Sashe 6
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
♥♥♥♥💋🌺
Muhammad farid Umar ( unais)
&
Haleema Nasir
((( Unaisa)))
Daurin auren da yatara manyan mutane yan kasuwa yan tsiyasa turawa masunzo. Sarakuna etc
Daidai lokacinda akadaura auren unaisa da unaisa lokaci guda wani sanyi ya lullubesu saikarkarwa kowanen sukeyi unaisa yaji ajikinshi wani abun tafaru kenan basu sukadaina jin wanan santimba saida gari yawaye suka tashi garau anannema unais yai wanka yashirya tawuce club unaisa ma haka tatashi tayi wanka tashirya tsap dija Na sokananta kiwarke garau kenan koh ,tace,Sosaima Allah Anty inaso nashirya da gamma idan abban Tima yazo wato mijin Anty dija kenan zanbiki muje gidanki Anty tace waa, ni rufamin asiri sokike mijinki yasoma fada danine yazanfitarmai da amaryarsa a a nikam unaisa cikin zubarda kwalla tajuya gun ammy tace ammyna kinajinta koh, ammy tai dariya tace tsakaninku ne baruwana unaisa tasa
Kuka, yo ni yanxu bazan je ko inaba akenufi anan su ammy sukadinga rarashinta taishiru ai sati daya yarage takoma gurin aikin ta aishikenan nankuwa tahau murna
Unais ne kwance yana wayada Anty Sa,a take mai maganar gsky amaryar mufa tayi wlh tahadu son sosai fa nikawai yanxu kamaida hankali kasan ciwon naka pls idan kadawo musha biki kutare kawai ina bukatar jikoki fa yai tsaki yace Allah Anty hanaso kidaina niyama za ayi nakusanci wanan villeger da aka kakkabamin tai dariya a a fa son banason cika baki kada kadawo ko 2 months ba,ayiba kafada naima dariya kuwa yace habadai anty kamar bakisanni va tace to shikenam gamu gani yaceni wlh yanxuma ina thinking yadda zanbulowa wani al,amarine tace namefa yace bakomi tace yaushe mukafara haka dakai son kaga gayamin kimiye naji idan nashawarane manemi mafuta yace a a a wlh Anty bakomi kawai zangayamiki amma sainan da kwana biyu idan may be abin yakamallah tace shikenan Allah kaimu yace Ameen suka Sha hirarsu kafin sukai sallama yakashe wayar bayan kwana uku da auren unaisa ta shirya sab saitalallaba taleka taga bakowa a sakar gidan saikawai tafita aguje tatari napep sai gidan dija dija Na kwance tana karanta ARASHIN SANIwani novels nena matar manya kawai taga unaisa cikin mamaki tace yoni mizamgani kewanan yarinyar kinada hankali kuwa tace ni kikyaleni fa danma kinsamu Nazo gidan ki wlh saima nai tafiyata tajuya ,dasauri dija tariketa tace habade kanwata zomana yi hakuri tarikota suka zauna takawomata ruwa da lemo an an suka shirya suka balle da fira tare Suka shiga kicin sukai girki suka gyara gidan sai magrib unaisa takoma gida da cikin sanda tashigo gidan taga bakowa Abba yaje masalaci ammy naciki tana sallah dagudu taidakikta ammy tace waye anan tataso tashiga dakin unaisa tace daga inakike taturo baki cikin shagwaba nigidan Anty dija nake ammy tace wayo unaisa bakyaji ko yayi kyau Allah ya shiryaeki kuma bari abbanki yazo zakigane da dayanxu da banbanci tafice wanta unaisa kam cikin zaro ido da sauri tacanja kayamta zuwa Na bacci takwanra domin dama tana fashin sallah kuma taci abinci agidan dija lokacinda Abba yadawo ammy tagayamai komi haryaje dakij yatarar unaisan tai bacci saiya kyaleta dasafema tatashi taiwanka ta karya saikawai taje dakin abbanta sukai fira sosai kafin yafita tazo tana taya ammy aiki, yau takama Saturday gobe Monday unaisa zata koma aiki yau tashirya tacewa ammy Zata gun Momy tagaisheta ammy tace kigaisheta tace to tawuce saigidan ammy a can tawuni sosai sukasha fira da ammy itacema taimata aikij girki aikuwa su Dady suka dinga santi sumji dadi sosai nan sukaimata nasiha datakara hakuri Dady yace gobe Monday koh zakifita aikin koh kinaso kikoma koh tasunkuyarda kai Momy tace E kokawa zataikam Dan nikam vazan yarda yata takoma cikin gida kawai tazauna ba miji ba karatu takezuwaba kuma ba aiki Dady yace hakane kam to za asiyamata moto ko drive zaina kai ta Momy tace wanne kikeso yata cikin jin kunya tace a a wlh Momy banabukatar komi akaiakai amma taki dole suka hkr dasamata albarka taso tasami yaron ta arfat rigima amma yanagun hajiya Amina saiyamma likis tace tanason taje gidan.Anty Sa,a amma hatasan gunba ammy tace driver yakaita idantafito.saisuwuce gidan sukacikata da gomana arziki kafin tawuce taje gidan Anty Sa,a antyn kuwa taji Dadi sosai dazuwan surukartata sukasha fira antyn Na sokanarnata tace naceko kinata hakuri da kwana kina rungumar filo kinsan rashin miji sai ahankali Anty tafada tana dariya unaisa kam dataga Anty Nasu wayayyace saikawai tawayance suka dinga fira tace aini Anty wanan yaron naki baruwana da yazo kokaryazo Anty tace a a fa ba irin yarona ba wlh baby yarona tawuce misaliyanada kyau ga haiba kwarjini farin jini uwa uba kirarsa ta karfafan mazace hmmm bazakisan hakaba harsai kinshiga hannunmu sanan ido zai raina fata ido unaisa tazaro tace habadai antyna saikace wani nidin ma raguwace ai wlh guduwa zanyi kumama nikinga baruwana Anty tadinga dariya harda tafawa 😂😂😂👉 tace kinganki koh baby ai wlh kinada ruwa harda tsaki aciki bare kice baruwanki a a fa karwata rana da kanki zakihanasa komawa American unaisa tai dariya tace a a nikam Anty,tace nidai rokona Pls baby idan yadawo first night first raundn kikarbi sakon kawai kiyi aiki banyna kawaisai mu ganki da ciki unaisa tace tab Anty nikam badanina wlh natafi driver yanajirana Anty taitai unaisa ra tsaya sui fira amma taki dole antyn tarakata gun driver da goma na arziki suhumrane me sihirtacen kamshi da turaruka da wasu yadika masu kyau da tsada dare yai sosai unaisa takoma gida drive tasauketa yajuya su ammy da abbah sunyi far in cikin jin labarin da yarsu tagamasusu Na iyayen mijinata suntarbeta da ktau tanunamasu duk abunda sukaimata sukasa albarka taraahi tashiga ciki taiwanka ta kwanta said bacci 😴😴. Da safe tatashi tashirya saf dokin zuwa aiki takarya hakadai yau takwjin danfaduwar gaba haka tagayawa ammy tace Allah sa lpy amma duk zumudin da kike kifita unaisa tai dariya tace sainadawo ammy Na sukai salama tawuce
American unais be zaune da body guide dinsa fuskarnan Rashi a murtuke yana musu bayanini anunda yakesozasumishi yamika masu PIC din wata budurwa da wasu details dinta akai yace ita yakeso sukawomai nanda 3 hru yabasu 3hru sukawo nai ita daya dagacilin body guide din yace oga Nigeria yace yes Nigeria sukace yes sir sukajuya sukafit cikin tangamemen gidan shi suka shiga jirgi sai Nigeria ✈. Suna isa kuwa direct gurin aikin tasukaje suka tsaya bakin titun gurin suna biyar details din dayavasune sukadiba likacunsa yasa takerashi sukaga yacika kuwa nan suka maida hankali gun can saigata tafito tasaya tana jiran napep abun hawa saidayan su yace itace suka amsada yes kawai saisuka ja motar suka raba daidai gurinta kawai jitai anfiz gota saicikin mota aka samata selotip abaki ga mortar ba aganin Wanda keciki bakin glass ne sai air poot sukashiga jirgi da ita said American
Tirkashi to fans inagodiya sosai
By Ummy matar many a halee has limancy baby 😘😘😘😘😘♥♥♥♥♥💋💋💋💋💋
Byeeebyeeer🖐🖐🖐🖐
By halee nass
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:18 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALI
((( hasken zuciyata)))
Page. 1⃣0⃣ 1⃣5⃣
Na Ummy matar manya
Masoyyana masu kirana da masu min message akan naki typing cigaban nurul kalbi ina mai ba kui hakuri fans da rashin jina da kukau kwana h
Biyu wlh muna bikine shiyasa yanxuma haka ina busy ne amma zandan maku typing hakanan kui hakuri da yadda kukaganshi ba yawa amma vayan biki zamu dora inda muka tsaya 😅😅😅😅👍😉😉😉😘😘😘😘😘😘 nagode bye bye