Sashe 1
Nurul Khalbi Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
[10/25, 10:16 PM] +234 813 163 8664: ✏🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
((NURUL kALBI )) page
*⃣1⃣*⃣
Na
Ummee ( matar manya )
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Bissmilahir rahamaninr rahim dukan yabo da godiya suntabata ga Allah subhanahu wata Allah dayabani ikon kammala littafin ((( ARASHIN SANI )))) lpy sanan kuma nakawomaku wanan sabon littafin mesuna (((( NURUL KALBI ))) Allah yasa zaifadakar Yakuma nishadantar daku kudai kubiyo Yar gidan Nasir masu karatu kusha lbr😍😍😍😍😍
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Ina godiya sosai gareku fans dina bazan manta dakuba musamman Feenat Umar abdullah, meenat Usman , Khadija almustafa Nana asmy rukky isah
Allah yabar Kauna 🌺😍
Wanan littafin kagaggene kirkiranayi ba gsky gane Idan kuma yayi kamada rayuwar wani/wata tokuyi hkr
Gargadi banyarda wani kowata yajuyamin labariba idan kuma akayi to wallahi banyafeba Allah ya is a akiyaye
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Cikin sauri ta,salami
me adaidaitanda ya ajiyeta kyakyawar budurwace tasaya tana karewa dankareren gidan dake gabanta kallo wanan gida haka , tafada ahankali takalli number gidan taga lallai itace takarasa wurim gate din gidan ta kwankwasa megadi yazo yabude
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Ahankali cikin zakakkar muryarta tace
Sannu baba yace yauwa yarnan. Tace, baba Dan Allah megidan yanaciki yace E yanaciki tace to shinakenema kozan iya ganinshi yace E bisimillah yabata hanya tashiga ciki saida tayi tafiya sosai mainisa a harabar gidan koina shikeshukene abun mekayartarwa ahankali tashiga falon gidan nantaga dukiya inda take magana tanata mamakin da akoi masu wanan kudin aduniya amma talaka ke kwana baiciba ,hankalinta tadawo lokacinda taji motsi a Sama nanta daga kanta tagawani iron bene mekayatarwa tahau benen, tasaya tanakaloj kofofin wata kofar tanufa wanda takejin motsin ahankali tatura kyauren cikin mamaki kuma kyauren ya bude tadaga cotein din a hankali
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Takuramai ido yana tsaye dawata Yar yarinya ahanunsa da Alamar yarinya bata da rai domin duk jikinta jinine da kayanta shikuwa saurayin da alamar tashin hankali a fuskarsa saigirgiza yarinyar yake yanacewa ke, ke, ke, waya kawokinan ,itakuwa budurwar tananan tsaye tundatazo tasaita cermera , tana recording tanadauka kuma tanata kuka tagoge kwalla nan tadauko waya takira oganta sukayi Yar maganarda konima banjitaba 😅barena daukomana masu karatu ba,afi minti 3-4 ba saigakuwa yansanda sunshigo dakin itama tashigo saikukatake tamakasa magana sainunasa take da yasa tana girgiza kai Can cikin dasashiyar miryarta medadin sauraro tace ...........
Kuyi hakuri da wanan sisters huh😯.Typing wahala Allah hani ikon cimaku gaba
Kudai kubiyoni domin jin yarda zata kaya a wanan labarin. Hmmm akace wasa farin girki
😍
By matar manya
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
[10/25, 10:16 PM] +234 813 163 8664: 🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
((NURUL KALBI)) page
2⃣
Na
Ummee ( matar many a)
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Wanan page nakine my Hauwa (g) Hamza nagode sosai sisters dakaramin karfin guiwarda kuke
Allah bar Kauna
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Tace gashinan, gashinan reping dinta yayi fa 😭 sai kuka take Dan sandan guda kuma yace, relax now inafatan kinyi record vidio koh tadagamasa kai kawai domin kukan yaci karfinta, shikuwa saurayin saikalonta yake ya kafamata mayatatun idanunsa yanamata kalon tuhuma ,hmmmm yafurzarda wani iska abakinsa ,saiyanxu yagane wato sharri akeson yimasa ,,OK ,, kawai yafada ,daya dan sandanne
Yace , u are under arrest, hankali kwance yakale Dan sandan Sama da kasa yace well bcos of what "? Sabida munkamaka da kayiwa yarinya fyade, Dan sandan yabashi amsa ido ya kafe Dan sandan sanan yamaida kalonsa kan yarinyar yakaleta shekeke kamar yaga kashi yace, wanan abine zanyiwa fyade wanan tafada yana nuna yarinyar da hannunsa injime intsinci me mtss yaimasu tsaki , dayan dan sandanne yataba yarinyar cikik razana, yace oga batada raifa.. Ogan ma yarazana yace babbar magana,
Ahankali cikin rarrashi ogan yace, amm pls yallabai kayi hakuri kabamu yadin kai cikin muryar fada yace mikake nufi yaje kayi hakuri muje office pls hakadai da sauran yan sandan dukafinga rarrashinsa dakyar ya amince " yace sujirashi a falo yanazuwa zaishirya domin dagashi sai towel domin time dinda yafito wankane abunyagaru nan yazabgawa budurwanan harara sukajuya sukafita ,yabude katuwar wardrope dinshi wace cike take dakayanshi sadaddu yaciro wata shadda galilah fara me tsadar faske yasa tasha aiki sanan ya kafa hula akanshi yafesa tsadadun turarukanshi da ke kan mirror yafito das dashi yaje falon yasamesu sukace to muje ko yallabai yace cikin voice dinsa medadin sauraro ,a Motana zanje itakuwa badurwanan tace zata wuce sukace to saisun nemeta suna godiya tazo wucewa ta gabanshi yazabgamata harara yasa kafansa ta tadiyeta Allah ya agajeta data fadi awurin sannu sanni murya kasa tace banyafeba mugu kawai 😏 ta murguda baki tayi Sauri ta wuce shima yayi gaba suka bishi a baya sai (((head Quarter)))
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
FARKON LABARI
Alhaji Umar abudullahi hamshakin me kuddine agarin sokoto yanxu hakama shine govenan daya lashe zaben kujerar gwamna jahar sokoto yanada mata daya,itace, hajiya Maryam sunyi auren soyayyene shida ita kuma auren saurayi da budurwa mahaifinta babban malamine agarin sokoto wato malam siddi inda iyayensu suke aminai ne an an yaganta yakuji yanasanta itama haka har Allah yakaisu lokacin auren su bayan shekara 5 da aurensu Allah baibata haihuwaba inda hajiya maryam keshan sanguma agun kannan Alhaji Umar su,biyu hajiya Amina kebiwa alhaji Umar da mijinta Alhaji Sahabi yaranta biyu mata data tai aure days kuma karatu take itakuwa hajiya umaima itace autarsu yaranta 3 mata duk sunyi aure
Kanan alhaji Umar sun tsanguwami hajiya maryam bata haihuwa itakuwa sai dai tashiga daki tadinga kuka batagajiya da hakuri domin tasan komi Na Allah ne ranar kwasam hajiya Maryam tatashi ba lpy akakira Dr yazo tadubata gwajin farko akagano cikinda kejikinta Dan wata biyu murna kam ba cewa komi da iyayensu sune kam gaba dasu hajiya amina cikin yasata laulayi sosai shiyasa sai mahafiyar alhaji Umar tadawo gidan takanas Dan takula da ita har cikinta ya isa haihuwa Allah tasauketa lapiya tasantalo danta namiji bafilatanin sak fari das, das, murna ba a Mgn su hajiya amina aka yi barka nagani da fada komai dai tubarkallah ranan suna yaro yaci sunan kakansa wato mahaifin alhaji Umar (Muhammad farid) amma sunmasa alkunya sunakiransa da ( UNAIS)
Unais yataso cikin gata da kulawa hardai lokacinda sukaji haihuwa shiru suka kara kulawa da yatonsu da shikadai Allah yabasu dangi sunamatukar kaunarsa shekararsa 4 shida mahaifiyarshi suka wuce American a can akasakashi primary, secondary, dakuma university dinsa indayakaranta medicine yazama babban Dr daga baya kuma yajiyana Sha awar (spot) yaje sport international school yakaranta inda yafi maida hankali da sport American susuka rikeshi domin sunaso yayimasu aiki domin hazakarshi da basirarshi jajircewa sanan daga baya Momy tadawo shikuwa saidai yazo Hutu ko yaziyarcesu ya koma unais dai farine sosai tas tas, ga hanci kamar Kara's dogo har baka idanunusa farere tas Kamar xasu fado kasa da pink lips dinshi gashi dogone da fadaden girjinshi kailomaida yaji kamar( Mijina😛 kai ai mijikama yaninka unais😅😛) idan sunacikin filin buga ball bamazakatana banbanta su dashiba kamar badan Nigeria ba amininsa daya shine imam makotane da gidansu imam kuma mahaifansu amijanjujane shiyasa suma yaran sukashaku da juna imam su biyune agun mahaifansu shine babba sanan kanwarsa Amina tatasone da son unais tuntana yarinya tatabatar takamu da mahaukaciyar kaunarsa takaiga gayawa tafadawa yayanta yaji Dadi sosai domin yasan zasuci arziki lokacinda yayiwa oga unais maganar ranshi yabaci sosai saida sukayi rigima domin unais yace bayason Amina ran imam yabaci tunranar yakeda wani kulli a zuciyarshi.......
To fans anan zansaya domin wlh banajij Dadi sosai nahuta zanci gaba inasha Allah
Nagode sosai masoyana masu karamin karfij guiwa dawayanda suka kirani dama wayanda hasukiranba Allah yabar Kauna
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
By matar manya ummy baby😍♥♠😘😘🖐

(((NURUL KALBI ))) page
3⃣
Na Ummy matar manya
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
Wannan page nakine my Aisha Lawal Sani Allah yabar Kauna wayanda sukamin text nafatan samun saukina dama wayanda suka kirsni ngd sosai
Didectet to my family
🌺🌺🌺🌺🌺🌺🌺
🌺🌺🌺🌺
🌺🌺
🌺