← Book details Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 18

Sashe 16

Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tazaro ido tace uncle nagaji kai nauyi da yawa pls kasaukeni jikinka ahhhh ooooo ayyya dataga basauka zai ba kawai takara cizon Sa tature shi tagudu shikuwa SBD kawai yanason yagarata sai kawai yasaka kara tare da dafe maranshi aikuwa unaisa ba shiri tadawo da gudu..........

Taku akullum

MATAR MANYA

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

{4\10\2017}
.
[10/25, 10:21 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

NURUL KALBI
((( hasken zuciyata)))

Na Ummy
MATAR MANYA

Page 3⃣5⃣⏯3⃣6⃣

Aguje tadawo tafada jikin shi tarungume Sa tana kiran uncle!! Uncle!!! Minene jikin.....

Kan takarasa tahade bakinsa cikin nata kissing dinta yake kamar yasami sweet !unaisa ta ji wani irin yarrrrrrrrrrrrrrrrr ajikin ta saikawai taririke shi wani irin soro tadinga ji tadinga tureshi amma ina kawai tasamai kuka yamike tare da daukan ta cak👌🏻

Sai bed room dinsa yafireta saman gado kafin yashiga toilet yai wanka da alwala yafito yasaka jallabiya yatada sallah unaisa tana zaune tana kallon Sa harya idar yazo yahau gadon ya kwanta saikawa yasoma karkarwa tareda fitarda numfashi da sauri2 unaisa naganin hakan tazo tazauri tagado shikuwa dajin haka saikawai ya kwanta jikin ta yadora kansa kan boobs dinta duk nauyinsa....

Unaisa ta soma nishi Sama Sama tace yoooo ahhh unclee miyasa ka sake wanka yanxu bayan bakajima da fitowa ba shine yasska jin sanyi koh?????

Ahankali yadago da kansa ya kalleta yace yo ai beauty wankan dole ne yazama kuma kece silla

Tace to ni am to yanxu wane magani zakasha da zai sakadaina jin sanyi

Yace nooo karki damu sai daina domin nafara jin sauki dana kwanta akanki my beauty

Tace kaina kuma?

Yace noo jikinki nake nufi. Naisa

Kan yakarasa wayarsa tai kara yaduba yadaga
!! dady ne yadaga suka dinga fira yabawa Momy itama suka gaisa amma a yanayinta duk tai.sanyi domin batan unaisa bai saketa ba kafin sukai sallama ya kashe wayar

Ya kwantarda kanshi kan Boob's dinta naisa kuwa har bacci ma yasoma daukan ta taji yakwanta mata akan nashanunta tasauke wani irin numfashim wahala da kyat da kyar take nishi...

Unais ba imani ahaka ya kwana jikin baiwar Allah hankalinsa kwance

Itakuwa unaisa zaune ta kwana tajingina jikin ta da kan gadon har gari yawaye kafin yatashi....

Ai kuwa tafarka domin wani irin sakat da taji tamkar andauke mata dutsi akai tai ajiyan zuwa

Unais kuwa murmushi kawai yayi domin yasan irin wuyar da tasha yamike yashiga toilet yai wanka da arwala yafito yatada sallah kafin yagama yai karatu Qur'an

Unais kam dakinta tawuce tana shiga toilet tasoma fadin
Haka kawai azo a wahalar da mutun niyanxu banma san yaxan yi ba Dole wankan tsarki zanyi domin ni banma san iya gurin da yataba ajiki Na ba bansan iya abunda yamun ba ina bacci tafada tare da turo baki cikin shagwaba kamar tana gabansa.

nikuwa mezanyi inba 😂😂😂😅 ba nace my naisa kenan uwayen rigima......

Wankan tsarki tai kafin tafito tai sallah tashirya cikin riga da wando taje kicin tahadamasu simple Delicious break fast tawuce dakins ta ajiye abuncin kafin ta gyara dakin tsaf tazo tajadamai tea tazauna

Tace good morning uncle yace morning my beauty kintashi lpy tai shiru yace! Yade tace E am kirjina ciwo yakemin uncle sosai kamar zai tsage

Yayi murmushi yace ayya my beauty sorry koh tadaga mai kai tace! Uncle kaji sauki ne murmushi kawai yayi kata yace zoo kiyi break fast banason surutu tazo kuwa yabata harda magani kafin tabashi nashi yadanci sosai yace my beauty the food is so so sweet 😘 yabata pick agoshi........

Haka unais yadinga wahalar da unaisa idan dare yai haka zai kwana jikin ta itakuwa tadinga nishi kenn hhhh

Bayan kwana 3 unais ya warke sosai garau yamike domin yana samun kulawa sosai gakuma join kulum zaizo da matar shi

Unaisa takara dagewa ita gida take so yamaidata gida shikuwa unais yanason maidata amma kuma da akoi abunda yakejiyewa

Yau kusan kwana 4 kullum rigiman yau daban nasafe da ban yau tasoma mai rigima gida rakeso kawai yaja hanunta har dakinta yadauko wani karamin roling veil yaimata roling dinshi yaja hannunta suka fito harabar gidan wani yaron shi da sauri yajawo wata kahirar mota kirar CDQ yabude masu suka shiga unaisa sai mamaki take tafiya suke ahanya unaisa naganin inkon Allah abubuwan mamaki sosai ga turawan American kowa sai harkan gabanshi yake.....

Direct wani katon super market suka Shiga Wanda ko sunan gurin abun kalone suna shiga ma aikatan wurin suka taso suna kawo gaisuwa gurin oga (sir unais ) guri suka bashi yaxauna ya itama unais tazauna yace my beauty jeki zaga kizabi duk abunda kikeso koh amm unaisa taki

Yayi yayi amma fafur taki tace! Nidai gida bakeso uncle !!, yace to yaji Anna taje tadauki abunda take bukata suwuce !! Amma taki bayanda zai Dole ya hakura suka koma gida ,,ma aikatan gurin kuwa duk saida suka burgesu

Unaisa CE kwance a falo tana kallo a TV amna sai hayaniya takeji a compaund din gidan can bayan kamar 30 mnt unais yashigo

Direct gurin da nake zaune yazo yazauna yajanyoni jikinshi nikuma naturo baki yace my beauty karbi wanan jeki shirya kisaka rigan nakale shi yadagamin kai saina karba nawuce dakina shima yawuce dakinshi can bayan kamar 1 hour naga yafito cikin wani irin sueit fari yasha kyau har yagaji konai nashi fari ne har hand watch dinshi direct dakin naisa yawuce a hankali yatura kfar yashiga. Dukan Su saisa suka tsaya cak nadan 5 sec domin kowanensu da abunda yake tunani domin kowanne ganin yake........

Unais ne yakaraso ciki yazaga ta bayanta ya karbi (necklaces) dinda take sakawa ya ida saka mata kafin yarada mata akunne kinyi kyau sosai my beauty ahankali tajuyo tabashi pick agoshi tace!! Ai ban kaikaba my uncle u look so fantastic mureeee aikafin takarasa yasoma kissing dinta saida ya shanye mata Jan bakin ta aikuwa data juya taga kawai saita cije masa dogon Karen hancin shi tare da sakin kukan shagwaba

Haka kawai kazo ka tsosemin Jan baki Na murmushi kawai yai ,,ta gyara kwaliyar ta yafida wayar Sa yadinga daukan Su pick (salpi) har saida yaji ankirashi awaya kafin yaja hannunta suka fito

Wow Wow Wow so so so surprise domin harabar gidan tasha decoration ko ina kwaliyane irin Na birthday ko ina turawa ne mata da miji saurayi da budurwa koina kayan motsa bakine sai cashews akeyi ahankali suka karaso gurin takfasesen (CAKE) dinda kegurin unaisa taga sunanta akasa

¢ HBD

My Angel

Unaisa ¥

Ai kuwa tadaka Salle ta rungume unais unais tana kissing dinshi aikuwa guri yadau ihu kafin akasoma shagali ta bushe candle.akasoma yimata waka

Happy birthday to u.......
Ya yanka cak yabata itama tayanka tabashi akasoma tafi da daukan pics da bawa celebrater kyaututuka ranar anchashe sosai sai dare kafin kowa yawatse yakoma gidansa

Ai kuwa bayan sun shiga ciki kowane yai wanka suka dinner suka dinga bude kyau tutukan suna gani tanata Salle da tabawa sai kallon Sa take

Tace uncle ya akayi kasan yau birthday Na ne yai murmushi yace beauty banason surutu fa tace Allah my uncle naji Dadi sosai tnc u so very much tasoma mai kiss masu zafi shikuwa sai ajiyan heart yake saukewa h

Lokacin da yaduba ma har tai vacci ya gyara mata kwanciya

Bayan kwana biyu da birthday suna zaune a Dinny bayan sun gama break fast unaisa CE ke rokon unais da ya maidata gida yace nine naje da kaina Na dauko kine da zan maidake tace a a amma uncle Kaine kasanya adaukoni fa pls

Haka tadingan rokonsa tana hadashi da yayiwa Allah pls my uncle

Ahankali yadubeta yace yanxu my beauty zaki iya tafiya kibarni har so kikema kitafi kinata damuwa da mgnr komawa gida

Tamarairaice fuska harga Allah tanajin badadi amma kuma tanasom ganin dangin ta tasan yanxu haka hankalinsu va a kwance yake ba ta kara marairaice fuska tace pls my uncle ka......

Yadakatar da ita dacewa naji zan maidake bada jimawa tace pls my uncle banason adau lokacin...yakaseta da cewa zan maidake naisa nan Sa jibi ma,yayi maki? Ai kuwa cikin murna da farinciki tace E wlh yayi my uncle da gaske pls karanse...yace cikin sanyi da rashin kuzari yace Allah da gske man zan naidake.....................

ni kuwa nace
oooooo my naisa kin cika rigima wlh

To masu karatu anan zan dakata sai mun hadu acigaban domin jin shin da gske uncle din naisa yafada mata

Taku akullum

MATAR MANYA

🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:21 PM] ‪+234 813 163 8664‬: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺

NURUL KALBI
(((Hasken zuciyata)))

Na ummey
MATAR MANYA

Page 3⃣7⃣⏯3⃣8⃣

Tundaga lokacin unaisa kecikin farin ciki da murna haka tadinga Salle unais duk abunda take yana kula da ita saidai ayamxu duk abubuwa.sun taru sun chunkushe.masa

Yanxuma yana zaune abayan gidan ne( garden) yana hutawa naisa CE takaraso da gudu kawai yaji timmmmmm mutum ajikinshi .........

Tafada jikinshi tareda doramasa waya akunne
Unais cikin kufula yace keeee kina haukane kewace irin.............

Shiiiiiii tafada tareda dora bakinta akan nasa

Unais tunda uwarsa ta haifeahi baitaba ganin shu Umar yarinya irim kafin yakarasa tunaninsa takatsetsa da cewa

Anakiranka nefa awaya sai alokacin hankalinshi yadawo sanan yasoma magana hello...............

Wani aminnin shine yake shaidamai dayazo yanxu nan da akoi wani wasa dazasuyi mezafi

Bayan yakatse wayar yai tsaki kafin yajuyo da kallonsa kan unaisa fuska ahade yace keeee!!! Ai sai kidagani koh ?
Tace yo uncle kagayamin dani zakaje yadan zaro ido yace inna tace gunda zaka mana yace kinga malama dagani cikin turo baki tace nibazan dagaba

Cak yadagata sai cikin falon yadireta akan kujera yawuce bed room dinshi agurguje yashir ya fito koda yafito yatarar da bakowa afalon tafito harabar gidam can yahangota cikin mortar da zasufita kuma saifira suke itada driver ga convoy motocinsa anjera akala gurin guda gomma .....

Direct gurinsu yanufa ransa abace yana zuwa yabude murfin mortar aikuwa hajjajju unaisa dataga ransa abaci kawai taturo baki tace uncle kashigo muje cikin harzuwa yace ! Gidan ubanwa zakine yace wlh yanxunnan zan zaneki ko angayamiki ni Sa,ankine unaisa dataga yadda unais yake mata masifa kawai tasamai kuka

Daukanta yai baidireta ko INA sai kan kujera yadora kan cinyarsa yace mikikeso nazo miki da shi cikin shagwaba tace Allah nibanason komi kawai muje tare ninagaji da zaman gidanam
Chapter 16 · 0% Book details