← Book details Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 16

Sashe 11

Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kai tsaye palo ta nufa ta zauna a kujera mai zaman mutum ɗaya ta fara ƙarewa ɗakin kallo ,a zuciyarta tace "lallai naji daɗi ,inyi kallo in dafa shinkafa da miya kuma inci nama gidan likita yayi "ta miƙe ta fara zagaye ,ta buɗe wanan ɗaki ta buɗe wancan ɗaki haka ta dingayi har sai da ta gano kicin , lokacin ƙarfe takwas 8:am dai-dai ta kallo na'urorin girkin daga electric sai gas sai risho da sauransu , gani tayi duk bata iya su ba a ciki abu ɗaya suke amfani dashi shima ba kullum ba wato risho ,ta kunna tare da ɗaga kanta sama ta ɗauko ƙatuwar tukunya wacce zataci shinkafa mudu huɗu ta ɗora ,ta ɗibo ruwa mai yawa ba tare da an wanke tukunyar ba aka zuba , kasancewar ta iya girki yasa ta fice a kitchen ɗin sbda zata dinga zuwa tana dubawa , mancewa tayi da likita na ɗakinta ta kutsa kai ,tana shiga sukayi ido huɗu dashi ,tunda yayi mata kallo ɗaya ya kawar da fuska tare da ci gaba da danna wayarsa , Ramu taso neman tsokana tace "likita bokan turai "Zaiyyan duk fushin da yake sai da ya tuntsire da dariya kana yace "zo nan "a hankali ta tako i'zuwa gabansa tace "gani "murmishi yayi kana yace "kin fasa yin wankan ne ?eh Ramu tace "cikin nuna rashin damuwa ,Zaiyyan yace "kinaso kizamo ƙazama ne koh?"murguɗa masa baki Ramu tayi kana tace "dama can ni bana wanka kullum kuma ko a boko ance yafi ƙara lafiya "waro ido Zaiyyan yayi ya miƙe a hankali kamar zai fice ya damƙota riƙon da yayi mata bana wasa bane ya fara kiciniyar cire mata kayan jikinta , duk da tana shure-shure hakan bai hanashi cire mata kayan jikinta kaf ba ,dama an cire hula tun tuni a miƙe ya kulle ƙofar ɗakin ,ita ko sai shure shure take hannunta duka biyu a ƙirjinta kuma ta kasa haɗa ido dashi , kai tsaye ya wuce toilet ya haɗa mata ruwan wanka ya dawo ya ɗauketa cak ya direta a bahon wanka , kasancewar kanta a sunkuye yake bayan ajiyeta da yayi ,ɗago kan da zatayi taganshi zigidir  ,wani wawan ihu ta saki wanda yasa Zayyan toshe kunnuwansa ,idon Ramu a rufe tace "walh ka fita ni tsoro kake bani dama iskanci kake so dama kayi ?ta fashe da kuka sbda a zahiri ta koma jin tsoronsa ,shiko bai kulata ba ganin idonta a rufe ya sashi faɗawa cikin bahon wankan ,ihun data darara na farko nafila ne ,akan na biyu kamar zata cire masa dodon kunnensa ya rungumeta yana cewa " ya isa haka !zata kuma yin wani ihun ya rufe mata baki da nasa yayi mata kalar abin jiya , sai da ya tabbatar da ta sauke ajiyar zuciya sanannan ya cire bakinsa ,Ramu dake shirin ficewa yana ruƙota cikin ɗaga murya tace "wlh Allah ya soka abin akwai daɗi da saina gantsara maka cizo "da ƙyar ya cuɗeta, cuɗewar ma anayi ana luguwai guwaice breast tana cuno baki , zai ɗaga tace "ni ka ƙyaleni "ta fice da gudu ta nufi gurin da kayanta yake ta buɗe drower ta ciro riga da zani na atamfa ,atamfar na ɗauke da adon flawoyi yellow da baby blue ,bata sanya bra ba tasa riga ,kasancewar breast ɗinta a tsaye suke yasa bazaka gane bata sa ba sai dai idan tayi tsalle ,bayan tasa rigar tasa gajeren wando a ciki ta saka skirt ɗin ya matseta sosai daƙyar take jansa ,duk daga cikin kayan da Hajiya Nafisa tayi mata ne ,bayan ta ɗaura ɗankwali ta dawo gurin drees mirror taja stool ta zauna  ta ɗauko mai ta shafa bata shafa hoda ba ta miƙe tace "ai kwaliyar ba dole bane mtsw ta fice ,tana fita ta ƙarasa kitchen da gudu tana shiga ta tarar da ruwan yanata tafasa ta fara dube-duben buhu ,cikin sa'a ta gani ta taga sabon mudu a ciki ta auna mudu uku ta zuba ta ɗauki ludayi ta jujuya ta zuba gishiri ta rufe tana shirin juyawa taji an rungumeta ,ɗago kan da zatayi taga likitanta yaci kwaliya yamafi kullum kyau ,yana sanye da shadda gezna mai tsadar gaske blue sai sheƙi take hular kansa irin aikin dake jikin rigarsa takalminsa fari sol idonsa na ɗauke da farin glass ya manneta a jikinsa yace "rahma kin horani da yawa haba my Rahma "sheƙeƙe take kallonsa kana tace "horo kuma ni ?horon me ?haƙƙina "Zayyan ya bata amsa , a zahiri Ramu dai batasan menene haƙƙi ba tace "wane haƙƙi kuma ga abinci a wuta "hannunta ya riƙe suka shiga kitchen ,tukunyar daya gani ne ya sashi hangame baki yace"....!

Afuwan islam ɗina tana zazzaɓi amma taji sauƙi nago masoya.

Karku manta da fitaccen littafin nan mai ɗauke da tsantsar soyayya wato *MACEN SIRRI*  ina mata masu yawan faɗa da miji da wanda basa jituwa sosai ?sister ki karanta littafin *MACEN SIRRI* zaki sami ƙarin haske .

Masu tambaya ,yau na fara posting duk mai so ya tuntuɓeni ta wanan number 08141799224 ,ƊARI UKU ne kacal,siyan nagari...

MOM ISLAM
[29/01, 10:16 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Gajeren labari

Zainab Habib /Mom Islam

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

P 19-20

Ya daɗe yana mamaki irin ƙoƙari na Ramu da har ta ɗora wanan ƙatuwar tukunya , hausawa sunce amarya bakya lefi yasa shi rungumeta yace "idan kika sauke ki rabawa masu gadi da drivers ragowar akai masallaci "cikin tsiwa tace "kai bazakaci ba kenan ?"zanci mana Zaiyyan yace "yana ɗagata sama ya fara juyi da ita ya sauko da ita palo ya direta kan kujera yace "zan fita in gaishe dasu momy na pls ki kularmin da kanki "dariya tasa tace "sai kace jaririya ?"Zaiyyan yayi mata bye-bye ya fice , yana fita ta sanyawa ƙofar key ta nufi kitchen ta duba shinkafa ta tsotse ta mance bata wanke ba ,bata damu ba ta sauke ta hau dube-dube ,tsaki tayi kana tace "ni nama gaji walh bazan dafa shinkafa da miyar ba ,da mai da yaji zanyi "tana gama magana ta fara dube -dube cikin sa'a ta hango wata farar roba cike da dakakken yaji tayi hamdala ta nufi inda jeren kwanuka suke ta ɗauko wata ƙatuwar kula ta zuba abincin da yawa ta ɗauko ƙaraminshi ta zuba mangyaɗa ta zuba yaji a leda ta karkaɗe hannunta ,ta ɗauki kular ta kawo palo da mangyaɗan da yajin ya ajiye ,ta buɗe ƙofar ta ɗauko kayan abincin ta fito , tana isowa bakin get tahau cewa "kai malam mai gadi kazo ga abincinku "da sauri mai gadi yazo ya durƙusa ya karɓi abincin Ramu tace "ragowar kayi sadaka dashi "bakin mai gadi a washe yace "angama hajiya ya miƙe ya ɗauki abincin ya tafi .

Ramu ta juya zata koma taji ana cewa"Rahma-Rahma"ta É—auki muryar ta juyo tace "likita "Zaiyyan ya haÉ—e rai yace "haba Rahma mai yasa zaki fito haka ?"bai jira jin mai zatace ba ya É—agata cak ya shige da ita ciki , mai gadi da driver suna zaune sun baje shinkafa a faranti ,driver yakai loma yace "wlh oga ya iya soyayya kaga inda ya É—aga yarinyar nan sai kace kaza "mai gadi yace "ai dama likitoci shegun kansu ne in gaya maka .
Zayyan na shiga da Rahma ya direta kan kujera tare da gyara mata kwanciya , zatayi magana yace "shiiitt "yayi mata rumfa da ƙirjinsa suna jin nunfashin juna hancinsa kan nata yace "Rahma mai yasa zaki aikata haramu da hankalinki "Ramu zatayi masa magana cikin tsiwa ya rufe mata baki da hannunsa ,a hankali yace "karki sake kiyi min magana da ƙarfi dan zanyi miki allura "a tsorace Ramu ta zaro ido tace "likita kayi haƙuri dan Allah na tuba "murmishi Zaiyyan yayi sbda koba komai ya gano ta hanyar cewa "zai yi mata allura zai kashe mata baki ya haɗe bakinsu guri ɗaya ya sanya hannunsa kan breast ɗinta yana shafawa yace "ciremin rigarnan "a tsorace tace "haramun ne fa "Zaiyyan ya gimtse fuska yace "kawo aya ko hadisi "ƙif ƙifta idanu ta shigayi sai da ya gama luguai guwaicewa sanan ya ɗagata yace "nasaki wanka ko ?"Ramu tana shirin yin kuka tace "ai na riga nayi tun ɗazu "Zaiyyan yace "ke bafa wanan wankan ba ,idan baki sanshi ba tsaya in duba ingani koh wani abun ya faru ?"bata san mai yake nufi ba dan haka ta miƙe shi kuwa yakai hannu zai ɗage skel ɗinta ta buge tace "iskanci ne bana so"dariya Zaiyyan yayi kana yace "to shikenan kawo min abinci inci naje momy ta tafi asibiti ƙanwarta babu lafiya "kalar tausayi Ramu tayi tace "Allah ya bata lafiya .

Gidan Abdull yau kwana biyar dayin aure.
Chapter 11 · 0% Book details