Sashe 4
Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune Saudat take kan yaloluwar katifarta ta ɗauko wayarta ta danna number Abdull sbda jiya bai kira ba , ring ɗaya zuwa biyu ya ɗauka ,a hankali yace "Sarauniyata ya kike ya gida ?"idonta a lumshe tace "baby ka mance dani ko baka ko nema na "murmishi yayi kana yace "bazaki gane bane aiyuka ne sukai min yawa wlh shiyasa nayi busy yanzu "ƙara lanƙwasa murya Saudat tayi tace "yaushe zaka dawo ?yama rasa mai zaice mata dan yasan a zahiri bai je ko ina ba yana nan a garin yace "gobe gurinki zan fara sauka "tsalle ta buga tasan kuɗinta suna hanya gobe insha Allah tace "Allah ya kaimu babyna "Abdull yace "amin" Anty Ummi dake tsaye a kansa bai ma san ta kuma dawowa ba ,jin motsin ƙass da tayi da hannunwanta ne ya sanyashi juyowa jiki a sanyaye ya kalleta yace "anty barka da war haka "barka "antyn tace "masa tana harararsa tace "ina alƙawarin da kukayi kai da Fati tace "min wai zaka tura su Abbanka ?waro ido yayi da mamaki yasan wanan shirinta ne badan yasan anty bazata yi masa ƙarya ba da tun tuni yace "wlh shirya masa akayi , sai ya tsinci kansa da cewa "eh haka ne ayi musu magana "antyn bata jira ƙara jin maganarsa ba ta fice farinciki ya luluɓeta ,sai da anty ta fita ya dawo haiyyacinsa ya share gumin dake wanke masa fuska ya furzar da iska mai zafi a fili yace "oh my god na shiga uku wlh ban san na faɗi wanan maganar ba "yaushe akayi haka ?har yayi kamar zai fito sai kuma ya kuma kan sofa ya zauna yana lasar lips ɗinsa da suka kasance jajaye cikin damuwa.
Anty Ummi na fita ta tarar da Hajiya a dining tana shirin zama tace "yaya ga kyakkyawan albishir wlh da gaske ne Abdull ya amince da auren Fati "alhmdulilh Hajiya tace "tare da É—aga hannu sama tana mai godiya ga Allah sbda tasan inhar jinin Hajiya kubura ta samarwa É—anta to tabbas tayi babbar nasara sbda inda suke da ita lokacin suna yara bacci ke rabasu ,duk da mahaifin Hajiyan Abdull sunfi na Hajiya kubura dukiya hakan bai hana iyayen nasu da suke matsayin abokai raba kan Æ´aÆ´an ba.
Fitowa palo Abdull yayi hannunsa riƙe da wayarsa ,yana taka ƙasa kamar yana jin tsoro ,zama yayi a kan kushin tare da sauke ajiyar zuciya kamar wanda yayi kuka , Hajiya ta kallesa tace "auta na yadai ?baya son ɓacin ran Hajiya yasa shi cewa "lafiya lau hajiya mai aka dafa mana ?hajiya dake sakar masa murmishi tace "Ummi kin kammala tuwon shinkafar kuwa ?"anty Ummi data kasance ƙanwar hajiya tace "eh an gama tun ɗazu har nasa a leda "hajiya tace "auta jeka kitchen ka ɗauko ko kuma ka ɗibi inda zaiyi maka ga farfesun anan "tom Abdull yace "ba tare daya tashi ba ,anty Ummi data kammala cin abinci ta dawo kusa da Abdull ta zauna tace "yarona a wace ƙasa zamu haɗa lefen ne ?Abdul daya kejin kamar ya kori Anty Ummi a gidan sbda yana ganin kamar ita ke zuga hajiya akan ya auri Fati ,bai bata amsa ba sai da yaja lokaci kana yace "a nan Kano "waro ido anty Ummi tayi har zatayi magana taji watarta na ring tana dubawa taga number saurayinta ne da sauri ta miƙe kana tace "zamuyi magana anjima ta shige ciki , Abdull daya gama ƙulewa ya taso yazo gurin hajiya yace "hajiya wlh ki gayawa anty Ummi ta daina takuramin da yawa ,ita Abba bai hanata son wanda take ra'ayi ba amma ni tasamin ido , badan kince kar in ƙara yi mata rashin kunya baki yafe ba da wlh bata isa ta dinga shimfiɗa min dokoki ba nasan dai na girmeta "sai da Hajiya ta bari ya kai ƙarshen maganarsa sanan tace "hakane Abdull kasan Ummi uwace a gareka duk da ƙanƙantar shekarunta bana buƙatar ka rainata ,ni a ganina Fatima bata da makusa da har ake taroka kana zamewa ,amma ai Ummi tace "ɗazu kace kana son ita Fatin ?sbda maganar da hajiya tayi masa na kar ya sake ya raina anty Ummi da kuma kwanciyar hankalin hajiyarsa ya sashi cewa "eh hakane "masha Allah hajiya tace "kasan dai idan Abbanka ya dawo bazai sanya rana mai tsayi ba ko ?,cikin rashin jin daɗin ya faɗi abu ba da niya ba ya sashi runtse ido kana yace "toh "ya miƙe ya fice sbda lokacin anata kiraye kirayen sallah.
Gidan su Fati.
Washe gari da safe Fati da gajiya Kubura da dadynta sun hallara a dining room suna cin abinci , dadyn ya kalli Hajiya Kubura yace "nayi farinciki sosai jiya Fatima ta cemin wai Abdull Jabbar yana sonta "murmishi hajiya Kubura tayi tana kai soyayyar doya bakinta tace "ai nima nayi fatinciki sosai dan wlh yaron akwaishi da hankali ga jin maganar iyayensa nafi kowa farinciki "sunkuyar da kai Fati tayi kunya duk tabi ta luluɓeta ,dady yace "to yanzu jiran iyayen nasa ya rage ance ma yau Alhaji Abban zai dawo "eh Hajiya Kubura tace "sbda naji a bakin Ummi "dady dake miƙewa yace "wai har yanzu Ummi batayi aure bane ?Hajiya Kubura tace "aiko dai kaima ka faɗa ta tsaya ruwan ido "dady baice komai ba yai hanyar bedroom ɗinsa Hajiya Kubura ta bisa ,Fati dake zaune ta bi bayan momynta da kallo a fili tace "oh nima idan nayi aure haka zan dinga kula da Abdull ɗina wayooo.
Gidan tsohuwa.
Washe gari ,da asubha Ramu ta makara har tsohuwa ta buɗe ƙofa bata sani ba , sai da tsohuwa taje alwalah ta dawo har zata wuce sai tayi hanyar kitchen sbda ta buɗe kajinta da suke kwana a keji ,tana shiga taga kwanon ɗan caina a rufe , buɗewa tayi taga naman ciki saura kaɗan ta jinjina kai tace "wato wanan shegiyar ce mai kama da aljana ta shigo min jiya ashe ? to Allah ya toni asirinki ,ta juye mata ruwan butar data ciko duka a jikin Ramu tana cewa "ai dama na sani sai ke irin Lami irin tsiya "Ramu ta miƙe a zabure tace "mai kuma nayi ?murguɗawa Ramu baki tsohuwa tayi ,Ramu ta kawashe da dariya sbda yadda bakin ya juya ko bakayi niyar dariya ba sai ka dara ,tsohuwa tace "wlh ki kiyayeni dama ashe kece kika shigomin jiya ko ?cikin rashin gaskiya Ramu na sosa kai tace "nifa na bubuga ƙofar waje naga kin kulle shine na duro ta katanga wanan kwanon da kike maganarsa banma san dashi ba "waro ido tsohuwa tayi a zuciyarta tace "karfa azo aljanunne da gaske in shiga uku "ganin Ramu ta tafi gurin kwanon ta buɗe ta fara ci kamar mayunwaciya tsohuwa ta hangame baki tare da cewa "Allah sarki ashe ƙazafi nayi miki ,aljanun ne da gaske suka cinye naman ko kuma ɓarayi dama ke naba dana sami lada "sai da ramu ta gama cinyewa sanan ta ɗago da hawayen gulma shaɓe shaɓe a fuskarta tace "ba kince ni na cinye ba "tsohuwa da tausayin Ramu ya kamata tace "kiyi haƙuri ƴar nan gashi ko wanke baki bakiyi ba "Ramu tace "ai nama nagani "tsohuwa tace "to kiyi alwalah sai ki haɗa mana shayi na saka ruwa a flas "to Ramu tace "jiki na rawa bata fatan suyi faɗa a wanan lokacin saboda tana son ta sha madara , buta ta ɗauka ta zubo ruwa ta shiga bayi tayi kashi ta daɗe tanayi sbda gudawa ce ta kamata ,daga ƙarshe ta fito riƙe da ciki tace "tsohuwa bazan iya tashi ba "tsohuwa dake shirin tada sallah tace "mai kuma ya faru ?"Ramu kam har ta kai ƙasa ta durƙushe tsabar jin guwaiwo yinta babu ƙwari da tayi ,leƙowa tsohuwa tayi sbda ta ɗauka sharrin Ramu ne ,tana leƙowa taga ramu a durƙushe kanta a kife tana kuka ,a guje tsohuwa ta taho tana salati ta kamo hannun Ramu dake kuka suka nufi ɗaki ,ta kwanta kan tabarma tana mayar da nunfashi , tsohuwa ta tayar da sallah , bayan ta idar da sallah ,ta juyo taga Ramu har ta fita haiyyacinta a ruɗe tsohuwa ta fice ko takalmi babu iya kacin hijabin dake jikinta, kasancewar tsakaninsu da kemis babu nisa yasa ta isa nan da nan , samu tayi da mutane a ciki sun kai biyar ta kutsa ta shige kowanne na ganin ikon Allah ,tana isa gun da likitan ke zaune ta sa masa kuka tare da shan majina tace "likita dan Allah kazo ka duba jikata wlh tana cikin wani hali "wani mutumi dake tsaye fuskarsa da rashin walwalah yace "haba baba mu da muke tsaye muna jiransa ba damuwa bace ta kawomu na jikarki kika sani ?"to ni nan da kika ganni wlh ciwon mata ta ne ya tashi kuma sai likitan yaje ya gwadata idan akayi jinkiri za'a iya rasa ranta "cikin rashin kulawa da tasa damuwar tsohuwa tace "likita dan Allah kaje ka duba Ramu karta mutu ita kaɗai iyayenta suka mallaka "wani saurayi ne ya kwashe da dariya kana yace "haba ƴar tsohuwa ba sai kin haɗa da ƙarya ba amma ai Ramatu nada ƙanni da Mariya da wacece ma na mance ba ita kaɗai bace "likita dai najin bidirin da akeyi ganin tsohuwa na shirin kurma masa ihu yasa shi cewa "zomuje ya kamo hannunta suka ɗauki hanya zuwa gidan, suna shiga suka samu Ramu a tsakar gida ta zuba tagumi rana ɗaya harta rame sosai , kujera tsohuwa ta miƙo masa ya zauna tare da kallon Ramu yace "mai ke damunki ?kuma yaushe kika fara rashin lafiya ?murya ƙasa-ƙasa Ramu tace "gudawa nake ,kuma yau ne ɗazu "ok "likita yace "amma mai kikaci jiya ?...!
Pls vote comments and share dan Allah 😘.
Mom Islm
[29/01, 10:10 PM] Mom Islam Ce: 🤦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸
 Â
*NI DAÂ Â YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂
Zainab Habib/Mom Islam
P 5-6