Sashe 13
Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Shinkafa Ramu ta kawo masa fara sol sai yaji da mai ta barbaɗa a plet ɗin shinkafar ta sanya masa cokali ,murna take a dole yau zata burge likita , Zaiyyan bai saba cin irin abincin da Ramu ta dafa ba ,amma dole yau ya koya ,haka ya dinga ci har saida yaji ya ƙoshi yace "kawomin ruwa "tashi tayi ta buɗe fridge ta kawo masa faro ta zauna tana kallonsa ,bayan yasha ruwan yayi hamdala ya janyota jikinsa tare da cewa "kyan alƙawari cikawa kince zaki biyani kazata koh ?"eh Ramu tace "cikin nuna rashin damuwa ,Zaiyyan ya ɗagata cak ya nufi bedroom ɗinsa da ita ,ya shiga toilet yayi brush ya dawo ya zauna a kusa da ita yace "dubamin agogo yanzu ƙarfe nawa ne "Ramu tace "ƙarfe ɗaya 1:pm "Zayyan yace "to ki shaida yau ɗinnan zan karɓi haƙƙina sbda kina neman kuncemin lissafi "Ramu tayi dariya sbda bata gane nufinsa ba ,ta miƙe tace "ina zuwa "Zaiyyan bai ce mata komai ba sai binta da yayi da mayunwatan idanunsa har ta ɓace sanan ya dena kallon hanyar data fita , bata jima da fita ba ta shigo hannunta riƙe da dubu ɗaya ta miƙa masa ,sai da ya karɓa tace "ga kuɗin kazarka ni bana cin bashin mutane inƙi biya "Zaiyyan yayi dariya kana yace "ai kuɗinki bai kai na kazar da kikaci ba "Ramu na dariya tace "to ka cika ka siya nabiyaka kenan " Zaiyyan ya ƙara yin murmishi ya janyota jikinsa yana mai haɗe fuskarsu guri ɗaya ,Ramu da baki baya mutuwa tace "dama ance likitoci akwai ƴan iska "da sauri Zaiyyan ya raba fuskarsu tare da cewa "to yanzu waye ɗan iskan "Ramu tayi wulli -wulli da ido gabanta na dukan uku-uku ,miƙewa Zaiyyan yayi yabar mata ɗakin ya dawo palo ya kwanta kan 3sitter ya rufe idanunsa , fitowa Ramu tayi da sauri ta duƙusa gabansa tace "haba likita fushi kayi kodai in yima kalar farfesun da nayiwa tsohuwa ne "duk dakewar Zaiyyan sai da yayi dariya ya janyota jikinsa yana shafa bayanta ,dama neman shiri take bata ce komai ba.
Gidan su Saudat
Soyayya mai ƙarfi ce ta shiga tsakanin Saudat da mijin Zainab ,har akayi ɗaurin aure Saudat bata zo gurin taron ba , Zaitun tace "wa Zainab ta kwantar da hankalinta akwai plan ɗin da zasu shirya zasu kamata a cikin ruwan sanyi.
BAYAN BIKI DA KWANA BAKWAI .
Ranar lahadi ,mijin Zainab na gida ,Saudat tayi kwalliya ta mai kyau ta fito tsakar gidansu cikin riga da zani na atamfa tayi kyau sosai ,ta kalli ummanta tace "Umma zani gidan Zainab nayi kyau ?"dariya Umman tayi kana tace "sosai ma kuwa kinga inda kika haska gidannan ?"fatana shine Allah ya fito miki da miji na gari "amin Saudat tace "ta gyara mayafinta ta fita ,tana fita ta danna number mijin Zainab ,ji tayi wayar tasa a kashe taji shigowar saƙo ,dubawa tayi taga shine tai murmishi a fili tace "wow harna hangoni a gidanka babyna "sai kuma ta shiga karanta saƙon.
_Mijin Zainab yace "aslamu alaikum farincikina ,da fatan kina lafiya ,idan kin iso kiyimin text , kin iso "murmishi Saudat tayi kana ta sanya wayarta cikin hand bag ta fara tsare mai mashin....!
A page 27 zan tsaya da typing duk wacce ta biya ta karanta 😘300 mai zagi karku fasa yanzu aka fara wasan.
Masoyana masu nunamin so da ƙauna ina yinku .
3175689751 Zainab Habibu first bank Shedar biya ta wanan number 08141799224.
[01/02, 4:09 PM] Mom Islam Ce: 🤦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸ðŸ¤¦â€â™‚ï¸
*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂
Zainab Habib /Mom Islam
P 25-26
ðŸ˜Kamar inda kuka sani , a gurare da dama akan isar da saÆ™o cikin sauÆ™i ba tare da wata damuwa ba , kamar redio da waya da rubutu da jarida dadai sauransu , dan kayi rubutu akan inda zana gyara zamantakewar aure ni a ganina ba wani mummunan abu bane , wani time É—in zakiga wata mijinta ya fiya yawan fushi ko ko kuma ta rasa shayo kansa ,darajar karatun littafi sai ta sami mafita ,wani abun gashi kin sanshi ama bakyayi ,idan aka tunatar dake sai ki Æ™ara Æ™aymi akai , haÆ™iÆ™a naga tarin masoyana kuma na gode tabbas , amma ku sani bazanci gaba da posting free ba aji daÉ—in zagina ,sbda inason wayarwa da mata kan a cikin zamantakewar auran mu ,littafi kuma yanzu aka fara muje zuwa 300 É—ari uku mai buÆ™atar ci gaba zaki biya kuma wlh duk wacce tayi gigin faÉ—amin baÆ™ar magana zamu gauraya 😘Ina masoya gidan likita a kafta ,daga wanan pejin idan nayi anjima duk wacce ta gansa a waje to na sata ne.
Bayan Saudat ta tari mashin kai tsaye gidansu Zainab ta zarce ,kasancewar tasan gidan yasa ta yiwa mai mashin ɗin alamar ya tsaya ,ta sauka tare da basa kuɗinsa taje ta fara ƙwan ƙwsa get.
Zainab dake can bedroom ɗinta taji wayarta na ring ta duba taga number Saudat ce sbda tasan za'ayi hakan tace "my sweety nayi baƙuwa kuma ɗazu naji hajiya ta kira tace "jikin granny yayi tsanani "kuma duk ƙaryane kawai Zainab tanason yana fita ta kirawo su Zaitun dake maƙotansu su naɗa mata duka ,Kamal ya miƙe a zabure jiki na rawa ya ɗauki key ɗin motarsa ya fice , yana buɗe get sukayi ido biyu da Saudat tana duba agogon hannunta , da ganinsa ta taɓe fuska tace "nazo tun ɗazu ina nocking ba'a buɗemin ba "cikin farinciki Kamal yace "ashe dai zakizo wlh na ɗauka bazakizo ba "yana tsaka da magana yaji kiran Zainab ya ɗaga ,tace "masa ankai granny asibiti wlh kayi sauri "sbda tana leƙensu ta window , cikin Sauri yace "ki jirani zanje gidanmu in dawo kinji kyakkyawa "to tace "tare da kashe masa ido ,duk wanan abun da akeyi a idon Zainab ,suna waya dasu Zaitun , shigowa Saudat tayi da sallama ta tako palon tare da ƙarewa kafet ɗin dake malale a tsakiyar ɗakin kallo ta kalli kujeru da sauran kayan ta jin jina kai a zuciyarta tace "idan na auresa nawa sai yafi wanan , sallama ta kwaɗa ,Zainab ta fito da sauri tana cewa "ah ƙawata kece a gidan namu ?na shiga wanka ne yasa kika jini shiru "okay Saudat tace "cikin rawar kai tare da cewa "ƙawata kice kin shigo aljannar duniya "Zainab tayi dariya ta kuma taɓe baki tace "to ai ko a gidan mu ma ɗakina yafi na gidanan kyau "hakane kam "Saudat tace "tare da ɗora kanta a TV maltina da cincin Zainab ta kawo mata ta ajiye a gabanta , har takai baki zataci taji an buge bakin ana cewa "kusa kwaɗo a get "da sauri ta miƙe taga Zaitun da wasu ƴan mata wanda bata sansu ba ta fara jin duka ko ta ko ina "haɗasu ta farayi da Allah kana ta kalli Zainab tace "dama kun shirya cimin mutunci ne ?"Zainab tace "babu wani idan da abin da kikayi ne akace za'ayi miki wlh sai kinfi kowa jin jikin kucigaba idan tayi laushi ku gaya mata laifinta , sai da sukayi mata lilis duk ƙoƙarin da take na ƙwatar kanta amma sunfita ,hausawa sukace sarkin yawa yafi sarkin ƙarfi ,zama sukayi kan kujera Saudat na tsugune tana kuka ,Zaitun tace "wlh kin bani mamaki ace ke da hankalinki da tunaninki kiso mijin ƙawarki ko aure ma ba'a ɗaura ba lokacin wlh turr da wayonki ,idan bazata rabu dashi ba ku ƙara mata "cikin kuka Saudat tace "wlh na rabu dashi har abada wlh bazan ƙara kulashi ba nayi nadama "ganin eh da gaske ne yasa suka ƙyaleta ta miƙe da tsamin jiki tana ɗingijishi suka turata waje suka rufo get ɗin , Saudat na fita taji karo da motar Kamal yana shirin horn ,ganinta da yayi tana tafiya tana sunkuyawa ya sashi leƙowa yace "yadai mai ya faru "cikin kuka Saudat ta galla masa harara tare da cewa "ka rufamin asiri karki ƙara bibiyata bana sonka idan na aureka wataran wuta zasu saka mana"tana gama faɗa ta wuce tana kuka , bai gane wasu abubuwan da take faɗi ba ya biyota da mota domin ya taimaka mata ya kumaji dalilin abin dake damunta furr taƙi tama ƙara da gudu..
GIDAN ZAIYYAN