← Book details Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 16

Sashe 12

Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Fatima har ta saba da wuyar da Abdull yake bat,yauma kamar kullum ya shirya tsaf cikin riga da wando na yadi baƙi mai laushi hular kansa milk da takalminsa ya nufi ɗakin Fatima tana kwance tana bacci ,zama yayi kan bed ɗin ya fara shafo mata boobs sai kuma ya kalli jikinsa a zuciyarsa yace "nafayi wanka zani gidanmu kar in ɓata jikina sai ya miƙe ya fice ,daga shafota da yayi har maganarsa bai san yayi a fili ba ,yana fita ta buɗe ido tare da buɗe bed side drower ta ciro wani tablet ta ɓalli uku ta watsa ta ɗauki ruwa a gora ta tsiyaya a cup ta fice ,tana fita kai tsaye ɗakinsa ta nufa daga ita sai bra da mini skirt, ta kutsa kai cikin ɗakin , hankalinsa na kan mirror yana sanya links a hannun rigarsa ta rungumesa ta baya tare da cewa "brka mijina "ba tare da Abdull ya kulata ba yaci gaba da abin da yakeyi ,ji yayi ta haye bayansa tare da shafo sajen fuskarsa tace "a halin yanzu ina buƙatar mijina "waro ido Abdull yayi tare da juyowa ya direta yace "kinga abin ba dusa bane da za'ayita ci ya kamata ki barni haka anguwa zani "nuna masa tayi bata san haka ba, ta kuma matsowa kusa dashi ta tungumeshi sosai kirjinsa na shafar boobs ɗinta hakan ya haifar masa da mutuwar jiki ya tsaya kallonta amma a zahiri sha'awarta yakeyi sosai , murmishin mugunta Fatima tayi tare da juya idanu tace "mijina ina zakaje ?"ba tare da Abdull ya kulata ba ya riƙe mata hannu suka nufi bed.....!

Kuyi haƙuri wlh aiyuka ne sukaimin yawa pls masu tambayar MACEN SIRRI suyimin magana ta wanan number 08141799224
[01/02, 4:08 PM] Mom Islam Ce: 🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

Masu comments ina ganinku kuma ina godiya 👏.

Gargaɗi !bance kuɗauki abin da bashi dakyau ba ,kuyi koyi da abubuwa masu kyau na cikin labarin shine ribar ilimi sisters ,ayimin afuwa haka labarin yazo 👏.

P 21-22

Sai da ya gama mammatseta sanan ya jata gefe yace "nayi miki abin da kikeso "jikinta babu ƙwari ta kallisa idonta kamar na mayunwacin zaki ta kuma kwantowa kan cinyarsa tace "haba Abdull sai kace ba matarka ba?"Abdull ya ɓata rai yace "dama ni nace ina sonki ne bake kika zartar da hukunci ba ?"wanan maganar tayi mata ciwo sabda tana sonsa yasata cewa "to bani haƙƙina "ba tare daya bata amsa ba ya kuma matsowa kusa da ita ya riƙe mata hannu ya ɗora kan bananarsa idonsa a lumshe yace "hakan yayi miki koh ?"cikin jin daɗi da abin da yake yi mata yasata daɗa matsoshi tana cewa "washhh  washhh ahhh "sai   da Abdull ya bari ta gama shigewa sanan ya miƙe ya gyara kwalar rigarsa yace "ana jirana pls bye "ido jawur ta kallesa tace "haba my man sai da ka gama birkitani "Abdull ya fice ba tare daya kulata ba .

Ha hankali ta lallaɓa ta wuce ɗakinta dan tasan ya riga daya fice ,ta fashe da kuka sbda ji take idan  bata sami wanda zai biya mata buƙata ba ta shiga uku "jikinta na karkarwa ta janyo wayarta dake kan bed ta lalubi number ƙawarta Mimi ta danna kira , cikin sa'a number ta shiga Mimi ta ɗauka tace "shegiyar aure ya ɓoye min ke ga big boy nata yimin mita wai nayi masa kaɗan "dariyar ƙarfin hali Fatima tace "ni dallah ƙyaleni kina gani ya gama dani ya fice "Mimi tace "dama haka auran yake a gama wususukaka babu biyan albashi mtsw,

Innalilahi wa inna ilaihirraji'un ,sisters kunji fa ?"banda izgili mai zaisa bayin Allah faÉ—ar haka?

Aure ibada ne !Aure ni'ima ne haka aure bauta ce ta ubangiji.

Fatima tace "nidai yanzu duk ba wanan ba ,kina ganin Big boy ɗinki zai iya zuwa yanzu ?"farr Mima tayi da ido ta kashewa Big boy ɗinta dake gefe ido , yai murmushi Mimi tace "yanzu dai a taƙaice kina son yazo ne ?"eh "Fatima tace "tana matse ƙafafu ,Mimi tace "kinsan fa shi baya aikin bati muyi ciniki sai in sanar masa sbda inyaga ruwan kuɗi da gudu zai bazamo "cikin ƙosawa Fatima tace "ko nawa yace "zan bashi indai zai kashemin ƙishirruwana "(innalilahi wa inna'ilaihir raji'un), Mima tace "barin kirashi a waya "Fatima tace "toh".

Mimi ta kalli Big boy dake zaune a gefenta hannunsa cikin nata tace "my man nawa zata biyaka Fatima ce fa "Big boy yayi murmishi kana yace "ni ko nawa ne ta bada ai duk abinda ya shafeki babu ciniki a cikinsa "Mimi tace "50k yayi ?Big boy yace "is okay bara in shirya koh "Big boy ya miƙe tare da sanya hannu cikin aljihunsa ya ciro wata ƙwaya ya ballah uku yasha ya rungume Mimi yace "ta turomin kuɗin ta acct ɗinki ,yimin explain ɗin gidan ko kibani adreshi "bayani Mima tayi masa ,sbda ala-ala take ya fita ta kira Fatima a waya , yana fita ta danna number Fatima ,tana ɗauka tace "shegiyar yafa zafgo kuɗi infaɗa miki "cikin rashin damuwa Fatima tace "har nawa ?Mimi tace "dubu ɗari da hamsin kodai zaki fasa ne ?"cikin sauri Fatima tace "a'a ya taho yanzu zanyi masa transfer ya turomin account , cikin hanzari Mimi tace "a nawa zaki turo sbda nasa ya sami problem ,okay Fatima tace "ta zauna tana jiran Big boy ,bayan taji shigowar accat ɗin ta turawa Mimi kuɗin data buƙata ,Mimi najin alert ta waro ido ta daka tsalle tace "bansha wuya ba na sami abin duniya....!
[01/02, 4:09 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

P 23-24

Big boy ya fara ƙwanƙwasa   get ɗin gidansu Fatima ,already dama Fatima ta sanarwa mai gadi zuwansa , ya bude masa ya shigo  tare da gyara rigarsa ya doshi side ɗin Fatima kasancewar gini ɗaya ne , nocking yayi ta buɗe masa yana shiga ta rungumesa tana cewa "Big boy namu ashe rai kanga rai "Big boy na rungume da Fatima yace "muyi abin dake gaban mu kar mijinki yazo ya ritsamu "cike da farinciki Fatima tace "ai yayi nisa ba yanzu zai dawo ba so karka damu "rungume da juna suka nufi bedroom ɗinta ,ta fara cire masa kayan jikinsa shima ya cire mata nata ,suka zauna zindir kowa na ganin al'aurar kowa ,matsowa Big boy yayi yana shin shinar ƙamshin turaren jikinta ya lumshe ido tare da cewa "ashe dai kina nan da fitinannen ƙamshin nan Faty "murmishi Fatima tayi ta haɗe bakinsu guri ɗaya shi kuma Big boy ya fara taɓa mata Boobs ɗinta ,sunyi nisa da baɗalarsu sukaji ƙarar horn da alamu Abdull ne ya dawo ,ido waje Fatima ta cire bakinta a na Big boy tace "na mutu Abdull ya dawo "cikin rawar murya Big boy yace "innalilahi yanzu meye mafita ?kan Fatima ya kulle tace "muje toilet in rufeka "Big boy daya gama sarewa an kamasu ma ya shige toilet ko riga babu bare wando jiki na rawa kamar mazari ,cikin sauri Fatima ta buɗe drower ta ciro baƙar doguwar riga mai adon duwatsu ta sanya ta yafa gyalen rigar ta ɗauki wayarta tana daddan nawa "jin an turo ƙofar ɗakin yasa gabanta bada rass ta fara haɗa gumi sosai ,alamun dai babu gaskiya ta miƙe ta rungumo Abdull tace "barka da dawowa mijina ashe ba nisa zakayi ba "eh Abdull yace "gashi inji momynki na haɗu da ita a gidan Hajiya "tom Fatima tace "tare da karɓar abin dake baƙar ledar ta ajiye gefe dan a halin yanzu bata da lokacin ganin ko meye tama fitar da kanta a cikin matsala shine burinta .

Abdull ya fara jin sukur -sukur ya kalli toilet yace "naji kamar motsi ?cikin in-ina Fatima tace "wlh kyan kyasai ne suka dameni amma nasa magani inajin sun fara mutuwa ne "Abdul da bai san dawan garin ba ya yarda a hakan ya nufi hanyar toilet ta taroshi tare da riƙe masa hannu tace "muje kaci abinci ɗazu Hajiya ta aiko "ba tare da Abdull yayi musu ba ya bita dinning ta zuba masa tasa masa cokali ya fara ci .

Gidan Zayyan
Chapter 12 · 0% Book details