Umar amma sunamasa alkunya da (ARFAT) tun lokacin da 1yrs Momy kematsamasa da yayi aure amma yaki kuma ankoma Yar gidan jiya (wato ciwon mararshi yadawo ) arfat nada 2 yrs yakika American domin hutunshi ya kare Yajima sosai kafin yadawo kuma likacim cikar burin imam neyayi dimin iman yadau Alkarik wanna zuwan shine Na karshe bayan driver yadsukoshi air port yawuce dashi gidansu nanfa akaha soyayyar da da mahaifi arfat namatukar kaunar dadyshi Dady da Momy sunata masu dariya arfat yace cikim gwarancinsa Na yarimta "dad,dani zanje" waifa yananufim shima zaibishi su momy sunata mashi dariya Dady yace nima kuwa Dana huta duk kabi kakakemin Mata tadainayidani dariya duk sukayi unais, yace ai dole Dady momy taga saurayi yaro sanon jini matashi dadu oooo wakakenufi anan Dady yace oya friend zonan a gwada muga wazai buge wani sukadinga dariya nan unais yamike yace to momy bari,naje gida nadanyi fresh up inhuta nagaji yakali arfat yace oya son lest go ,arfat, yace, no Dady fraind yace zamuje ice- cream koh yafada tareda kallon Dady alamar tmby dady,yace yes unais yace to vari naje nikam , Momy sainadawo Momy da Dady sukakasa Allah yakiyaye hanya yakai bakin kofa arfat yace Dady chocolate yace olrigh bye yawuce

🌺🌺🌺🌺♥♥♥

Wacece HALEEMATU

Hohoho wasa farin girki

To masu karatu anan zaj tsaya saimun hadu a page 4⃣ domin jin cigaban labarin

By matar manya Ummy baby bye🖐😘

081316386..
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:16 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
(((NURUL KALBI)))page
4⃣
Na ummmy matar manya

Sorry fans ysu bakujiniba wlh muna wani shagaline Dan haka zanyi kadan kuyi hkr dayanda kikaganshi bayawa gobe zanmuku meyawa insha Allah
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

Wacece Haleematu ((( unaisa)))
Yace ga Malam Nasir shikadaine ga iyayenshi yanada mata daya balkisu itace mahaifiyar unaisa itakuma subiyune agun iyayensu tanaya Suwaiba, balkisu itace karama ,Suwaiba yaranta 5 , 1 mace Anty dija tayi aure itace babba sanan kananta maza 4 balkisu da mijinta Malam Nasir sunyi auren soyayyane inda shi aikinsa malamin makarantane yana koyarwa awata makarantar secondary Inda yanada mashin dinsa dayake zuwa aiki da shi sunada Dan rufin asirinsu inda Allah ya azurtasu da ya 1 tak itace haleematu suja kiranta (unaisa) saboda sunan mahaifiyar abbantane sunaatukar sonta sosai datafara girma sai abbanta yasakata a makaraktar da yake koyarwa primary hartashiga secondary domin unaisa Allah yahata ilimi sosai tanada hazaka har tagama sannu sannu Allah yabashi abunda yasakata tajona a university tofa ananne samarisukayomata (((caaaaa))itakuwa bata kula samari domin a nanne kuwa komijata nazahiri yafito unais farace tasss gatada hanci fuskarta medan fadice kamar ta rolling ga pink lips dinta kamar tashafa Jan baki uwa uba kuwa dukiyar fulaninta acike suke domin kuwa acikeyake ga kugunan kamar itatabawa kanta kai intakaicemaku masu karatu inzamu kai gobe bazan kare gayamaku yadda unaisa takeba sanu sanu tagaka university dinta inda takaranci mass com, ayanxu gaka shekarunta duka 18 yes ne mahaifinta kuwa yayi fafutukar samamata aiki a wani gidan jarida nanne take aiki aikuwa gurin aikin tana shan surutu ga samari irin kyaunta da jikinta dukda kulun cikin hijab takesakawa kokuwa idan tasaka jallabiya ko abaya tayi rolling masu karatu ya kukaganta kamar wata shuwa arab 👱‍♀
Chapter 2 · 0% Book details