← Book details Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 16

Sashe 10

Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Washe gari amarya Zainab na zaune kan bed ɗinta da ƙawaye tace "amma akwai wani abu wanda yake mugun ɗauremin kai "ƙawayen sukace kamar me fa ?Zainab tace "Kabir ya kunyata ni yaushe ne ana biki yatafi ya barni a cikin dubban jama'a ,a haka ne yake iƙirarin yana sona ? ƙawarta mai suna Zaitun tace "wlh Kabir ba tafiya yayi ba yana nan a cikin hall ɗin karma kiyi tunanin tafiya yayi "Zainab tace "Zaitun mai yasa kikace haka ?dariya Zaitun tasa kana tace "kawai abar kaza cikin gashinta ku a iya tunaninku mai kuka fuskanta ?"kaf ɗinsu sukace gaskiya babu abin da mukayi tunani "Zaitun tace "ke Zainab a cikin ƙawayenki wa kike tunanin bata nan ?"buɗar bakin Zainab tace "Saudat jiya ma ta tafi gida da wuri "Zaitun tace "yarinya kenan man kaza kina zaune ana shirin ƙwace miki miji wlh tausayinki ma nakeji ,cikin rashin fahimta Zainab tace "nifa banfa gane me kike nufi ba wlh "Zaitun tace "bara inyi miki gwari gwari ,to Saudat da kike gani da mijinki jiya a hall suka keɓe ko da na leƙa naga suna magana yana riƙe da hannunta "eeeh"Zainab tace "cike da masifa ta miƙe tana nunfarfashi tace "lallai yau zanci kutumar ubanta wlh sai ta nunamin waye ubanta shegiya talakawa shima sbda iskancewa ya rasa hannun wacce zai riƙe sai talaka ?"to wlh yanzu zan tafi gidan nasu inci mata mutunci wanda ko a hanya ta gansa bazata kallesa ba " haba Zainab ya zakiyi haka ?inason kiyi amfani da iliminki gurin karkato da hankalin mijinki karki sake wata banza ta tsorataki kinji "idon Zainab na fitar da hawaye tace "amma wace shawara kuke ganin ta dace ko kuma mataki dazan ɗauka  ....!

👇👇👇👇👇

Mutane nata tambayata akan nawa ne kuɗin littafin *MACEN SIRRI*  kuyi min afuwa wlh aiyuka ne sukai min yawa ga yadda tsarin yake 👇👇👇👇

Normal grp 300 post É—aya

Vip grp 500 post biyu

Special grp 800 post uku zuwa huÉ—u

Ina alfahari daku masoyana .

Littafin *MACEN SIRRI* littafi ne wanda salonsa ya banbanta da saura kardai in cikaku da surutu ,aradu yamafi *NIDA YARINYA* haɗewa🤣.

Love and romantic story ne , idan kinsan in kin siya zaki biyoni kina gayamin maganar banza to kibar kudinki ,sbda haka littafin *MACEN SIRRIN* yazo da salonsa ,ina kuke manyan mata masu ji da kansu ,karki karanta littafin sata sis ki mallaki naki.

Zan fara posting da zarar anyi anyi payments akan lokaci .

account 3175689751
Name Zainab Habibu first bank

Ko kuma katin mtn ta wanan lambar 08141799224 screen shot ta number👆.

Mom Islam
[29/01, 10:14 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA      YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Gajeren labari

Zainab Habib /Mom Islam

https://www.wattpad.com/user/momislam2020?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

P 15-16

Ƙawayen ne suka matso tare da raɗawa Zainab wata magana a kunne wacce nima ban san ko mesukace ba .

Zayyan ya ɗora hannunta a cinyarsa yace "kinyi alƙawari fa "eh Ramu tace "tana dariya , ya miƙe yaje gurin daya ajiye naman ya ɗauko ya dawo ya kawo mata , ba tare daya kalleta ba ya juya yabar ɗakin.
Yana fita ta buɗe ledar ta fara ci hannu baka hannu ƙwarya ,sai da taji tayi hani'an sanan ta ture ledar ta cigaba da kwanciya bacci yayi gaba da ita .
Koda Zayyan ya koma É—akinsa juyi ya dingayi da haka shima bacci yayi gaba dashi .

Washe gari da asbha Ramu bata farka ba ,Zayyan da zai tafi masallaci ya leƙo tare da ƙarewa fuskarta kallo yaga bata tashi ba ya wuce masallaci ,bayan an idar da sallah ya dawo daga masallaci kai tsaye ɗakin Ramu ya shiga ya fara kiran sunanta a kasalance yana cewa "Rahma ki tashi lokacin sallah "miƙa Ramu tayi kana ta waro ido tana kallonsa sai kuma tace "ga ragowar kazar can idan zakaci "Zayyan yai murmishi ya matso kusa da ita yace "ya bayanin sallah fa ?"Ramu tace "ni banayi jiya bayan tafiyarka naga...Zaiyyan ya rufe mata baki da hannunsa kana yace "kiyi wanka kizo muyi magana "cuno baki Ramu tayi ta fara didire ƙafa ta shiga toilet , fitowa tayi tace "likita ina ruwan wankan "dariya Zaiyyan yayi sosai kana yace "ki kunna mana "Ramu dake ganin kamar zai raina mata wayo ta wuce fuuu bata tsaya jin mai zai ƙara cewa "ba  ta shige toilet, tana shiga ta ɗaga kanta sama tare da murɗa kan famfo ,bata ankara ba taji ruwa mai azabar sanyi ya zubo mata a jiki ,ihu tasa tare da ƙamƙame jikinta tana rawar sanyi ,Zaiyyan dake cire boxes ɗinsa ya rugo da gudu ,ganinta da yayi a tsaye tana kuka ya sashi cewa "waya gaya nan zaki kunna "bakai kaƙi bani amsa ba shine nikuma na kunna , murmishi yayi kana ya tara ruwan ɗumi a bahon wanka yana shirin cire mata kayan jikinta ta riƙe masa hannu gam zatayi masa ihu ,muryarsa ƙasa-ƙasa yace "kayafa zan cire miki "Rahma dake shirin ficewa tace "nidai ka fita ai we ne "Zaiyyan ya zaro ido ,a zuciyarsa yace "yau zan nuna miki aikin iskanci "ya ɗaga cak ya dawo da ita kan bed tare da fara cire mata hular kanta , zillewa ta fara amma ina yaci ƙarfinta dole ta nutsu, sai ta fara yi masa ihu a kunne tana cewa "ganin  zata tara masa mutane yasa shi sanya harshensa cikin bakinta yana yawo dashi , Ramu da ba'a saba ba dama tana gani a film ɗin indiya ta waro ido babu halin magana , ya daɗe yana wasa da harshensa a cikin bakinta daga ƙarshe ya ɗora hannunsa kan boobs ɗinta ya ɗan murzasu a hankali , tuno faɗan da Hajiya Nafisa tayi mata tayi ta kuma lafewa a jikinsa sbda yadda yake murza boobs ɗin nata wani daɗi takeji wanda bata taɓa jiba ,da tafiya tayi tafiya ta fara jin zafi ta yunƙuro tana shirin guduwa ya matseta ya cire bakinsa a nata yace "ina zaki Rahma kin mance ni mijinki ne ?a'a ni wlh nagaji da iskancin nan gobe ina fita ko anjima duk wanda ya ganni zai ce nayi iskanci "kuma maganar take bada wasa ba , Zaiyyan yace "NIDA YARINYA kenan zamusha soyewa "gyara mata zama yayi a kan cinyarsa still yana matse da ita ya sanya hannunsa cikin wandonta ,yana shirin cirewa Ramu ta fizge tare da daka tsalle tace "wlh bazan lamunta ba "babanmu ya hanamu wasan cire wando shine kai zakayi ko ?to babu ruwana "idanun Zaiyyan a kanta sbda inda take tsallen ko ina nata motsawa yake yanata kallonta yana murmishi , Ramu dake tsaye cikin zuciyarta tace "taɓɓ ashe hirar da mukaji su Saudat nayi idan sunyi aure muna ce musu ƴan iska ashe haka ne kuwa ?taɓɓ ni wlh bazan bari inzamo ƴar iska ba nagode da Sumaiyya ta bani shawara yarinyar Hajiya Nafesa tace "ince ina al'ada taɓɓ ance masa bani da wayo ne ɗan iska kawai "ta ruga waje da gudu tana dariya ....!

Afuwan babu yawa wlh ciwon .

👇👇👇👇👇

Mutane nata tambayata akan nawa ne kuɗin littafin *MACEN SIRRI*  kuyi min afuwa wlh aiyuka ne sukai min yawa ga yadda tsarin yake 👇👇👇👇

Normal grp 300 post É—aya

Vip grp 500 post biyu

Ina alfahari daku masoyana .

Littafin *MACEN SIRRI* littafi ne wanda salonsa ya banbanta da saura kardai in cikaku da surutu ,aradu yamafi *NIDA YARINYA* haɗewa🤣.

Love and romantic story ne , idan kinsan in kin siya zaki biyoni kina gayamin maganar banza to kibar kudinki ,sbda haka littafin *MACEN SIRRIN* yazo da salonsa ,ina kuke manyan mata masu ji da kansu ,karki karanta littafin sata sis ki mallaki

account 3175689751
Name Zainab Habibu first bank

Ko kuma katin mtn ta wanan lambar 08141799224 screen shot ta number👆.

Pans ku nunamin soyayya ta hanyar siyan zazzafan littafina mai sabon salo mai suna *MACEN SIRRI* ta hakan ne zan gane yawan masoyana.

Zan fara posting ɗinsa daga yau 😍.
Mom Islam
[29/01, 10:15 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA      YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

https://www.wattpad.com/user/momislam2020?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends

Zainab Habib /Mom Islam

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

P 17-18
Chapter 10 · 0% Book details