Sashe 10
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Feenat abdulahi
Meeenat
Meenat Usman
Maman Yusuf
Mom twins
eashat
Hajja fateee
Fateeema.......
Daduk sauran masoya nurul kalbi ina alfahari da Ku nagode sosai Allah yabar zumunci
Unais baidawo gidaba aranar sai 9:23 pm Na kasar sanan ya shigo yatarar da unaisa Na bacci direct dakinsa yawuce yai wanka yashirya cikin wata riga wace ta tsaya iya guiwarsa yafito falon direct dinnu yanufa baitararda komaibs ya juyo laketa ya girgiza kai kawai yai murmushi yadauki plaks da cups biyu.yadawo falon ya zauna yahada.masu tea mai kauri yazauna kusa da ita yana kurban tea yana kallo.ba,afi minti 2 dazamnsaba tafarka aiko taganshi zaune kusa da ita ya murza ido sanan ta tashi zaune yajuyo.da kalonsa gurinta yace beauty kintashi ta turomasa karamin bakinta tare da yin wani irim mika maitafiyarda imam lafiyayen namiji ido ya kafeta da shi kafin yace zo kisha.tea nasan kinji yunwa amma sbd sangarta baxaki iya dafa ko indomy kiciba koh taturo baki cikin shagwaba tace ni ni fa nagaji haka kawai.kakori wacan matar nikuma abarni nikadai agida Allah tafiya Na zanyi koyaushe bikin wanan akeyi kulum zakafita kabarni nikadai ni ni ni.... Kawai saita samai kukan shagwaba tana wani irnin sheshsheka jawota jikinsa yai yana dam bubuga bayanta cikin rarrashi yace my beauty shiknn nadaina kinji bazan sake fita na barki aikinga yanxu shiknn angama bikin joy yau andaura masu aure gobe za ayi lunch jibi kuma akai amarya tace kenan koma goben zaka je yace a a ai anan gidan za ayi lunch din kinga zoki Sha tea karya huce dakansa yadinga bata tana kurba har.ya kare sanan yace mata kinga annan za,ayi lunch Dan haka kece zakiyi abuncin ta waro 👀👀 nikuma yace E taca bazsnyiba haka kawai adauko mutum agaban iyayensa sanan kuma amaidashi bora to walahi baxaiyu ba yace zaiyu domin walahi saikinyi ai kam Dan ma kinga naimaki sanyi ne ko ai wayanan duk yana cikin dutyn aikinki domin furnish dinki nadaukoki nai akan aikinda kika aikata min ta murguda masa baki 😏nifa ban iyaba yace ai SBD nasan baki iyaba ne shiyasa nace kezakiyi ko kinmanta kowaye yai break fast da safe kuma walahi inaso otel zan yi ordering komai amma sabida ki aikatu shiyasa Na kawo komai nan gidan ki gyara gurin kijere komai atsari idan angama kuma anbata ki gyara cikin zubar kwalla ta girgiza masa kai tace walahi wanan abun mugun tane kuma walahi mugunta ba kyau kuma ni ni baniyaba yai murmushi yace kinga aikin fa bamai wahala bane kajine kawai zaki soya fa ta murguda masa baki yace oya muje mota akoi kajin da drinks da za,a jera tana gaba yana baya harsuka karasa gurin motocin yajefamata key taje gurin cabewa amma key yafadi takaleshi ta harareshi taduka tadauko tabude but din motar ihu tabuga tare da Salle tawani rugungumeshi tanata ihu duk yarikice yana tambayarta minene, cikin sheshekar kuka takecewa,walahi wanan muguntane ni walahi bazan iyaba yo dubifa duk tulun walan aikin ace mutum daya nezai sai alokacin yalura da abunda takewa ihum.yace kinga dauko wanan robar kidinga zubawa kina kaiwa takaraso gurin motar kajine manya manya gyarari dimin soyawa kawai za ayi tasoma dauka tanajefa robar kuma tana kirgawa 12345... Tasaka guda 5 arobar tadauka zata kai ciki tana rafiya tana nishi kawai saiganin naisa yayi kasa tafadi zaune tanats nishi saida futa sanan tatashi tadauka tashiga dashi ciki direct kichin tanufa tajera afrige sanan tadawo tasake saka guda 5 arobar zata.dauka yace um um fa my naisa ai wanan yai kadan yakara wasu guda 5 10 kenan yace OYA dauka ta xaro ido tace ai kam nibazan iya dauka ba yace aikuwa kezaki dauka zonan cikin fushi taduka tadauka tafara tafiya da kyar tananishi habawa saiga naisa kasa tafadi tadinga nishi Saida tahuta sanan tatashi tana karabawa gaba ma tasake faduwa tatashi tazo kofan shiga falo ma tafadi sanan tashiha ciki tundazun unais keta ma naisa dariya domin yaraina karfinta yarinya fiyau da ita kace babyn roba ahakadai naisa tadinga jidar kajij tana kaiwa tana kirgawa hartagama kajin guda 50 ne takuwa jera drink's afrige aikuwa sbd gajiya tama Gaza tafiya likacin da takai Na karshe tadawo kafa tace ina domin kuwa unaisa takasa tafiya cak unais yadagata sukai ciki direct dakinsa yawuce sanan yadireta kan gado ita kuwa sai maida numfashi take ahankali ta tashi tawuje dakinta tai wanka tashirya cikin Wata rigar bacci me igiyoyi ko INA tai fakin gashinta tadinga zuba turate kafin tafito tawuce dakinsa lokacin yana game a laptop💻⌨ ido ya kafeta da shi yace zonan direct tazo gurim da yake yajata yazaunar da ita kujeran da yake zauje suna kusa da juna yace kinsan gobe da sauri zaki tashi koh taturo baki tace nibashiba gida nakeson magana da ammy Na yakaleta yace SBD me tace nai missing mijina kuma da yarona kuma naiwa mijina alkawarin zan kiyayemasa kaina cikin wani irin yanayi yace wane irin miji kenan domin n ba imassan bakida aure tace E amma inada Wanda xan aura yai murmushi yace Allah yasa kam domin baizama dole kikoma mass yarda yakezato ba ta murguda masa baki tace ni Insha Allah bawani abuma da zaifaru tajawo laptop dijsa acigaba da da game ido yakafeta dasu yana wani nazari a ranshi kafin ya tashi yashiga toilet kodama yaFito tai bacci yadauketa ya gyara mata kwanciya yarufe ko ina ya kwanta
Asuba ta gari
Tumda asuba kamar yadda tassaba karatun shine Kawai takeji yanaFalo bayan tai salah tai karatu shikuw.haryagMa ya jima da komawa bacci direct kicin tanufa tafida kajin tafara aikin kajin soyawa kawai Zatayi tadauko Ashana amma bakomi fanko kawai ne takare dole taje tagayamasa yana cikin blanket tana zuwa tayaye blanket din ta hau gadon tana jijjigashi uncle uncle katashi jikawai tai ya tusgota tafada kirjinsa ya radamata akunne yayade yarinyar uncle dintata turo baki tace ni Banga matches ba yace kije akoi kan drower kicun din tace O O niban gantaba fa yace O O kijedai kiduba babyn uncle bacci unclenki kejifa tamike tasoma tajawomasa hannu nikashi muje bayadda ya iya da ita domin yasan halin kayarsa babarinsa zatai yai bacinan ba.........
Ina godiya sosai masoyana Allah yabar kauna by matar manya haleeenasss Babyyy
👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻👋🏻
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:19 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))
Page. 2⃣6⃣
Na ummeyy matar manya
Matar manya fans.group wanan group din ina alfahari da Ku sosai domin kunmafi karfin saina sako sunnku SBD kauna nagode nagode Allah kara dankon zumunci❤❤
And pls needed your prayer pls
Suna Shiga kicin din yanunamata saman kantar yace taje tadauko takuwa dinga Salle amma ina ko hanunta bai kaiba murmushi yayi tare da girgiza kai yashigo yasa hannu yadauko amma ita bata sadudaba tasake Salle zata dauko aikuwa raahin Sani tafadamasa ajiki babu zato dukansu sukai kasa ragwab cikin jin zafin bigeshi da tai yace oo waike wanan yarinyar baxaki taba zama kurum bane yayi maki kyau yatadata ajikinsa sanan ya tashi yawuce dakinsa itakuwa ta hau aiki tajima sosai domin sai 12:00 tagama gashi 12:30 am ne za afara taron cikin sauri ta gyara gidan ko,ina tajera abuncin da drinks sanan taje dakinta tai wanka tashirya cikin wata doguwan Riga tadan yi tityn dinta tai kyau sosai dukda batai make up ba powder kawai tashafa anma tai bala,en kyau tafito Shu,wa das da ita tana cikin fesa turarene taji kiran oga unais bawasa da sauri tafito kafeta yai da ido domin batataba yimasa kyau irin Na yauba wow masha Allah yafada aranshi takaraso tace gani sai asanan nasuwarshi tadawo yai gyaran murya tace dama gete man din gidanam ne tafiyan gaggawa tasameshi kuma gashi ba kowa agidanan duk security s sun fita Dan haka kije kiyi tsaron gete dinan duk Wanda yazo kibudemasa yashigo unaisa cikin muryar kuka da takaici tace am am kananufin nice zanyi tsaron gate din ,,, E kece zakiyi yafada cikin murmushin mugunta ai duk yana cikin aikin funishmet dinki cikin kuka tace Allah.walahi niban iyaba ya dallamata harara yace kinga karki batawa kanki lokaci kiwuce yanunamata kofa aidajin haka gate man din yace yafasa tafiyar dimin ina wanam yarinyar zata iya tura wanan shirgegen uban gate din unais kam cewa shikenn tunda kafasa Kaje kaxauna kawai kayi kalon aiki domij itace dai da kanta zatai idan kuma karikamata walahi walahi abakin aikinka duk da turancine suke wanam maganar bayanda zai dole sukaje wajen suka zauna abencin megadin suna zama kuwa saiga hon andana masu saida unaisa tarikice unais kuma yama saman upcheas yana kalon duk abunda kefaruwa sai dariya yake unaisa tataahi da sauri taje wajen tura gate amma tagaza gashikuwa wanan mutumin sai horn yaketayi da sauri megadin yataso domin taimakamata amma INA kafin ya karaso unais yadaka mai sawa tareda mai gargafi dole Yakoma ya zauna da kyar da kyar unaisa ta iya tura gate din yabude mutum yashigo tanata maida numfashi aikuwa taki rufe gate din tabarshi haka bude duk Wanda zaishiga basai tasake Shan. Wahala ba tazo tazauna sukadinga fira da megadi yace tai dubara da tabar gate bude yace kinyu kokari mace da tura gate tace yo baba badoleba ne
ranarfa walahi wanke mota yasani kaduba fa duk security s dinda ke gidanan shime gadin dariyama abun yabashi tsakaninki da oga unaisa taci gaba da cewa nikuma najikata ciki da jawe da kunfa nace ban iyabane aidole yasa akai ta gurin wanke suka dinga dariya suna firansu
Agida Nigeria kuma kullum ammy cikin kukatake Su Anty sa,a da antydija sunazuwa akai akai arfat kam tadawo gurin ammy dimin yanaaon ganin momyn shi shine ma kedebewa ammy kewa itakuwa Anty Sa,a tawuce umrah dimin yin adu,at Allah Yabaiyanar masu da unaisa Momy da Dady ma suna cikin damuwa kuma sunki gayawa mijinta
To masu karatu mumadai saidai muche Allah yanunamana naisa Ameeen 😅😅😅
American