Sashe 18
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tace yauwa yarona tare da Shafa kansa
Momy ce tai saurin cewa inaaaaa. Haba yata aikeda fita bayan xuba inaaa habadai
Unaisa sai hawaye ne kawai ke kwarsnyowa a idonta
Aranta tanafadin
Yo aiga irinta ni duk uncle ne yajamin walahi
Dady ne takatsesu da fadin duk bawanan ba ma
Yata kigayamana. Abumda yafaru da ke sanan ya akai hakan takasance duk wanan lokacin kina ina...............
Ai kuwa tunda Dady yasoma Mgn zufa tatsoma tsatsafowa unaisa
Da sauri tadago takalli dady ...........
Taku akullum
MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:21 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Na ummeyy
MATAR MANYA
Page 4⃣3⃣⏯4⃣4⃣
Da sauri tadago takalli dady
Saikuma tai shiru
Ammy tace dake ake magana ko bakyajine
Cikim bugun zuciya ta gyara zamanta tasoma koro bayani filla filla kamar gaske
Damafa Dady yan shanjini ne suka daukeni masu yanke kan mutane
Ammy tace to taya akai
Tace dama fa nataso daga aiki ne kawai sai jinai anjawo ansakani awata katuwar bus dake
Cike da mutane many a da yara tundaga lokacin bansake sanin inda kaina take ba kawai nafarka naganni awani daki dake cike da mutane sanye da tufafi jajjaye
Haka muka cigaba da zama agidan kulum zasu kawo Sabin muranen da suka sato amma basa masu komai kawai sunatarasu ne
To fa ammy Na dahakane har mukakai sahon wann lokacin acan sai a daren jiyane
Me gadin gidan bacci yadaukeshi mukuma mukai takanmu kowa Yakama gabanshi to shine INA kawowa bakin titi Allah yahadani da wani drive yadaukoni yamaidani gida
Kowanensu cike da jimami suka sauke ajiyan zuciya
Abba yace to ko zaki iya gane gurin ne kowane garine
Dady yace kwarai kuwa domin za,atura Jami,an rsaro domin adauki mataki
Aikuwa cikin kalalo ido da rikicewa
Unaisa tace E amm Na,am abba
Abba yace bakiji bane
Cikin rawan murya tace amma Allah abbah ninamanta ko inane barema inajin tsoroo fa
Momy tace hakane kuma dolene taji tsoro don't haka kawai abarsu da Allah koya kikaga tafada tareda duban ammy
Ammy tace hakane kam
Su Su dady sukace to shknn bkm
Dady yace inaga nayanke shawarar tarewan yata nanda 2-3 months koda son baigama aikin nashiba saikuwuce tare
Unaisa ta dago afirgice tareda hade wash yawu
Dukansu fatan Alkairi sukai
Itakuwa dakinta tawuce ta kwanta kozata huce gajiya da kejikinta aikuwa sai bacci
Su dady kuwa sukaci gaba da tautaunawa game da lamarin
Dagari yawaye tatasa ammy agaba tanamata kukan sangarta ita abarta zataje gidan anty Sa,a da Anty dija
Ammy tace INA lalala Sam batasan zancemba
Abba ne yakira dady tasanar masa shima da kyar ya yarda tareda cewa Su shirya ga drive nam zai kaisu
Agurguje tai wanka ta shirya yaronta drive yazo sukai ma ammy salama suka wuce gidam.anty dija
Tana Shafa adu,a kawai taji sallamn unaisa aikuwa da gudu takaraso suka rungime juna cikin farim ciki bayan sun nutsu ne
Anty dija ke tmby ta abunda yafaru karyanda tagayawa Su ammy itama shi tagayamata
Anty dija harda kukanta da kara godewa ubangiji da ya tsare mata Yar uwarta
Arfar ne yashigo da gudu yafads jikin mom dinshi . yanafadin my mom nagaji tashafa kansa taresacewa muje kaci abunci koh yadaga kansa
Sukaje tadibi abunci tana bashi yanaci har ya koshi suna fira da Anty dija
Tace kartadamu zatazo tamata sati dija tawaro ido tace
Yanxu ba irin dabane ba yanxu kina karkashin wani Dan HK dolene saida izini
Hakadai suka ta fira saida taga lokaci Na tafiya sann sukai salama daga nan gidan Anty Sa,a suka wuce
Bakaramin mmk antyn tai ba
Tace baby kena ke gani kokuwa dai .....
Kantakarasa unaisa ta rigada cewa nice nice wlh nice nice antyyyy dagudu tafada jikinta suka rungume juna kafin suka nutsu tasa tan aiki suka kawo masu drinks suka ci suka sha kafin ta tambayta abumda yafaru tamike tahiga bed room din Anty ta kwantar da arfat a gadon Anty tadawo falon an an take gayamata karyanda takewa duk Wanda ya tmby ta
Bakaramin jimami Anty tai ba
Tasoma cewa zanje gidan nasami dadyn my son akan adage auren yadawo kusa domin gujewa irin wann
Unaisa tace a a fa Anty pls karmuyu HK pls wlh vanason natare yanxu pls
Anty tasoma dariya
Tace wlh baby kina bani dariya sosai yo.SBD me toh?
Tace yauwa Anty kinga fa idan yadawo ba yarigada yadawo bane zai koma nikuma inajin tsoron zama nikadai
Anty tace a a fa fadi gsky baby
Vahaka kike nufiba
Race Allah Anty bkm
Tace to shkk
Wayar Anty CE tai kara tasoma Neman agaji
Anty tai murmushi tace wow kingama my son kekira
Saida gaban unaisa yafadi amma tadake tareda tabe Baki kawai tai
Anty tai murmushi tare da girgiza kai tace baby Allah shiryeki
Tadaga wayar cikin happy suka soma magana
Unaisa kam gyara kwanciyar ta tai tanajin yanda Su Anty kefiran su
A a fa my son to nikam ina bukatar kara ganin jikokina
Unaisa batajin komai yakecewa
Saidai Taji antyn nabashi amsa
Yace habade my anty yanxu ita yar kauyen CE da kuka auramun kinaga ko kallo ma ta isheni bare Na tabata haryakai ga naimata ciki ta haihu
Anty tai murmushi me sauti race my son kana wasa ne
Amma wlh baby kam tafi karfin ace mata hakan kaimadin Dan baka gantaneba
Amma kuma itamadin saita rama
Yace tarama kodai tarame ba
Anty tace a a karkai cika baki my son karwani tym kazo kana kawomin kara tanahanaka.........dadare
Yace ai wlh anty ba yarinyar da ta isa anty wlh saidai tafarka taganta a gadon hospital
Anty tace a a a to kuwa Ashe barima.nafasa kaima baby domin zaka iya jimata ciwo ..... Kenn koh
Haka suka dinga firan da anty
Kafin sukai sallama yakashe wayar
Unaisa kuwa tafito sabe da arfat akafada domim yayi bacci
Anty ramike saye tace badai tfy ba baby ainadauka zaki Dan kwana biyu
Unaisa tace a a anty aimunmaki yini koyanzu ma
Tafada tareda cewa to mukan munwuce saikuma wani tym
Badan anty tasoba domin ita tanason baby sosai kusa da ita taimusu goma Na arziki da kuma chokulet din arfat kafin suka wuce
8:38 pm suka iso gida
Taku akullum
MATAR MANYA
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[11/1, 8:45 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Na Ummy
MATAR MANYA
Page 4⃣5⃣▶4⃣6⃣
Sannu sannu lokaci ketafiya tun a kwanaki sunzo sun shude sati yaxo yashude harma ayau watan unaisa 1 da dawowa
Dady ne yake waya da unais
Yake shaida masa dayana bukatar yadawo akwanan domin yayanke hukuncin tarewar Matar Sa a kwanannan
Unais cikin gidima sai zuface ke karyo masa
Ahankali bakin Sa ya iya furta to Dady
Dady yaima salama yakase wayar abangaren unaisa kuma ciwon maran tane yataso haikam domin month yayi
Alokacin da ammy tagane Taiwan Allah godiya sosai daya kare mata yarta a inda taje
Duk da kuwa tana cikin tashin hankali sosai domin sunsan hali ciwon nata bayamata sannu ko kadan
Abangaren unais makuwa yanacikin damuwa domin duk yakasa sukuni tun lokacim da unaisa takoma gida gashi yanxu yaga month yai yassn tanacan tanafama da meansral pain )) ciwonata
Domin arayuwansa bayason kokadan beauty tawaha arayuwanta
Yanacikin wanan tunaninne wata zuciyar tace mai
Kasanima koyanxu taji sauki tana can da mijinnata data gayama
Cikin jin wani irin facin rai yafurta nooooooo noo beauty pls karkiyi haka ninasan Wanda yadace dake.....
Hakadai yaita sambatu
Unais yanata shirye shiryen zuwa gida Nigeria
Sannan kuma yakudurta aranshi duk matarda tai gangancin da tayarda aka kawota gidan shi to wlh saita dandani kudarta domin saiya wahalar da ita tayanda saita gudu takafarta SBD wahala
Niko nace hmmmm ☺😙😙😙. Tabb muje zuwa magani Dr Muhammad farid (( Mr unais))
Unais kuwa tunda tasami labari tasoma kuka koda taushe cikim damuwa take itakanta takasa sanim takamaimai abunda kedamunta
Itadai tasam batason wann auren kuma tasha alwashin duk mutumin da akahadata dashi zaya Sha wahala kuwa wlh
😵😵😵😵😵😵 tabbb.
Ayau Saturday ranar asabar kuma ayaune unais zaidiro kasarsa gida Nigeria
Su Dady da Momy arfat duk sunje airport domin taro shi
12:08am
Jikinsu yasauko
Ahankali yazuro kafarsa acikin jirgin yasoma saukowa cikin isa dakuma kasaita gawani irin izgilanci da miskilanci ataredashi
Da gudu arfat yazo yadare dadyn shi cikin murna da farin ciki yakecewa
Oyoyo Dady oyoyo dadyyy
Unais ma cikin far in ciki yarungume yaron nasa akafada sukai kissing juna arfat yace nai missing naka sosai my dady I miss u so much yakara kissing dinshi tareda cewa mi too my lovly son,
kafin yakaraso gurinsu Momy yafada cikin Dady yakamo hanun mom yace my mom nai missing naki sosai suka shafa kanshi kafin suka shiga mota sukai gida
Cikin kwananan da unaisa tai tana ciwon nan tawahala sosai kafin tasami sauki lokacin da kwanakin al,adarta suka wuce
Bayan sunkoma gidane unais yaci abunci yahau Sama yai wanka ya kwanta
Cikin baccime yai mafarkin
Beauty
Koda yatashi kawai saiyagan shi.......
Tsaki yai yatashi yashiga toilet yai wankan sarki yafito tashirya yasauko kasa
Yatarard sumomy zaune afalo itada Dady suna fira arfat kuwa yana game a laptop yazo yazauna gurin arfat tareda shafe ksnshi arfat yadago tareda cewa Dady katashi yace yes my son ya akai ne
Arfat yaturo karamin bakinshi yace nazo chocolate kai bacci yafada cikin gwarancinsa tareda langwabe kansa
Unais yai murmushi tareda bashi pick agoshi yace karka damu Nazoma da chocolates dayawa kaji koh
Arfat yasoma Salle da rawa adakin
Dady ne yai gyran murya yasoma magana cikin taushin harshe akan yanason gobe unais yaje gidan su matarsa domin sugana gakuma bikin su daketa karasowa
Dasauri yadago kansa yakalli dadyn
Cikin wani irin yaniyi yace amma Dady Dady tace umarni nabaka ba shawara ba inhar dai Na isa dakai
Jiki asanyaye yace shikenn Allah ya kaimu mom tace Ameen
Suka soma Sama albarka
Washe gari da safe abbah ne adakin unaisa zaune sunata fira kafin yafita gun aiki yanakara tambayarta lpy jikinta
8:00am yamike yace shizaifita unaisa taimai Allah yakiyaye
Haryakai kofar dakin saiyaji wayarsa tai kara yadaga suka gaisa da dady kafin yake shaidamai da zuwan unais ayau zaizo gidan sugana
Cikin far in ciki Abba yace to to to Alhamdulilaj shi Muhammad din
Murna fal ran abbah ke adu,ar Allah kawoshi lpy
Kafin sukai sallama kawai yasakai yafice dakin
Kawai saiwayarsa tasake kara yadauka gurin aikinsune ake nemansa yace gashinan zuwa
Kogurin ammy baikomaba yasakai yafice gidan
Unaisa tunda taji abbah nawayar da Dady kan maganar mijin nata zaizo gidan taji wani irin tashin hankali yaimata dirar mikiya
Tamike tsaye tareda cewa
Tabbbbbbbdiiiiiiii ni unaisa Na shiga ukuuuuu Na mijina kuma..................
Taku akulum